Sashe 7
Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki · about 8 min read
Tayi maganar a mugun shagwaɓi tana kumɓura kumatunta.
“Ou ashe kaine ma ka bata ice-creem ɗin duk da kasan doctor ya hana a bata kayan zaƙi da kuma sanyi”.
Kallon AFSANA papa ya yi yace”kina jena my sweetheart?”. Gyaɗa masa kanta ta yi alamar”eh ɗan jan kumatun nata yayi tare da sakarmata kyakkyawan murmushi.
“Ki kyale mamein nan taki ki je ɗaki ki yi wasa sannan kuma…. Ya jawo kunninta ya raɗa mata maganar da ko ne ban, jeta ba gani kawai nayi mai kuka ta kuma dariya har sai da dimpul ɗinta suka luɓa jerarrin haƙwaranta masu kyau da haski suka bayyana.
Tafawa su kayi cikin farin-ciki ta sheka da gudu bedroom mamei ta taɓi bakinta .
“Ƙwaji dashe dai in ta yi wari ai maji”.
“Bazama ta yi ba bare kiji indai nida da kuma my sweetheart ɗena ce nan gani nan bari”.
“To magani indai wan-nan ƴar darun ce”.
Karku manta fa duk suna maganar ne da yarin Egypt yawwa.
Ƙarasuwa papa ya yi ya zauna a royal sofa ɗin da mamei take zaune shema ya zauna.
Wani irin razanannin ihu! AFSANA da ke bedroom ta fasa
Ai a dubu miliyan mamei ta meƙe daga royal sofa har suna bangaji juna ita da papa suka ƙarasa gurinta suna kiran sunanta da ƙarfi.
“AFSANA! “AFSANA!
“Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un”.
Mamei ta faɗa cikin ruɗewa da firgice.
Rawar ɗari AFSANA ta fara kana wata irin kumfa ta fara zubuwa daga bakinta daga baya kuma ta daina mutsi
Cikin tashin hankali papa ya kalli mamei wani irin zufa na tsatstsafu masa idonsa ya yi jajir sai ware idon yake.
Fashewa da kuka mamei ta yi tari da kai hannunta da ke rawa tagirgiza ta tana kiran sunan AFSANA duk tabi taruɗe.
Ganin yanda mamei duk tabi ta birkice masa yasa shi tausasa murya yace”. Kiyi haƙuri ki samu nutsuwa inajin ciwunta ne ya tashi bari na kira doctor
Saki kuma fashewa da kuka mamei ta yi cikin ƴarin hausa tace”. Oh ne muneka ko yasai yaushe
Zan samu farin-ciki kamar kowa?. Ya Allah….
Papa da kallon tausayi kwai ya bita dan ba jin hausa yake ba amma ganin yanda take maganar cikin muryar kuka ya tabbatar masa da bata sun yaji.
Papa cikin sanyin jiki ya ɗauki afsana ya shinfiɗeta a bed ya ciro phone ɗinsa ya fara neman number doctor hannunsa na rawa da ƙyar dai ya lalubo number yay dailing.
Bugu uku doctor ya dauki wayar”hello”.
Ba tare da ya tsaya saurarensa ba ya shiga Zayyanu masa halin da sweetheart ɗinsa take ciki.
Amsawa ya yi da to gashinan zuwa ya katse wayar.
Banku kofar bedroom ɗin ɗakin aka yi da mugun karfi wata kyakkyawar tsohuwa ce fuskarta ba annuri ko kaɗan.
Papa Dago idonsa da suka yi jajir ya zuba mata.
Kai tsaye gurin da mamei take zauni ta nufa ta shaƙuro wuyanta a firgice papa ya meƙi tsayi ya ƙarasa gurinsu da ƙyar ya kwace mamei daga hannunta.
Tari mai mugun karfi mamei ta fara idonta duk sun fir-fito sun yi jajir duk ta fita hayyacinta hawaye ne kwai ke biyar kuncinta kamar an, buɗa famfo kukan maa ta kasa yi.
Tsohuwar tana haki ta fara magana cikin yarin Egypt.
“Wai su nawa zan faɗa maka JAPHETH bana sun ganin matar nan mai farar kafa na tsaneta tsana mafi muni bama iya iya ita kaɗai ba duk wani musulmi na tsanesa ƴaƴa nawa ta haifa duk sun mutu kalli ka ga halinda afsana take ciki duk ita taja.
