← Book details Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 71

Sashe 14

Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

sanar daku Oga na gari he can come anytime, alot of you dakukai joining this hotel like 2yrs ago baku sanshi ba, he can come at any moment or day idan yaga dama, baya tolerating the slitest of dirt dan haka kuyi aiki dakyau, Rashida! Dago kanta Rashida tayi takalleta Madam tace since kina afternoon duty yanzu anytime kika shigo before ki goge anywhere ki tabbata kinzo wajena kin amshi key kin goge office din Oga, for afternoon kene mai gyara office din da safe kuma Kola, abubuwan mop na gyaran office dinshi is different dana general gyara after the meeting you will follow me ki karba Gyadamata kai Rashida tayi tace Yes Ma tunda take aiki yau ne rana na farko dataji anyi maganan mai hotel dinma kusan shekara biyu kenan bai taba zuwa ba ko kuma yataba zuwa bata sani bane oho dai, addressing nasu tayi na kusan 20mins sannan tace dismiss follow me Rashida binta Rashida tayi abaya suka wuce office nata tamata handing over key card da sabon bucket mop su air freshener da sauransu a cleaning trolly tace gashi maza maza 5th floor ai kinsan office din Gyadamata kai Rashida tayi tafice daga office din tawuce elevator ta shiga zuwa 5th floor din, wani special corridor akebi aje office din da shi kadaine a hanyan corridor din, key wanda take kati ta manna a kofan kofan yabudu hakanan kawai gabanta yafadi batasan mesa ba hannunta tasa ta tura kofan ahankali ciki duhu dan an kashe wuta, hannu tasa tafara kunna wutan Babban office ne sosai daya hadu bana wasa ba, akwai dogon sofa banda table da chair ga babban tv ga desktop gawani mini library da akayishi design na tree kowani branch anyi naming nashi countey ga books na garin awajen saikuma wasu kofofi guda biyu daban daban ahankali tasa kafanta ta shiga ciki sannan ta maida kofan tarufe tana kallo dudda bawani datti, sauka idanunta yay kan zanenta dake bangon office din dayayi wani irin mahaukacin kyau she can t believe she drew this, daina kallo tayi tashigo ciro brush na cire cobweb. JOIN MY WATSAPP GROUP DANAKE UPDATE NOWW!! https://chat.whatsapp.com/LQB0yaXytjU2hoN1Pg2HAw SANYI DA ZAFI
Chapter 14 · 0% Book details