Sashe 14
Matar Khalees Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nusaiba da Yusuf kamannin doctor Mahmud suka ɗebo,har gwara Yusuf ya dauko chaculate skin ɗin zainab,amma nusaiba har farar fatar doctor Mahmud babu abinda ta bari,amma ga wannan sabuwar jaririyar abin ba haka yake ba,don babu abinda bata dauko irin na zainab ba,hatta da farce, Mahmud bai taɓa ɗorawa wani ɗan shi so irin yadda ya ɗorawa wannan jaririyar ba,ya zaɓa mata sunan uwargidan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama wato NANA KHADIJA
sai a wannan karon sakina ta samu halartar sunan Æ´ar uwar tata,itama a lokacin tana goyon yarinyar ta halima wadda suke kira da MIMA,a lokacin tana da watanni tara
Soyayyar da Mahmud yakeyiwa Deeja har tayi yawa,ya zamana sunyi tsananin sabo tun tana ƴar ƙarama,hakan sam bayayiwa zainab daɗi don tana tsoron abinda zai je ya dawo, musamman ma da ya kasance ba ita kaɗai bace,amma shi Dr Mahmud ko a jikin shi,duk wasu abokan shi sun san Deeja
Muna miki maraba da zuwa duniya Deejan mu🥰kuma mu ma fa muna son ki kamar yadda doctor yake son ki🤗
#Nusy_bee
*****MATAR KHALEES*****
âœï¸Nusy bee
Page 21
Shekarar Deeja ɗaya da haihuwa Allah ya amshi ran malam Ishaq bayan ya ɗan yi fama da jinya, mutuwar ta girgiza ƴaƴan shi sosai,don ita zainab tun daga nan ma lafiya ta ƙwace mata
Bayan shekaru biyu kuma ta sake haihuwa,sai dai wannan haihuwar tazo da matsala,don itace silar rasuwar zainab da abinda ta haifa, Mahmud da Isma'il hauka ne kawai basuyi ba,babu wanda bai tausaya musu ba,hatta da sakina ma ta jijjiga iya jijjiga,amma suka fauwalawa Allah suka bita da addu'ar neman rahamar Allah
Inna Mariya da tazo gaisuwa itace ta nemi alfarmar tafiya dasu Nusaiba,kallo ɗaya zakayiwa yaran su baka tausayi ƙwarai, Dr Mahmud yace ta tafi dasu amma ta bar masa Deeja don ta rinƙa ɗebe masa kewar zainab,ba haka ta so ba amma ta ɗebe su,a lokacin idanun ta taf da hawayen kiran "ammi na!"da Deeja takeyi
Daga baya dai Deeja hannun Bara'atu ta koma, Bara'atu kam dama ta samu, don babu kunya take gallazawa baiwar Allah da batayi mata komai ba, Ma'aruf ne yayi masa hannun ka mai sanda,wanda a silar hakanne ya samar mata masu aikin da zasu kula da ita ta bar hannun Bara'atu,amma duk da haka sai dai idan ƙannen Ma'aruf basu ga ta fito ba,uwar tayi musu huɗuba,haka zasu doddoke ta ta koma wajen mariƙiyar ta tana kuka
Yau ma Ma'aruf suna zaune da babban abokin shi kuma É—an aminin mahaifinsa abdurrashid wanda suke kira da KHALEES,suna hirar makaranta yadda suka saba,sai ga shukra ta biyo Deeja da gudu, Ma'aruf ya daka mata tsawa,a tsorace ta koma,ya kama hannun Deeja ya mayar da ita wajen mai rainon ta sannan ya dawo wajen abokin shi suka cigaba da hira
Lokacin da Dr Mahmud zai sanya Deeja a makaranta ma bai saka ta makarantar da Æ´an uwan ta sukayi ba,wadda tafi ta komai da komai ya saka ta,ya ware driver mai Kai ta yana dawo da ita
Shekarar ta goma sha shida ta kammala secondary,babu ɓata lokaci ya nemar mata admission a university of Sydney Australia inda ta karanci accounting,duk da soyayyar da yake gwada mata haka ya tsaya tsayin daka ganin bata lalace ba har ta kammala karatun ta cike da nasara,ta haɗe kan kwalin ta cike da farin ciki ta roƙi abban ta ya samar mata aiki
