Sashe 5
Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki · about 8 min read
“Zysha ki yi haquri ki manta da abin da ya faru
Kar ki damu indai gidan nan ne kaɗan ma ki ka gani dama na ɗauke kine dan kula da Ammi kafin komai ya dai-daita dan ne wllh na fara gajiya ace kullum daga wannan sai wannan abu yaƙici yaƙi cinyewa duk a dalilin matar nan duk ahalin gidan nan sun tarwatsi wanda d’a sam ba haka yaki ba duk wanda ya san family salahuddeen rano ya san rayuwar farin ciki suke da ƙaunar junansu inajin takai cin, wannan al’amarin Hajia ƙarama ta faɗa cikin ƙunar rai dan gaskiya ta manta da wacece take magana kawai abin da ke ranta take faɗa.
KURURUWAR SHAIƊAN
*Book 1 [2025] novel ️*
HYPERLINK "https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30" https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30 my Whatsapp channel
*Littafin KURURUWAR SHAIƊAN na kuɗi ne duk wacce ta shirya biya ta min magana ta wan-nan number 07062701555 kuɗin biyan ₦400 ne kacal ACCOUNT NUMBER 07062701555 shaidar biya a wan-nan number 07062701555 please idan kinasan baki shirya ba karkimin magana na gode masoyana*
Story & writing
By
*ZULFA M TUKUR*
(Zufee baby shalelen momma)
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وآل على محمد كما صليت على ابراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد اللهم بارك آل محمد وآل على محمد كما باركت على ابراهيم
وعلى آل إبراهيم إنك حميد
Page 8
Alhaji ABDUL-SALAM wanda akafi sani da (RANO) babban ɗan kasuwa ne wanda sunansa ya shahara ba karamin ɗukiya ya tara ba ya mallaki gidan man fitir da dama da kuma Company da kuma hospital matarsa ɗaya Khadija (AMOUR)
Khadija macice mai dattako da kawaici kuma jajirtacciya da kula da iyalinta ƴaƴansu uku na farko SALAHUDDEEN RANO sai kuma ABDALLAH sai kuma MUNIKA ba karamin kulawa da gata suke samu agurin iyayen nasu ba duk da gatan da suka samu hakan baisa tarbiyyarsu ta lalace ba dan kusan halin su daya.
Salahuddeen ya na da shekara 25 Allah ya yewa Abdul-salam (rano) rasuwa ba ƙaramin rashi su kai ba dan mutuwar ta girgiza zukatansu haka dai shekaru suka ja salahuddeen ya yi aure matansa biyu LUBUNA itace uwar gida sai kuma amarya SALAMATU shine mai kula da Company kasancewarsa babba shema abdallah yay aure matarsa fatima itama munika ta aure ɗan amenin abbansu sarkin ƙasar Egypt.
Haka suka cigaba da rayuwa ya yin, da a yanzu salahuddeen Allah ya azurtashi da samun ƴaƴa LUBUNA (AMMI) na da ƴaƴa uku SARAH DA KUMA ABDUL-SALAM wanda yaci sunan marigayi Abdul-salam suna masa inkiya da (REHMAN) sai na ukun su Ashraf.
Yayin da Amarya SALAMATU (HAJIA ƘARAMA) ta ke da ƴaƴa biyu HAEEDAR ABDUL gife ɗaya kuma Allah bai bawa abdallah haihuwa ba hakan yasa fatima ta shiga damuwa ƙire-ƙere take nuna ƙiyayyarta ga su LUBUNA dan gani take Yanzu duk uban tarin dukiyar ABDUL-SALAM RANO su zasu gaje tare da ƴaƴansu ita kuma ta zama ƴar kallo hakan yasa ta fara biyar bukayi amma duk da haka haihuwar bata samu ba yanzu duk irin tanadin da take na ganin ta shiga familyn salahuddeen rano da duk wasu buruka nata sun rushe kenam? Hakan ya sa ta yi shawar dawo da Rehman ɓan garinta dan wata manufa tata dan ganin shine babba daga zarar ya kammala karatunsa she zai koma Company salahuddeen rano.
