Sashe 4
Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki · about 8 min read
Tafiya take idanuwanta a ƙasa bata ankara ba ta ji ta daki! Wani abu saura ƙiris farantin dake hannun ta ya faɗi kasa ya yi saurin saka hannusa ya karɓa
Sanyi ya ki da wata shadda gezner milk bai saka hula ba amma baƙar sumar kansa baƙa ƙirin tasha gyara sai ƙyalle take sosai ya yi kyau sai zuba wani sihirtaccin kamshi ya ke mai tsayawa azuciyar mai shaƙa.
Saurin ɗaguwa Zysha ta yi zuciyrata na harbawa cikin rawar baki tace”. Don…all… Allah ka….yi hakuri”. Who are you?”. Ne ce sabuwar ƴar aikin da aka kawu jiya ta faɗa cikin siririyar muryarta”oh kece wacce Hajiya ƙarama tace zaki kula da Ammina?”. Saurin gyaɗa masa kanta ta yi alamar eh”. Tsuki fuskarsa Ashraf ya yi yace”. Ke ɗin nan wata ƴar baby da ke zaki kula da Ammina.
“Shikarunki nawa?”. 14 years old da mamaki Ashraf ya zuba mata ido yana ƙare mata kallo Zysha kyakkyawa ce jinin turawa wow kawai yake nanatawa a zuciyarsa yana yaba irin kyan da Zysha take da she a zuciyarsa.
Ita kuwa Zysha ƴan kami_kami ta fara duk tabi ta dabur ce kamar wadda ta yi ƙarya a gaban sarki lura da hakan yasa yace”. Oky mu je na kai ki part ɗin Ammina”. Kamar zata yi magana sai kuma ta yi shiru tabi bayan shi.
Kamar kuda yaushi fuskarsa ɗauke da ƙayataccin murmushi ya shigu ya riƙe mata hannu ya subbace ta yana mata ya jiki juyawa ya yi ya kalli Zysha dake tsayi yace”. Ki ƙarasu ciki ku gaisa da Ammi ƙara suwa ta yi cikin sanyin murya ta gaida Ammi kanta na ƙasa.
Sosai Ammi ta zuba mata ido tana sun tuna inda ta san fuskar, nan Ita dai idan har bata manta ba ita ce yarinyar da ta bawa kyauta a wata musabaƙar Ƙasa da akayi tazu ta daya “. To amma me zai kawuta aikatau har Abuja kai bama ita bace kawai dai kama ce Ammi ta faɗa a zuciyarta.
Manisha
Lkcn da Hajiya Turai ta tafi ta barta Hajiya Ramlat ta galla mata wata uwar harara”. Ta kwalawa ƴar aikin ta kira ZAINAB jiki na rawa ƴar aikinta ta zubi kasa kamar zata mata sujjada ta amsa”. Ki tafi da mara kunyar yarin yar, nan ki nuna mata part ɗina da na YASMEEN next tomorrow zata dawo”. Amsawa Zainab ta yi da To cikin girma,mawa”.ita dai Manisha sai kallon ikon Allah take.
“ To ki tashi ta nuna miki ai kin da zaki na yi min sarkin rashin kunyar duniya yi tayi kamari bata ji abin da Hajiya Ramlat ta fada ba dan ta san muddin ta buɗa baki bazata faɗi magana mai daɗi ba yasa tayi shiru.
Kwafa! Tayi tare da Miƙiwa tsayi Hajiya Ramlat tayi ta hayi stair nunawa Manisha part ɗin Hajiya Ramlat dana shalelenta yasmeen sannan ta wuce da ita dakinsu na ƴan aiki.
Washi gari Manisha na barci ta je saukar ruwan sanyi masu matukar ratsa jiki zabura tayi ta meƙi”.ƴar ƙauyi kawai kin zu kin baji sai barcin asara ki ke uban waye zai miki aikin gidan!?”.ko barce aka kawo ki kiyi ne?.
Ran Manisha ba ƙaramin ƙululuwar ɓaci ya yi ba cikin zafin rai tace”.
