Sashe 21
Matar Khalees Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da hantar cikin su ta kaÉ—a ganin mamallakiyar motar, umaima har wani jiri ne ya fara É—ibar ta ta dafa motar Imran tana kallon ta tana nufo su, fuskar nan kamar koyaushe a É—aure
Ba kowa bace baƙuwar ta su sai likitar zuciyar nan uwar khadija Mee'ad,wato Dr halima Kabir azare,wadda dai muka sani da MIMA
Sanye take da doguwar rigar abaya da mayafin ta,ta rufe idanun ta da baƙin spec,tana ƙarasowa gaban su ta sanya hannu ta cire glass ɗin tana watsa musu mugun kallo,kafin ta mayar da kallon ta ga Imran tana kallon shi a ƙasƙance tace
"Da kyau malam Imran!jarumin jarumai,mai iya sakayya,ka kyauta!!
Wato ka muzgunawa sister na,sannan kayi mata wulaƙanci,ka auro wannan ƙazamar kun haɗu kun ƙuntata mata,a sanadin ku ta kamu da ciwon zuciya,sannan kayi mata sakin wulaƙanci,duk wannan bai ishe ka ba sai da kukayi abinda kukayi kuka kashe mata auren ta da ya fara samar mata peace of mind,sannan ka ɓatar da ita, da kyau mr cinnaka,ko nace ɗan kunama!!"
"Ke Malama!dalla dakata!! ba'a haifi wadda ta isa tazo har gidan miji na taci masa........"bata ƙarasa ba taji saukar wasu mahaukatan maruka kamar ba hannun mace ba,aikin Mima ne,a fusace tace"kika sake interrupting ɗina idan ina magana sai kin raina kanki,ba da ke nake ba,da wannan sokon mijin naki nake,na sake jin kinyi tari anan!"
Tsit umaima tayi ganin cewa Imran ɗin da taso ya kare ta idan tayi kurin ko motsawa baiyi ba,ko niyyar tari ma bashi da ita,idan ba idanun ta ke mata gizo ba ma kamar shima jikin shi ɓari yakeyi
Mima ta sake kallon Imran da ya kiÉ—ime,kafin tayi magana ya riga ta
"Deeja ya ɓata? yaushe?ina ta je?"
Wani watsatstsen kallo ta jefa masa tace "ban sani ba munafuki, na ba ka nan da 24 hours,ko dai sister na ta dawo ko na É—aure ka"tana gama magana ta juya cikin kwanciyar hankali ta koma motar ta,ta fizge ta ta bar gidan
Sai da ta hau titi sannan ta kira Deeja tayi mata Barka da sauka, a lokacin Deeja tana É—akin da aka kai ta tana hutawa,bayan sun gama gaisawa cikin kwanciyar hankali Mima ta kora mata bayanin abinda ta aikata,salati Deeja ta rafka tace" leemo kanki É—aya, Allah ya shirye ki"
"Ameen!wallahi sai na hana su zaman lafiya baki É—ayan su musamman wannan tainannen Imran É—in,i hate him wallahi"dariya Deeja tayi ta kashe wayar ta tana girgiza kai
Imran kam Mima tana fita shima ya fice daga gidan,kai tsaye ya nufi gidan Khalees da mugun speed,hankalin shi idan ya kai dubu ya tashi
Yana isowa ya danna wa Khalees kira,sai da yayi masa kira na huÉ—u a na biyar ya É—aga
A lokacin Khalees yana dining yana juya abincin gaban shi, zuciyar shi cunkushe da damuwa amma ya rasa takamaimai abinda yake damun shi,can ƙasar zuciyar shi yana jin wani abu mai kama da gurbin da bai cika ba,yana jin wani abu mai kama da kewa amma ya kasa gane menene
Wayar shi ce ta É—auki ringing, Nadiya da ke zaune tana chatting ta kalli wayar ta cigaba da chatting É—in ta,shi kam yayi zurfi a tunani bai ma ji ba,sai da wayar ta damu Nadiya ta É—auko,ganin Imran ta dungura masa tana faÉ—in"Dr ke kiran ka"
A kasalance ya ɗaga wayar,kafin yace komai yaji Imran yana cewa"Abdul ka fito ina ƙofar gida"ya kashe wayar
Miƙewa yayi batare da yace uffan ba ya nufi ƙofar fita,! Nadiya ta bishi da kallo kafin ta taɓe baki
A bakin gate yaga Imran sai safa da marwa yakeyi,Imran ya riga shi magana da tambayar
"Khalees ina Deeja?da gaske ne Deeja ta ɓata?wai me ya faru ne?me kayi mata ne? Please Khalees kar kayi mata abinda nayi mata har yanzu ina regretting nima"
Shiru Khalees yayi yana kallon Imran kamar wani sabuwar halitta,Imran ya kama kafaÉ—ar shi yana jijjiga shi yana faÉ—in"Khalees Are You okay? are you with me?"
