Sashe 35
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 2 BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc), Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc) Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc) Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc) Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc) Boxers(men, boys, women, girls etc) Vest(men, women, boys, girls etc) Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc) Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI +2349034049623 +2348064643886 Mama na duke a tsakiyan anguwa tana kuka sosai ana kallonta an taru Hajiya Jummai tazo inda take tsugunnawa tayi takai bakinta saitin kunnen Mama tace mission accomplished! Now watch how I will ruin rayuwar yarki this is just the 1st step, watch and see how zanyi feeding yarki to those hungry police officers, I will make sure sunyi kacha kacha da duk wani abu daya maidata diya mace, barima kiji Amarya na aikamusu yau akwai biki tawani kwashe da dariya, juyo da kanta Mama tayi ta kalleta irin kallon nan na bakomi akwai Allah sannan tace nabaki raina ki dauka Jummai, yau kidauki wuka ki sakamin aciki na mutu na yarda, kome kikeso kiyi dani kiyi amman spare yarinya na, she s a small girl, meta miki? Mijinki dama tun tana ciki yace ba tasa bace haryau ko fuskanta baitaba ganiba to meta miki? She s not a threat, she s a small child kulleta a police station will ruin her life, Hajiya Jummai banda kowa sai ita, kiyafema Rashida ni kisa a kulleni murmushi tayi tace kinga I hate you with every blood na jikina saisa I want to end you using abinda kikafi komi so, wlh wlh ko kudina zasu kare yau saina tabbatar an yaga yarki a cell, wlh sainasa sun maidata nama, saina tabbatar sun halakar da rayuwanta tass, maybe then na hakura nasa afito da ita kokuma na aikata prison she need to be taught a lesson, ke I will cook her up bazata fito daga cell anytime soon ba, this is for auren Mijina dakikayi! Tana maganan ta tashi tawuce wajen mota ahankali Mama tajuyo da rinannun idanunta ta kalleta ga mamakin Mama saitaga yan matan sun taso fess da kafansu sun fito sun shiga mota direba sun yatada motan sun tafi, Ahankali Mama ta tashi wani kalan bubbugawa zuciyanta keyi dabai taba mata arayuwanta ba, yan layin sai kallonta suke mata an lalleko daga gida tanaji ana kananun magana ana dama maraji makomarsa kenan anzo baku abinci mu makota mun shaida but yarki tazo tana dukan mutanen arziki ai gashinan tahadu da daidai da ita, gida Mama ta shiga ta tattaro duka kudin dasuke dashi tasan belin mutum da kudi akeyi sunada 80k agida a account din Rashida kuma akwai 100k da aka mata salary na hotel just jiya 50k ake biyanta but sallan nan sai aka basu 100k, sakawa tayi a lalita tasa takalmi tafito ta kulle gidan ta shiga tafiya bama tasan wani police station aka kaita ba, tafiya take a anguwa wasu nacemata Allah kiyaye gaba wasu na Binta da kallo Adamu me chemist ne yafito hangota dayayi dan shi yana mutunci dasu yace Mama Allah kiyaye gaba ina zaki yanzu ? Bama ta iya magana sai hawaye bakin hijabinta tasa tace bansani ba duk police station dana gani zan shiga dasauri yace ina ganin kije head quarter dan naga babban police car suka zo dashi sabida local street police post ba a ijiye musu manyan motoci haka, Allah kiyaye gaba gyadamai kai tayi ta wuce ta tare keke ta shiga 500 aka kaita headquarters. Sauka tayi tashiga ciki ta tafi chan gaban kanta yan sanda dake wajen sukace lafiya Hajiya baki Mama tabude zatai magana sai kuka matar tace Hajiya dan Allah kifita ki gama kukan saiki dawo dasauri dayan dan sandan yace mehaka Grace? Mama lafiya calm down meya faru fadamana ? Da kyar ta tsagaita kukan tace ata wasu yan sanda suka kama kusan minti talatin kenan bansan inda aka kaitaba yan anguwan mu since nazo nan headquarter mutumin yace ya sunan diyar taki ? Ahankali tace Rashida Almustapha log book dake gabansu yaduba yaga sunanta kafin yayi magana Grace tace banan aka kawota ba kije wani police station din kallon Matan Mama tayi saikuma ta kalli wanda ke attending to her ahankali yace Mama je waje ki zauna ina zuwa fita waje Mama tayi tasami waje ta zauna, kirjinta bugawa yake like never before ga azumi abakinta wlh kusan 2hrs tai spending awajen dan har 5 tayi sannan yafito yazo wajenta yace zo gefe Mama Dasauri Mama tabishi ahankali yace Mama bansanki ba amman kin bani tausayi wlh tuntuni sai bin office daban daban nake ama barki kiga diyarki sunki, wai yaran data daka suna ICU, sannan she attacked officer mu wata and abuse her cikeda tashin hankali Mama tace wlh wlh karyane sherine agabana yaran suna shiga mota da kafansu basa ICU, kuma wlh Rashida bata taba police dinba ahankali yace to yanzu dai bani dubu goma zan taimakeki da kyau koda