← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 71

Sashe 22

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 1 Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/ChfonTBUkdg8q2KIWCSk46 Assalamu alaikum. my name is Faredah Haruna Mamuda the founder of REEDAH'S EMPIRE, i base in kaduna state we are your number one home appliances no (SCAM ZONE) we are 100% legit all our items are from Lagos,Egypt,Turkey and cortonor we do delivery nationwide thanks u'll Wuraren 3 Mama na zaune tsakar gida tana gyaran shinkafa ta kunna radio ta ijiye gefenta saman tabarma tana sauraro taji an turo kofa an shigo hakan yasa ta kafa ido taga wazai shigo bakuwa tayine saitaga Rashida sosai gabanta yafadi ganinta cus bata taba ganin Rashida ta shigo gida around this time ba, kallo daya ta mata tagane tai kuka dawuya ne Rashida tama wani abu tai kuka, ita kadai ke iyasa yarta kuka dasauri ta ijiye tray shinkafan tace lafiya menene kika dawo dawuri haka? Murmushi ta kakalo tace Mama kaina ke ciwo sosai saisa nadawo tai maganan tana zama kusada Mama kanta Mama ta taba tace bari na kawo miki vitamin C kisha tashi ki cire jallabiyan kisha iska tashi tayi tawuce ciki Mama tabi jakanta dayay strange girma da kallo sai kawai ta jawo tabude ganin karikitan ta ne ciki yasa da sauri ta tashi tabita daki tana tsugunne gaban ganamasgo tana neman kaya Mama tace an koreki wajen aiki ne ? Dago kanta tayi ta kalli Mama zatai magana Mama tace karki kuskura kimin karya an koreki daga wajen aiki ne? Ahankali tace Madam dina tace yau ne last day na aiki na a hotel dinsu waje Mama tasamu dasauri ta zauna jin jiri zai dibeta tace Meya faru tell me everything Mama tariga ta ganota hakan yasa tafadima Mama komi ba karya, ba karamin baci ran Mama yayi ba tace sau nawa zan gayamiki ki dinga hakuri arayuwa Rashida eh? Zagi na kari ne? Koko zagi na nunawa ajiki ne? Dan an zageni sai mene dasauri Rashida ta kalli Mama, Mama tace yes dan wata ta zageni and so wat dazaki hau fada awajen aikin ki kina hankade Madam dinki har sau biyu mai hotel din gabaki dayama shima kinmai rashin kunya ahankali takai hannu ta goge hawaye tace Mama bazan iya daurewa azageki agabana ba ko ace wani abu mara kyau wlh saikuma tarushe da kuka tace narasa me nayima yan layin nan duk inda nake aiki sai sunsan yanda sukayi sukaje suka batani su fallasani, wlh kowaye meyi ban yafemai ba tabama Mama tausayi amman kawai saita wuce tabude drawer tadauko hijabinta har kasa ta saka da sauri Rashida ta mike tace Mama ina zaki? Cikin dan masifa tace ina zani? Ina kuwa zani inba wajen aikin naki ba naje nabada hakuri itama yarinyar a nunamin gidansu naje nabada hakuri, idan babu aikin nan tayaya zaki gama makarantan ki eh? Me zamuci? Dame zaki sami kudin siyan tufafi? Ga wayanki ta lalace baki dawo da itabama that means bata gyaruba duk ina zamu samu kudin nan kafin kisami aikin nan kin manta kalan wahalan dakikayi eh? To zuwa zanyi nabada hakuri dasauri ta taho takama bakin hijabinta tace Mama dan Allah dan Allah karkije kinji Mama fizge hijabinta Mama tayi tace inda bakiso kisani naje nabada hakuri ai da bakiyi abinda zai tursasani inje ba, yau ko basu karbeki ba dolena naje na bada hakurin abinda kikayi kinma mutanen dake gaba dake reni sannan kin fasama yar mutane hanci da baki baki Rashida tabude zatai magana Mama ta nunata da hannu tace kimin shiru anan ta fizi e hijabinta tajuya tafita fuu Rashida nada zuciya so tasan yarinyar didn t even realize how important this work is to them most especially towards karatun ta she will do everything ta tabbatar Rashida tagama karatun ta lafiya. Kafa Mama tasa ahanya tana tafiya ahankali kanta na sarawa amman ta daure cus she knows what school din Rasheeda means to her, she will not allow her to sabotage mean na school fees payment nata ba, she just hopes darajanta zaisa sumata afuwa. Tanakai junction ta tare keke da taso taje da kafa ne, amman taji jiri na dibanta bazata iyaba, har hotel din aka kaita ta sauko tabiya kudin tajuya ta kalli tamkeken hotel din almost duka inda Rashida take aiki ta sani musamman take binta dan tasan inda diyarta ke aiki incase wani abu yafaru she knows inda zataje neman diyarta amman bata taba shiga wajajen aikinta ba, ijiyan zuciya ta sauke jin yanda heart nata ke beating saita dan natsu kafin ta shiga building din motoci cike anyi parking, hotel din yahadu bana wasaba, karasawa tayi zuwa entrance door din zata shiga from yanda take looking security guard dake gadon kofan shiga reception din yace Hajiya wakike nema? Idan zancen taimakone Oga yace jibi ranan juma a za ayi rabon abincin azumi you can come by 10AM ahankali Mama tanuna kanta tace nine Maman Rashida sannunku da aiki, Rashida na aiki anan maybe kasanta, to tayi laifi ne shine nace bari nazo nabawa Oganta hakuri dan Allah akomar da ita sannan nabama yarinyar hakuri kallon Mama sukayi sannan suka kalli juna kafin daya ya nuna mata kujera dake chan gefe wani