← Book details Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki Local reading mode
READING PART 6 OF 31

Sashe 6

Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki · about 8 min read

Ganin uniform ɗin da ke jikinta ya tabbatar masa da ƴar aikin gidan ce bai samu damar ganin fuskarta ba saka makon gashinta da ya bar-baje duk ya rufi mata fuska.

Ganin ta suma ya sakashi jan tsaki tare da nufar dressing room bai wani ɗau dugun lkc ba ya fito sanyi da marun ɗin jallabiya ba ƙaramin kyau ta masa a jiki ba.

Sallama aka masa ya amsa iya saman laɓɓansa ƙarasa shiguwa dakin Mahek ya yi hannunsa ɗauki da leduji masu tambarin restaurant zama ya yi kan bed tare da ɗaura ledujin saman bedside drawers ɗin wajen.

Ya yunƙura zai yi magana karaf idonsa ya sauka kan Zysha da ke ƙasa sumammiya”. Sir wannan fa?.” Me take yi a nan?”. Ɗage kafadarsa ya yi tare da sa kai ya fice daga ɗakin ba tari da ya bashi amsa ba.

Da sassarfa Mahek ya ƙarasa gurinta ta re da saka hannusa ya yaye gashin da ya rufe mata fuska saurin ja da baya ya yi kamar wanda yaga wani abin tsoro.

Kai tsaye babban parlour gidan ya nufa cikin tafiyar jaruman maza ya ke tako.

Aunty asabe tana zubawa Hajiya babba farfesun kayan cikin rago ta ɗagu da nufin ƙara mata karaf idonta ya hango mata chef Rehman da ya hardi hannunsa a ƙirji ba tari da saninta ba ta zubawa Hajiya babba farfesun nan zaro ido Hajia babba ta yi ta daka mata wata uwar tsawa k! Kin makance ne?”. Zabura aunty asabe ta yi hannunta na rawa ta nuna mata abin da take gani.

Ai ba Hajiya babba duk wanda yake dinner sai da suka girgiza dan kowa zuciyarsa taƙi aminta duk suka meƙi tsayi amma ban da Hajia babba dan da alama suman zauni ta yi.

Da alama masu karatu sai kun yayya fawa Hajiya babba ruwa.

Ashraf ne ya ƙarasu har, inda yake ƙyakkyawan hugged ya masa“. Big bro kai ne?.“ Da gaske kai ne?.“ Yaushe ka dawo?“. Ashraf ya jeru masa tambayoyi cikin ruɗewa bakinsa na rawa kamar ana kaɗashi cikin tsananin farin-cikin da bazai iya misiltashi ba ya ƙanƙamwshi tari da sakin wani marayan kuku yana hamdala ga UBANGIJI.

Batari da ya amsa masa ba shima ya rungume shi yana sauki zazzafar ajiyar zuciya dan ba karya shima ya yi matukar missing nashi da ƙyar ya raba jikinsu.

“Hajiya Fatima ya kike zauni a nan gurin ke da ya kamata ace kece mutum ta farko da zaki tarbi ɗan-naki amma kina nan zauni kamar an, dasa shuka bazaki je ki tarbu ɗan naki ba?”. Hajiya ƙarama ta faɗa tana tafa hannayinta.

Wani irin jan numfashi! Hajiya babba ta yi zuciyarta na harbawa kamar zai tsaga ƙirjinta ya fito sai wani harbawa take ƙyarjinta na sama da ƙasa ta ɗagu idonta da sukayi jajir ta zubawa Hajiya ƙarama ba tari da tace uffan ba.

Girgiza kanta Hajiya ƙarama ta yi tari da barin wajen ta
Ƙarasa gurin da su chef Rehman suke cikin tsananin farin-ciki ɗaguwa chef Rehman ya yi da idonsa da suka fara chanza launinsu zuwa jaa.

“Babana saukar yaushe ba labari”.

Hajiya ƙarama ta faɗa fuskarta ɗauki da ƙayataccin murmushi.

“jiya mun sameku lfy?”. Ya faɗa kamar ba shene ya yi maganar ba.

“ Lafiya qalau babana ai da ka faɗa mana da tuni mun shirya muku ƙayataccin abinci”.

“Hajiya ƙarama ne baza a tarbeni ba ta miskilin ɗan-nan naki kawai kike”.

Mahek da ke tsayi a ƙafar upstairs ya faɗa a shagwaɓi yana turɓuni fuska haɗa ido su ka yi da chef Rehman ya ɓalla masa uwar harara.

“Oh ne na isa su kake hussainin naka ya bindige ne”.

