← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 71

Sashe 54

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

my baby and zan hukuntaka if you misbehave stupid boy kawai ta tashi tawuce sama abinta dasauri Haleema tabita sama gudun kar Riyad ya huce akanta tace Mom don t be angry Yadade rabon da ranshi yayi irin bacin nan dayayi ahankali yatashi yafito kanshi namai zafi wucewa flat dinshi zaiyi daidai Munir na zuwa wajen yace Ammi na kira baiso yajeba but sanin Rashida na wajen yasa yabishi yaki kallon Munir karya lura da fuskanshi shiga side din yayi da sallama ganin Ammi bata falo yasa yawuce sama ahankali yayi knocking gaban dakinta Ammi tace come in bude kofan Ammi yayi ahankali yashiga ciki magana taso tamai kan Rashida amman fuskanshi datagani abinka da farin fata barin wajajen idanunshi yasa ta mikeda sauri duk yanda taso ta daure karta tambaya takasa hakan yasa tace meya samekaa fuska? Dan dago idanu yayi yakalleta jin tambayan datamai hakan yasa taga dan jinin daya taru a idanunshi da kyau da sauri yadauke kai yace fuska na? Meya sameshi ? Tashi Ammi tayi tazo dab dashi ta tsaya saikuma tace Riyad! Ahankali yadago kanshi ya kalleta gefen fuskanshi tabi da kallo kafin tahade rai tace who slapped you? Sauke kanshi yayi kasa dasauri baitaba sanin Ammi zata gane anyi slapping nashi ba bazai taba iya mata karyaba nor bata amsa Ammi jitayi zuciyanta yamata badadi ranta yabaci haryakai ga batasan sanda tace ban haifeka sabida wata ta dakamin kai ba! Ahankali yakalli Ammi, jaa Ammi taga idanunshi sunyi dasauri tasa hannunta takama hannunshi takaishi gaban gadonta zaunar dashi tayi ya zauna tabude karamin fridge na dakinta taciro ice bag tawuce bayinta da sauri tai wrapping nashi cikin towel tafito tsayawa tayi agabanshi ahankali tasa hannu takama habanshi tadago da kanshi ta daura ice bag gefen idanunshi lumshe ido yayi yanajin saukan ni ima ajikinshi tunda yake baitaba jinshi this close to Ammi ba sai yau, ahankali kaman dan Baby ya rungumeta yadaura kanshi akan cikinta tareda kulle hannunshi tabayanta batare dayace komiba, mutuwan tsaye Ammi tayi cus bata tabajin dumin yaronta like this ba tunda yana jariri, murya chan kasa tace this should be the first and the last time dazaka tsaya wani ya kaimaka duka kowaye kai koda nine! Riyad dudda nasan forcing naka akayi kazama sarki that doesn t change the fact that you are a king! Kafadi dole aji! Dole abi! Kowa na fadan nan abayan ka suke! Stand up for yourself and be a man! Idan you can t protect kanka how can you protect marainiyan yarinyar nan daka aura? Dago kanshi ahankali yayi yakalli Ammi ahankali Ammi taduko tai cupping face nashi tace kai Gwarzo ne jarumin jarumai! Zaki dodon kowa! This incident should never repeat itself am I clear? Gyadamata kai yayi ahankali saikuma yakara hugging nata he s feeling wani irin strong love for mahaifiyarshi da bai tabaji da ba sai yau. EPISODE 40 Sun dade ahaka batare daya saketa ba, bude kofan dakin da akayi yasa yasaki Ammi da sauri, Munir ne yashigo yana kallon fuskanshi yace "meya sameka?" Ammi bata tanka ba tawuce tafita daga dakin, dan lumshe idanu Riyad yayi yace "I'm fine don't worry Munir" sosai abin yataba Munir cus yasan aikin Mom ne amman ya kyaleshi yace tashi muje mosque" tashi yayi Munir yabashi wani bakin glass karba yayi yasaka suka fice tare, har isha'i a mosque