Sashe 16
Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
karfe daya daidai na washegarin ranar ya bar lagos zuwa kasar togo sai dai a can din ma kasa tabuka komai yayi haka ya wuni ya kwana yana tunaninta yana son zuciyarsa ta bar tunaninta amman abun ya cutura duk saukar numfashinsa tafe yake da tunaninta yana son ya samawar kanshi natsuwa amman hakan yaki samuwa yayi shiru kawai yana kallon saman dakin da yake kwance yana tunanin abinda ya kamata yayi babu abinda ya zoma zuciyarsa a wannnan lokacin kamar kwadayin sigari abinda ya dade bai sha ba hassalima baya sha sai yana cikin damuwa irin wannan shiyasa bazaka ta'ba cewa yana sha ba dan bai nuna a skin dinsa ba ."
"a hankali ya qarasa inda akwatin kayansa yake har zai bude ya tuna baya yawo dashi dan haka yaja dogon tsaki yana mai dafe goshinsa ya koma da baya da baya ya zauna akan kujera jagwba yana murza goshinsa wayarsa dake gefensa ya soma ringing ya kai hannunsa ya lalubo ya dauka ya d'an bude idanunshi kadan ya duba trucaller ne yasa ya gane ko wacce ke kira direct call ya dan ja saki yaki dauka munubiya ce diyar alhaji madu tsohon shugabansa nigeria school mate dinsa ce tare sukayi karatu a chaina ." ta dade tana son shi Amman shi Sam baya tata gbdy duk hanyar da zata hadasu ya kulleta yanzu ma bai San Ina ta samu wanna number nashi ba ."
Byn second biyar wani Kiran ya shigo ganin me Kiran ya dauka yayi shiru har sai da yaji yace " hello sir ! sannan yace "Ahmed ykk ? ya fada a kasalance "okay shikenan zan turo maka zuwa anjima Jin yanayinsa ahmed ya fahimci yana cikin damuwa dan haka ya dinga jansa da hira ,Ahmed yana cikin wad'an da Mr ATA ya taimaki rayuwarsu ya hadu dashi a bakin titi Antoni mota ta bugeshi Mai motar ya gudu ya barshi shine ya taimaki rayuwarsa daga rana ya Maida shi tamkar danuwansa har ya samammansa aiki akarkashinsa saboda ya gama karatu aiki ne ya zama matsala Kuma shine babban a d'akinsu ga kannen da iyaye , agarin nema aikin ya hadu da wannan accident din Mr ATA na qaunar ahmed sosai babu abinda baxai iya masa ba dan jinsa yake tamkar ciki daya suka fito zuciyarsa a cunkushe yake da damuwa amman sai da Ahmed yayi sanadiyyar dawo dashi daidai dan shi mutun ne me abun dariya da barkwanci haka nan ya tsinci Kansa da Jin dadi Kuma yasan Hakan nada nasaba da wayarsa da ahmed ya sauke wayar yana farinciki ."
******
Tun daga ranar da'aka tsare hadiza police basu sake tuntubarta akan komai ba, illa bincike da jami'an tsaro suke babu dare babu rana har suka samo wani abu daya dan danganci fadan hadiza da sadear ,macen police ce ta taso hadiza gaba zuwa d'akin bincike ta zauna cike da tsoro "inspector abbas kunna mata voice dinta taji da kunnenta nan take aka kunna "shegiya karuwa muguwa mai fitsarin kwance Ina dalili da duk saurayin da zanyi sai ya dawo yana sonki da zarar Kinga nayi saurayi shige da fecenki bai karewa har sai kin d'auke masa hankali, abinda zan bari ki gani da idanunki sai kinyi mamaki , wallahi wannan yayan naki sai ya tausaya miki sai yace bai sanki ba, ke kadai kike da kan maza wallahi idan baki shiga hankalinki akan Umar ba zan siyawa yan iskan unguwar nan kayan maye su cire miki abinda yake ciki idanunki , ke wannan yarinyar anyi tsinanniyar me nayi miki ? shegiya mai ruwan Ido muje neman aiki tare dake ke aka d'auka yanzu kuma Umar dake sona kin shiga kin fita kin d'auke masa hankali sadear ki shiga hankalinki dani dan wallahi zan iya kasheki zan kasheki na kashe banza danuwanki zayi kukan rashinki ki shiga hankalinki bani fada kune kuke son maidani mahaukaciya Kinga wannan Umar wallahi muddin kika ce zaki kwace sai dai kije lahira idan baki tsaya matsayaki ba zan kasheki , idan ban kasheki ba kuwa abinda zan miki zaki sha mamaki , idan zakiyi bacci karki saki jiki dan zan iya zuwa na tsoka miki wuka tunda voice ya fara babu sautin muryar sadear yansanda suka zuba mata Ido a zaune dake tana kuka tare da danasani "ko akwai abinda zaki kare kanki dashi ?tabbas muryarta ce Kuma munyi haka daita amman har ga Allah bani na kasheta ba kawai dai na fada mata haka ne dan na bata tsoro "daya daga cikin police yace "a'a hadiza daman haka halinki yake kowa Kuma ya sheidake da son fada , ko kinsan wannan wukar da kika yi kisan daita an ta'ba kashe wata yarinya dashi a gra diyar alhaji jamilu ?nan hadiza ta sake rikicewa ta gigice hawaye na zubo mata , "wallahi ban san komai ba gara ma ki fada gsky dan bawa hukuma saukin bincike abu na karshe ki shirya daukar lawyer da zai kareki nan aka sake tasa keyarta zuwa cikin cell ..yadda take kuka sai ta baka tausayi ."