Ta faɗa tare da sakin ƙaramar dariya shema ɗariyar ya yi jin abin da tace.

“Yaya Mahek har da kai ka biyewa beg bro tsahun shekaru batari da kun neme mu ba?.

Ashraf ya faɗa ƙwallah na zubu masa.

“Sorry sorry ɗan ƙane na kaima kasan ba za’ayi haka da ne ba zamu magana daga baya kaji ko?.

Mahek ya faɗa yana ɗan bubbuga bayansa alamar rarrashe.

“Amma yay….
“Yawwa ku zo mu yi breakfast tare nasan ba ku yi ba.” Hajiya ƙarama ta ƙatse shi tari da roƙu hannunsa ta ƙarasa da shi dinner ta ja masa kujerar dinner ya zauna yana sauki ajiyar zuciya kamar wanda ya yi tserin wasa.

“Ina Ammi take?”.
Chef Rehman ya faɗa hankalinsa na kan wayarsa ya yi maganar.

Ai kamar saukar aradu dukkansu haka suka ji tambayar tasa sanin baya mai-maita magana yasa Ashraf ya ɓuda baki yace”. Tan….”. Tana bedroom bacci take bata daɗi da shan magani ba ƙasancewa a kwai mai saka bacci”.

Hajiya babba ta katsesa da sai yanzu ta yi magana batari da ya tanka mata ba ya cigaba da danna wayarsa sukan su Ashraf da kallon mamaki kawai suka bita.

*MANISHA*

Murmushi mai kyau ya ya yi tare da girgiza kansa sanin halin matar tashi”.

“Irin waƴan-nan ƴan aikin da kake gani sune masu aure maka miji idan ka yi wasa barima wannan idonta a tsai-tsayi wamar na mayu”. Hajiya Ramlat ta faɗa tana ɓalla mata uwar harara.

“Hello!! Mommy dad!”.

Wata budurwa black beauty mai tsananin kama da Hajiya Ramlat tamkar ta yi kakinta sai-dai ita ta fi Hajiya Ramlat haski da gani ka san na bilecin ne.

Sanyi take da bakin wandon jens bai wuce guiwarta ba sosai ya ɗameta sai wata farar t-shirt a shekaru bazata wuci sha tara zu ashrin ba bayanta kuma ayuba mai gadi ne ɗauki da akwatin kayanta mai matuƙar kyau.

“Oyo! Oyo! My lovely daughter”.
Hajiya Ramlat ta rungumta cikin tsananin farin-ciki.

Itama rungumeta ta yi tana cewa”. Mommy na yi missing ɗinki sosai”.

“Nema haka my lovely daughter amma my lovely daughter jiya da mukayi waya ki kace sai gubi zaki dawo?.

“Oh mommyyy! Na manta ban faɗa miki ba gubi ne birthday friend ɗina za’ayi shiyasa na dawo yau”.

“Birthday kuma?”. Dama sabida birthday kika dawo 9j?. Dad ya faɗa yana tsareta da ido.

“Yes dad friend ɗina ne fa”. A matukar shagwaɓi tay maganar tana ɗaura kanta a shoulder ɗin Hajiya Ramlat.

“Wan-nan wani irin shirmin banza da wofi ne?”.

“Dadin yasmeen me haka yanzu fa yarinyar nan ta dawo ka barta ta huta mana”.

“Dama ai ke ce mai ɓata yarinyar-nan kalli irin shigar da ke jikinta ta shigo ko sallama babu sai kace ba musulma ba”. Dad ya faɗa cikin takaici.

Turo baki ta yi tana ƙun-ƙuni ƙasa-ƙasa”wllh shi dad ɗin nan ya fiyi takura.”

K! Ya daka mata wata uwar tsawar da bata san lkcn da ta rungume mommy ba ta fashe da kuku.

“Wllh kika sake ƙafar ki ta futa waje da sunan zuwa wani birthdayn banza da wofi sai na mugun saɓa miki”.

Dad ya faɗa cikin mugun ɓacin rai ya ɗauki phone da bag ɗinsa ta zuwa officer ya bar gidan.

“Mommy kina jin abin da dad ya faɗa ko?.” Uhhm ƙyaleshi ba wanda ya isa ya takura miki ne bazan hana ki zuwa birthdayn friend ɗinki ba ki shirya kwai ki yi tafiyar ki”.

“Yes yes! “Mommy shiyasa nake masifar sonki mommyna”.

Yasmeen ta faɗa cikin tsananin farin-ciki tana ƙara kan-ƙameta kamar zata maidata cikinta.

