← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 71

Sashe 25

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 1 WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT? TALK TRUE BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA SUNA SAIDA PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWWW!!! https://www.tiktok.com/@habismaunderwears?_t=8lzVAMnAhgk&_r=1 Da gangan Munir yabar wayanshi awajen yadauke car key yafice, tashi Riyad yayi yawuce yasaka pajamas yadawo ya kishingida tareda lumshe idanu, wayan Muneer ne yahau ringing hakan yasa yabude idanu kadan yakalli screen din ganin Mom R yasa yayi shiru yana kallo wayan na dab da katse wa yasa hannu ya dauka yakai kunnenshi yaki magana daga ta dayan bangaren Mom tace ahankali yace Mom ina yini ijiyan zuciya Mom ta sauke she really miss him chan tace sabida I questioned you zakai zuciya kabar gidan? Riyad when did you grow dahar zakabar min gida sabida namaka fada? Riyad I still see you as my little baby boy da I have to guide every step of the way, your are my purpose, you are the reason I become a Mom, did you really leave house yau kwana biyu sabida na tambayeka game da abu Riyad ? Mom tai maganan muryanta na tsinkewa kaman zatai kuka, Riyad yayi shiru Mom abin ya matukar bata mata rai tace ko kakai 100yrs of being a man I will always see you as my little child, I will always tell you do this and that, I agree raina abace yake ranan datamin maganan dan kunnen nan and I wasn t thinking clearly, but still inada right nai fada, Babanka yayi aure aure but tell me menene fa idan hakan yanzu? Kullum gidanshi cikin rikici makirci da fada ake, kalli Baffan ka tunda yama Amaryanshi koran kare bai sake marmarin kara aure ba sabida yaga implications din gashinan shida Jummai are living peacefully and happily, wat I m saying is mata dayawa masifa ne, bazan taba bari ka auro wata wacce ban sani ba ko ban aminta da ita kaman Haleematu ba kafin azo arabani da d ana that is the reason namaka fada and asked you ranan, and gashi nakosa naga Haleematu tai ciki amman sh iru, dakaina nakai yarinyar taga gynecologist ance she s fine kaine dai baka cika nemanta ba, kuma ita Haleematun tagayamin yawanci koka nemeta ba rannan ovulation dinta bane saisa har yanzu batai ciki ba, mesa kakemin haka Riyad? Kai ba dan gidan nan bane bakaga yanda matan yayyinka ke haihuwa shekara shekara ba? Duk shirin da Babanku yakema yaranshi maza tun suna yara kaima an maka amman narasa mesa kakeda sanyi a harkan raya sunna da sauri Riyad yacire wayan daga kunnenshi yanajin wani irin kunya da nauyi idan Mom namai irin maganganun nan, danna wayan kawai yayi a speaker ya ijiye agefense yana jinta. Kap yaran family nan wlh basama matansu wasa kai har rama matan suke sabida yanda yaran Mai Martaba Baba Ali fire for fire ne akan matansu wannan karan Riyad baisan sanda ya dafe kanshi yace Mom can we change the topic please cikeda bacin rai Mom tace Kaci gidanku da change of topic Riyad, nabaka gobe come back home and continue kaga yanzu kayi skipping 2days babu abinda ya shiga tsakaninka da Haleema, kubani grandson nagaya maka saida safe ta kashe wayan, ijiyan zuciya ya sauke yakoma ya kwanta tareda lumshe idanunshi. Har Muneer yadawo a kwance yasameshi yace ina tuki natuna wani abu daya faru dazu yanda dayar ma aikaciyar yarinyar tace ma Masifaffiyar mamanta nada HIV dagokai Riyad yayi yamai wani shegen kallo yace and so ? Dan sosa kai Muneer yayi yace bakomi kawai natuna abin ne juyar da kansa yayi sai chan yace HIV is just like any other ciwo, having it doesn t mean you are bad ko karshenka yazo, stop with the stigmatization dasauri Muneer yace haba noo bana stigmatization sai kace Baffan mu da akace ya kori matarshi mai ciki da akace tanada shi, ko tana ina oho ? Tashi Riyad yayi yace s eat abinci suka shiga ci he ate alot kam yana gamawa yadauki laptop yafara aiki daman yunwa yahanashi yi. Cikin bacci taji ana tabamata kai sabida tsabagen yanda bacci yau bai shigeta ba taba cikin tashin hankali firgigit ta farka. Cikin dare sau biyu cikin dare Dr da Nurses sukazo duba Mama duk tana zaune bata runtsa ba harsaida Dr yace kihau gado ki kwanta kusada ita mana ko ga babban sofa kihau girgizamai kai tayi tana zaune kan yar kujeran dake gaban gadon, cikin sanyin murya tace zan zauna anan gyadamata kan Dr yayi yawuce harzai fita tace ina bill dinmu? Dan juyowa yayi yace your bill has been cleared receipt duk suna cikin ledan drip dinta yana maganan yabude kofa yafice from yanayin mutanen kawai yasan Mai Martaba taimakonsu yake. Tashi tayi dasauri tawuce wajen ledan drip din da duk za a sama Mama tabude taciro takardun receipt wanda na farkon na meal tagani 2 person breakfast 2person lunch dinner da snacks na 3days taga 270k, abincinta itada