Fara yiwa abdallah magiya kan ya ruƙi ɗan-uwansa da ya basa Abdul-salam (REHMAN)har, da su kukan karya tausayinta ne ya dabaibaye shi ya yi mata alkawarin zai sami ɗan-uwansa su yi magana.
Haka kowa akayi abdallah ya tari dan-uwansa salahuddeen da maganar bai musa masa ba yace ya”. Kaji ka da wata magana abdallah dan kana su Rehman ya koma gurinka har sai ka nemi izinina ai kaima ɗanka ne ba ƙaramin daɗi abdallah yaji ba yan da ɗan-uwansa ya masa wannan karamcin ba.
Salahuddeen ya tare Ammi da maganar ba dan ta su ba Rehman ya koma hannun fatima ( Hajiya babba) da farko ƴaƴan gidan sun tasu cikin kwaunar juna sai dai Abdul-salam ya fita zkka a cikinsu she mutum ne mara sun hayaniya kuma baya ɗaukar rini ko kaɗan dan in yana ga gure ƙannansa basa wani sakewa inko suka ce zasu cika shi da hayaniya jibgarsu ya ke.
Mutun daya ne yake matuƙar je da shi ɗan ƙanin Amour da take roƙu wato MAHEK kasan cewar shima ba mai sun hayaniya bani amma bai kai miskilancin Abdul-salam ba.
Ba yanda Fatima ba tay ba dan ganin ta rabasu amma hakan bai yiyu ba dan ba ƙaramin so suke ma junansu ba
Lkc ya ja yara duk sun girma yayin aka aurar da Sarah shekuma Abdul-salam da Mahek suka koma Egypt da karatu duk da ba haka fatima ta su ba amma ba yan da ta iya.
Awata safiyar juma’a Allah ya yiwa salahuddeen da ƙaninsa abdallah rasuwa saka makon haɗarin mota ba karamin tashin hankali familyn suka shiga ba musamman Amour dan sai da tayi jinya ba yan duguwar jinyar da ta sha ana murnar ta samu lafiya amma me sai ta daina kula ƴan gidan dan ko gaisuwarsu bata amsawa abin ya matuƙar basu tsoro akwana a tashi har ta kaida Amour ta tattara kayanta ta bar gidan ba kalar magiyar da su LUBUNA ba suyi Mata ba amma ƙemi-me tace sam bazata zauna ba kuma tace kar wanda ya kuskura ya je inda take.
Itama munika tun da ta koma Egypt ko da sunan wasu bata dawo Nigeria ba.
Barin gidan da Amour ta yi ba karamin bada gudunmawar lalacewar gidan ta yi dan a komai fatima tay kane-kane daga ciki harda Company salahuddeen rano a hankali yaran, gidan suka kuma ɓangaren fatima suke keranta HAJIA BABBAa.
A wani hutu da Abdul-salam da Mahek suka zu Nigeria LUBUNA (Ammi) ta kamu da cutar da aka rasa gani kanta dan bata iya mutsa ko da ɗan yatsanta ne sai dai ta bi Kowa da ido wannan al’amarin ba ƙaramin ɗaure musu kai ya yi ba babu ƙasar da ba’a fitar da A’isha ba amma duk amsa daya suke bayarwa.
Ganin hankalin Abdul-salam ya koma kan Amminsa dan Ko masallaci da ƙir yake zuwa hakan yasa fatima ta turasa AMERICA dan bata su shirinta ya war-ware shirin dap ta daɗi tsahun shekaru tana ƙullashi hmm abin da bata sani ba sam Abdul-salam ba karatun business ya yi ba dan shi sam wannan baya gabansa aikin soja shine burinsa har Allah ya cika masa ya zama babban soja ba tare da sanin Fatima ba iya Amour sai mamie(MUNIKA) ne kawai suka sani.
Sauki nannauyar ajiyar zuciya Hajiya ƙarama ta yi tana shari kwallar da ta zubu mata ba yan ta gama bawa Zysha labarin kuka sosai Zysha ta sha tana ƙara jin tsanar Hajiya babba har cikin ranta kasan cewarta maci mai rauni.