“Ainafi son farin-cikin ki sama da nawa my lovely daughter”.

“Zo mutafi bedroom ki yi wanka ki kwanta ki huta”.

Juyowa tayi gurin da Manisha ke tsayi taga wayam ba kowa ɗan Manisha Tun shiguwar yasmeen ta sulale ta bar wajen ciki da takaicin yasmeen ganin shagwaɓar da take zubawa Hajiya Ramlat ita kuma tana biye mata.

✨✨✨(๑˙❥˙๑)
*MASARAUTAR EGYPT*

Farkon kallon gate ɗin gidan zaka gani naira ta yi kuka a nan gate ɗin yan da kasan da zinari aka ƙyarashi tsabar kyanshi ajin gate ɗin ana rubuta sunan masarautar.

Harabar gidan kowa sosai aka ƙawata she da wasu irin kurayin furanni ba saina fada muku kunsa yan da ƴan ƙasar ke matukar sun furanni.

Harabar gidan ciki take da manya-manyan motoci masu rai da numfashi hmmm basaina gaya muku ba ku da kanku zaku bawa kanku amsa.

“AFSANA”. AFSANA!”. Wai kina ina ne?.

Wata kyakkyawar mata ta faɗa sanayi take cin shiga ta alfarma rantsatsar duguwar rigar abaya ce ajikinta fara tas ƙyarar Egypt sosai ta fito mata da kyanta.

A guji wacce aka kira da AFSANA ta fadu ƙayataccin parlour wanda aka ƙawata da abubuwan muri rayuwa.

Aƙalla yarinyar bata wuci shikara tara ba sanyi take da riga da dugun wandon Pakistan fuskarta duk ta ɓaci da ice-creem. Sai wani lasar lip ɗinta ta ke.

Wafce rubar ice-creem ɗin matar ta yi “. Ke kam bakya hajiya da shan kayan zaƙi kullum saina meki magana amma da yaki ke mai kunnin ƙarshe ce zaki dauna ba”. Ta kai karshin maganar tana ɗan jan kuninta yanda baza je zafi amma da yaki rigimammiyar yarinya ce.

“Aushii! Mamei zaki tsinka min kunne”.

Ta faɗa a matukar shagwaɓi silelin hawayi yana zubu mata.

“Ai kwanɗa intsinka shi kowa maa ya huta….

Dumin neman littafin KURURUWAR SHAIƊAN kai tsaye ku tun-tuɓini ta wan-Poo
number 07062701555

Share & like please masoyana yau inga ruwan like
KURURUWAR SHAIƊAN

*Book 1 [2025] novel ️*

*Wan-nan littafin na kuɗu ne idan kin shirya kimin magana ta wan-nan number 07062701555 kuɗin biya ₦400 ne kacal ACCOUNT NUMBER 7062701555 OPAY ZULFAU TUKUR MUHAMMAD shaidar biya a wan-nan number 07062701555 please idan kinsan baki shirya ba karkimin na gode masoyana*

My WhatsApp group link HYPERLINK "https://chat.whatsapp.com/GMguONdwRnw5KiIfxpKquJ" https://chat.whatsapp.com/GMguONdwRnw5KiIfxpKquJ
Please idan kin san bazakiyi comment ba karki shiga

Story & writing
By

*ZULFA M TUKUR*

(Zufee baby shalelen momma)

Ƙar kashin jagoranci ƙungiyar….

بسم الله الرحمن الرحيم

اللهم صل على محمد....

Wan-nan page gaba ɗayansa sadaukarwa ne ga auntymu FATIMA ZAHRA MUSA (A.K.A PRINCE TEEMA)

MARUBUCIYAR

DUK ƘARFIN IZZATA
TRIPLETS
RAWANIN ZALUNCI
MUMMUNAR ƘADARA️

HYPERLINK "https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30" https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30

P10

Fashewa da kuka AFSANA ta yi tana bubbuga ƙafarta ƙasa

“Waye kuma ya taɓa min my sweetheart ɗeta yanzu ya gansa a magar-ƙama”.

Wani kyakkyawan daccijo yay maganar cikin yarin Egypt yana ƙarasuwa cikin parlourn.

Da gudu AFSANA ta ƙasa gurinsa ta faɗa jikinsa tana sakin kukan shagwaɓa.

“Oh my sweetheart faɗa min waye ya saka ke hawayin nan masu tsada fitowa daga ƙyakkyawan Eyes ɗin nan?”.

“Uhm uhm PAPA to ba mamei bace ta ƙwacen ice-creem ɗin da ka siyamin ba”.
Chapter 6 · 0% Book details