← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 71

Sashe 61

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mamana on my own so just free me aure is not by force, I refuse to stay with you, bana auren kuma, sadakinka yana cikin black jakan goyona dake wajenka take d bag carry your money tajuya zata wuce saiya sake tareta yama kasa magana yanda zuciya ke dibanta batasan sanda ta dauki flower verse dake wajen zata bugamai ba tana ihu tace ka barni natafi or i will kill you kaima hannunshi yasa yakama hannunta yacire verse din ya ijiye kawai yadauketa tako ina kaimai duka take a kirji da wuya harda kunne, badadan shi namiji bane da wlh bazai iya dagata ba yanda take fada dashi dan tanada karfi da zuciya, bude kofan yayi ya maidata dakin yafito da sauri ya kulle kofan yana saka key yarasa yanda zaiyi yanaji tana jijjiga kofan, wlh dabadan standard security door bane da rashida taballa kofan ayanda take dambe da kofan, saukowa falo yayi ya zauna yadafe kanshi ganin yarasa yanda zaiyi ga kukanta har zuciyanshi yakeji yasa yafito waje sai kawai yawuce mota ya shiga yazauna shi kadai chan saiga driver yazo yashigo ahankali riyad yace general hospital yashiga kiran dr bugaje ta amsa yace gashinan zuwa. Direct office nata yawuce ganinshi kawai tayi tagane da wani abu waje ta nunamai hakan yasa yawuto ya zauna yakasa magana sabida yanda heart nashi ke racing, ahankali tace meke faruwa? You look kaman kafito daga gidan dambe tai maganan tana kallon wuyanshi dataga scratch harda dan jini amman batai magana ba, shiru yayi jijiyan gefen kanshi kadai ta kalla tagane ciwon kaima yake hakan yasa tabude fridge taciro bottle water mai sanyi tabashi karba yayi yabude yasha sannan tace menene Riyad talk to me? Wayayi fada dakai haka ? Ahankali batare dayace Rashida bane yace Ma tunda nasan su Rashida you re the second person banda Mahaifiyarta danaga tana girmamawa, please I need your help baimata boye boye ba yabata labarin komi komi har zuwa kan kisan Mama daya gano, batare daya fada mata Rashida ne tai fada dashi ba. Dr Bugaje tai shiru tana kallonshi da ace batasan yanda Mama ke son Riyad ba dako ita saitai supporting yasaki Rashida kowa yakama gabansa, but then again, Mama tells her deep deep abu wanda bata sharing da kowa, irin adult talk din nan cus she sees Mrs Bugaje as a friend, cikin maganganun Mama harda Riyad shine mutum na biyu data yarda dashi zai rike mata yarinya amana, Mama ta bala in nuna mata yanda take matukar kaunar yarta da Riyad and she can never ignore it, she saw how Mama miraculously got better bayan an daura auren Rashida da Riyad, and ita babba ce she can t hold Riyad responsible over abinda baidama wayau sanda abin yafaru, he s just a 13yrs old boy dake boarding house ma then, that s not fair, and taga yaron dudda bai fadiba taga zafaffen soyayyan dayake ma Rashida, he told her everything now but bai aibanta matanshi ba koyace tanata zaginshi ko fada dashi, instead he s here to find a way to calm her down and to listen to him this alone show cewa Mama was not wrong about the boy! Riyad yakai miji! That aside, idan Rashida ta barshi ma taje ina? Watake dashi Uncle nata daya kori uwarta yanzu ya saida gidansu ne zata wajenshi ko ina? Tun yaushe aka rufe portal na hostel tun wace shekaran balle ma ace zata samu, how will she survive dudda tasan yarinyar can work, duk wuya duk dadi she must accept family ta yanda batada Mama and again mahaifinta shima yagano gaskiya zaizo ya neme gafara wajenta duk ataru azauna lafiya tunda an kama wayanda sukai laifin haka rayuwa take kowa da kaddaransa rayuwan da Mama tayi was her destiny she fulfilled it and left dunya. Ijiyan zuciya Mrs Bugaje tasauke cikeda hikima irin na manya tace karka saketa! I don t support kasaki Rashida! Gyara zama Riyad yayi tareda sauke ijiyan zuciya karfi na shiganshi, Dr Bugaje tace I understand Rashida sosai kome tama don t blame her but then karka saketa zata sauko daga baya but I don t think tadadi zata sauko tai shiru kaman mai tunani chan tace people like Rashida that are stubborn you have to device a stubborn plan dazakai pinning nata down dashi, dazai hanata tafiya sannan ta zauna dakai dole, and again free her kadena kulleta kaman prisoner, gobe idan tacemaka zata tafi kabarta karka hanata but find something dazaka kamata dashi like a hook, something dai I don t know just think of something kune yaran zamani mu mun kwana biyu shiru Riyad yayi chan yace I think I know mezan mata Ahankali Mrs Bugaje tace mene? Dan ijiyan zuciya yasauke yace dan zaman danayi da ita Rashida mutum ce that self respect is everything to her batason taimako, batason raini, batason that feeling of entitlement, sannan she s not a coward she don t run or beg, gwara ta tsaya ayita akare, lokacin danakai Mom nata another hospital tace she must pay me back so I think Yadanyi shiru Dr Bugaje tai murmushi tace