← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 71

Sashe 55

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

talk to him wih Mom ina mutuan son mijina bazan iya rayuwa bashi, wih Mom Riyad ba lusari bane, Mom baitaba barinaba saiya ga bana iya motsi, Mom Riyad is the best husband ever, he's soft, kind and sweet, please Mom do something" katse wayan kawai Mom tayi jin yanda Haleema ke kuka tai dialing wayan Riyad harya katse Riyad bai dagaba kuma yana kallo akaro na biyu yadaga strictly Mom tace "kazo ina nemanka" shiru yayi kusan na 1 min itama Mom haka tana jiran taji mezaice chan adake yace "I can't Mom! Nariga nai shirin bacci I will see you tommorow" mutuwan zaune Mom tayi jin maganan da Riyad yamata jin batai magana ba yasa Riyad ya katse wayan ya ijiye yatashi yafada bayi dan wanka, wanka yayi yafito daure da towel a waist yaji wayan nashi na ringing karasawa wajen yayi yakalli screen din ganin Mam yasa yadanyi jim sannan yakai hannunshi yadauki wayan yakai kunne Mom da kaman zata kama da wuta tace "Riyad ni kake gayama bazaka amsa kiran dana maka bangarena ba sai gobe" shiru yayi baice kala ba Mom tace "naji every single thing daka fadanma matarka I heard everything ka kirata yanzu kabata hakuri kona saba maka" without any fear yace "Mom I'm not doing that!" Dasauri Mom tace "me kace Riyad!"? Calmly cus baiso yamata raising voice yace "Mom enougl with the whole bossing me around kina controlling dina, allow me to be the man in my life, as for Haleema I don't care ko ke ko mamanta ku koya mata darasi akan menene aure before I take her back again! Inhar bata chanza dabian ta ba l will not do this marriage with her again, godd night Moml" Yazare wayan daga kunnenshi ya kashe wayan gabaki daya ya ijiye baiso abin yama batamai rai hakan yasa yawuce closet dinshi yashiga shiryawa yasa kayan bacci. Mom da ranta inyayi dubu yabaci tana tama kiran Riyad cataji ya kashe wayansa tana kokarin sake kiranshi wani kira ya shigo wayanta gain Jummai yasa tai shiru tana kallo kaman bazata dauka ba wayan na gab da katsewa tasa hannu ta dauka takara wayan a kunne batace komi ba daga ta dayan bangaren Jummai tace "uhnn kaman ba tare aka jefe mushe ba, anata jamana aji ana jiji dakai ana papa ana kuma tunkaho sabida danki ya zama sarki bayan kinsan cewa inda Muji na son sarautan nan da wih saiya karbe babu wanda ya isa yaja dashi amman bayaso ba itace agabanshi, saikuma uwa uba jininshi ya mugun hadu da Riyad" dan ijiyan zuciya ta sauke tace "I called you because of something very important da I think you need to know" ahankali Mom tace "me kenan?" Jummai tace "tsakanina dake ba boye boye sabida duk kanwan ja ce like I said munsha jehe mushe tare, tom naje normal business dina dana saba na wanchan matan na shirya komi tsaf da yan sandana na kama yarinyar nasa aka kulle a cell muna cikin cooking lafiyayyen abinda zaisa akaita prison for life guess what happened?" Ahankali Mom tace "wat happened kinsan dai I'm not good at guessing" ijiyan zuciya Jummai ta sauke da mugun mamaki tace "danki Mai Martaba Riyad da kansa yaje yaciro yar daga police station" komawa Mom dake tsaye tayi ta zauna tana gyara wayan a kunne face "are you telling me matar nan da aka kora ni ya ma sunanta me HIV nan dai kishiyarki to diyar cikin data haifa kin kulle a cell sannan Riyad dina yace yayi bailing dinta?" Cikeda gasgata magana Jummai tace "kwarai! Kinini tsaf da kyau, yanda mamaki ya kasheki haka ya kasheni" dasauri Mom tace "Riyad dai da kanshi yaje police station yayi bailing ta bama yatura representative ba? Cus nasan as sarki alot of cases comes to him kinsanshi da tausayi he try as much as possible ya taimaki kowa wat I don't get is yanda zaije da kanshi, baisan this people ba fa lokacin da aka koreta i remember correctly Riyad was 13yrs old kuma yana Abuja boarding school achan turkish school" Jummai tace "nimadai abinda nasani kenan but here comes the most interesting part of my story abinda yahani sukuni naga is better I called you" gyara zama da sauri Mom tayi tace "ina jinki Jummai" Jummai tace "I have lot of informant a anguwansu dake bani daily and steady info, Riyad has been in there life for quite some time now!" Dasauri Mom tace "wat!" Jummai tace "wih da gaske ai in the first place yadade arayuwan su ne saisa har shine yacirota daga cell, she works in his hotel banda haka Mamanta tamutu about 3days ago da Riyad dawani yaro which 100% nasan Munir ake magana sune sukai handling komi guess wat ance yau da safe anga Riyad yafito da ita daga gidan yasata a mota sun tafi God knows where, I'm telling you this sabida ni yanzu my biggest threat is gone" tai wani murmushin keta me sauti tace "as for the girl she's just a tiny abu dazan iya kaudawa at any moment but danki ki bincika shi i just hope ba affair yake having da yarinyar ba tunda a hotel