← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 71

Sashe 68

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gasu farare sannan ta ijiye hannun da sauri tawuce kofa saiya tashi yayi salla zata mai second batch na treatment nashi. Tana fita ya bude ido dan tunda ta tashi yajita hannunshi data kama tarike ya kalla saikuma yasaki murmushi ahankali yace I will teach you how to love me ta yanda bazaki iya rayuwa without me ba ahankali yatashi zaune kanshi yayi sauki sosai but yanaji kadan kadan bayi yafada. Tana shiga dakinta tafada bathroom maida kofa tayi tana tuna wat happened jiya da sauri ta duka sabida yanda taji maranta yarike again tayi shiru, batasan mezata ce ba but the way he kissed her saikuma tai shiru cus bataso tagayama kanta taji dadin abinda yafaru, saikuma da sauri takalli kirjinta saikuma tadauke idanunta tadaura hannuwanta kan bakinta tana tuna yanda bakinshi ke tasting acikin nata da yanda numfashinsa ke sauka akan fuskanta da yanda yadaura hannunshi kan pants nata da sauri takifa kanta kan kafafunta takankame kafafunta maranta na rikewa again she just keeps remembering everything all over again and again and again barinma yanda any motsi tayi take kamshin jikinsa saikuma ta dago kanta da sauri tadaga hannuwanta dataga tsigan jikinta duka sun tashi she s having goosebumps sabida Riyad data tsana saikuma ta tashi azuciye tadauki brush tashigayi kafin tawuce tai wanka. Tana fitowa wata yar riga tasa tayi salla sannan ta tashi tashafa cream tabude wardrobe din tana kallo kafin tazaro wani atampa datagani mai yellow flower but sauran zanenshi black ne ta warware A-line gown ne shiryawa tayi tsaf tashiga sakawa yamata kyau bana wasaba bata daura dankwali ba saita zauna tai shiru saikuma ta runtse idanunta da sauri bala in tunanin Riyad take he needs to eat this morning kafin yakarbi dose na maganinshi wani iri takeji tamai girki saikuma tace koba komi shike kawo musu abinci a hospital bari tai returning favor din sharp sharp kafin ta tafi school tunda 9 suke shiga anything from now zuwa 8:30 tafito saukowa bude kofa tayi ta leka babu kowa awajen dasauri tawuce ta sauka kasa kitchen ta shiga ta tsaya tayi shiru saikuma ta shiga kitchen tadebo su Irish da eggs da kayan Miya tafito tabude fridge taciro minced meat, wasu kayan hada shayi tagani suma duk taciro saikawai tafara aiki if there one abu aduniya data iya dasauri is work nan da nan tahau aiki, around 8:40 tagama shima sabida tayi dayawa ne harda su security shayinshi tazuba Awani flask mai shegen kyau ta ijiye wani tea mug da tea spoon da honey mai kyau da sugar tafito ta ijiye a dinning sannan takoma on another tray tasami play na fluffy pancakes datamai ta yanka strawberry da bananans da blackberry akai tayi drizzling honey plates din looks so appealing a idanu sannan tasa plate na loaded chips saikuma karamin bowl datamai heating pepper soup data rage jiya shima tafito ta ijiye a dinning tasake fitowa ta ijiye glass of fresh orange juice datayi yanzun nan cus orange is good for marasa lafiya takoma kitchen tahadama securities nata komi tafito zatai kofa ta tuna batasaka hijabi ba sai kawai ya ijiye abincin awajen tazo tafara daukan tray na tea kawai gabanta yashiga faduwa bataso tahadu dashi mugun kunya takeji amman tadaure tawuce har gaban dakinshi hannu tasa tai knocking daga ciki da muryan daya wani narke yace come in Wife dan jimmm tayi takasa shiga sai chan tadaure tabude kofan kanta akasa yana zaune akan gado yayi wanka ya chanza kaya ma but yar singlet ce ajikinshi da 3-quarter wlh baitaba expecting zatamai breakfast ba but ganinta rikeda tray sai hakan yayi wani irin warming zuciyanshi karasowa tsakiyan dakin tayi tasami gefe na wajen kujera sabida idan yazauna ya jingina da kujera ta ijiye sannan tadago dasauri muryanta na breaking tace ..uran bar nakawo tawuce kofa da sauri yabi bayanta da kallo the way ass nata shakes and whine idan tana tafiya. EPISODE 61 Dakinta tashiga taja mayafi tarike a hannu tafito tana yafawa sannan tasauko cikin falon tadauki abinci tabude kofan su yanda taga yabude jiya tafito securities din na hangota da kula dasauri sukazo cikeda girmamawa sukace. "Hajiya barka da safiya, angode Hajiya Allah Kara girma" basu tayi takoma ciki tadauki dayan tray din tayi sama dashi zuwa dakinshi wanna karan batai knocking ba kai tsaye ta shiga wajen taje ta sake ijiyewa yabi abincin da kallo saikuma yayi murmushi, batare data kalle inda yakeba tace "y.......a jikin?" Cikeda iskanci yana wani kashe mata murya yace "I dont know I guess saikin dubani Dr Rashida Riyad" da dan sauri ta kalloshi kasa kasa saikuma tadauke kai ganin yanda yake kallonta murya chan kasa tace "come and eat you have injection this morning" wani laushewa yayi yace "I can't get up Doctor I need help" dadan sauri tasake kallonshi for the first time sai suka hada idanu wani erotic look daya zubamata yasa tadauke kanta dagudu gabanta na faduwa sosai cikinta kawai vafara murdawa again taki motsi, ahankali yace "pleaseeeeeeeee" kai! Wai wat is this abubuwa da Riyad ke mata yanda yawani ce please