Sai dai karo na farko yace a'a ga uzurin Deeja,duk kuka da taɓarar da tayi ya kafe akan ra'ayin shi hakan ya bawa Deejan mamaki sosai,amma saboda bata iya musu ba haka ta haƙura
"Babu Abinda kika nema kika rasa auta na(da yake haka yake kiran ta)ba sai kinyi stressing kanki da aiki ba,duk abinda kike bukata duk girman shi I'm there for you"tayi murmushin yaƙe bata ƙara cewa komai ba
Ranar birthday dinta da ya zagayo Dr Mahmud ya bata mamaki inda ya gwangwaje ta da dalleliyar mota sabuwa fili,kuma mai ainihin tsada,a ranar tayi farin cikin da ta dade rabon ta da irin shi,kuma batare da ɓata lokaci ba driver ɗin ta ya fara koya mata motar,bata wani daɗe ba ta iya
Ma'aruf da Khalees lokaci ɗaya sukayi karatu a ƙasar England, Ma'aruf ya karanci banking and finance,shi kuma Khalees ya karanta mechanical engineering,sai da suka haɗa master's degree din su da PhD sannan suka dawo gida,batare da ɓata lokaci ba sukayi aure,sai dai Khalees ya riga Ma'aruf aure kasancewar mahaifinsa mutum mai tsari da tsanani,da shi da sauran ƴan uwan shi mata shi yake zaɓar musu abokan rayuwa
Anyi shagali sosai a bikin Ma'aruf,duk wulaqancin da ƙannen Ma'aruf sukeyi mata bai dame ta ba,don dai ita ta hannun daman ango ce,sannan bayan amarya tazo sai suka fi shiri da Deejan, saboda a bayyane yake ƙannen Ma'aruf basu da kunya
***** ***** *****
Dawowar ta kenan daga gidan su ƙawar ta zee da suka haɗu a Australia, abokiyar karatun ta ce,sai dai zee ita law ta karanta,ita kuma accounting,tasu tazo ɗaya da zee sosai saboda kirkin yarinyar,gashi mahaifiyar zee tana janta a jiki tamkar ƴar ta,hakan ne ya sanya Deeja take jin shauƙin zuwa gidan don a bayyane yake Deeja ta rasa soyayyar uwa,yanzu dai shirye-shiryen bikin ta sukeyi da CEO din kamfanin da Deejan take so tayi aiki,dama zee din ce mai zuga ta ta nemi aiki a can,amma da mahaifin ta ya nuna baya so tilas aka haƙura
Tuƙi takeyi tana bin waƙar da ta kunna Justin Bieber mai taken love me, batayi aune ba sai ganin mutum tayi a gaban ta,kafin ta kauce tayi sama dashi,ta shiga tashin hankali da gigita irin wadda bata taɓa shiga,tayi parking jikin ta na rawa ta nufi wajen da mutumin yake kwance har mutane sun fara zagaye shi
Sai da gaban ta ya faɗi ganin mutumin, tsananin kamar shi da su Mamie babba ts ɓaci,yana kwance zuwa lokacin baya hayyacin shi,sawa tayi a sanya mata shi a mota,ba'a Musa mata ba suka sanya mata shi a mota suka miƙo mata ƴar jakar kayan shi kai tsaye ta ja mota zuwa asibitin mahaifin ta da ya gina a kano,kafin ta ƙarasa ta kira shi tana kuka ta shaida masa abinda ya faru,shima nashi hankalin ya ɗan tashi
Tana zuwa aka karɓe shi aka fara treating din shi,tana rungume da jakar kayan shi tayi tagumi,zuwa can ta ɗago tana sauke ajiyar zuciya,tasan babu likitan da zai tuntuɓe ta ko da da akwai matsala sai dai mahaifinta,don haka ta ɗauki jakar jiki babu ƙwari ta wuce parking space don mayar daita mota
Sai dai har ta kusa wajen jakar ta zame ta faɗi,ta durƙusa don ɗauka sai ta ci karo da wani hoto ya leƙo,har zata mayar sai ta fasa,ta zaro,gaban ta ya faɗi ganin momy Aysha maman su Aunty Ramlah,qanwar Mamie babba,da wani yaro a hoton, wannan hoton idan bata manta ba momy Aysha na da irin shi,kuma tace shine only son din ta IMRAN,Wanda ta bari a gidan mahaifin shi a Bauchi