"Imran me yake faruwa dani ne me ya same ni?"a cewar Khalees cikin wani irin firgice
"I don't get you Khalees,what do you mean?"
"I'm serious Imran,I don't know what came over me,me nayi ne?ne na aikata?ina Deeja na?me nayi mata?why Imran why?"babu ɓata lokaci hawaye suka fara wanke masa fuska,ya dafe kai cikin karayar zuciya
Imran ya zuba masa idanu cikin mamaki ya kasa magana, Khalees ya kamo hannayen shi cikin karayar zuciya yana faÉ—in"Please Imran kaga kai aboki na ne,help me to find my life,idan na rasa Deeja ban san ya zanyi ba, Please friend,she is my everything,my happiness"
Cikin tausayi Imran ya dube shi yace cikin sanyin murya"in Sha Allah zamu nemo ta,zamu ganta,zata dawo gare ka da ikon Allah,mu bi komai a sannu Please friend,in Sha Allah tana cikin ƙoshin lafiya"da haka ya samu ya kwantar masa da hankali har ya koma cikin gidan,shima Imran ya shiga motar shi ya tayar ya tafi cikin tsananin tashin hankali da ruɗani
ÆŠakin umaima ya dosa,amma sai yaji tana waya,don haka ya tsaya yana kallon ta ganin bata ma kula da ya shigo ba
"Kayi haƙuri don Allah,wallahi Ni kai na ƙoƙarin da nakeyi kenan,a yanzu ya chanja min bana samun yadda nake so sosai"
"Don Allah kayi haƙuri,nayi maka alƙawarin nan da kwana uku zanyi maka ƙoƙari"
"To shikenan"
Tana É—aga kai taga Imran,sai da gaban ta yayi mummunar faÉ—uwa,alamun rashin gaskiya suka bayyana a tare da ita
"Da wa kike waya?"
Kai!anya kuwa? Mima ina jin fa kamar baki kyauta ba,ki je gidan mutane ki tayar musu da hankali ki mari matar gida ki yiwa miji rashin kirki?? a'a ba dani ba!kai kam malam Audu ihu bayan hari kakeyi don dai Deeja ta haure boarder😅ke kam umaima anya kuwa? gaskiya ban gane ba🥺
Yau dai nayi zuciya na sakeyin post biyu a rana ɗaya,ba don kowa ba sai don ku likers da commentors, Allah ya sani ina matuƙar jin daɗin hakan, Allah ya bar mu tare🥰
*****MATAR KHALEES*****
âœï¸Nusy bee
Page 30
Cikin in Ina tace"eh.....um....uh ......wawwallhi.....da...da... qawa ta nake waya"duk ta firgice
Kwata-kwata bai yarda ba,amma da yake ba ta wannan yake ba ya kalle ta fuskar shi babu rahama yace
"Ina kuka kai Deeja ke da ƙawar ki?
Me kukayi mata?
Me yasa kuka raba ta da mijin ta?"
Miƙewa tsaye tayi,tana so tayi tsiwa amma babu fuska ba,a tsorace tace"ni ban san inda take ba,ni ban ma san auren ta ya mutu ba"
Imran yayi Æ´ar dariyar takaici yace "Are You for real?
Baki San auren ta ya mutu ba,ashe ban san wacece ke ba!"
Kuka ta fara tace"Ni wallahi ban san me yake faruwa ba,kawai dai......."
