Sashe 37
Sanyi Da Zafi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 2 BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc), Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc) Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc) Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc) Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc) Boxers(men, boys, women, girls etc) Vest(men, women, boys, girls etc) Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc) Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI +2349034049623 +2348064643886 Kallon Mama Rashida tayi zuciyanta yafara tsinkewa ganin shi Mama take supporting tabude baki zatai magana saitaji kuka na son subuce mata hakan yasa tarike maganan da kyar ta danne kukan tace to sai in tsaya ina kallo ana zagin Mamana ? Rai abace Riyad yasa hannu a lips nashi yace shush abu taji yazo mata wuya wayeshi dahar zai dinga mata fada agidansu kuma Mama na supporting nashi sai kace wani Yayanta, dauke kai tayi daga kallonshi tana huci kaman damusa yace zagi baya kari, zagi baya chanza fatan mutum, you are a very selfish girl that care about feelings nata not her mother wannan karan juyo da kanta tayi ta kalleshi idanunta sun ciko da hawaye amman tahanasu zubowa shima yana kallonta kyar yace duk yaron daya gwammace yabi zuciyanshi dayabi maganan Mamanshi is selfish! Your mother is sick! Anything daya shafeki affects her greatly, akanme bazakiyi hakuri ba just for her safety and wellbeing huhh? And kince kinason Maman ki? Your are just a terrible selfish daughter wacce ta damu da ego nata not her mother shima yayi maganan idanunsa na ja Mama kawai kallonsu take bata tabajin tanason Riyad kaman yanda taji tana sonshi ba yau, cikin fushi yace your Mom nada BP very high BP, kwanciyan hankali takeso but kullum cikin tashin hankali take sabida ke! Kullum fitinan ta kike da fitinu daban daban do you want to kill her? Daidainan hawaye ya zubo sharr daga idanunta da sauri ta dauke kanta tasa bayan hannu ta share, cikeda fada yace I saw your Mom at the middle of titi bamatasan metakeyi ba she was panicking calling your name, yarinyana! Y ata, da kinfito daga police station kinga ta mutu fa? Takawa yayi zuwa inda take facing ya tsaya chak agabanta adake hakan yasa ta kalleshi da rinannun idanunta ya nuna mata yatsu cikeda wulakanci yace take this as your last and final warning, idan kika kara troubling Mama zanzo I will take her away from you na kaita inda za ayi cherishing nata forever, sannan abata peace of mind data rasa daga wajenki, I dare you ki kara trying wani nonsense hali dazai tadama Maman ki hankali saina sabamiki you selfish egotistic girl!! Yana maganan yajuya zuwa inda Mama take a zaure cikeda so yace muje Mama juyo da kanta tayi ta kallesu abunda taji tuntuni yana wuyanta kawai taji yazo mata baki da sauri tajuya tashiga daki tawuce uwardaka sai kuka taji kawai ta tsani Riyad, kishi yakamata yanda Mama kaman tafisonshi sama da ita, he s making her look like a bad daughter. Zaunar da Mama yayi akan tabarma sai ya zauna a gefenta yace Mama kidena damuwa kinji she s fine babu abinda yasameta, itakuma Matan zansa anemota she will pay for abinda ta muku dasauri Mama ta girgizamai kai tace Riyad tunda ka karbomin Rashida kabar mutanen nan da halinsu duk inda kake tunani sun wuce haka I don t want to involve you a matsalanmu this people are terrible and very powerful banso sumaka wani abu, kamin alkawari bazakasa anemota ba, kabarta da halinta, karma ka koma police station din, bawai koda yaushe take damunmu ba, rabonta da gidan nan kusan 5yrs ago sai yau datazo maybe sai nan da another 5yrs kuma zata kara zuwa, banson wani tashin hankalin banson damuwa, banda ma karfin zuwa police station bada statement, haka kuma banso Rashida taje police station wazai aureta? It will ruin her life? Cell din nan kadai yanzu ma yayi ruining life nata yan anguwan nan babu inda bazasukai labarin ba, I m tired of all this, I keep causing pain arayuwanta, nice darkness na rayuwanta, nasan Rashida bataji she s stubborn but she became like this sabida ni, no body wants to be friends da ita, no body wants to marry her, koyaya wani yazo nemanta Sheri da gaskiya sai yan layin nan sun tara sun fada akanta yanzu kuma dataje cell we are ruin gabaki daya Mama ta share kwallan daya zubomata saikuma tadaga kai ta kalli Riyad da fuskanshi yayi kaman zaiyi kuka tace Riyad kamin komi arayuwan nan wanda har dan uwana na jini bemin ba, thank you for everything, thank you for saving my daughter s life, nagode Riyad kaji, but don t involve kanka in our personal family issues is not worth it, babu amfanin shiga 23yrs of matsala kana shiga zata dawo sabuwa