← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 71

Sashe 46

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR
EPISODE 2
BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),
Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)
Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)
Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc)
Boxers(men, boys, women, girls etc)
Vest(men, women, boys, girls etc)
Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)
Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI
+2349034049623
+2348064643886
Gyadamata kai Mama tayi cikeda farin ciki dudda maganan ta baya fitowa da kyau tace
Alhamdulillah Mrs Bugaje wlh ina cikin wani irin farin ciki da bazan iya misalta miki shi ba
murmushi tayi.
Wucewa Riyad yayi yatafi yabar Rasheeda awajen, fitowa Mrs Bugaje tayi takalli Rasheeda tace
scrub in kije wajen Mamanki
da sauri ta taso tayi cikin ICU din bayan tasaka abubuwan Mama na ganinta cikeda karfin hali tasa hannunta asaman hanci tace
ayiri
saikuma tahau tari da sauri Rashida tazo wajen tace
Mama stoppp
ijiyan zuciya ta sauke tace
Rashida kinsan yanda nake murna kuwa naga aurenki Alhamdulillah kinga na warke tass kalli kafafuna harsun soma sakewa
kafafun Rashida takalla saikuma takalli Mama yanda taketa murmushi is not like tanason auren nan, infact ita bamata taso da burin tai aure ba sannan one single feeling batada shi for Riyad kawai dai daga jiya saita fara kallonshi ta fuska daban compare to before data tsaneshi, jiya ta gane Riyad shi mai sonsu ne ba kyamatan su ba, yana kula da Mama, shine the first person that genuinely know them kuma yasosu ahaka sannan ya tsaya musu, kallonta Mama tayi tace
me mijin naki yace? Ina yaje
? Dasauri ta kalli Mama jin kalman mijin yamata wani banbaran, murya chan kasa tace
wai zaije yakawomin kaya da abinci nai wanka
wani irin blushing da Mama keyi saida Rashida kawai ta maida Mama tv tana kallo is this aure of a thing yakesa Mama farin ciki haka ko wani abun ne dabata sani ba to wani abuma? Is just auren nan, sai murna Mama keyi. Wajajen 4 Riyad yadawo tareda Munir dake rike da basket na abinci shikuma yana rikeda wani paper bag dan babba Mrs Bugaje ta kallesu tace
yauwa I was waiting for you to come inaso na maida Mama wani daki kodan this big occasion she seems very happy, her biggest fear and worry is yartane yanzu data damka maka ita kaman 90% of matsalanta sun tafi
anatse Riyad yace
I prefer private single room
gyadamai kai Dr Bugaje tayi tasa Nurse ta gunguro Mama daga dakin tana fadamusu dakin da za
a kaita, dan satan kallon Rashida Riyad yayi dayaga idanunta sundan soma sabewa, first floor aka kaisu wani single room mai kyau da komi ciki akai connecting Mama da machine na zuciyan still sannan Nurses din suka fita ijiye abincin Munir yayi shikuma Riyad ya kalli Rashida tareda bata bag din, dan kallonshi tayi saikuma tasa hannu asanyaye ta karba murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasuji maganan yace
shower before I come back, zanje mosque
gyadamai kai tayi suka wuce mosque Mama tawani yunkuro ta tashi kaman maison gulma tace
zonan mugani meya kawo miki? Imaza jeki wankan ke to karya dawo ya ganki daka daka
kallon Mama kawai Rashida take with a huge suprise kaman ba Mama ba, farin cikinta yaki boyuwa, bag din tamikama Mama, Mama ta zazzage tana fito da abin ciki tana washe baki sosai abaya ne kala uku acikin jakan duka black black amman sun hadu duba tsayinsu tayi taga 58 wlh tsayin yarta, sai cream dakuma wasu lafiyayyun turare guda biyu, daya cikin abayan Mama tazaba tadauka tabata tace
ungo wannan zakisa jeki wankan, ki chanza breziya da wando kuma, akara wanke baki ba kyau miji yaji wari
sokoko Rashida ke kallon Mama wai ba Mama ce mara lafiya ba take maganan wani miji? Ita Mama tadauka ta Riyad take she
s just after her taji sauki kawai shine burinta, just to make her happy ta karbi wanda ta zaba mata tawuce, akwatinsu tabude tadauki bra da pant tashiga bayin dakin that is very neat tai wanka ta shirya tai alwala tabude turarukan ta fesa wow saida ta lumshe idanu sunada wani irin feminine scent mai dadi, yafa gyalen tayi akai tafito Mama ta bita da kallo sabida yanda yarinyarta takoma tsaf kalan yar masu kudi tai murmushi itakuma ta shimfida dadduma tai salla Mama tace
zoki zubamin abincin bikin ki
dasauri ta juyo ta kalli Mama dake murmushi sai kawai ta tashi tawuce tadauki plate tana bude warners din ta debama Mama tuwo tazauna gaban gadon tana feeding Mama ahankali tace
Mama ai kin warke ko?
Gyadamata kai Mama tayi tace
na warke tass bakiga inacin abinci ba
murmushi tayi tace
thank you Mama dakika warke
tana cikin bata abincin suka shigo dakin duk yanda Riyad yaso ya daure karya kalleta kasawa yayi baitaba ganin abaya yama wata kyau kaman yanda yaga wannan yama Rashida kyau ba, dudda Mama bata cinye tuwon ba but taci rabi, sai satan kallon yanda Riyad ke kallon yarta take kaman tace yadauketa su tafi kawai dai dan rashin lafiya ne, Mama tace
deba kici kema
girgizama Mama kai tayi alamun bazata ci ba, Mama tace
Riyad kaga yarinyar nan batason cin abinci fa wlh sai kayi da gaske
murmushi Munir yayi duk suka zazzauna tareda Mama har magrib sannan suna tafi.