sukayi sannan suka fito tare suka koma side dinsu babu kowa a falo hakan yasa ya wuce sama hoping Ammi na salla adakinta. Ahankali yabude dakin da Rasheeda keciki yashiga tana kwance kan dadduma ta cire hijabin ta ijiye a gefe gashin kanta abarbaje wanda har yanzu da danshi, idanunta a lumshe haryau fuskanta a kumbure suke, tundaga kan kafafunta yabi da kallo dake sanye da skirt din daya kama hips nata zuwa dan navel dinta daya leko sabida yanayin yanda ta kwanta yasa rigan yadan dage sama, kallo daya yama chest nata ta rigan yacire idanunshi da sauri kafin ahankali yadaura idanunshi kanta. Bawai tayi bacci bane idanunta biyu yanzu kawai batajin dadin rayuwanta ne, batajin dadin zuciyanta batajin dadin komi she knows she's alive but noting makes sense again, kamshin turaren shi dataji yasa ahankali tadan bude idanunta, daga inda take take kallonshi kaman yanda Riyad ya tsaya yana kallonta daga kofa, akwai something about Riyad presence that gives mind nata peace, and that is just how she felt yanzu ma data ganshi sai kawai ta tsareshi da idanu tana kallonshi batako kyaftawa kaman yaune rana na farko data fara ganishi, ahankali yazo wajen kafin gently yazauna yana kallonta kaman yanda take kallonshi cikin tsantsan care yace "how are you? Are you okay?" Wani abu taji ya tsayamata awuya tana kallonshi baitaba expecting zatamai magana ba sai chan cikin muryanta da idan baka natsu ba bazaka tabaji ba tace "Mama left me l'm all alone yanzu" hannunshi yakai ahankali ya sharce hawayen daya gangaromata zuwa hanci saikuma ya tsareta da idanu murya chan kasa yace "you are not alone Rashidahh!" Lumshe idanunta tayi saikuma ta tashi ahankali tana dafa gado tajuya zata wuce bayi karaf yarike mata hannu hakan yasa ta tsaya kaman yabude mata fanfon kuka sai kawai tafashe da kuka, ahankali yatashi yajuyo yasha gabanta ya tsaya yana kallon yanda take kuka tana kallonshi kafin ahankali yabude hannuwanshi yace "I will always be here for you come" tadade tana kallonshi ganin taki motsi yasa gently yajawota jikinshi kankameshi tayi sosai tana kuka sun dade ahaka atsaye kafin yafara tafiya ahaka yazauna bakin gado tana jikinshi ta kankameshi shima haka, bayanta yake tapping ahankali yace "cry as much as you want too l will not leave you" she's just feeling maganganun shi da yanda yake lallashinta like a little girl yana patting bayanta, dago kanta tayi tana kallon idanunshi yasan abinda take kallo hakan yasa ahankali yace "it's just a little accident Ammi tabani magani, and bayamin zafi" yayi maganan looking cute da kwai saitaji kirjinta ya buga maida kanta kirjinshi tayi back tai Kano yana patting bayanta har lokacin, sun dade ahaka tai lamo ajikinshi tana lumlumshe idanu kafin bacci yayi nasaran awon gaba da ita. Ahankali ya kwantar da ita agadon yana kallon fuskanta daurewa yayi kawai be nuna komiba but the way ta kankameshi yana feeling every bit na boobs nata da yaji ba bra ajikinsu yakusan loosing control lips nata ya tsare da idanu sannan yatashi ahankali yaja bargo yarufa mata yawuce kofa ya kashe mata wuta yafito yana tafita ahankali yanda baiga kowa a falon ba ba bakarakin dadi yajiba yawuce yafita.Rabon dayaje flat na Haleema da kansa harya manta but yau kawai yawuce wajen, kai tsaye ya shiga gidan, jakadiya da wasu bayi yagani a compound nata suna bawa shuka ruwan dare suna gainshi kowa