I hope you understand ? Shiru yayi sai chan ya gyadama Mama kai yace I understand Mama nabar case din but duk randa tasake zuwa I won t spare her murmushi Mama tamai tace tashi kaje gida kaima ka huta gobe salla, kasha ruwa Allah maka Albarka wlh har cikin ranshi he s feeling very attached to Mama kaman karya barta ahaka amman yadaure ledan Pharmacy dake aljihunshi yaciro yabata yace gashi Mama na kafanta ne yayi maganan yana tashi yace saida safe Mama kallonshi kawai Mama take cikeda kauna tace saida safe Riyad ayi salla lafiya sannan takalli ledan pharmacy din tana tuna yanda yama Rashida fada yanzun nan saikuma tai murmushi. Gyara zama Mama tayi tai shiru ita kadai awajen Allah kadai yasan tunani tunanin metake bini bini tasa hannu ta share hawayenta dayake zubomata, ruwan dabatasha kenan ba, har wajen 12 na dare ita kadai, sannan ta tashi da kyar tawuce tayo alwala kanta kaman zai cire tashiga daki tadauki pure water tasha sannan tahau dadduma azaune tai sallan tana idarwa tashiga uwardaka akasa taga Rashida na bacci ko hijabi bata cireba tsabagen fitina, zama tayi wajen ta yaye skirt na jikinta tadauki ledan ta ciro man shafawan daya siyo Mama tai shiru tana kallo saikuma ta kalli fuskan Rashidan ahankali tace stop this madness and see Riyad Rashida, is because you re hurt abin yakara batamai rai yake miki fada not just sabida ni kadai dan murmushi kadan Mama tayi tace s romantic saikuma takai hannunta saman bakinta kaman mainin kunya tace ke Zainabu budewa tayi ta lakato ta shafa mata maganin a kafafunta sannan ta ijiye maganin saikuma tai tagumi tana kallonta addu a kawai take Allah yarage mata zafin zuciya da yawan fushi din nan kar watarana fushi yasa tai kisan kai yanda ta watsar da matan nan biyu dazu ga jini a goshinsu Mama ta girgiza ainun batasan Rashida tayi nisa hakaba. Har asuba tayi Mama bata kulle idanu da sunan bacci ba. Ahankali tabude idanunta jin an tabata ganin Mama sanye da hijabi tai alwala yasa ta tashi zaune da sauri ahankali tace Mama kallonta Mama tayi saitai shiru bata amsaba kaman irin da abin ta kwana hakan yasa tafashe da kuka mai karfi tace Mama dan Allah kiyakuri ki yafemin bazan kara miki rashin ji ba, kome kikace nayi zanyi, Mama everything is my fault, danaji maganan ki dakikace nabari nabarsu munshiga dakin da duk haka bai faru ba, Mama da mota ya kadeki dame zan gayama Allah ? Yanda take kuka wlh saita baka tausayi Mama taso yau ta shareta Amman saitaji bazata iyaba saita zauna tace kimin shiru tsagaita kukan tayi tana kallon Mama da rinannun idanunta, ahankali Mama tace yawan fushi nasa kai abu da dama dazakai nadama Doctor cikin raunin murya tace Mama u hate that woman, I hate mijinta, I hate entire family nasu, those people made you suffer all your life har yanzu kuma basu bark Mama na kallonta tace idan zaki bimin hakki na ne then kiyi focusing a school, ki gama school ki zama wani abu, ki nuna musu cewa Mamanki dasuka wulakanta ta haifoki diya me albarka me goshi, ki zama Dr tukunna and cure me kinji kidena fada da mutane akaina focus on goal naki nan gaba na warke no body can troll me right ? Gyadama Mama kai tayi Mama tace bansan ko zamuyi rayuwa tare har karshe ba babu wanda yasan gobe ke babu wanda yasan anjima ma, idan bana raye kikai wani abu who will protect you and stand by you? Ayau dudda banda wani abu but at least I use strength dina na shiga gari ina neman wanda zai taimakeni ya tsayama diyata but randa bananan fa? Who will fight for you and stand by you? Lokaci yayi dazaki bar halin nan, ke kadai gareni kene komi nawa if something happens to you I die, jiya I was so scared saikuma tafashe da kuka dayasa Rashida ta rungume Mamanta da gudu tace Mama it s okay bazan kara ba kinji, I m here now I m fine kinga kafan ma naji ya warke tass ta shilla kafan sama Mama tace maganin da Riyad ya siyamiki ne haderai tayi da sauri tace Mama wlh na tsaneshi baida kirki niyake gayama zai rabaki dani yana kirana selfish daughter ahankali Mama tace he did the right thing, kuma kika dameni zan bishi dagaske, Allah yamai albarka daya miki fada, naji dadi da akwai wanda zai iya miki fada haka kiyi shiru dan gani kike kaman kinfi karfin kowa tashi tayi sabida bataso tace wani abu tasake batama Mama rai kawai tawuce tafita. Alwala tayo sai yanzu ma ta Tuna ki ruwa batasha ba jiya to waka yasha? Har Mama ma batasha ba Tana salla tafita tea tahada musu sukasha sannan takaima Mama ruwan wanka tadawo tadawo ta gyara gidan ciki da waje tsaf Mama tace zoki wanka karmu rasa sallan idi idan muka dawo mayi girki Wanka awuce tayo tadawo atampanta na salla data karbo fara wajen dinki ta warware skirt da riga ne blue pink atampa ne tasaka da sabon bra da