“To Zysha kin, ji labarin family salahuddeen rano ke kadai ce sai kuma Asabe da ta daɗi da aiki a gidan nan suka san wannan labarin sabu da gaskiya tun kallon farko da na miki naji kin shiga raina sabu da nutsuwarki yasa na baki kula da Ammi da fatar zaki kula da ita yan da ya kamata?.” Eh in sha”. Yawwa Allah ya miki albarka”. Amin Zysha ta amsa cikin sanyinta.
“Ok ki je ki karya nasan baki karya ba”. Bata musa ba ta amsa da”. To”. Am yawwa sai abu na karshi zaki koma shashin Ammi ki rinka zama a chan”. To ta amsa tare da barin parlour
Binta da kallo Hajiya ƙarama ta yi harta fice.
Shashinsu na ƴan aiki ta nufa sai ta haɗu da Aunty asabe”. Zysha sannu tun ɗazu nake ta jiranki bansan abin da ya haɗaku da Hajiya babba ba sai daga baya Hamdiya ce take faɗamin irin marin da ta miki har saɓani ya shiga tsakaninsu da Hajiya ƙarama.
Kasa da kai Zysha ta yi bata ce komai ba”. Dama sai da na gaya miki karki kuskura tsau-tsayi ya haɗaki da Hajiya babba dan bata da mutunci”. Hawayi ne suka zubu mata tai saurin saka hannu ta gugi.
“Subah’anallah!”. Kuka kuma Zysha?.” Shikenam ya isa kukan Allah ya ki ya ye gaba.
Wucewa bedroom nata ta kwanta sai tunanin wannan duniyar mai ciki da rudani take Bacci ɓarahune ya saceta sai 12:6 ta farka bakinta dauki da ambatun Ubangiji. Kitchen ta nufa ta tar aunty asabe ta shiryawa Ammi abin, abin cikinta cikin wani ma dai-daicin faranti ta kaiwa Ammi.
Washi gari ma tunda huri ta kammala aikinta na part ɗin Ammi ta hau stair ɓangaren Chef Rehman tana mita ace mun tsahun shekaru baya nan amma kullum sai an gyara part ɗinsa cire hijab ɗinta ta yi dan gaskiya ya yi mugun takura mata.
Ba tare da tunanin komai ta shiga bedroom ihun!!! Gaski ta fasa sakamakon abin da idonta ya gani mata ta faɗi ƙasa sumammiya
TO MASU KARATU KO ME ZYSHA TA GANI HARYA SAKATA SUMEWA? DA HAKA ZANCE MUKU MU HADU GUBI IDAN ALLAH YA KAIMU DUMIN JIN YAN DA ZATA KAYA DUK MAI SUN COMPLET ƊIN LITTAFIN KURURUWAR SHAIƊAN KAI TSAYE KU TUNTUƊINI TA WANNAN NUMBER 07062701555
Share and like please
KURURUWAR SHAIƊAN
*Book 1 [2025] novel ️*
*Wannan littafin na biya ne idan kin shirya kimin magana ta wan-nan number 07062701555 kuɗin biyan ₦400 ne kacal ACCOUNT NUMBER 7062701555 OPAY ZULFAU TUKUR MUHAMMAD shaidar biya a wan-nan number 07062701555 please idan kinasan baki shirya ba karkimin magana na gode masoyana*
MY channel Link HYPERLINK "https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30" https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30
Story & writing
By
*ZULFA M TUKUR*
(Zufee baby shalelen momma)
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وآل على محمد كما صليت على ابراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك آل محمد وآل على محمد كما باركت على ابراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد
Page 9
Ba tari da wani tunani ba kai tsaye ta shige bedroom numfashinta ne yake niman ɗauke wa sakamakon abin da idonta ya gane mata.
“Razanannin ihu!!! Zysha ta fasa ta faɗi ƙasa sumammiya. Saurin tushi kunninsa ya yi dan je ya yi tamkar dodon kunninsa zai tsagi.
Juyowa ya yi a fusace dan ganin waci mai ƙararrin kwanance ta shigu masa bedroom ba tari da neman izini ba.
Neko “nace taya zata nemi izini bayan bata tsamani ganin mutum ba yallaɓai Chef Rehman nema fa cikin raina na faɗa dan banasun ya yi ƙuleƙulin kubura da ne ato.