Sashe 13
Mar'adam's Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shiru yay har wata second biyar tazo ta wuce bai ga alamun tana da niyyar bashi abinci ba dan haka ya bud'e lumtsatsun idanuwanshi a hankali ya tsura mata yana kallonta fuskarsa a shagwabe kamar koda yaushe idan yana gabanta "kana wani kallona da wad'an nan idanuwan naka masu firgita mutane ai gsky na fad'a ina bukatar na huta da maka hidima ." muryarsa a kasalance ta fito tamkar mai koyon magana "haba my sweetheart ki daina fadar haka mana yanzu baki jin tsoron wani yaji kina cewa kin gaji dani ?ni bance na gaji da kai ba karka canza min magana hidima nace ta fad'a tana hararasa wanda da gani na soyayya ce." ya sauke naunayen ajiyar zuciya still kwayar idanunshi na kanta sai daya numfasa sannan ya sake motsa lip's dinsa "sweetheart ! ya kira sunanta a shagwabe ta kalleshi kawai tana jiran taji abinda zai ce " ai ko na yi aure bazan daina cin abinci daga hannunki ba domin dashi na saba ."
"Ina bazan yarda da wannan tsarin ba dan bazan shiga hurumi da ba nawa ba ,wannan hurumin matarka ce yana da kyau idan mutun yayi aure ya samarwa matarsa farinciki , hurumin mahaifiya dabam haka zalika na mata da dabam , dan haka kasa wannan a ranka da zarar kayi aure babu Kai babu cin abinci daga hannuna ." ta karasa maganar tana murmushin jin dadi jin bai ki maganar data fad'a ba ga dukkanin alamun dai yayi amanna da zabinta dan haka ta dauki spoon ta soma bashi abinci a baki tana kallonsa cike da tsantsar kulawa "kinsan wani abu sweetheart ? ta tsura masa Ido kawai batare data ce Komai ba dan ta lura yana cikin farinciki shima ita yake kallo cike da matsanacin soyayyarta , anan duniya bashi da kamarta ita kadai yake kallo yaji duk tarin damuwarsa ta Kau."
"wallahi idan Ina cin abinda kika sarrafa wani farinciki nake tsintar kaina ciki , nifa ganin nake ko Allah ya qaddaro nayi aure to kece zaki dinga girka min abinci , dan abincin my sweetheart babu sauki akwai dadin dandano dan zai iya sa mutun ya cire kansa ya bayar kyauta ."ta sake yin murnushin jin dadi tana zabga masa harara "Kai ko Allah naki wayon." ahankali yake cin abinci suna hira cike da so da qauna dake tsakanin uwa da d'a suna cikin haka auta ta shigo bakinta d'auke da sallama ta zauna a kusa da mami tana Kiran "washhhhhh Allah nah na gaji sannan ta maida hankalinta gurin mr ATA "Ina yini yaya ? "Lafiya ! ya fad'a atakaice yana sake tamke fuska sosai , ta maida hankalinta kan wayarta tana chart "wai ke auta idan kina gida baki da wani aiki ne sai rike waya baki istergram baki facebook baki what's app ? Ko karfe daya na dare na hau online sai na ganki ."yayi maganar a can kasan makoshi sam bazakace shi yay maganar ba tsabar miskilanci ."
"wallahi kamar kasani son ita da maryam sam basa gajiya da rike waya da daukar hotuna kamar masu aljanu , wad'an nan duk randa aka daina amfani da waya a kasar nan ban san yadda zasu dawo ba " wallahi kuwa mami akwai matsala nana hauwa'u ta fada tana cewa "shekaranjiya fa muna zaune wayar maryam ta d'auke wuta kamar almara kinsan a daren sai da taje aka gyara mata, ai wallahi garani sau dubu akan maryam tunda ta sako sunan maryam ya d'auke wuta dip kamar anyi ruwa an dauke ya maida hankalinsa kacokan a kan wayarsa dake qara ya d'auka ya manna a kunne yana maganar million kudade da zasu fita da wadan da zasu shigo ."
"babu gara auta dake daita duk d'aya ne ,ku dai rage son duniya dan gidan wasu zaku ba kowani namiji ke son irin wannan rayuwar ba , sannan lokacinku kuke ci bamu San sanda mutuwa zata zo ba , suna cikin mgn maryam ta shigo da sallama sanye da riga da wando na bacci ash colour masu yanayi dana sanye sai dai su anyisu ne dan bacci , nan gabanta ya fadi saboda ganin mr ATA ta tsura masa Ido tana kallon yadda yake motsa lips dinsa gashi dai magana yake sai dai sam bazakace magana yake ba tsabar jin kai da Isa da miskilanci yana ji da kanshi kamar yadda yanuwansa suke ji dashi a family ,shine babban alfaharinsu bata taba jin ance ya aikata aikin asha ba ya kame Kansa ya rike mutuncinsa kowa yana sonsa ta kowani bangare ko ita zata so ta samu miji kamarsa sosai tayi nesa a kallonsa .."
"yauwa gara da kika zo zauna kiji wa'azi dan kin fini quanar social media kinganta mami Kashi ne kawai maryam bazata d'aura a media ba kinsan d'azu da safe da maryam ta rasa abun d'aurawa kwayar tsintsiya shara ta d'auko tayi hoto dashi ."Mami ta zaro Ido waje tana mamaki sannan ta murmusa ita kanta nana hauwa'u dariyar take kmr a lokacin abun ya faru "shi kam mr ATA tsayawa yayi cak yana cigaba da wayarsa kuma yana sauraron nana hauwa "a she da mahaukaciya ake k'okarin son hadashi aure ?ai duk yadda zai yakice wannan auren zai yi bazai yi rayuwa da mental ba ."