Yau kwanan Mama 3 a hospital she
s recovering like magic tun jiya sukai resuming amman kiri kiri taki zuwa taki maganan ma sabida kar Mama tace ta wuce tatafi, tana zaune tareda Mama around 8 na safe Mrs Bugaje tashigo dakin ganinta tareda Mama yasa tace
ba some of yan class naku naga a A&E ana wardround dasu ba? Wani department kike this week?
Ahankali Rashida tace
Gynae
hararanta Mrs Bugaje tayi tace
my friend stand up and go
Mama tace
wai dama sun koma?
Mrs Bugaje tace
tun jiya ma taki zuwa
dakanta Mama tayi abaya bada zafi sosai ba tace
wuce kafin na saba miki
tashi tayi tawuce wajen drawer daki tadauki jakanta taciro gogaggen lab coat dinta, daya daga cikin abayan da Riyad yasaimata ne ajikinta hakan yasa ta warware gyalen tai rolling aka sannan ta warware lab coat din tasaka tadauki stethoscope nata pink ta makala a wuya tadauki pink crocs nata tasa sannan ta dauki turaren ta fesa, tunda tana asibiti yasa bazata dauki jaka ba, pen ta dauka ta makala a pocket nata sannan tadau wani dan jotter tasa a aljihu, earpiece nata ta dauka zatasa a pocket ta tuna haryau Riyad bai bata wayanta ba kuma takasamai magana ahankali ta maida ear piece din jaka ta rufe, ta rufe wardrobe din sannan tajuyo takalli Mama da Dr Bugaje ke dubawa tace
natafi
adawo lafiya Amarya
dan turo baki tayi tana kallon Mama sannan tabude kofan tafito tafara tafiya tawuce staircase daidai ta sauka kasa Riyad na zuwa wajen hada ido sukayi yana sanye da wani jumper dark brown daya haska fatanshi yasa bakin glasses a ido, ranan nan Mama tagayamai tanaso ya tsaya akanta tagama karatunta na likita hakan yasa yasan yes she
s doing medicine but today is the first time yake ganinta cikin kayan dake nuna ita likita ce, ahankali yakai hannunshi ya zare glasses daga idanunshi yazuba mata mayun idanunshi, da sauri tasauke kanta kasa gabanta na faduwa azuciyanta tace bantaba ganin wanda baya kunyan kallon mace irinsa ba, murya chan kasa tace
ina kwana
batare daya amsaba koya dauke ido akanta ba yace
ina zaki?
Ahankali tace
department namu munyi resuming
yana kallonta still yace
which department
da dan kankanuwan murya kaman ba Rashida ba tace
this week ina outpatient department a gynae
gyadamata kai yayi yace
s go
dasauri ta kalleshi but haryayi gaba hakan yasa tabishi suka jera har ward dinsu yabita sannan ya tsaya yace
agabanshi tawuce tashiga consulting room 2 yadan jima tsaye saikuma yajuyo.
Mama na zaune ita kadai tai shiru tana tunani though good tunani yau take akai knocking kofan tareda sallama daga ciki tai murmushi jin Riyad ne tashigo
shigo d
bude kofa yayi yashiga yana murmushi yawuce wajen gadon yaja kujera yana zama yace
you look good Mama, ya karfin jikin?
Murmushi tamai tace
Alhamdulillah ya iyalinka?
Ahankali yace
Alhamdulillah Mama
murmushi tamai tace
ka kwatanta adalci kaji, mata munada kishi dan haka ka lallashi matarka da kyau kaji Riyad
gyadamata kai yayi yace
toh Mama
cikin farin ciki tace
kaga nasoma samin sauki sosai ana sallamana muka koma gida sai afara shirye shiryen bikinku ko sabida Rashida ta tare gidan ka
gyadamata kai yayi feeling happy ganin how excited she
s with the whole wedding yace
Mama kome kikeso haka za
wani irin murmushi tayi harda dan kyalkyala dariya kadan tace
inaso ama Rashida lalle a hannu amata kwalliya saikuyi hoto kubani amaidashi frame nasaka a falona ina kallonku kullum
dan murmushi Riyad yayi yace
to Mama haka za
murmushi tayi sosai saikuma tace
tayani daga gadon na zauna
tashi yayi ya taba botur din dake dago gado gadon yataso Mama tai kwanciyan zama ya gyara mata bargo sannan yakoma ya zauna ganin tai shiru tana tunani yasa yace
tunanin me kike kuma Mama?
Ahankali tajuyo takalleshi cikin dan damuwa kadan tace
kana gani nakira mahaifinta na sanarda shi an daurama yarshi aure?
Shiru Riyad yayi, dan murmushi Mama tayi ganin baice komiba tace
I put you in a tight spot ko? Kona kirashi ma bazan sameshi ba yayi blocking dina tun lokacin amman nakan turamishi sakon waya duk ranan birthday Rashida na gayamai yarshi ta shiga shekara kaza kaza dakuma lokacin dataci jamb taci UTME aka bata admission medicine na aikamai sako amman haryau bansan ko yana ganin sakona ba ko baya gani ba
ijiyan zuciya ta sauke takalli Riyad tace
bari nabaka labari na yau Riyad
SANYI DA ZAFI
Chapter 46 · 0% Book details