plastic chair yace guest da ma aikata kadai ke shiga ciki jeki zauna achan Oga nada baki amman zai fito anjima kadan sai a gayamai Mama batai musu ba tace wucewa tayi zuwa kujeran dasuka nuna mata ta zauna tabuga tagumi tai shiru burinta kawai karsu kori Rashida addu anta kenan, gabanta sai faduwa yake cikeda fargaba. Tunda yaje office nashi yayi shiru bakin dasukayi ma yawanci Munir ke kulasu, agogon hannunshi kiran Rolex ya kalla 5 tayi na yamma kaman an tsikaresh ya mike duk kallonshi sukayi excuse me yafadi tareda wucewa wajen kofa yafice Munir yabishi da kallo kafin yacigaba da abinda yake samin kanshi yayida shiga elevator ya sauka kasa, he doesn t even know why he s doing this but samun kanshi yayi da zuwa hanyar changing room din ganin kofan wangale abude yasa yadan leka ciki babu kowa wajen fuzar da iska yayi yajuyo yafito daidai Madam zata shigo hanyar chak ta tsaya ganinshi surprisingly tace Yallabai wani abu kake bukata ? Kaman bazaiyi magana ba saikuma yace where is she ? Kallon hanyan Madam tayi tace wa she? Oh mahaukaciyan nan ? Dan lumshe idanu kadan yayi hakanan yaji kalman azuciyanshi yadai daure bai nuna wani abuba ya kalleta, dasauri tace ta tatare kayanta ta kwashe komi na locker ta tatafi tabar aikin da kanta kafin mu mata official kora yanda taga yahade fuska yasa dasauri tace sorr Ahankali yace sack the other gurl Hus Cikeda Mamaki Madam tace Hussyn Yallabai ? Babu wasa akan fuskarshi yace I don t want her working for my company, just compensate for the injury, give the other gurl a call tadawo aiki yana maganan yawuce baki Madam yakasa kulluwa tana kallonshi, yarinyar data barar da ita yake cewa akirata back, wacce aka jibga yayi sacking, dan ijiyan zuciya tasauke aranta tace his company his rule! Tawuce ta tafi office nata. Wucewa kawai yayi yabar wajen yafito, security daya budema wani guest kofa dazai shigo ne ya hango yallabai hakan yasa yashigo ciki da gudu daidai zai shiga elevator yace Yallabai barka da hutawa dama wata mata ke nemanka awaje wani kallo Riyad yamai irin wata wa? Shi kuwa? Dasauri security yace tace wai itace Maman yarinyar da aka kora tazo tabada hakuri tana waje, she s Rashida s Mom Sir hakanan Riyad kawai yaji gabanshi yafadi but yadaure yace why is she sitting outside? Dan sauke kanshi kasa Security yayi yace uhmm Yallabai cewa akayi cutan kanj fuuu Riyad yawuce zuwa entrance door din kafinma abudemai kofan dayake glass door ne yana iya hangota yanda tazauna kan kujera tayi tagumi tana kallon waje daya cikeda tsananin damuwa and kana kallon matan kasan she s really sick she looks so skinny and pale jiyayi zuciyanshi yamai ba dadi sosai yanda security sukai trashing nata awaje haka, dasauri yafice bayan an budemai kofan yayi wajenta direct yana zuwa kawai saiya duka cus bemasan mezaiyi ba, she s the mother of the girl that save his life kome yayi bai biyataba, cikeda girmamawa yace Mama firgigit Mama tadawo daga dogon tunani datake tajuyo ta kalleshi, dasauri tace Naam Bawan Allah kaina mai wajen nan nazo nabada hak kafin takarasa maganan dasauri yace Mama hakanan Mama taji yanda yakirata yataba zuciyanta, yanda yakira sunnan just touched so many things a zuciyanta kawai sai hawaye, life and sickness nata have made her so emotional, muryanta na rawa tace dan Allah dan Allah kuya kuri nasan Rashida da zafin zuciya ga fada ga taurin kai, kome akace tama yarnyar nan nasan tayi dan Allah kuyakuri kurufamin asiri kada ku koreta daga aikin nan dan Allah ku taimakeni tai maganan tana jan kujeran baya zata duka dasauri Riyad yakama knees nata ahankali yace Mama dan Allah karki rokeni, ban koreta ba zata iya cigaba da zuwa aiki da sauri Mama ta kalli fuskanshi tace da gaske? Gyadamata kai yayi yace ijiyan zuciya Mama ta sauke tace to inane gidansu yarinyar naje na bada hakuri ahankali yana sakin knees nata yace basai kin bada ba lafiyanta kalau Mama, is just normal misunderstanding da kananun maganan yara yajawo fadan kada ki damu kinji gyadamai kai tayi tace Allah maka albarka murmushi yamata kadan baice komiba, Mama tace bari natafi gida to Alhamdulillah nagode nagode nagode kaji daga yanda take maganan kasan hankalinta ya kwanta gyadamata kai yayi, Mama tace to sai an jima saida safe Mama yafadi ahankali, Mama ta wuce cike da farin ciki tafara tafiya kadan kadan sabida yanda kanta ke sarawa, tayi tafiya daya biyu uku ana hudu kawai ta yanke jiki tafadi, Riyad na tsaye yanama security magana sukaji karan fadin abu juyowa sukayi ganin Mama yasa dawani irin gudu Riyad yayi wajenta suma security din haka dago kanta yayi yana tapping hannunta yana kiranta. Mama Mama Mama amman shiru dasauri yace help me daukanta sukayi yabude bayan motanshi yasata yakoma yashiga gaba yatada motar sai wani babban private hospital dayake zuwa anytime yake Kano yana zuwa aka karbi Mama sai emergency yawuce office na Dr dinshi ya shiga Dr ya sallami patient dayake tareda
Chapter 22 · 0% Book details