da yammacin ranar asabar zaune maryam take a kusa da aunty shahida da aunty khadeja tana sauraronta aunty shahida ta kalleta a natse tayi murmushi ya naga duk kin firgice ki natsu please "kinsan abinda yasa nake ta son muyi magana dake tun last week ?maryam ta girgiza mata Kai kawai tana tattara dukkanin natsuwarta da hankalinta gareta "mun yanke shawarar za'a had'a aurenku da Adam "take gaban maryam yayi wani irin dokawa ya fad'i ta waro idanunta sosai zuciyarta na tsinkewa cike da matsanacin tsoro take duban duban aunty shahida da aunty khadeja tana jin kamar ba abinda ya fito daga bakinta ba kenan ,maimaitawar da aunty khadeja tayi ya tabbatar mata da lallai gsky taji "wani Adam din Kuma aunty khadeja ? tayi tambayar jikinta na rawa hantar cikinta na kadawa "a'a Adam dai na gidan nan da kika sani dashi za'a had'aku aure tunda yaki fito da mata mu Kuma mun gaji da zamansa haka " aunty shahida aunty khadeja kuyi hakuri ni gaskiya bana sonsa da aure ........"
Mmm sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Book one
Free page
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a tura 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page7
........" Cikin mugun firgici da tashin hankali aunty khadeja da aunty shahida suka yi shiru gabad'aya suna kallonta cike da sansar fargaba da tashin hankali "me zasu fad'awa mami data d'auki soyayyar duniya ta d'aurawa aurensu ? " ita kam Maryam kasa kallon cikin kwayar Idanunsu tayi ta takure jikinta guri daya tayi kasa da kanta idanunta na ciccikowa da ruwan hawaye gbdy ta kasa kwakwaran motsi a zaunen da take , wani iri take ji a gabadaya ilahirin jikinta ,sai lokacin taji wani irin kunyarsu tayi mata diran makiya .
ji tayi kamar ta tashi ta bar gurin sai Kuma taga hakan ba daidai bane ,basu cancanci haka daga gareta ba ,zasu d'auka raini ne dan haka ta cigaba da zama zuciyarta na tsalle da bugawa wasu hawaye masu zafi suka samu nasarar zubowa akan kuncinta tasa hannu ta goge wasu na sake zubawa ."
Sanyayyaye numfashi aunty shahida ta sauke tana gyara zamanta tare da janyo maryam zuwa jikinta tasa tafin hannunta tana share mata hawaye "kukan ya isa haka tunda baki son shi shikenan zamu san yadda zamu fahimtar da mani amman da zakiyi hakuri kiso AD hakika maryam da kin san kin dace miji na gani na fad'a ba dan AD ya kasance dan'uwana ba ,duk mace zata yi alfahari ya kasance miji agareta kuma uban ya'yanta ki tsaya kiyi tunani maryam karki yanke hukunci cikin tsoro da tashin hankali ".
Cikin tsananin kuka da tashin hankali maryam tace "a'a aunty shahida babu wani tunani da zanyi akan ya Adam dan yafi qarfina ta kowani bangare ban Isa na tsaya Inda yake ba bare na kasance mata agaresa ta Ina zan soma rayuwar aure dashi aunty shahida ? "Ta Ina zan fuskanci mutumin da bai qaunar ya bud'e idanunshi ya gani ? "duk duniya idan akwai macen da ya Adam ya tsana to nice "Ina zan kai tsoron da nake masa har nayi rayuwar aure dashi ? uwa uba baya Sona ta yaya kuke tunanin nima zan soshi har naso zaman aure dashi ?" wallahi aunty shahida ni tsoro ma yake bani ban ma san ta ya zan fara rayuwar aure dashi ba , da zarar nagansa bana samun natsuwar zuciya har sai na nisanta kaina dashi to ta yaya kuke tunanin zan iya zaman aure dashi Koda Ina son shi bare bana masa soyayya irin ta aure sai ta yan'uwantaka ?"
" ni yanzu tashin hankalina mami wallahi bazan so taji wa......."kuka yaci karfinta ta kasa qarasa maganarta "dan wannan karki damu Ina da tabbacin da zarar kunyi aure shikenan maryam ,bazai nuna miki komai ba sannan zaki daina jin tsoronsa inshallahu zakiyi farinciki a gidansa. "maryam ta zumburo baki "Allah aunty shahida bazan iya ba shine miskilanci shine girman kai , uwa Uba zuciya idan na auri ya Adam bazai barni na rabi Inda yake ba kullum zan tabbata cikin gallazawarsa wa zai ceceni a hannunsa ? ta Kalli aunty khadeja hawaye na gangarowa akan quncinta "yan'uwana ku taimakeni karku bari a had'a auren nan , ban rainaku ba sannan ban ki shawararku ba amman abar wannan maganar yanzu baku ji yadda nake jin zuciyata ba ,ji nake kamar zata fashe tsabar tashin hankalin jin maganarku , Kalli yadda jikina ke rawa aunty khadeja Allah bazan iya ba ta k'arasa maganar tana sake rushewa da wani sabon kuka."