Sashe 4
Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da daddare ATA na zaune akan makeken gadonsa yana operating din wayarsa hjy zulai ta shigo bakinta dauke da sallama lumshe lumtsatsun idanunsa yayi saboda ganinta duk halin damuwar da yake ciki da zarar ya ga mahaifiyarsa yake jin sanyi aranshi "fatan kina Lfy sweetheart "?ya tambayeta yana riko yatsun hannunta daya cikin nashi "alhamdulillah ta fada fuskata babu yabo babu fallasa ."ga coffe ta mika masa sannan ta zauna kusa dashi ya saki yatsun hannunta ya karbi cup din coffee ya kai bakinsa "me zakayi breakfast dashi da safe ? yayi shiru yana tunani can yace "komai sweetheart dina zata ci nima zanci ."
Adam!!! ta kira sunansa har sau uku ya sake rike hannunta gam cikin nashi yana kurban coffe yana lumshe ido har dimple dinsa na lotsawa ," ina son nayi wata magana mai mahimanci da kai,nan take ya bar abinda yake ya tattara dukkanin natsuwarsa zuwa gareta "abinda kayi dazu sam banji dadi ba dan allah na roki arziki ba dan ni ba karka sake maimaitawa ."tai shiru tana jiran taji me zai ce "ya lumshe mata idanunshi "naji amman itama ki mata mgn ta daina shiga hanyata "wannan kuskure aka samu domin kuwa maryam na qoqarin gani bata shiga harkarka ba ".
"kai ba ita ba kowa acikin family's din nan yana takatsntsan ba yara ba ,ba manya ba sai kace wani azara ilu "yayi murmushin ciki wanda ita kadai take iya fahimtar haka ,"wallahi ka canza kai gaka nan kullum cikin bakin rai da miskilanci yanzu kai ko shaawa rayuwar gidan nan bakayi kowa na son kowa kalli su hisham dasu tariq sweetie nah kenan ya dauko mai sunanshi tsab ,kai hatta muhd bello da ba dan gidan nan ba yana jan yaran gidan nan ajiki amman kai kowa tsoronka yake ji Kmr wani dodo wallahi ka dinga son mutane dan mutane rahma ne."
"to ni nace bana son wani ne acikinsu ?ya fad'a a shagwabe yana daura kanshi saman cinyarta "
girgiza kai kawai tayi tana daura hannunta a sumar kanshi tana shafawa tana kallon kyakkyawar fuskarsa mai cike da haiba ga kwantaccen gashin fuskarsa dake mugu mugun qara masa kyau sosai ya kwanta luf luf saboda gyaran da yake sha .
"ni sweetheart kin kasa ganewa ne nifa raini ne banason su kuma yan renin sense ne kinga gara na dinga kama kaina "yyi mgnr Kmr bashi yayi mgnr ba ,girgiza kai ta sake yi kana ta cigaba da mgn "sai abu na gaba "ya batun aure ko har yanzu baka samu true love din ba ? ."Yes of course ban samu ba sweetheart ,"yanzu kai baka tausayawa wannan mamartaka da shekarunta yaja ? "
"Adam at any time zan iya amsa kiran allah ko sai bayan mutuwata zakayi aure ? tayi mgnr tamkar zatai kuka nan fa hankalinsa yayi mugun tashi ya mike zaune tare da riko hannuwanta gabadaya cikin nashi yana kallonta cike da matsanancin soyayyarta gbdy yanayinsa ya sauya kamar zai yi kuka dan baya qaunar abinda zai nisan tashi da mahaifiyarsa bare rabuwa ta har abada ,muryarsa a kasalance ya soma mgn "haba sweetheart me yasa zaki fadi haka ?"
Me yasa bazan fadi haka ba ?ai gaskiya na fad'a kaki kayi aure kai dai kullum aiki kawai kasa gaba baka ma duba lamarina bare ka tausaya min Adam , bana son na koma ga allah banga aurenka da ya'yan ka ba ta qarasa mgnr cikin raunanniyar murya wannan karon kam hawaye ne taf acikin kwayar idanunta "karki min hk sweetheart Kinsan illar zubar da hawayenki akaina, kuma Kinsan babu abinda na tsana kamar na ganki cikin damuwa "idan har da gaske baka son ganina cikin damuwa to ka dan duba ko a cikin yammatan estate din nan ai bazaka rasa masu sonka da aure ba sai ka zabi biyu ko daya acikinsu ".
Ya ware mata lumtsatsun idanuwanshi sosai yana mamakin jin abinda tace "har mata biyu sweetheart ina zan kai su ? "bansani ba ta fad'a tana zabga masa harara sannan ta cigaba da mgn "wallahi shine burina ka auri mata biyu kuma duk arana daya saboda kasancewarka namiji kwaya daya tilo da allah ya mallamin "girgiza kai kawai yayi yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa batare da yayi yunkurin sake cewa wani abu ba ya sake jin sautin muryarta "zakayi abinda nace ko nasa araina sai bayan na mutu zakayi aure ?" ya shafa goshinsa yana cewa "okay zanyi kokarin yin haka sweetheart." Ya fadi hk ne dan ya kawo karshen mgnrsu ."ko kai fa yaron albarka allah ya zaba maka mata na gari , runtse idanuwanshi yayi sosai tare da yin shiru yaki cewa komai dan har kanshi ya fara ciwo ."