yarki zata kwana zansa ido akanta kar acutar da ita fashewa da kuka Mama tayi tana tura hannu alalita ta kirgo 10k tabashi ya karba yace bari kiji Mama the truth is powerful mutane sukasa aka kulle miki yarinya dan haka yanzu dai idan kinada wani babba haka kije kitaho dashi ko za a miki alfarma abaki belinta inba hakaba wlh bazama kisan yarki na nan ba ninedai nafada miki yanda Mama ke kuka sai yataba zuciyanka tace wanake dashi? Banda kowa sai Allah ni dan sandan yace nidai nayi miki iya nawa kije ko waye kisamo, suna ganin kalan kudi ajikinsa zasu badata, bari nakoma ciki kada anemeni wucewa yayi yakoma ciki yabar Mama wajen tsaye shiru Mama tayi saikuma ta daga idanunta takalli sama irin kallon Ya Allah kana ganin komeke faruwa sannan tasa bakin hijabinta tashiga tafiya tawuce gate kafanta yayi butu butu da hijabinta ma sabida zaman kasa datayi sai tunani take ina zata shagon Mama miwa tane tunda tanada kudi but tace baruwanta da police station bata zuwa, Rashida tafada mata tace taji ance Riyad na Umara saisa batai tunaninsa ba. Bari taje ta gwada yima manager magana kozata taimaketa gashi Baba Liman yaje kauyensu shima duba gona, adaidaita tasake shiga ta tafi hotel din hanyar shiga taje yauma wasu security daban ne dana ranan suna ganinta sukace ina zaki ? Arude Mama tace manager zan gani wani kallo suka mata daga sama har kasa sannan sukace jira anan daya yashiga ciki yama manager magana tafito daga office nata hango Mama tayi daga glass door tace I don t know her, please send her away yau banda lokacin all this beggars I m very busy takoma office security yafita yaje inda Mama take tsaye yace batanan tsayawa Mama tayi tana kallonshi yanda taji kaman jiri na neman dibanta batasan sanda ta duka ba saitahau kiran sunan Allah. Allahumma ajirni fi musibati Innalillahi wa innailaihi raji un, Ya Allah kadubi yarinyana dake cikin cell kar awani abu yasameta please karsu cimma burinsu tashi tayi tana taba bango kawai kaman kanta ya kwance takeji cus batada hope kuma yanzu sai magana take ita kadai. Rashida na is scared, yarinyana bata taba zuwa police station bama, yanzu tanachan locked up a cell an ciremata slippers, an karbe komi nata, hala ana azabtar da itama, idan suka batama mata rayuwa fa, wat if they rape her? My poor baby must be so scared yanzu, yarinyana batada kowa aduniya sai ni, wat are they doing to my child right now Diiiiiiiiiiiiii! Taji karan ana daddanna mata car horn dayasa kawai ta birkice hannunuwanta tadaura saman kunne ta kulle idanunta kawai tahau juwajuwa akan titi go slow kawai yahadu bama tasan meke faruwa ba, Mamaa! Taji an kira sunanta da karfi dasauri tabude idanunta dasukai jazur, Riyad tagani tsaye agabanta yana sanye da farin shadda datasha aiki kanshi da kula ganinshi kawai saita fashe da kuka sosai ahankali yasa hannunshi yasauke hannayenta daga saman kunne ganin she s not herself yakama hannuwanta duka biyun sukabar tsakiyan titi zuwa motanshi yabude baya yasata shima yashiga bayan wani bodyguard dake tukanshi yaja motan suka gangara gefen hanya yayi parking, Riyad dake kallonta yace Mama menene? Why are you in the middle of road ? Bakinta rawa yake ta birkice kawai tace Riyad .Riyad .Riyad hannunta yakama ahankali yace get me water fita direban yayi anatse Riyad yace Mama calm down I m here now, calm down everything will be fine, calm down Mama kinji bakinta is still calling name nashi, ahankali yace kice Innalillahi Wa Innailaihi Raji ahankali Mama tace Innalillahi wa innailaihi raji dan natsuwa tasamu kadan daidai lokacin an kawo ruwan budewa yayi yabata tasha kadan sannan yace wat happen Mama ? Fashewa da kuka tayi tace tasa an kamamin yarinya an kulle a police station anatse yace wace Kishiyata wacce mukai zaman aure tare kafin mijinmu ya koreni Wat happened Mama ? Labari Mama tabashi tundaga time datazo gidan da time da Rashida ta shigo, da all abinda yafaru da duka abinda tagayama Mama na zatai feeding Rashida to yan sanda jiyayi ranshi yayi tsananin baci, drive yafadi ahankali yama Munir text dan daga gidansu zuwa head quarter is even closer than daga nan hotel zuwa wajen. Wajajen magrib sukakai police headquarter ya kalli Mama yace Mama ki zauna anan zan fito da ita kinji gyadamai kai Mama tayi ya kalli security yace make sure she stays in the car she s not feeling well yes sir ya amsa yana fita yaga Munir yafito daga tashi motar ga sauran bodyguard nashi yayi gaba kawai Munir da guards nashi na binshi abaya, all eyes yadawo on them ko kallon yan sandan wajen baiyiba yawuce sama direct zuwa office na inspector cus yasanshi sosai yana kawo gaisuwa fada dudda bai sanshi babu rawani ba, kai tsaye yabude kofan ba knocking babu komi Inspector na zaune yana dube duba, da zafi sosai an anger kan muryan Riyad yace I