Sashe 43
Rashin Haihuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
ta bani wanda naji dadin su n al'umma kudire niyyar aikata wa insha Allah, na ziyarci yan uwa da yawa a satin har ranar tafiyar mu yayi. Ranar asabar da yamma muka yi sallama d jama'a muka dauki hanyar garin Bakwarni ni da Salees da driver, tafiyar awanni goma sha biyu da mintina ya kai mu cikin garin Bakwarni, gidan da Salees ya siya muka sauka dan shi ya zo so daya ya duba yanayin garin tare da siyan gidan da zamu zauna. Tsananin gajiya be bar ni na yi komai ba a ranar se washegari na gyara ko ina na shirya mana kayan mu, gidan yayi min matuka dan bedroom uku ne se kitchen da toilet a falon, haka kuma each bedroom na da nashi toilet din. Washegari monday muka yi reporting wajen aikin mu in da Salees ke da matsayi na uku a ma'aikatar ni kuma matsayi na biyar, aiki sosai muka yi dan daidaita alamura ta yadda aiki ze mana sauki, a ka'ida a ranar zamu yi meeting da general head na ma'aikatar gaba daya sedai ya bada uzirin baze samu zuwa ba so a ka daga meeting din zuwa ranar da ya dawo daga tafiyar da yayi................. *GEN GEN GEN, END OF FREE PAGES YA ZO, DAGA GOBE ZA'A GAMA FREE CHAPTERS AND D SAGA IS YET TO BEGINS. KINDLY HURRY UP AND MAKE YOUR PAYMENT BASE MUN FARA A ZO ANA KOMAWA BAYA BA, OUUMMEY IS VERY AND VERY READY TO ENTERTAIN, EDUCATE AND MOTIVATE YOU WITH HER NOVEL RASHIN HAIHUWA, KAR KU BARI A YI TAFIYAR NAN BABU KU DAN WALLAHI YOU'LL MISSED. INTERESTED BUYERS SHOULD CONTACT 09013101854 Ouummey Ouummey 15 {5/15/2023 }