yazube. "An gaida mai Martaba sarkinmu mai adalci...." kofa yabude yashiga ciki Haleema yagani a falo tana zaune ta daura kafa daya kan wasu bayi na matsa mata kafada suna ganinshi suka zube. "An gaida sar....." sama yayi yace "meet me upstairs" faduwa gabanta yayi takalli bayin tace "kutafi bangaren ku" sannan tamike ahankali gabanta na faduwa saikuma ta dauki wayanta ta shiga kitchen dasauri tai dialing number Mom tana dagawa tace "Mom ga Riyad yazo flat dina yawuce sama yace na sameshi achan, Mom idan ya rama marin dakikamai akaina fa"? Dan murmushin keta Mom tayi tace "shi ya isa! Yasanni ai! Jeki sameshi kiji dame yazo kome yace ki kirani ki sanar dani" ahankali aleema tace "tom Mom dina" ta katse wayan tafito tawuce sama, dayake yanada still dakinshi asama hakan yasa tawuce wajen tareda bude kofa ahankali ta shiga yana zaune kan couch dake dakin yaciro waya yana dannawa hakan yasa tawuce bakin gado tazauna gabanta na faduwa still, tabude wayanta dake hannunta da sauri ta danne recording sannan ta kifa wayan akan cinyanta murya kasa kasa tace "gani Mai Martaba" kusan one minute yabata sannan yadago tareda ijiye wayan nashi a gefensa yazubamata wani irin matsiyacin kalio da saida gabanta yafadi tasauke kanta kasa da sauri strictly yace "are you married to me to married to my Mother?" Kallonshi tayi dasauri cikin muryan nan kaman na munafukai tace "haba Baby wat are you implying......"Answer the question!" Riyad yayi maganan azafafe babu wasa kodaya a harshen sa dayasa Haleema taji kirjinta na bugawa dim dim dim ahankali tace "kai nake aure!" Yana kallonta yace "do you think is okay kidinga fadama Mom every bit of details na auren mu?" Kanta akasa dan tasan takalleshi bazata iya bashi amsaba tace "ai Maman ka ce, ba wata naje na samu na fadimawa ba, and Mom is a strong Mom strong enough to bend you ko kanaso ko bakaso, idan tace kayi dole kayi Mai Martaba!" Sosai Riyad yake kallonta yace "in that case" yamike tsaye yace "forget cewa ni mijinki ne continue serving Mom" yajuya dasauri kirjinta nawani irin bugawa tayi sauri tasha gabanshi ta jingina da kofan tana kallon fuskanshi tace "me kake nufi da nacigaba da serving Mom na manta da kai mijina ne? Ban gane ba, sakina kayi"? Yana kallonta right in the eyes yace "saura kiris!" Jitayi zuciyabta yahau bugawa tace "wih wih baka isa kasakeni ba Mom bazata taba barinka ba, bama ka isa bane" wani irin mugun kallo yamata yace "tashi ajikin kofa nafita" wih ayanda yayi magana saida ta tsorata ganin yanda taga tsantsan tsanarta akan fuskanshi saita fashe da kuka kuma sabida bala'in sonshi take tace "nika tsana haka kakema kallon tsana" yana kallonta yace "i hate any woman dabatasan values na aure ba, and you happen to be one, I wish ban aureki ba ballema nahada jiki da kalan ki, but yanzu you can do whatever you want, it's obvious kinsan wakike aure cus as far as i know I was never the husband" yana maganan yasa hannunshi yajata ya matsar daga jikin kofa yawuce yabude kofa yafice fashewa da kuka sosai Haleema tayi ta tashi da gudu taje gado tadauki wayanta ta turama Mom voice record din. EPISODE 09:01 C 16% Tsaf Mom ta saurari voice record din sannan takirata back fashewa da kuka sosai Haleema tayi tace "Mom idan Riyad yasakeni ina zansa kaina? Ta ina zan taba samin miji irin sa daya hada komi Mom? Mom please
Chapter 54 · 0% Book details