vaja sai taji tsigan jikinta na amsawa daurewa tayi tajuyo tazo gaban gadon sai kawai ta tsaya batare datai wani abuba, binta yayi da kallo da vanda yaga gashin hannunta sun mike ahankali yakai hannunshi vasa cikin hannunta dakeda taushi dasauri takalli yanda yasa hannunshi cikin nata ashagwabe yace "pull me up Dr" dan kallonshi tayi suka hada ido wh uncontrollably kirjinta kawai yafara racing he looks damn hot rashin lafiyan saiyasa lips nashi suka kara pink, dena kallonshi tayi dasauri sannan tadan jashi kadan da gangan yawani taso kawai saiya rungumeta yana sata a kirjinshi da kyau placing head nashi a shoulder nata yace "wayyo kaina!" Kasa wani abu tayi tanajin yanda kawai ya kankameta yana sauke ijiyan zuciya ahankali yakai kusan 1min ahaka takasa tabukakomi sannan yasaketa murya chan kasa yace "dafatan kin tashi lafiya Amarya" kasa amsashi tayi kawai yakama hannunta suka tafi wajen abincin zama yayi vana jawota hakan vasa dan dole tafara yunkurin zama gefenshi sai taga ya fizgota zuwa jikinshi kusan akan cinyansa take ahankali yakai hannunshi bayanta yakwanto da ita she just couldn't say no yayi placing head nata a chest nashi yasake kankameta tai lamo dukansu sukai shiru tarasa meke damunta tunda Mama tamutu she has been sad kullum but the moments she spent with Riyad and now yanzu saitaji kaman yana cire mata kuncin da zafin zuciyanta cus abin varagu hannunshi taji abayanta yana patting kaman me lallashinta on wani abu murya chan kasa yace "I don't remember anything daya faru jiya naga kin samin ruwa but thank you for taking care of me" nutsar da kanta tayi a kirjinshi kuna na kamata da gangan yafadi haka cus tasaki jiki, murya chan kasa yace "I don't want to do anything without your permission Ammi da Munir naso suzo su dubani later" dan shiru yayi yace "if you're not okay with it nasan bakison kiga yan gidanmu i can tell them not to come" dan leko fuskanta vayi a kirjinshi yace "na barsu suzo ko no?" Idan yana mata magana jikinta duk mutuwa yake da sauri ta fito daga jikinshi zata sauka daga jikinshi dasauri yariketa hakan yasa ta kalleshi shima ita yake kallo saikuma cikeda lallashi yakai hannunshi yayi placing akan kumatunta lumshe idanu yayi yabude ahankali yace "I will never go against wish naki, I will always respect your decision kinji" wani irin melting zucianta yayi naban mamaki dayasa batasan sanda ta kabar da hannunta ta juyamai bayaba what is wrong with her? Me Riyad ke mata hakane? Mesa zuciyanta ke narkewa haka akanshi? Asiri yamata ne? Murya chan ciki tace "suzo" kokarin tashi tayi saikawai taji yarike waist nata yajawota baya yataho yana ijiye fuskanshi a gefen wuyanta yace "let's have breakfast kafin kitafi!" Ya Allah! Yanda kanshi ke gefen kafadanta hannunshi a waist dinta ikinshi manne da bayanta yasa taji kaman something is wrong with her body, ahankali yakai hannunshi daya yadauki tea ya tsiyaya a one cup dake wajen yadauki honey yayi drizzling sannan yadauki fork yadebo loaded chips din yakara kwanciya da kyau abayanta vana leko fuskanta ya jaye hannunshi daga waist nata yakawo hannun kan cikinta yawani shafa dayasa kawai taji few drops of water na diga daga jikinta batasan sanda ta sauka daga jikinshi da sauri ba tazauna akasa tana cire hannunshi daga saman cikinta tasa hannunta dake rawa sosai tadauki spoon dake kan tray tasaka a chips din tadebo da sauri takai bakinta tanaci binta Riyad yayi da kallo he can't even explain how much he loves her she's indeed a soft girl da you just have to look deep kafin kaga this side nata, everything datamai ya bala'in mishi dadi arai he loves aka bashi different abinci dazaici daban daban vataba wannan da wanchan and he enjoys abincin ta sosai she knows how to cook everything is perfect, bata wani ci sosai ba ta ijiye spoon din mug na tea yadauka yabata dan kallonshi tayi saikuma tasa hannu ta karba tafara sha tea yayi dadi sosai abakinta tana kurba ahankali he was eating and looking at her tass yayi clearing entire tray din saida tai mamaki ijiye cup din tayi yazubama kanshi tea din zaisha hakan yasa ta tashi tawuce wajen magungunan shi yabita da kallo tablets da zaisha da safen nan tadauka just magani guda uku ne tajuyo tataho wajen tana bashi maganin kawai taga ahankali yace "Doctor must I take this?" kallonshi tayi daga yanda yay da fuska kasan bayason magani hakan yasa kawai ta gyadamai kai tana bashi a hannu girgiza mata kai yayi yabude baki yace "samin aciki" dan kallon bakinshi dava bude tayi faduwa gabanta yayi yayi saikuma ahankali ta mika hannunta zuwa bakinshi daya bude ta watsa maganin aciki dasauri ya kora da tea vahadiye yana tabe baki kaman zaiyi kuka abin ya mugun bata dariya dayasa tajuyarda kanta kadan tayi murmushi daya kasheshi completely tunda ya santa today is the first ever time daya taba Ganin murnmushinta. EPISODE Yaune rana na farko yaga murmushinta wow yafadi ahankali sannan yakai hannunshi yakama habanta yajuyo da fuskanta takalleshi yace did you just smile? Hade fuska tayi batai magana ba fizgota yayi tazo dab dashi kirjinta yashiga
Chapter 68 · 0% Book details