← Book details Kwankwason Jimina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 41

Sashe 35

Kwankwason Jimina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*YERWA INCENSE AND MORE*_
_DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.._

_AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA. •_

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU: 08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER:yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY 'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_
[3/9, 4:40 PM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_

_✍️:MX_

_45_
_ADVERT👇👇_

_YERWA INCENSE AND MORE_
_(DUNIYAR KAYAYYAKIN KAMSHI MASU MATUKAR DADI DA KAMA JIKI, GIDAH, KAYA DA SAURAN SU)_

_INA MA'ABOTA TURARE? KADA KU MANTA SHI FA KAMSHI RAHAMA NE, KUMA TSAFTA CE_
_TSAFTA KUMA TANA CIKIN IMANI… TOH KU MAR-MATSO KUSA_

_MUN KUMA ZUWA DA HAJAR KAYAYYAKIN_

_*YERWA INCENSE AND MORE*_
_DOMIN SAMUN ZAFAFAN TURARUKAN WUTA NA GIDA, KAYA, JIKI, TSUGUNNO, GASHI... AKWAI KHUMRAHS MASU DADI YAN BORNU, CHADI, SUDAN DAMA SENEGAL, AKWAI OIL PERFUMES, DA TURARUWAN MOPPING DANA WANKA DANA WANKI DANA GADO DA KUJERU DA BANDAKI DA DRAWER DA MOTOCI.._

_AKWAI MAN GASHI NA FESAWA ME SA KAMSHI DANA KITSO. AKWAI KAYAYYAKIN KAMSHI DANA GYARAN JIKI SOSAI AKAN FARASHIN SARI KO SAYI DAYA DAYA. •_

_ADIRESHI: KANO.. AMMA SUNA TURA KAYAN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE..._

_INGANCI KYAU RAHUSA DA DADEWA A GIDAH DA KAMSHI SAI KAYAYYAKIN TURAREN YERWA INCENSE AND MORE_

_NAMBAR WAYAR SU: 08095215215, INSTAGRAM/THREADS/TWITTER:yerwaincense_and more_

_YOUR NUMBER ONE STOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS... THEY 'VE GOT YOU AND YOUR HOME COVERED_

:::::::::

::::

"Rayuwar nan da muke gaskia ba zata yiwu ba ... Haka zamu cigaba da tafiya kwan gaba Kwan baya shi kenan mu kowa Yana ci gaba amman mu rayuwar mu na sake tabarbarewa. Haba ga nauyi ya sake hawa kan mu. Wutar nepa ma yau da yan nepa suka zo baku ga rokon dana dinga musu ba kar su yanke" Ta karasa fada tana hararo Ashir dake gefe yana jan carbin dake hannun sa.

Bappah Auwalu na hankalce da ita sai da ya bari ta Kai karshe sannan yace,

"Me kike nufi kenan? Duk kokarin nan da yaran nan suke bakya gani kenan? Allah ya jikan Hindu da rahama ba futa take tana aikatau ba tana nemowa iyalin ta? Ke meya hana ki tashi ki nemo Kya dinga biyan nepar ai dake akeshan wutan kusan kinfi kowa amfana da wutar ma. Kullu yaumin wayar ki na makale a socket"

"Lalle ma Auwalu. Ku ba kune mazan ba. Itama Hindu ai junaidu Allah ya jikan rai ba zaman banza yake ba ya tashi tsaya yana nemowa iyalin sa abinci. Kai bakaji kunyar amsar da ka bani ba saboda Allah ? Ai ko a musulunce ca akai uba ya nemo ya kawo. Kuma kaine mijin ba ni ce mijin ba. Don haka kai zaka nemo bani ba. "

"Ni ma ai ba a zaune nake ba haka kawai. Ina tashi Ina nemowa iyakacin karfi na. Wutar ai ba dole bace a yanke ta"

"To ai kuwa ba zai yiwuwa ba ne. Da maza zagada zagada kamar Ashir ace zaa yanke mana wuta. "

"Kinata famfamin magana shin acikin gidan nan suke a zaune? Yaran da duk kwanan Allah sai ya kawo biredi da safe da kayan shayi baya gajiyawa da rana kuma shi da Ashfeef su hada kudi su kawo taliya ko shinkafa ko garin tuwo ayi ajiya kika basu? Ko sassaka su kikayi? Haba dan Allah ki dinga magana kina aunawa a mizanin hankali da tunani mana. Yaran nan dakin da suke ma babu wuta baa jawa dakin wuta ba haka sike kwana sike tashi chajin waya sai dai su kai wajen chaji saboda masifa irin taki. Kai Kai Kai Nusaiba Allah ya kyauta "

"To ai gaskia ne. Tunda dai da su ake girkawa aci ai dole su kawo nasu tagomashin. Maganar wuta ma kuwa ai sukan kawo nan din a saka musu. To bayaga haka ma ai arziki suke ci s...

