← Book details Rashin Haihuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 48

Sashe 48

Rashin Haihuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kowace munafuka ta bude ciki tana zurawa ko tausayin me kawo wa bakwa ji". "Amma dai kin san a gidan uban mu muke ko?". Ameerah ta fada cike da tsiwa "Kuma gidan miji na ba dan haka ba za'a sake dafa min abinci biyu ba, daya za'a yi shima wanda na zaba sannan dolen ku ku zaku dinga gyaran gida dan na sallami masu aikin tun da ni ina tausayin sa, itama wannan yar tatsutsuwar duk abinda aka dafa shi zata ci ba zancen wani a dama mata oat ko cerelac or something, and mind you ki koya wa kannen ki da'a kafin in darji bakin daya daga ciki, tarka tasu ku wuce bedroom dan ina bukatar hutawa a falo bana bukatar kowa ya dame ni". Cikin wani yanayi Haanah ke kallon ta idanun ta na cika da hawaye, bata ta a sanin kanwar uwa kan iya behaving a'a matar uba wa ya'yan yar ta ba shiyasa har ta bada goyon bayan Dadan ta ya auri Aunty Rahinatu, da ta san things can turn out to be like this da ba zata fara ba. Gashi babu yadda zata yi ta fadawa Dada dan yayi tafiya zuwa Moscow and bata san me ya faru ba yau kwana biyu shiru be kira su ba sedai tafi tunanin yayi busy ne, tun bayan dawowar su daga gidan Yaaya after a month da auren Dadan komai ya canja masu na yadda suka saba rayuwa, kome suka yi ba su iya ba a wajen Aunty Rahinatu, komai suka ji laifi ne, kallo ta hana, zaman falo ya hana, kayan snacks da ake musu na zuwa school ta hana ta ce ai ana basu kudin break, tafi tafi tace su daina daukan juice in zasu tafi school, a nan islamiyya tace malam Lawan ya daina kai su ai ba nisa, kai duk wani abu na jin dadi ta hana yanzu kuma gashi har ta zo ka abinci, inaaaa ba zata bari ba dole ta taka mata birki, bari dai Dada ya dawo dole ayi wacce za'a yi. ______________ Rike suke da hannun juna kowacce hawaye a fuskan ta, "Ban sani ba ko akwai rabon mu cigaba da rayuwa Farida, ban sani ba ko kuwa iya wa'adi na Kenny, abinda nake so kawai shine dan Allah in na bata miki ki yafe min, ina matukar kaunar ki Farida dan bani da yar uwar da ta fiki, kin zame min, kawa, aminiya, yar uwa haka kuma mahaifiya a wasu lokutan, kina kan kashe ko nawa ne dan sama min farin ciki, ba zan taba mantawa dake ba Farida, ba zan iya biyan ki abinda kika min ba, Allah y saka miki ya biya ki da mafificin alkhairi". Hajiya Farida bata iya cewa komai ba saboda kukan da yaci karfin ta, a haka aka tura gadon da Falmata take zuwa dakin theatre din idanun ta a rufe cikin tunanin Alh Usman, yadda ta baro garin batare da sun yi sallama ba abin ya tsaya mata a zuci, ya fa san da maganar tafiyar amma ya sa kafa ya bar garin zuwa wai daurin auren dan abokin sa, tayi ta kiran wayar sa kuma baya dagawa dole ta hakura, a haka ta bar kasar baya nan har kuma yau da za'a shiga da ita dakin aiki be kira ba bayan ko a nan tayi kiran wayar sa be dauka ba................ *TOOOOOO ALLAH YA KAWO MU LOKACI YA KAWO MU YAU GASHI MUN KAWO KARSHEN FREE CHAPTERS".* *KAKAKARA KAKA, CAKWAKIYA KAN CAKWAKIYA, SALEES YA YI WA KHADIJA DUKAN MUTUWA AN TAFI DA ITA ASIBITI RAI A HANNUN ALLAH,* *GASHI SHIMA YAYA HASHIR YA FITAR DASHI HAYYACIN SA KUMA YANA HANNUN HUKUMA* *SHIN ME ZE FARU A GABA, KHADIJAH TA MUTU KO KUWA?, SHIN YA ZAMAN SALEES A HANNUN HUKUMA?* *KAI KU TSAYA, YAYA MAKOMAR AUREN SALEES DA KHADIJA?* *SHIN ME YASA SALEES YA AMINTA KHADIJA MAYYA CE BAYAN A DA YA KARYATA HAKAN?* *WAI SHIN WANE FAMILY NE NA MA'ARUF NASIDI DA UMMI TACE ZA'A SAN AN TABO SU?.* *MEYE MATSAYIN YA HASHIM DA YAKE BAWA YAN SANDA UMARNI HAKA?.* *YA YA TARIHIN SOYAYYA DA KUMA FARKON AUREN KHADEEJAH DA SALEES YAKE DAN MUN JI DA FARKO TACE AUREN NASU CIKE YAKE DA SO DA KAUNA?.* *MEYE SILAR TARWATSEWAR WANNAN SO DA KAUNAR IN HAR AKWAI TA.* *GA AUNTY RAHINATU GASU HAANAH GA KUMA DADA, KO WANE MATAKI DADA ZE DAUKA IN YAJI ABIN KE WAKANA A GIDAN SA NA TAKURA YAYAN SA DA RAHINATU KE YI?* *SHIKENAN SHI DADA BAZE YI DACE DA MACE TA GARI BA HAKA ZE RAYU DA YA'YAN CIKIN UKUBAR MATAR UBA KK KUWA RABUWA ZE YI DA ITA SU RAYU HAKA BATARE DA UWA BA?* *SHIN WAI WANE KUSKURE HAJIYA YAAYA TAYI WA RAYUWAR DADA DATA KE NADAMAR SA HAKA?* *HAJIYA FAKMATA ABAR TAUSAYI AN SHIGA DA ITA THEATRE, KO YAYA AIKIN ZAI KASANCE?, SHIN ZA'A YI NASARA KO KUWA?, SHIN ZA'A FITO DA ITA A RAYE KO KUWA WA'ADIN YAYI KAMAR YADDA TA FADA?* *Kai, tambayoyin da yawa da ba zasu lissafu ba haka kuma kowanne yana da amsar shi wadda ba wanda ya sani se ni kadai wato Ouummey, ku dai ku biyo ni domin warware duk wani kulli dake cikin wannan tafiyar, domin cigaba da samun damar karanta littafin RASHIN HAIHUWA KINDLY make your payment via* 9013101854, Rabiatu Abdullahi Aminu, opay 2391368231 Rabiatu Abdullahi Aminu, zenith bank. HURRY up Dan muyi my fara wannan tafiyar dan endpoint din akwai nisa, se kun zo Ouummey SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ e1c0df5cbd174ccc97d4ae949a072726
Chapter 48 · 0% Book details