Jikin ta yayi sanyi,sai yanzu ta gane ɗan momy Aysha ne kenan,to me ya kawo shi Kano shi da yake Bauchi?ko momy Aysha da ta ƙara aure yanzu ai tana Abuja ne,amma maybe wajen Mamie babba yazo,da wannan tunanin ta mayar da jakar sannan ta koma asibitin
Few hours ya dawo hayyacin shi,sannu take ta jera masa amma sai bin yake da idanu kamar bai taɓa ganin ta ba,itama ta gaji don kanta tayi shiru
Kwanan shi biyu a asibitin aka sallame shi,zuwa lokacin ya saba da Deeja,har ta bata labarin irin wahalar da yasha a hannun matar uba,a ƙarshe dai ta sanya mahaifin shi ya kore shi da ƙazafin wai yana leƙa mata yara mata
Tausayin shi ya rufe Deeja ƙwarai,tace "in Sha Allah daga yanzu ka fita a sharrin ta,ita kuma taje rayuwa ce"
Har gida ta samu baba Prof (professor Ismail)ta bashi labarin komai da kuma tabbacin da ta samu na cewar Imran É—an momy Aysha ne, baba Prof yaji dadi kwarai,da kanshi ma yaje asibiti ya dauko Imran ya ware masa part a gidan ya bashi,amma lokacin baiyi wa yaran shi bayanin komai ba,gashi mamie da ita kanta momy Aysha sunje Yemen ganin gida
Ko sati baiyi da zuwa ba Deeja tayi insisting abban ta ya bawa Imran aiki a asibitin shi, kasancewar shima likita ya karanta,shi kam yayi farin ciki da haɗuwa da Deeja matuƙa,ya fara aiki cikin kwanciyar hankali, saboda zirga-zirga ta sauƙaƙa baba Prof ya bawa Imran kyautar motar hawa,Deeja ta taya shi murna ƙwarai da gaske
Kusan kullum Deeja sai ta kawowa Imran ziyara,wani sain ma ta kanyi girki ta kawo masa,shaƙuwa mai tsanani ta shiga tsakanin su,duk gidan Professor sun san da haka,kuma suma su fauwaz tun suna ɗari-ɗari da Imran ɗin har suka gane cewa mutumin kirki ne
#Nusy_bee
*****MATAR KHALEES*****
âœï¸Nusy_bee
Page 22
A Asibitin da yake aiki ne suka haÉ—u da NAJEEB,shima likita ne,kuma matsayin su É—aya da Imran É—in,sai kuma tasu tazo É—aya
Abokan aikin su basa son mu'amalar Imran da najeeb, saboda sun san Najeeb ba mutumin kirki bane,shi kuma Imran da alamu mutumin kirki ne,ga iya mu'amala da mutane da girmama na gaba dashi,ga tausayi
Shi kuwa Najeeb Imran ya burge shi ganin shi kyakkyawa mai ilmi da nutsuwa,ga tsafta da iya gayu,gashi bashi da hayaniya da kwaramniya,sai yaji sha'awar haɗa shi da ƙanwar shi UMAIMA
kwanan Imran tara da fara aiki Mamie babba da momy Aysha suka dawo, Deeja ta cika da murna,ta je har garden da Imran kan zauna yana dudduba manyan litattafan su na likitanci ta kira shi su gaisa da Mamie,baiyi mata musu ba ya bita,amma me?
Tun kafin ya kai ga gaisuwar idanun shi suka sauka akan momyn shi da tayi stiff tana kallon shi,a wajen ya zube idanun shi suka tara hawaye,Muryar shi tana rawa ya furta "momy na!"
Tabbas tun kallon farko faÉ—ima ta gane cewa ko waye wannan daga ahalin su ya fito, saboda tsananin kamanni,dama babu abinda bana prof yace musu har yanzu,su kansu su fauwaz basu san komai ba
"Ukhty Imran ne! Imran ɗi na ne ukhty!!"a cewar momy Aysha cikin gigita,sai ta fashe da kuka,Imran ya ƙarasa ya rungume mahaifiyar shi yana ƙara fashewa da kuka
Bayan an nutsu Imran ya bayar da labarin yadda rayuwa tayi dashi a gidan su