Mama kullum 30k for 3days 270k zaro idanu tayi takai hannunta tana dafa kirjinta, tadauki dayan receipt din single room dasuke dakeda gado sofa fridge da bayi is 25k per day kwana uku 75000, sai magungunan Mama gabaki daya da drip da allurai taga 497,250 wannan karan saida ta fada kujera ta zauna, duka kudin 842,250naira, kusan miliyan daya ta ina zata fara neman kudaded nan? No gobe zatasa a sallamesu, but ko an sallamesu sunyi kwana daya which is 25k daki, sai kudin magunguna 497,250 dole saita biya ta ina zata fara, hawaye taji sun zubomata sai kawai ta gogesu da sauri tahada duka receipt din ta linke tasa a jakanta tadauko kudinsu ta kara kirgawa duka savings dinsu kenan 150k tadade ahaka saita maida jaka ta kama hannun Mama ta rike har aka kira asubahi idanunta biyu tashi tayi tawuce bayi tayo alwala tafito tabude jaka ta ciro dadduma anyi alamun gabas a aman dakin hakan yasa ta kabbarta salla ta idar tai azkar tana zaune kan dadduma Dr yakara shigowa dasauri ta tashi ta linke dadduma Dr yaduba Mama yajuyo yakalli Rashida datai zuru zuru yace Alhamdulillah BP yasoma sauka, maganin zai saketa soon zata farka bada jimawa ba gyadamai kai tayi, murmushi Dr yayi yace Maman ki will be fine kinji gyadamai kai tayi ahankali tace thank you wucewa yayi yafita Zama tayi har bakwai da rabi kallon Mama take sai alokacin tafara hamma sai kawai ta kifa kanta anan bakin gado ko 1min batayiba bacci yayi awon gaba da ita. Wajajen 10 na safiya Mama ke bude idanunta ahankali bakinta dauke da kiran sunan Allah, saman dakin ta kalla sannan ta sauko da idanuwanta ta kalli drip da ake samata kafin ta sauke idanun kan Rashida dake zaune kan kujera ta kwantar da kanta bakin gadon kusada hannunta tana bacci, ijiyan zuciya ta sauke ahankali komi daya faru jiya na dawo mata, ta tuna yanda tagama magana da bawan Allah nan mai kirki tafara tafiya tafadi tabbas taga bawan Allahn hankali tashe yazo yana kiranta Mama Mama dishi dishi take gani bama ta iya magana da a baya kuma taga shida security sun kaita mota daganan kuma bata sake sannin inda kanta yake ba, ahankali cikeda karfin hali irin nata ta cire drip din ta sauka tana tafiya da kyar tawuce kofan data gani ta bude ta shiga bayi ta dauro Alwala tafito ta sanya hijabi taje ta sauna kan dadduman data gani tai salla da a zaunen datake tun magrib da isha i tahada dana safiya sannan ta dawo ta lallabo ta zauna agadon jin jiri na neman yakara dibanta motsin da gadon yayi yasa firgigit Rashida ta bude idanunta ganin Mama zaune da hijab dinta yasa da sauri ta tashi tace Mama kincire drip din takama hannun Mama dasauri tashiga maida mata drip din tace mesa baki tasheni ba har yanzu BP ki is high Mama, you can fall at any moment Yanda take maganan Mama take kallo kaman ba Rashida ba duk ta tsure harta rame idanunta sun fada ciki sosai, hannunta Mama takai ahankali ta kama habarta hakan yasa gently tadago fuskanta ta kalli Mama duk yanda taso taboye damuwanta takasa da duka zuciyanta tafashe da kuka sosai atsaye hawayen na sauka kan hannun Mama, cikin kuka tace Mama dan Allah kiyakuri I keep causing you pain koda yaushe, Mama I know how sick you are but kullum kara miki damuwa nake Mama, akan mene bazanyi hakuri na dinga danne komi ba, komine sainayi fada akai, is because of me BP ki yatashi, Mama kiyakuri kiyafemin dan Allah har sheshekan kuka take, zuwanshi kenan yakai hannu kenan zai knocking kofan yaji sautin kuka da maganan datake hakan yasa ya tsaya chak. Ahankali Mama ta girgiza mata kai tace shiiiiii don t ever blame kanki for ciwo ba cus ba laifinki bane ko daya, stop crying to bagani nan naji sauki ba, gashi nan duk kin bata fuskanki jibi yanda idanuwanki sukai ja sabida kuka bari kiga Mama sai kawai takama bakin hijabinta takai kan fuskanta tashiga sharemata ta shafa kumatunta tasake murmushi tace I have the most beautiful yarinya wlh idan tai kuka sainaga idanun nata ma sunfi kyau dan murmushi kadan tayi wasu hawayen na taruwa, Mama tace ai kaga abin karki kukan ya isa nace, yanzu dai tafi gida ki shirya kitafi school idan zaki dawo saiki biya wajen gyaran wayanki baki Rashida tabude zatai magana akai knocking kofar just once kallon kofan sukayi dukansu, Mama tace jeki bude kofan muga ko likita ne natafi gida but Dr direct yake bude kofan tai maganan aranta tasa hannu ta goge fuskanta tass sannan tawuce wajen kofan tasa hannu ta bude ido da ido tayi da Riyad dake sanye cikin wata shadda yau sky blue jumper kanshi ba hula tashin Kansa ya kwanta sidik tunda take bata tabajin kamshin turare mai dadin nashi ba, da sauri ta dauke kanta da a kallonshi Mama hangoshi yasa tace bismillah bawan Allah anatse akamilance yashigo har gaban gadon yaje yaduka dasauri Mama tace tashi tashi haba zauna ga waje tabashi kujera
Chapter 25 · 0% Book details