Sashe 40
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tunani kenan babu wacce zata iyamin komi I can defend myself kinji kidena tunanin girgizakai Mama tayi hankalinta nawani irin tashi takalli Dr tace Mrs Bugaje hide .hide my daughter ..banson ta cutarmini da yarinya, nasan Jummai nasan bazata kyaleta ba, Jummai Jummai, yarinyana, Rashi Rashi .Rash Kawai sai Mama tafara yunkurowa tana wani irin nishi kaman zata mutu numfashi kaman yana gagaranta ma, Mrs Bugaje tai maza takama kafadarta tana maidata gado tace Mama calm down calm down Mama I will hide Rashida babu abinda za a ma yarinyarki inaaa kaman ma Mama batasan inda kanta yakeba wani irin gasping breath Mama keyi dayasa Rashida kawai tadaura hannunwanta kan baki tana wani irin kuka tana kallon Mama dataga Mrs Bugaje da Dr Usama are trying to save at all cost Mama tasha ciwo but not irin wannan bata tabajinta this scared arayuwanta ba Mama is her biggest strength for the first time arayuwanta taji karfinta jarumtarta ma gaxawa she don t even know ina kanta yake tadaiji an jijigata ance Rashida! Firgigit tadawo daidai Mrs Bugaje ne tace come with me dasauri takalli Mama dataga an sama oxygen a hanci wasu ma aikata na gungurata zuwa wani wajen dabama tasani ba har office na Mrs Bugaje taje zaunar da ita Mrs Bugaje tayi akan kujera itama tazauna ganin yanda take kuma saita kara tashi tabude fridge na office din taciro cold water tamika mata tace ahankali Rashida tabude tadan kurbi kadan daidai lokacin Dr Usama na shigowa dawasu papers kusan guda 5, Mrs Bugaje ta karba tace thank you Dr gyadamata kai yayi yace bari nakoma yajuya yafice papers din Mrs Bugaje tasaka glass tana dubawa kusan 20min sannan ta ijiye tareda sauke glasses din takalli Rashida daketa kallonta she doesn t even know what this small girl will do, ahankali tace Rashida tun kina 100 level nasan how strong you are, bantaba ganin strong resilient student arayuwana like you ba wacce at a very young age shoulder responsibilities Mamanta da school da komi na rayuwansu, I supported you all through pull some strings na tabbatar kina gamawa da clinic dinki by 1PM wanda ba a taba dagama student kafa haka ba, but I made it happen sabida I see you I see rayuwan dakikeyi a daughter like you deserve standing ovation, dan haka banson ki karaya this time fight this also kaman yanda you fought komi na baya kuka cigaba da rayuwa kinji Rashida gyadamata kai Rashida tayi tana kallonta tana rike duka abubuwan datakeji azuciyanta, Dr Bugaje tace BP Mama yakai level din da ko makiyina bazanmai fatan yakaiba, legs nata are starting to have stroke sabida blood vassel nata na zuwa wato Artherties nata are blocked jini baya fita da kyau, now dole mu mata procedure call ahankali Rashida tace arherectomy! Ijiyan zuciya Mrs Bugaje tasauke tace yes, minimal invasive procedure ne dazamuyi dan muyi flushing buildup din daya cika vessel din sabida jini yasamu yawuce wajen freely, that is one tadan sauke ijiyan zuciya tadauki paper gabanta tamika mata tace ga result na express ECG da Dr Usama yasa aka mata can you read ECG da kyau? Gyadamata kai Rashida tayi da sauri takarba tana karanta rhythm din, cikin wata kalan sassanyar murya Mrs Bugaje tace I think zuciyan Mamanki is failing! Wannan karan ijiye paper Rashida tayi agabanta tadaura hannunta saman idanunta ta matse hawaye still yana diddiga from side, wlh kawai dan ita Dr ne but she wants to cry for the girl, ahankali tace matsalan HIV is yanacin kwayoyin garkuwan jiki, dazaran cuta tashigeka HIV yana cinye wayan nan garkuwan na jikinka da naturally suke fighting cuta kowace iri, it s a long shot but banso kiyi loosing hope we can still save your Mom har lokacin Rashida batasaki idanunta ba hancinta kawai yake motsi tip na hancin yayi jazur wani tsinkakkiyar majina na lekowa daga hancin, ahankali Mrs Bugaje tace Rashida dago kanta tayi tana sakin idanunta cikin muryanta dahar yakoma kaman na me mura tace naam wani paper again Mrs Bugaje tabata tace idan kinaso muyi treatment nata ayi procedure sannan ai connecting Mama da machine dazai taimaki heart dinta dake failing sannan ayi tackling BP da stroke din, to this is just a rough estimate na kudin dakike bugata rough estimate dan zaifi haka anything heart magungunan shi da treatment nashi is expensive, plus oxygen da yanzu muka sata akai dazai