nashi take aiki kokuma sonta yake ba duba da yanda yaje da kanshi yacirata a ceil sannan yau yatati da ita cus ance an saida gidan sa ina yakenal Mom mutuwan zaone tayi dummai tace I just hage dank is net aboat ta create a mesai ba gidan nan zai kevia yannyar nan ba, yay aure dari is not my business but yarinyar nan is my so damn business sabida jinin Zainabu ce data kwacemin miji ashekarun baya which ke kika bani idea the whole HIV stuff na kawar da ita so think of something ki raba danki da ita! Fast good night!" Jummai ta katse wayan mutuwan zaune Mom tayi tana kokarin linking abun to wat has been happening with Riyad gabaki dayan yaron lost focus tundaga kan issue na dankunne so Halima was not wrong da suspicion nata da gaske ne akwai wata mace arayuwan Riyad, kwanan nan dayazo tundaga salla zuwa yau bayanan wajenta yaketa zuwa to ina yadauki yarinyar yakai? Noo! Bazataba taba bari yayi wani aure ba sannan the last thing she will allow him do shine ya auri diyar Zainab inaaaa! Dasauri tasake dialing number Jummai yana ringing tadaga dasauri Mom tace "what's the plan for cooking the girl?" Dan murmushin keta Jummai tayi tace "kin ijiye girman kan Maman Sarki kinhau kan layi" Dasauri Mom tace "you don't understand Riyad nata acting wired narasa dalili all labaran nan naki nayi linking nasu up da yarinyar i believe you dari bisa dira, how do we cook the girl? Kinada plan ne" dasauri Jummai tace "cooking that girl is as simple as ABCD dan mahaukaciya ce tanada temper na bala'i, so yara irinsu easily suke stepping on trap but problem din shine ina danki yakaita? That I don't know" dasauri Mom tace "I.will find out gobe I promise saida safe" takarse wayan ta tashitana taiya ita kadai ta warware ta kulle ta. EPISODE 4 16% Bacci yadade bai mata dadi kaman na jiyaba ahankali tabude idanunta ta kalli saman dakin dudda wuta akashe tana iya ganin komi shiru tayi shikenan Mama tarasu? ljiyan zuciya tasauke mai huci ta tashi zaune ahankali tadaura hannunta kan kumatu she can't even explain yanda takeji in words idan ta tuna da Mama tarasu all this while she has not been praying for Maman ta kuka kawai take tashi tayi ahankali gabaki dayan jikinta smells like Riyad kaman har yanzu tana jikinshi gently ta tashi tawuce bayi ta shiga maida kofan tayi tarufe saikuma ta tsugunna zuciyanta namata ciwo Mutuwan Mamanta is hurting her is even killing her slowly takasa yarda Mama tarasu shikenan bazata kara ganin Mama har abada ba? Taya zata cigaba da rayuwa batare data kara ganin Mamanta ba brush tadauka tasa toothpaste tahau wanke bakin tafashe da kuka sosai taba brush tana kuka mutuwan Mama is just too much for her to handle da kyar tagama tayi abinda zatayi tayo alwala tafito hijabin dake kan dadduman ta dauka tasaka tai sallan asuba Qur'ani daya gani a drawer ta mike hannu tadauka tana kallo rabon datai karatun Al Qur'ani harta manta kullum saidai taita jin waka batada yawan bautan Allah wani zubin harda how busy her life is da ayyuka da sauransu but that is not an excuse maybe sabida ma hakane yasa Allah ya karbi ran Mama she promised dagayau saita karanta Al Qur'ani everyday of her life.Bayan hannu tasa ta goge hawayen sannan tabude Khafi tafara karantawa Ya ilahi! Ashe muryanta dakeda dadin waka was trash tana rera kirala kaman balarabiya and yawanoi kuka take tana karatun Ammi tadade tsaye jikin kofan tana juyota she's happy yanda ta mike dakanta yau hartai salla tana karatu May Allah comfort her and ease her pain Ammi tafadi sannan tawuce tasauka kasa. Wuraren 8 ya shirya yasauko kasa hannu yasa yadanna wani boturi cikin sec wani bafade yashigo falon yawani zube gaban Riyad din dake zaune yadaura kafa daya kan daya yace "na gaida Sarkina Mai darajoji daban daban, kwana lafiya Sarki na...." "Sarkin Gida!" Riyad yakirashi kai tsaye hakan yasa yatashi yana zaune akasa agabanshi yace "Allah taimaki me Martaba" agogo Riyad yadauka yashiga daurawa a writs nashi yana kallon wayanshi dake vibrating akan kujera Mom ne ke kiranshi yace "bayan nahau kujeran mulki akwai abubuwa da dama dana nuna banaso" da sauri Sarkin Gida yace "kwarai! Irinsu shiryaka, masu aiki awajenka, Mai soro, shamaka baya muna maka tattaki duk inda zaka da sauransu" anatse Riyad yace "yanzu duk inaso kufara yi, ka shiryamin fadawa wayanda ka aminta dasu" dasauri Sarkin gida yace "angama ranka shi dade" he wants to punish Haleema hakan yasa ayangance yace "Sarkin Gida" dasauri yace "ubangidana Babana Sarkina kuma gani nan me kake bukata?" Karasa saka agogon shi yayi tasss sannan yadago yakalleshi yace "ka dakatar da duka bayin dake aiki a bangaren Sarauniya Haleema na kwana bakwai cikinsu harda jakadiyanta, sannan a tsare bangaren nata ban yarda kowa yakai mata ziyara ba ko ita tafita ba saida babban dalili wanda sai an sanar dani" dasauri Sarkin Gida yace
Chapter 55 · 0% Book details