Sashe 43
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
Yana fitowa tsayawa yayi yakalli Rashida dake bacci kafin yawuce yafita yatafi parking space ya shiga motanshi yatada gida yawuce yana zuwa remote dake motanshi ya dauka ya danna gate yabudu ya shigo yayi parking motan ya sauko yana tafiya ahankali yawuce ciki yana bude kofa yaga Mom zaune kan kujera saida gabanshi yafadi ganinta tashi tayi tace
daga ina kake?
Rasa abinda zai fadi yayi cus ya tsani karya and ya tsani yinta da bakinshi Mom tace
did you know how important yesterday was for Royal Family kuwa? Kasan mekayi Riyad? An nemeka an rasa, Baffan ka Mai babban daki, su Kabeeru duk ansan baka gida narasa mezance? Wani dalili yasa mukaje Umara da wuri dan mudawo kayi salla da mutanenka ayi hawan salla dakai right? Kasan kalan tijaran da abin kunyan daka jamin kuwa
? Runtse idanu yayi yama rasa mezaice ahankali yace
I will handle it Mom wani important work ne yatasomin, I can create another event at my leasure time kiyakuri, its work
important work da ake fita da sassafe adawo by 5 na asuba are you out of your mind Riyad!
Mom takirashi azafafe dayasa yasauke kanshi kasa tace
banso na zargeka the first time da matan ka tai accusing naka fushin dakayi yasa ban yarda ba but bari kaji idanma wata kake nema wlh wlh dukda kana sarki baka isa ka karomin aure ba!
Ahankali Riyad ya kalleta Mom tace
yes! Haleema is the only daughter Inlaw dana yarda da ita cus yarinyar nan worship me sama da uwarta data kawoni duniya, ban yarda da karo aure ba azo arabani da d
ana ba! Aurenka is just a year now na auramaka yarinya datake da komi kyawun sura, good tsatso, oxford graduate, full package ce Haleema har yau ka kasa mata ciki ragon banza ragon hofi kaman ba jinin Baba Ali ba, nagaya maka idan baka dena all this abubuwan ba wlh zan mugun saba maka, yau Haleema na period still ka kasa mata ciki this month again yawo kake a duniya don
t allow me to face you fa Riyad nafara bin lamarinka ina binciken ka, look at me nakasa bacci all because of you gadin dawowanka nake eh why are you doing this Riyad yaushe kadawo mara jin maganata
? Wani iri dayaji yasa ahankali yace
Mom kiyakuri
mugun kallo ta watsamai tawuce tafice daga flat din, shikuma ahankali yawuce bedroom dinshi wanka yayi yayi salla sannan yadan kwanta bawani bacci yayi ba around 8 yatashi yadauki wayanshi yakira Munir sannan yashiga wanka yafito yaji Munir a falo yana waya shiryawa yayi cikin wani mahaukacin farin gizna yasa hula ya Allah hula yamai kyau, yasaka wani bakin takalmin Berluti, ya daura agogon Vacheron Constantin a writs nashi, ya manna wani Carrera black glasses a idanunshi Ya Allah kaga Riyad saika kara kallonshi saukowa yashigayi Munir ya tsare shi da ido yace
wannan gayun ina zamu haka!?
Kin magana Riyad yayi yana karasa zuwa falon ya jefamai car keys Munir ya chabe yana mikewa tsaye suka fito tare mota sukayi suka shiga Munir yatada motan yace
ina zamu
? Ahankali Riyad ya sauke ijiyan zuciya he
s just torn between Mom dinshi and Mama, yana tausayin Mama and he feels obligated to help them, Rashida batada kowa, and he promised kanshi kafinma ya gano Rashida cewa he will helped the girl, he
s doing this for the girl that saved life nashi, murya chan kasa yace
m sorry Mom
kallonshi Munir yayi jin abinda yafadi hakan yasa ahankali yace
wajen Baba Buba zamu
dasauri Munir ya kalleshi yace
Baba Buba? You mean Baban Ammi
? Dauke kai Riyad yayi ahankali yace
yes Kakana!