dinga tayata breathing you need about 2.5M! Kallon list din take kawai, ta ina zata sami kalan kudin nan? Wani aiki zatayi tasami kudin nan just today sabida afarama Mama treatment sai alokacin kawai taji kuka yazomata kawai tafashe da kuka da karfin gaske tawani zube kasa daga jikin kujera ta dunkule paper a hannunta tana kuka sosai tashi Mrs Bugaje tayi ta zagayo ta duka ahankali agabanta idanunta sunyi jaaa tadafata tace I know bakida this kind of money bakida hanyan samunsu Rashida it s okay ya isa kukan we will not let Mama die wani irin kallon Mrs Bugaje take tana kuka, Mrs Bugaje tace Rashida I m a family woman kwanan nan nama yarana dake UK registration na school wlh banda kudi but I will give you 200k sauran kudin kuma akwai this student loan da student ke iya applying idan kafara internship duk albashinka za a dinga karba as payment for the loan, but matsalan shine CMD kadai ke signing and approving but baya gari dole mujira yadawo which bamuda lokacin the next option is student doctors and other people s help seek for donation for Maman ki yawanci an sanki ansan situation na Mamanki they will help you hopefully zamu iya tashi da something, in the meantime kudin nan dazan baki dayan chanjin dake hannunki jeki sayi necessary magani dasu drip da ake bukata sabida afara ma Mama treatment kinji and pay for oxygen also dan na this hour kawai zasu bata idan baku biyaba bazasu bata again ba, Stop crying, remember na gayamiki you have to be strong ke kadai Mamanki keda shi, kene kadai zaki iya kula da ita, stand up dagata Mrs Bugaje tayi tace Allah baya hada bawa da abinda yafi karfinshi kinji gyadamata kai Rashida tayi takama hijabinta ta goge fuskanta tass, jakanta Mrs Bugaje tadauka ta bude taciro band r na 100k guda biyu wanda sabida ita ta taho dashi tabata tasan basu dashi cus tun awaya Dr Usama yagaya mata komi tace take tsayawa tayi tana kallon kudin Allahu Akbar tunda tafara girma tafara aiki bata taba accepting wani kudi daza a bata sabida Mama ba saidai Mama ta amsa yau gashi ita ake bama kudin taimako zata karba hannunta tamika dahar rawa suke ta amsa tama kasa godiya sabida shock Mrs Bugaje ta dauki precribtion sheet dawasu papers tabata tace jeki sayo magungunan sannan kibiya kudin ECG da aka mata ki kowamin a ICU gyadama Mrs Bugaje kai tayi tafito tafiya kawai take taje ta bibbiya kudin ECG tasayo magunguna dasu drip tabiya kudin oxygen na kwana uku dan per hour ake biya shi, da kudin da Mrs bugaje taba tada kudin account dinta da na hannunta duka sun kare sai naira dari biyar daya rage mata this is duka kudinta gaba da baya, dawowa tayi ta tsaya gaban ICU mrs bugaje tafito ta amsa tace now go round ask for help from this Doctors kinji gyadamata kai tayi tajuya batamasan taya zata faraba stufent Dr dinsu duk sunje hutun salla public holiday wayanta ta dauka tasami waje ta zauna tai shiru yau ne rana na farko datai realizing good human relation ma wani abu ne arayuwa mu amala me kyau yanada ranan sa, duk yanda kakaiga you don t need anybody las las you still need everybody saidai in Allah bai jarabceka dawani abu ba, yanzu kotai magana a group ma yan class dinsu zasu taimaketa? Yawanci tayi fada dasu, yawanci bata kulasu kosun kulata, daurewa tayi tashiga typing komi na neman taimako Mamanta na critical condition tana neman 2.5M ta tura group din da acct details nata bini bini tana duba info kusun gani taga duk sun gani Layla ma fitowa tayi tafara hira a group din babu ko Allah sawake few friends nata suka shigo suka biyemata suna hira suna turo emojis na dariya. M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY STUDENT REAL KNOWLEDGE. SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH DAGA FARKO. AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO. YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX! TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING. JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN NOVEL A IYA S*X FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG. A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI. JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER 5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA KISSA MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN OGA CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS.. +2347012181461 SANYI DA ZAFI