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book one
Free page
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page2
....Da misalin karfe goma na safiyar ranar asabar mr ATA ya sauko daga saman dakinsa jikinsa sanye da bakin riga da wondo baki yayinda kafafunsa ke sanye cikin wasu hadaddun silifas masu matukar kyau suma black kana gani kasan masu tsada ne haka idanunshi suna makale da farin glass wanda ya zame masa tamkar na gado, ko bacci wani lokacin dashi yake sai idan Mahaifiyarsa ta shigo ta gansa dashi ta cire masa ,yayi kyau sosai acikin shigar kasancewarsa fari ."ya qaraso ya dauki jarida daily trust da'aka ajiye masa ya samu wuri ya zauna akan doguwar kujera mai zaman mutun uku ya daura kafarsa daya a kan daya ya shiga duba jarida "
yana zaune nana da maryam suka fito suna magana akan inda mai decoration zatai decorate din birthday din maryam dana hanan diyar Aunty zabiba kanwar mr ATA da zaa gabatar a ranar ." suna gama qarasowa parlour'n suka gansa zaune Kmr an dasashi a gurin ."suka bishi da kallo suna jin faduwar gaba babu yadda zaka ga mr ATA gabanka bai fadi ba ko kai waye kuwa saboda tsananin tsare gida , ya gansu amman yayi tamkar bai san da wasu halitta tsaye a wurin ba ,nan take kowacce ta shiga taitayinta jiki a sanyaye suka hada baki wurin gaishesa "good morning ya adam" ? sai daya dauki second goma batare daya amsa ba har sun cire rai da zai amsa suka jiyo sautin muryarsa daga can kasan makoshi "morning ! ya amsa batare daya dago ya dubesu ba ."
Naunayen ajiyar zuciya maryam ta sauke dan tasan darajar sister taci yasa har ya amsa gaisuwar dan da ita kadai ta gaisheshi bazai ta'ba amsawa ba Kai tsaye hanyar kitchen suka nufa domin bawa masu aiki umarnin abinda zasuyi na birthday duk da sauran abubuwa masu wuya tun jiya a kammala ,duk abinda suke hankalin maryam na kan mr ATA bini bini ta kallesa taja tsaki acikin ranta dan hakan nan kwanaki take jin matsanancin tsanarsa a ranta dan tasha alwashin tunda bai qaunarta itama bazata qaunacesa ba mai qaunarsa ma baso ."
Sai dai duk da wannan tsanar da tayi masa ta kasa dauke kwayar danunta akanshi har sanda ya mike ya isa dining table ya dauki cup din coffee dinsa baki mai shegen kyau da gani daga wata kasar yazo dashi , a natse ya sake dawowa mazauninsa ya zauna fuskar nan tashi a hade tamkar wanda ake masa wahayi da bacin rai."
"tunda aka haifeta ta bude idanunta akansa bata ta'ba ganin dariyarsa ba ,kuma haka kowa yake fad'a acikin family's ,komai zaayi na dariya sai dai ya bata rai yaja tsaki tare da cewa nonsense ko rubbish ga shegen miskilanci wani lokaci halinsa na dan burgeta Irin mijin da take so kenan mai matukar kamewa da sanin ciwon kai, dan gsky ita dai nmj mai yawon surutu ko shiga abinda bai shafesa ba yawon fara'a matsala ne agurinta bata so sai dai nashi yayi yawa ko dan murmushin nan ba yayi matukar kaga fuskarsa a d'an sake to yana tare da mami ne shima wani lokacin bata gane kansa kome zatayi bazai sakar mata fuska ba ."
byn ya sha kad'an ya ajiye cup ya cigaba da abinda yake har sanda hjy Zulaihat ta fito itama ta shiga kitchen yana nan zaune ya tsurawa jarida idanunshi , al'ameen daya daga cikin securities na bakin get
ya shigo bakinsa dauke da sallama sannan cike da girmamawa hannunsa rike da white lailon da box blue and white ,mr ATA ya amsa sallamar aciki yana mai d'ago kansa ahankali ya zubawa al'ameen lumtsatsun idanunshi "Alameen ya qaraso gabansa kad'an ya rusuna "barka da safiya yalla'bai "mr ATA ya gyada masa kai kawai batare daya amsa ba .
" amm ga sako wai inji Ana's" mr ATA ya d'an kankace lumtsatsun idanushi yana bukatar qarin bayani daga bakin al'ameen,alameen yayi sauri yace "sakon hjy maryam ne ita yace abawa "shiru mr ATA yayi yana kallonsa da sakon hannunsa kamar bazai ce komai ba sai kuma ya nuna masa kan table din dake gabansa yana jan tsaki a fili al'ameen ya ajiye ya juya ya fice da sauri ya kama gabansa."