perfect Riyad! Stubborn gurl stubborn plan Goodjob! Free her gobe let her be I know she will come her tagayamin komi I know wat to do idan tazo, tashi kaje ka huta and remember this dasauri ya kalleta tace s not your fault abinda yafaru dasu don t be too hard on yourself kaddara ce and Rashida also it s not her fault kaddara ce kome tayi don t take it to heart she will come around Rashida is a nice girl, tazo gobe I will tell her to resume anata abubuwa suna wuceta maybe resuming zaisa damuwa yaragu azuciyanta just promise me you will always stand by her Riyad don t betray trust da mahaifiyarta tamaka ahankali yace I will always stand by my wife Dr Bugaje murmushi tamai tace to saida safe, put balm on those scratch na wuyanta after shower dan taba wajen yayi saikuma yajuya yafita da sauri akunyace yanajan riganshi yana rufe wajen. EPISODE Har yanzu yanada damuwa aranshi but dayama Mrs Bugaje explains komi about 40% na damuwan yatafi gida chan yakoma flat nashi yafada wanka yafito ya shirya cikin wasu kaya daban sannan yadauki laptop dinshi yashiga typing ba kakkautawa kafin yayi printing abinda yagama typing ya dauka ya kalla sannan yatashi yadauki wani envelop yasa aciki kafin yadauki pen da paper yazauna yayi wani rubutu shima yasa a envelop sannan yafito rike da abubuwan guda biyu yawuce side na Haleema. Jin gaisuwa da akema sarki yasa Haleematu ta mike tsaye da sauri tana kwashe plates na abincin dataci tun safe dasuke falon, plate dataci indomie yanzun nan shima yana wajen ta kwasa dasauri but kafin tagama hadawa yabude kofa yashigo suka hada ido kallonta yayi sannan yabi dakin da kallo dasauri tayi kitchen ta ijiye plate din tafito tace inata kiran Mom tamaka magana kadawomin da bayina bata dauka badai kahadani da ita bane tana fushi dani ba ijiyan zuciya yayi sannan yazaro envelope din daga aljihu ya ijiye mata akan kujera faduwa gabanta yayi tayi kujeran da gudu tadauka tashiga bude takardan. NA SAKI HALEEMATU SAKI DAYA! Reason sabida bani ta dauka amatsayin mijinta a auren mu ba, there s a third party. Kallonta yayi strictly yace park your things kitafi gidanku ki koyi zaman aure then give me a call idan kin shirya maidani mijinki sannan kin shirya zaman aure yana maganan y a bude kofa yafita yana jiyo kukanta. Wuraren 11 ya shiga gidan ya maida kofa yarufe yahayo sama ahankali yabude kofanta yaganta kwance akasa tana bacci awahale sai munshari take shiru yana yana kallonta, ko hayaniyan datayi yau ya isa yasata minshari, he just loves everything about her and overall yana tausayinta kaman me, shigowa dakin yayi yamika hannu kaman yadauketa but yana tsoron karya tadata saikuma yadaure after all kota tashi yanzu yanada plan gently yadauketa ko alamun tashi batayiba dan akwai ta da nauyin bacci sata yayi kan gadon ahankali yakai hannunshi yadaura saman kanta kaman yar yarinya gently yace m sorry about your pain Jewel! I promise I will make it all go away hannunshi yadaura kan kumatunta cikeda tsantsan so yace just let me in, you don t have to go through this difficult time alone, let me in Rashida, let me in please yayi maganan yana dukowa ya manna mata kiss a goshi sannan yatashi bargo yaja yarufa mata ya kunna AC dakin ya kashe wuta sannan yafito yakoma dakinshi wanka yasakeyi ya kwanta wanda baiyi wani bacci ba yatashi yahau sallan dare da asuba yawuce mosque. Ahankali take bude idanunta tabi saman dakin da kallo kafin ta tashi zaune tareda taba bango luckily taji switch ta kunna wuta ganinta akan gado bayan tasan akasa tai bacci yasa tadinga mamaki tagumi tabuga saikuma tafashe da kuka tunawa da kashe Mama akayi cikin muryan Kuka tace why did you sleep kema kikai bacci kaman kin mutu? Anyi poison Mama but bakusan ta yaya ba, kofan ta kalla tunanin a kulle yake yasa ta tafi bayi tabude akwai sabon brush da toothpaste dauka tayi shima dan kawai batajin dadin bakinta brush tayi tai wanka tayo alwala tafito bargon data dauka na gado tun jiya tana salla dashi takara dauka ta kabbarta sai hawaye take sharewa jitake kaman ta ramama Mamanta abinda aka mata, tunawa tai alkawari zata dinga karatun Al Qur ani yasa tafara karatun daka mulk ta karanta gabaki daya tana zaune ahaka awajen taji an bude kofa ko kallon wajen batayiba, anatse Riyad dake kallonta yace m ready to let you go but kifito falo I have something to tell you dasauri tadago kanta ta kalleshi yana kallonta shima yace Ammi tasamiki hijabi in that box kibude ki saka ki dauki takalmi also kifito yana maganan yajuya dasauri ta tashi box din ta kalla daidai da tsinke nasu bataso amman kuma bazata iya fita ba hijabi ba hakan yasa tawuce box din tasauke ta bude taciro hijabin dayake dark blue tasaka har kasa yakaimata me hula gata fara saiya mata shegen kyau slippers tadauka tasaka shima sannan tabude kofa tashiga saukowa tundaga sama yake kallonta hijabin yamata wani kalan arnen kyau kaman
Chapter 61 · 0% Book details