"Ya Isa haka dakata nan. Ke wataran dama idan kika fara magana wallahi ko Amnah ba zatayi ban sam ba Kai. Arzikin me suke ci? Yadda Ahmad yake anan gidan haka suma suke. Wadannan yaran arzikin su muke ce, Domin mahaifin su abubuwan da yayi mun har na koma ga Allah ba zan dai na godiya da neman rahamar Allah agare shi ba. Badan junaidu ba da yanzu kwanon gidan nan ya rufta. Ba dan junaidu ba da yanzu kofofin gidan nan sai dai ajingine su. Badan junaidu ba da kowacce damanina sai mun fitar da kayan gidan nan saboda ruwa sai ya cinye komai. Ke ba dan junaidu ba wallahi da ni Auwalu ba zan samu matsugunin zama a Naduka ba bari kiji Ina gaya miki tunda naga ke manta alkhairi ne da ke. Alkhairan da marigayin nan ya mun wallahi ko iyayena sai haka. Don haka arzikin mahaifin su muke ci don kuwa fata nake Allah ya hore. Mun na biya kudin da ya ranto mun nayi gyaran gidan nan da shi. Nayi tambayar nayi cikiyar nayi nayi nayi tun da rasuwar tasa har bayan rasuwar sa dik wanda na tambaya sai yace junaidu bai ranci kudi kimanin haka wajen sa ba. Na gama tabbatarwa na sa ne ya bani kamar yadda da fari yace ba rance yabaniba naki. Don haka sai ya ce mun to ranto mun yayi din amman na bayar a duk sanda na samu babu takura .... Saboda haka dana samu kudi Allah kudin junaidu zan bawa iyalin sa gasunan arzikin su muke ci wallahi. Har gobe "

Nusaiba taja tsaki tana karkada kafa tace,

"Ni dai na gama magana ai, dole kowanne ya sake zage dantse ya nemo abincin da zaa ci da kudi. Nawraah ki duba acikin gidajen aikin da marigayiya Hindu tayi aikatu kema ki samu inda zakuyi mu rage wasu abun"

"Wace nawrahn Anty? Nawraah karatu zata cigaba.... Gaskia ba zatayi aikatau ba" Ashir ya fada yana kada Kai cikin tabbatarwa.

Bappah Auwalu ya dubeta ya zabga mata harara cike da takaici da yaki kololuwar mizani yace....

_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_

_KU MARMATSO KUSA...🔊_

_ZAFAFA BIYAR 2024_

_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_

_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_

_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_

_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_

_________

_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_

_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_

_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_

_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_

_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_

_BANK NAME:KEYSTONE_

_BANK ACC NO:6019473875_

_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_

_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_

__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_

*09033181070*

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[3/9, 4:47 PM] Hafsaat🧕: _K'K'J_
_(M/W/S)_

_✍️:MX_

_46_

_Assalamu alaikum... HGL CHARITY FOUNDATION. Na neman temako me naira hamsin me naira dari ko sama da haka ko da kayan abinci ne zaa dafa a tallafa abawa mabukata da sukayi azumi a wannan wata mai albarka..._

_idan kudi zaa bayar ga asusun banki na opay 9044191709. Haka zalika idan kayan abinci zaa kawo zaa zo unguwar tarauni dake garin Kano sai akira number opay dincan dake sama_

_zaayi abincin azumi, kosai da Kuma kunu. Wani lokacin harda kankara ta ruwan sanyi ma da za rabawa mabukata masu buda baki.._

_kofa a bude take ga duk Wanda zai taimaka. Allah yabada saa ya hadamu a ladan duka amin_..
:::::::::

:::::

"Nusaiba dan Allah tashi ki bar nan wajen. Don wallahi yadda zuciyata ke tafarfasa ta ke kuna akan maganganun ki da girman Allah zan iya hanbare ki na sumar da Ke yanzu..."

"Ni dai na gama magana.... Idan Kuma baa daiku mataki ba zan dauka da Kai na".

Mtsceww..." Allah wadaran hali irin na ki nusaiba" bappah Auwalu ya fada Yana grigiza Kai

"Aa karka sake tanka ni wallahi. Magana ce ta gaskia nayi. " Ta shiga daki ta dakko pillow ta dora akan kujera,

"Ka kwana a parlor banason hayaniya yau" Ta shige daki ta bugo kofa tana murza mata mukulli.

Yaran duk suna saukar da idanun su kasa. Kunya ta dabaibaye shi. Nusaiba ta gama renashi yarasa yadda zai yi da ita.

Ashir ya mike yana kara waya a kunnen sa ya fice. Ashfeef ma yabu bayan sa. Can daga baya Nawraah ta ja hannun Amnah sukayiwa bappan sai da safe suka fita.

Dakin su suka koma. Ashir yasa suka dakko katifar su shida Ashfeef suka shimfida awaje saboda zafi sika nada net. Sai aka yaye labulen su Nawraah su kuma saboda iska ta dinga shigar musu. ..

Haka suka cigaba da rayuwar su gwanin ban tausayi. Lalle iyaye bango ne kuma fukafukai ne dake lullube yaran su

Wai yau yayan bappah junaidu ne da malama Hindu suke kwana a dakin ajiyar tumaki da kaji. Ba wuta a dakin ba bandaki. Ba wajen girki da ga su sai yan kayan su gwanin ban tausayi. Ko window babu a dakin, Wata iriyar rayuwa sukeyi, Mai ban tu'ajjabi Wanda dole Mai Imani sai ya tausaya musu da hawayen tausayi .

Amman duk da haka basu karaya ba. Ashir zai fita tasha da safe yayi lodi yana saka matafiya a mota. Kuma Yana zuwa wajen wanke mota dake tsallaken tashar nanma yana taya maaikatan wajen wanke mota suna bashi dan wani abun...

Sannan duk inda ake gini zai shiga ya musu leburanci ya daukar musu bulo ya ebo musu ruwa idan suka bukata ya kwashe baraguzai na gini...
Chapter 35 · 0% Book details