"Kai auta banason sharri fa Maryam din ce ke yin wannan shirmen ",wallahi gata nan da ranta ba karya nayi mata ba bari ma na shiga na nuna miki maryam wacce ta dawo haiyacinta adalilin katuwar hararar da mr ATA ya bamka mata tayi wuf ta fixge wayar a hannun nana hauwa'u tana harararta "Kai sister bama yar haka dake fa "nana hauwa'u tayi murmushi "wai gskiya zan nuna ma mami tasan Inda kika Kai a son social media."maryam ta zauna idanunta na kan nana hauwa'u amman kacokan hankalinta na kan mr ATA tana mamakin wannan tsana da yayi mata sam baya qaunar ya ganta a wuri aunty shahida ce ta fado mata arai ko maganar me zatai mata jiya akanshi ? sosai kwakwaluwarta ta shiga thinking ."
yana gama wayar d'ayar wayarsa ta d'auki qara ya d'aga wayar dake ringing yana dubawa sannan ya manna a kunne "okay Ahmed shikenan ayi musu guri na mussaman ,su Kuma wad'an can kwantaina's din inshallahu zuwa monday zan shigo sai na saka hannu ya karasa maganar yana lumshe idanunshi yana k'okarin sauke wayar Kai tsaye idanunshi ya sauka akan maryam , ya d'auke kanshi tsawon minti biyu ya sake d'agowa adalilin wani Kiran daya shigo ,cikin natsuwa zai d'auka karaf idanunsu ya tsarke cikin juna idanunta kyam akanshi kamar wata mayya "ke........"kallon uban me kike wa mutane haka na canza miki ne ko yau kika fara ganina ? ya fad'a a matukar tsawace bata San sanda ta sunkuyar da kanta kasa ba jikinta na d'aukar rawa can muryarta ta fito a hankali"ka..kayi hakuri dan Allah it's mistake "you're very stupid with that mistake ya sake magana a fusace yana furzar da iska mai zafi ."yadda ya kura mata Ido ya tabbatar mata da kallon tsana da kyama yake mata acikin ransa."
"me ya kai ki kallonsa alhalin kinsan halinsa?
"why why !!maryam me yasa zaki kallesa ? nan take taí blemimg kanta dan haka ta sake dukar da kanta kasa sosai ganin bai dauke idanunshi akanta ba dan tana jin yadda suke yawo a gabadaya ilahirin jikinta ta soma kokarin mikewa tsaye dan barin gurin mami ta tsaidaita tana zabga masa harara ya maida idanunshi kan nana hauwa da tsawar daya bugawa maryam yasa ta dawo da hankalinta Kansa , da idanunsa yayi mata alamar ta bar gurin tsam ta mike ta soma k'okarin bawa kafarta iska tun bai sauke zuciya akanta ba ta shiga uku " kema koma ki zauna babu inda zasu "Kai ba fa na son takura karka takura min yara da bakin rai da miskilanci , idan babu hali zo ka tattara ka wuce gidanka mu sakata mu wala Ina dalili wannan maseefa? "Idan dai kana guri shikenan yara basu da natsuwa da kwancinyar hankali ? wani irin daci rai mai mugun tsanani ya rufesa amman idan ba wanda yasan shi sosai ba ba zai gane ba muryarsa a kasalance yace "haba sweetheart wai mai yasa kike min haka ne ki dinga min fad'a a gaban wad'an nan premure din ? anyi maka fadan ai Kai ne premature din basu ba , kai ma ka daina hantarar yaran mutane, babu gaira babu dalili kasawa yarinyar mutane karan tsana "ni ne kuma pre mature ? yayi maganar zuciyarsa na tuttukin bakinciki tare da banka masu harara ai babu shiri suka nufi hanyar d'akinsu da sauri ."
"eh mana meye marabunka da premature ? shekararka day day har talatin da takwas a duniya zaka da tara koma nace arbain amman har yanzu ka kasa ajiye iyali akarka shinka shiyasa kullum gaka nan baka san menene rayuwar muamula da mutane ba sai ta kasuwanci , da kayi aure ne zaka gane meye bambamci rayuwar muamula da mutane amman yanzu Kai da dan shekara shabiyar duk abu daya ne tunda bazaka qarar da abinda wanda yayi aure zai qarar ba."
shiru kawai yayi yana kallon mami maganarta taso bashi dariya amman ya maze ya cigaba da kallonta ."Ka daina yiwa yarinyar nan maryam haka banaso wallahi bana Jin dadi ,"ai shiyasa nake ganin hadani daita babbar matsala ne dan ban san ta ina zan fara rayuwa da ..."ba wannan labarin na tmbyeka ba ka daina nuna mata wannan tsanar shine abinda nafi bukata ta katseshi ta hanyar fadar haka "ok to kice ta daina kallona haka bana son yawon kallo wallahi yana hassalani ita Kuma ta iya kallo kmr renon kauye " kai da wani idon ka kalleta da kasan tana kallonka ?ya dan kashe mata idonaa daya yana ciza gefen lips dinsa na kasa ."