← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 71

Sashe 24

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

yatsine fuska yayi ahankali yace and about that! Yadanyi shiru chan yace t disclose my identity to anyone nor address me ahaka in front of anybody Dr yace shikenan Riy Harya katse wayan ya bala in gaji hotel yakoma ya kashe mota ya sauke ya shiga ciki ana gaidashi ko amsasu baiyiba yawuce office nashi straight yana budewa ya shige ganin desktop a kunne yasan Munir na ciki, hakan yasa yawuce ciki Munir na kwance yana buga game a tv dagashi sai singlet da 3quater ganinshi yasa ya ijiye remote yataso yace ance Maman yarinyar tazo and she fainted kasata a mota hospital ka kaita yana cire riga yace tsayawa Munir yayi yana kallonshi yace I know the girl itace wacce saved you but are you sure zaka barta tacigaba da aiki kai the girl have quiet a temper batare daya amsashi ba kawai yawuce yafada bayi wanka yayo yafito daure da towel a waist turaruka ya tsaya ya fesa sannan yazo yazauna, Munir tace Mom takirani yafi sau goma nace mata we are not together tace she will call back in the next 5mins idan ban hadata dakai ba zata kai karana wajen Ammi Shiru yasakeyi hakan yasa Munir yadafa kafadanshi yace common mana fushin ya isa haka before kasa karyan va kada lafiya da Mami tayi azo asani please go back home yatsine fuska yayi yace m hungry Muneer, please kaje gida ka kawomin abincin Ammi tashi Muneer yayi yace okay SANYI DA ZAFI
Chapter 24 · 0% Book details