"Hold it please!"ya daka mata tsawa"wallahi sai na wulaƙanta ki if I find out da sa hannun ki a ɓatan Deeja, wallahi sai kinyi nadamar sani na"
Ranta ya fara ɓaci,a zafafe ta fara magana tana kuka"shikenan babu dama tayi tafiyar ta wani wajen sai a zarge ni?ita ƙaramar yarinya ce da......."bata ƙarasa ba taji shuuuuu a kunnen ta,sai daga baya ta fahimci marin ta Imran yayi,irin marin da rabon da ayi mata irin shi ta manta lokacin,zuruu tayi tana kallon shi kukan ma ya ɗauke batare da ta sani ba
"Don't let me repeat my self,ki nemo Deeja,ko zama na dake ya ƙare"yana kai wa nan ya juya ya fice daga ɗakin
Zamewa Umaima tayi ta zauna akan tiles tana jan numfashi,tashin hankali ba'a saka maka rana!take kanta ya fara juyawa saboda shiga tashin hankali,a wannan yanayin ta É—auki mayafi da key É—in motar ta tayiwa gidan Nadiya tsinke
Nadiya tana zaune a parlour tana cin cup cake tana danna waya umaima ta faÉ—o kamar daga sama
A firgice Nadiya ta kalle ta tace "lafiyar ki kuwa?"
Umaima ta zama yaraf akan kujera tana faÉ—in"ba lafiya ba Umaima, Umaima ina cikin wani hali,a kowanne lokaci aure na zai iya mutuwa,kinga kunci na Nadiya"ta juya mata side É—in da Imran ya mare ta tace"Dr ne ya mare ni kinga"
"To fa!me kika masa haka?"Nadiya ta faÉ—a tana gutsirar cake É—in hannun ta
Umaima ta share hawayen ta tana faÉ—in"wai cewa yayi in nemo Deeja?yanzu ina zan fara neman Deeja fisabilillahi?"
"Deeja kuma?wacece haka?"a cewar Nadiya tana kwanciya a kan three sitter da take zaune
Umaima ta kalle ta da mamaki tace"Deejan ce baki sani ba?matar mijin ki fa da suka rabu"
Nadiya ta yamutse fuska tana taɓe baki tace"ɓata tayi ashe?shine ake tuhumar ki?lallai ma an gaishe su"
Umaima ta marairaice tace"don Allah ki taimaka min mu nemo ta kar aure na ya mutu Please"
"Toooo!Ni kuma da nemo Deeja?au Allah?gaskiya ya kamata a daƙile siyar da wiwi a ƙasar nan"duk wadannan maganganun da takeyi ko kallon banza umaiman bata ishe ta ba
Umaima da ta fuskanci raina mata hankali Nadiya takeyi sai ta fusata tace"Nadiya naga kamar maganar nan ma Baki É—auke ta a matsala ba ko?"
"Matsala? Allah ya kaÉ—a ta can ya bar ku da kayar ku hajiya"
Hawaye ya zubowa Umaima tace "kenan baki É—auki matsala ta a taki ba?"
"Me ya shafe Ni da matsalar ki har da zan cusa kaina a cikin ta?"
Umaima ta miƙe a fusace tace"eh zaki faɗa hakan bayan nayi miki komai,to wallahi ko ki fito da Deeja ko na tona miki asiri idan yaso aurenki ya mutu kafin nawa,don nasan halin ki nasan abinda zaki aikatawa"
Wata dariyar rainin hankali Nadiya tayi sannan ta gintse kamar ba ita ba tace"yaro yaro ne!kar nake kallon ki Umaima,wai ma kin manta ni malamar ki ce kuma uwar ki a makirci da tuggu?to kar ki fara abinda bazaki iya ba,kar ma ki jefa kanki a uku"
Zama dirshan Umaima tayi ta fashe da kuka cikin karayar zuciya tace"don Allah Nadiya Kar kiyi min haka,ya zanyi,kin juya min baya,yaya Najeeb ya juya min baya,ga Dr ma,ku kaÉ—ai ne hope É—ina,ya kuke so nayi ne?"
"Kije ki tambayi ragowar biyun don wataƙila su suna da Lokacin ki,amma ni kam bani da lokacin sauraren haukan ki"tana kai aya ta nufi uwar ɗakin ta,har ta kai ƙofa ta juyo tana kallon umaima da har yanzu take kukan tashin hankali tace "idan kin fita ki ja ƙofar parlourn"ta sa kai ta shige ɗakin ta