Kaida nake murnar na haifi ɗa-namji wanda zai mulki daular masarautar Egypt amma sai ka watsan ƙasa a ido sabi da baƙar musulmar matar nan taka dama ne tun farkon da nataccin uban-chen naka ya min maganar haɗa aurinka da musulmar matar nan na nuna masa bana su amma da yake shemai taurin kan tsiya ne ya ce A'a wai she ya ɗaukarwa abokinsa alƙawari.
*Nijeriya*
Meƙiwa tsaye Hajiya babba ta yi ta huce fuuu duk suka bita da kallo taɓi bakinta Hajiya ƙarama ta yi ta cigaba da abin da ke gabanta.
Hajiya babba tana shiga bedroom a haukace ta fara watsi da kayan da suke kan drawers mirror.
Ba tari da ta kula da jinin da ke futa daga hannunta ba tace
“Wai meki shirin faruwa da nine ni fatima”.
Hajiya babba tai maganar cikin tashin hankali da kaɗuwa da al-amarin.
Cikin bushewar zuciya ta buɗa baki ta fara magana.
“Ya zama duli na kashi ki Lubna tun kafin asirina ya tonu”.
Wani irin hayake ne ya mamaye ɗakin ɗakin ne ya yi wani irin duhu.
Murya mai amo ta suma jiyowa daga ɗakin”dakuwa kin tamka babban kuskure”.
“ matsalata da ke fatima saurin gaggawa duk mai aiki da gaggawa bazai taɓa cin nasara ga sbukin gabarsa ba me aka yi dan-dai wannan ƴar matsalar duk kika bi kika tada hankalinki”.
A hankali ɗakin ya fara washewa ya dawo nomal kana wata mata ta bayyana sanyi take cikin shigar fararin kaya amma ba’a ganin fuskarta.
“To bari ki ji ne da kaina nasaka Abdul-salam (chef Rehman) ya dawo Nigeria”.
Zaro ido Hajia babba ta yi tace” ke kika saka Abdul-salam ya dawo Nigeria?” akan wani daleli?”.
Fashewa da wata shaidaniyar dariya matar ta yi sai da duk dakin ya amsa.
“Hmmm fatima ke nam dama kin, taɓa ganin na yi wani abu ba tare da wani daleli ba?”.
Da sauri Hajiya babba ta girgiza kanta alamar A’a.
“To dan haka ki kwantar da hankalinki ki saurari abin da zan faɗa miki….
Cikin wani irin farin-ciki Hajiya babba take saurarinta tana sakin ƙayataccin murmushi mai ciki da ma’anuni kala-kala.
Hmmm to masu karatu me kuke tunanin matar take gayawa Hajiya babba kumuje dai zuwa.
Bayan ta gama kitsa mata munanan abubuwa matar ta ɓace ɓatt!.
ZYSHA
Motsa idonta da suka mata nauyi ta yi kana ta warosu gaba daya kamar wadda aka tsikara zumbur a firgice ta meƙe tsayi tunawa da abin da ta gani ta fara dubi-dubin ɗakin wayam ba kowa saurin dafe kanta da ke barazanar fashewa ta yi tana ganin ɗakin yana rarrabe mata gida bibbiyu.
A hankale ta fara saukkowa daga stair kai tsaye bedroom nata ta huce ta shiga bathroom tay wanka ta gabatar da sallah ta daɗe sosai tana addo’a kafin ta fito ta nufi kitchen ba kowa a kitchen ɗin harta juya da ne yar fita taji an kira sunanta.
“Zysha ina kika shiga ne tun ɗazu nake neman ki duk hankalin mu ya tashi?”.
Aunty asabe tai maganar a bayanta su hamdiya ne dauki da tray suka ƙarasu suka ajjiye trayn.
Cikin sanyin murya Zysha tace”. Ina part ɗin yallaɓai Rehman ne”.