Tada motan Munir yashigayi mamaki yagama kasheshi yace
Riyad as far as I know I can
t even remember the last time kaje ka gaidashi, ni banmasan kasan yana existing ba
wani iri fuskanshi yayi saikuma ahankali yace
i will change from now
fita sukayi saikuma chan Munir yace
mezai maka? You
re sounding kaman you need something from him?
Shiru Riyad yayi na kusan 5minutes chan yace
aure nakeso ya karbanmin! I want to Marry Rashida!
Wani burki da Munir yaci kan titi saida yakusan creating hatsari yaja motan da gudu yana gangara wa gefe yakalli Riyad daya ciro wayanshi yana dubawa jin karan text message daya shigo wanda yaga na Haleema ne.
Baby marana na ciwo? A ina ka kwana jiya?
Ahankali Munir yace
Riyad looked at me! Zaka auri Rasheeda? Waya sani agida? Mom tasani? Gwaggo tasani? Baffan mu yasani? Waya sani?
Batare daya kalleshi ba yace
no one knows! Will tell when I feel like it
yasake shiru chan yadanna mata
Kisha magani, Allah kara sauki
ya maida wayan aljihu sannan yadago ya kalleshi yace
I feel obligated to help them Munir, the girl is young, she
s a child, the Mom is very sick a ICU lets go
tada motan Munir yayi harsukakai wani kauye nan Outskirts na Kano bai kara magana ba gaban wani babban gida sukai parking ga rumfa da dalibai suka cika gawani tsoho kan kujera dake da haske kaman Riyad yaci manyan kaya na sauraransu yana hangosu ya tsare Riyad da idanu wanda ya manta rabon daya ganshi saikuma ya dauke kai sannan ya sallami yaran yama Munir alamu da hannu dasuzo.
Shiga rumfar sukayi suka zauna atare suka gaidashi ya amsa sannan yakalli Riyad da kansa ke kasa yace
yau katuna dani? Meya kawoka gidana
? Wani iri Riyad yaji amman ya daure yace
kayakuri Buba
ijiyan zuciya Buba yayi yakalli Munir yace
nasan wani abu yakawoku so tell me
kallon Riyad Munir yayi sannan yace
Buba Riyad keso ka bishi ka karbamai aure
kallon Riyad yayi yace
mesa baka nemi yan uwan mahaifinka ba kazo nan? Ko yan uwan wacce itace mahaifiyar ka yanzu?
Munir zai bude baki Buba yace
kamin shiru
yakalli Riyad yace
kamin magana koka tashi ka bar nan wajen
murya chan kasa Riyad yace
bazasu barni na aureta bane na gaya musu Buba sabida ciwon Mahaifiyarta
Buba na kallonshi yace
wani irin ciwo
? Ahankali Riyad yace
shiru Buba yayi chan yace
kanason yarinyar tsakaninka da Allah?
Shiru yayi chan yace
inaso na aureta, banso ta auri wani karya wulakantata
saikuma ahankali yace
ita ce ta ceci rayuwana lokacin da za
a kasheni
Buba yadan jima yana kallonshi sai chan yace
kutashi muje
Dasauri Riyad yadago kanshi ya kalli Buban yana dan murmushi daya karamai kyau Buba yace
saina chanza ra
ayina tunda ka tsaya kana kallona kaman yauka fara ganina a doron kasa
tashi da sauri Riyad yayi yana murmushi yawuce Munir ya bishi Buba yabisu da kallo Allah yasani yanason jikanshi sama da duk yanda zai kwatanta abin aduniya, tunda har yatuna dashi a lokacin dayakeda serious bukata haka he will support jikanshi, Babban Aminunshi yakira suka shiga bayan motan Munir da Riyad suka shiga gaba suka wuce.
A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE
1- Menene SEX?
2- ANATOMY OF VIJAY
3- FORPLAY
4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX
5- BEGGINERS SEX SYLES
6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX
7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI
8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI
9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA
10- BEGINNERS SHAN DIDI
11- KUNYAZA
12- COT
13- MM
14- NIPPLE PLAY
15- EROTIC MOANS
AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya
WATSAPP ME wa.me/+2347012181461
SANYI DA ZAFI