Please share and like
KURURUWAR SHAIƊAN
Story & writing
By
*ZULFA M TUKUR*
(Zufee baby shalelen momma)
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وآل على محمد كما صليت على ابراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك ال محمد وآل على محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد
Page 7
Cikin zafin rai tace”. Ke wace irin jahila ce!?”. Zaro ido Hajia Ramlat ta yi.
“Wannan ai rashin sanin darajar dan Adam ne kuma ba haka Manzon Allah yace atashi mutum ba cewa ya yi”. Idan za’atashi mutum daga barci akira sunansa har su uku idan bai amsa ba a ɗan bubbuga shin fiɗar barcinsa shi ne kuma ne dan mugunta zaki tasheni da ruwa rumma ruwan sanyi ta karashe cikin ƙunar rai.
“Ke har kin isa ki gaya min abin da zan yi ƴar kwauye ƴar gidan talakawa bagida jiyar yarinya a ina ki ka je ki ka koyo wannan karatun?”. Dan ne dai a iya sanina ƴan kwauye irin ku basa zuwa makaranta.
Banza Manisha ta mata ko ci kanki bata ce mata ba ta shigewarta bathroom ta bugu ƙufar da mugun ƙarfi ƙarfi”. Ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciyar mai saurari wannan waci irin rayuwa ce anya zata iya kowa!?”. Hakan da ta yi ba ƙaramin baƙanta mata yay ba Ƙwafa Hajia Ramlat ta yi ta futa tana cewa duk wanda yaci tuwo dani ya sha miya indai Hajia Ramlat ce kaɗan ma ki ka gani muzuba mu gani ne da ke wacece mai cin riba.
Manisha da ke bathroom ta ji shiru alamar Hajia Ramlat ta tafi dukun tsaki ta ja”. Jarababbiyar mata kawai Allah kowa wata ran idan ta kaini bangu saina nuna mata ainihin wacece MANISHA danni ba lusarar maci bace”. I can’t tolerate this insult.
Sai da ta ɗau dugun lkc kafin ta fito daga bathroom kanta na ɗiɗɗigar da ruwa alamar wanka ta yi dukun tsaki ta ja to da mema zata busar da kanta ita tama manta ba gida ta ki ba ta koma kan mattress ta zauna ta buga uban tagumi tana tsiniwa Hajia turai.
Meƙiwa tsaye ta yi ta zura kaya ta buɗi handle ɗin door ta fita.
Tsabar neman rigima a mai-makon ta bita hanyar da zainab ta nuna mata jiya amma sai tabi ta hanyar da ta saddata da part ɗin Hajiya Ramlat.
Zauni suki kan dining table suna ci suna ɗan taɓa hira ta dagu kenam karaf idonta ya sauka kan Manisha da ke ƙukarin saku kai”. Ke!!!. Hajia Ramlat ta daka mata wata uwar tsawa ba shiri ta tsakiya chak.
“Ashe dama haukarki harta kai haka wani kuma munafurcin ne ya kawo ke part ɗena?”. Bama wannan ba ba saida na miki kashedi kafin na ɗauke ki aiki kar ki kuskura ki dusu inda mijina yake shine kuma yanzu kika ƙitari iyakar ki Ramlat! Wai me ki ke haka ne wani kyakkyawan magidanci ya faɗa ashekaru bai wuce 45 ba.
“ It is none of your business”. Hajiya Ramlat ta faɗa cikin ɓacin rai.
FAMILY SALAHUDDEEN RANO
Zysha bayan ta gama ciyar da Ammi kai tsaye kitchen bata sami kowa a kitchen ɗin ba ta wuce ta wanke kwanu kan da ta ɓata ta mayar da ko wanne a muhallinsa kana ta hau stair ɓangaren Chef Rehman da sallama ta shiga bin ko ina ta yi da kallo parlour manya_manyan luntsuma_lumtsuman sofa set ne milk color masu numfashi fin tin parlour shema milk color ne sosai aka ƙawata parlourn da abu buwan more rayuwa kallon photon da ke maƙali jikin bangu ta yi Chef Rehman sanyi yaki da ƙananun kaya ba karamin kyau ya yi ba fuskar nan a tamƙi kamar bai san wani abu waishe murmushi ba.