Please share & like
KURURUWAR SHAIƊAN
*Book 1 [2025] Nobel ️*
*Wan-nan littafin na kuɗu ne idan kin shirya kimin magana ta wan-nan number 07062701555 kuɗin biya ₦400 ne kacal ACCOUNT NUMBER 7062701555 OPAY ZULFAU TUKUR MUHAMMAD shaidar biya a wan-nan number 07062701555 please idan kin san baki shirya ba karkimin magana na gode masoyana *
HYPERLINK "https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30" https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30 HYPERLINK "https://chat.whatsapp.com/GMguONdwRnw5KiIfxpKquJ" https://chat.whatsapp.com/GMguONdwRnw5KiIfxpKquJ
Story & writing
By
*ZULFA M TUKUR*
(Zufee baby shalelen momma)
Ƙarƙashin jagurancin ƙungiyar….
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد....
Page 11
“Amma Zysha”. Aunty asabe ina abincin uwar gida Ammi?”.
Zysha tai maganar dan ko kaɗan bata sun tuna abin da ya faru dan ita duk azatunta aljani tay gamo da shi.
“Nasa mina ta kai mata tun ɗazu gudun kar lkcn cikin abincin nata ya huce”.
Shiru Zysha ta yi ba tari da ta koma magana ba.
Tsora mata ido aunty asabe ta yi tana nazarinta.
“Amma Zysha naga kamar tsoro akan fuskarki da alama kamar wani abu ya faru?”.
Da sauri Zysha ta girgiza mata kanta jiki na kyarma tace”. A’a aunty asabe ba abin da ya faru tai maganar idonta na cikowa da kwallah.
Shiru Aunty asabe ta mata da alamun tambaya gudun karta takura mata yasa badan ta yarda ba tace”. Shikenam imma da wani abu karki ji komai kisanar da ne.
Da sauri ta gyaɗa mata kanta ta fita daga kitchen ɗin binda da kallo kwai aunty asabe ta yi harta fice.
“Aunty asabe nefa wllh wannan yarinyar tsoro take bani Zysha taki kowa?”. Kyau sai kace aljana”.
Hamdiya tay maganar tana hararar bayan Zysha.
“Ku kan bakwa gajiya da abin gulma hamdiya ne kunga tafiyata”.
Jan tsaki rabi ta yi”. Wannan matar na tsaneta wllh ji yanda take nuna komai itace kan gaba tsabar munafurcin matar nan ta saka Hajia ƙarama ta ɗauki yarinyar nan wai ta rinka Kula da shashin uwar gida Ammi ko mu da muka daɗe muna aikatau cikin gidan-nan tsawun shikaru bamu samu wannan damar ba sai wannan aljanar yarinyar”.
Ta karashe maganar cikin ƙunar rai.
“Lallai kuwa sai yau na tabbatar da matar nan bata sun cigaban mu”.
“Haba hamdiya rabi me kuke faɗa ne hakan aunty asaben ce bata sun cigaban namu?”.
“Hmmm lallai ma kun manta wayi yallaɓai Rehman da har kuke bakin ciki dan an baiwa Zysha gyaran part ɗin shi”.
“Ke! Dallah malama waya saku ki acikin maganar mu da har zaki tsaya yemana dugun jawabi”.
“Kidai hamdiya barta ai itama munafukar ce bakinsu ɗaya da aunty asabe dan haka duli musan yan da zamuyi aikin ya dawo kanmu”.
Rabi ta ƙarashi maganar tana ɓallah mata harara
“Ku dai kuka sani nasan duk abin da kuke kwadayin samu kuma ba samun shi zakuyi ba iska ce kawai take wahalar da mai kayan kara dan haka ina baku shawara ku zauna iya matsayin ku idan kuma ba haka ba ne ba ruwana duk tson-tson da ya ja ruwa shi ruwa kan duka”.
Maryam ta ƙarshe maganar tana ɗagi kafaɗarta da watsa hannayinta alamar ba ruwanta ta fice daga kitchen ɗin su hamdiya suka raka bayanta da harara kamar kwayar idon zata fitu suka ja dugun tsaki.
“Banzar yarinya wadda bata san cewun kanta ba sai kiyeta zama a ƴar aikin”.
Hamdiya tay maganar ciki da takaicin maryam ɗin.
“Dama ai tayi kala da ƴan aikin ta zauna tana kallo zamu zama surukan familyn salahuddeen rano”.
“Tab wayaga rabi ta zama surukar gidan-nan wllh za’a zuba hulaƙanci dan na Hajiya babba kaɗan ne akan wanda zanyi”.