Bata san lkcn da bakinta ya furta”. Wow Masha Allah da Ubangijin da ya halicci wannan kyakkyawan saurayin mutum kamar she ya ƙira kansa.
Shagala sosai ta yi da kallon photon Chef Rehman har ta manta da abin da ya kawota”. Me kike yi haka ne?”. Zysha”. Zysha ta faɗa tana tambayar kanta juyowa ta yi ta nufi wani corridor da ya sadata da wani madaidaicin kitchen ƙare masa kallo ta yi kitchen ɗin ba ƙaramin birgita ya yi ba.
Hucewa ta yi bedroom nanma sai da ta tsaya kalle-kallenta sannan ta fara gyarn part ɗin cikin lkc ƙan_ƙani ta gama gyara ko ina fiss, fiss kana ta kunna turari mai mugun kamshi mai tsayawa arai.
Sauƙuwa ƙasa ta yi da sauri ta yi baya jin ta yi kauri da mutum karaf! Idonta ya shiga kan na Hajia babba mummunan faɗuwa gabanta yay lafiyayyin mari Hajiya babba ta sauki mata abin ku da farar fata dan-da nan kuncinta yay wani irin ja tafukan hannayin Hajia babba suka fito ruɗu-ruɗu.
“Ke! Mahaukaciyar ina ce ƙas-ƙantacciya ƙazama zaki haɗa jiki da ne”. Who are you!? Mayar da kallonta kansu Hajia ƙarama dake breakfast nuna Zysha da ɗan yatsanta ta yi tace”. Wacece Wannan?”. Mai da kallon su gurin da Zysha ke tsayi kamar ruwa ya cinyeta suka yi
An, rasa mai bata amsa.
“Tambayarku nake wacece Wannan!?”. Hajiya babba ta faɗa cikin tsawa”. Ita ce sabuwar ƴar aikin da na ɗauka ɗan kula da Ammi Hajiya ƙarama ta faɗa cikin ɗari-ɗari.
“What!!?”. Da izinin uban wa ki ka ɗauketa?.” Shiru Hajiya ƙarama ta yi”. Tamba yarki na ke ki ban amsa”. Dan na ɗauki ƴar aiki saina nemi izinin wani?”. Hajiya ƙarama ta faɗa “. Dariya Hajiya babba ta yi kana ta haɗi rai tace”. Lallai SALAMATU wuyanki ya isa yanka waya baki ƙwarin guiwar tsayawa ki faɗa magana?”. To wllh yanzu bai sai gubi ba sai ta bar gidannan.
“Wllh babu inda Zysha zata tafi tanan har, lkcn da Ammi zata samu lafiya saidai kuma idan har ita ta bar gidan nan dan ra ayin kanta.
Zaro ido su abdul su kayi dan gani suke tamkar ta aikata wani saɓun ne.
Shu_umin murmushi ta sakar mata tace”. Kin san wacece ne kuwa?”. Na sani mana macice ke wacce bata san kumai ba sai kanta Kuma ina san in tuna mi da wani abu kar ki manta fa muma mata ne acikin gidan nan muna da authority duk abin da muka gadama sann…”ya isa haka!! Haidar ya faɗa cikin tsawa!”. Ke har kin isa ki ɗagawa Hajia babba murya haka ko kin manta matsayinta ne agurinmu?.
Cikowa da kwallah idon Hajiya ƙarama yay cikin sanyin murya tace”. Me ka ke cewa ne haka haeedar?”. Ko ka manta matsayina agurinka ne?”. Karka manta uwa naki agurinka”. Ka dawo hayyacinka.
“Ne ki daina wani cewa indawo hayyacina ni lafiya ta ƙalau ina ƙukarin tuna miki matsayin wacce ke gabanki.
Haɗa ido su ka yi da Hajia babba ta kashe mata ido daya tare da sakar mata wani ɗan iskan murmushi”. Saurin kauda kanta Hajiya ƙarama ta yi zuciyarta na harbawa a zuciye ta ruƙu hannun Zysha daƙi durƙushi tana kuka ta yi ta jata zuwa part ɗin ta ta zaunar da ita saman
Sofa.