← Book details Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki Local reading mode
READING PART 3 OF 31

Sashe 3

Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki · about 8 min read

Rungume su sosai tayi tana kuka itama lallashinsu Umma tayi cikin ƙarfin hali daƙir suka tsagaita da kukan ta saka su gaba suka ɗauro alwala suka gabatar da sallah.

Bayan sun idar sosai suka yiwa Daddy adu’a kana Umma ta umar cesu da su kwanta suyi bacci Assuba ta gari.

CHEF REHMAN

Futuwa ya yi daga bathroom san yi da towel da wani karami yana tsani ruwan gashin kansa gaban mirror ya nufa busar da sumar kansa da ke jiƙi ya fara kana ya fara shafawa kannasa mayuka masu ɗan karin tsada da dadda ɗan kamshi sosai kan nasa ya sha gyara sai santsi ya ki da walƙiya gwanin sha’awa.

Ƙurawa face ɗin sa ido na yi Rehman kyakkyawa ne ajin farko fari ne sosai yana da man man yan eye masu ɗaukar hankali kwayar idonsa dark blue ne gashin girarsa kuwa kamar zai haɗi yana da dugun hanci kamar biro sai kuma ɗan ƙaramin bakin sa pink lips yana da sajin baƙi ne sosai ba karamin karawa face nasa kyau ya yi ba yana da faffaɗan ƙirji ga wani gashi kwance mai matukar daukan hankali ga damtsin hannusa aciki kamar zasu fashi.

Nufar dressing room ya yi 25mnt ya ɗauka kana ya fitu san yi ya ke da ka ƙanun kaya ya yi kyau sosai sai tashin kamshi ya ke dau kar phone ɗinsa daki kan katafarin bed ɗinsa ya yi.

Saukowa kasa ya yi ba tare da ya kula Mahek daki masa magana ya huce harabar da aki ajiye motoce ya huce motoce ne sosai aharabar manya manyan sojojin daki a gidan suka fara sara masa kobi ta kansu bai ba ya shiga motarsa ƙirar marcedes Binz, Brown colour, key ya yiwa motar da mugun gudu ya fita.

HAJIYA BABBA SARKIN IZZA

Tuƙi ta ke sosai kamar zata tashi sama tun tana tuƙi ciki mutani har ya zamana ta bar garin daji ne sosai bakajin komai sai kukan tsuntsaye parking ɗin mutar ta tayi ta futu tafia tayi sosai sai da ta zu gurin wani kugo magana ta fara da yarin da ne kaina na kasa ganiwa.

Wani mummunan halittar ce ta bayyana mummuna ne sosai yana da tsayi na huce misali kamar wani basamude da wani katun hancinsa kamar ka zura hannu tsabar faɗinsa manya manyan kunnuwansa sosai su ke da girma yar ƙarama Hajiya babba ta koma a gabansa.

Ihu! Mai mugun fasa dudun kunne iska ce sosai ta tasu mai mugun karfi kar yewa itatuwan daki dajin suka fara karyiwa ita kanta Hajiya babba sai da ta tushe kunninta”.fashewa da wata shaidaniyar dariya ya yi sai da ya tsagaita sannan kumai ya lafa zaunawa yayi ya kasance shi ba a sama ba kuma ba a ƙasa ba kuma a zahiri ba a ganin kujirar da ya zauna.

Cikin wata murya tashi kamar ana buga ganga ya ce”. Hajiya Fatima ba komai ne yasa na kira ki ba sai dan wata gagarumar matsala da ke shirin tun karo ki “. Matsala kuma TAMUDU?”. Wace irin matsala ce wannan?.” Hajiya babba ta faɗa cikin ruɗu…. cikin wani yari da na kasa ganiwa ya fara mata bayani jiki a san,yayi Hajiya babba ta miƙi ta fara tafia kamar wadda kwai ya fashiwa a ciki.

Gurin da tayi parking ɗin mutar ta ta nufa tada motar tayi ta fara sharara uban godu tuki take amma ji take kamar kanta zai kama da wuta sai jujjuyawa ya ke.

FAMILY SALAHUDDEEN RANO

Daidai misalin ƙarfe 8:30 suna zaune kan dining table ƙayataccin food aka shirya musu serving nasu aunty asabe da Mina su fara kuwa da kalar abincin da yake ce sosai sukayi mamakin rashin futuwar da Hajiya babba yau bata yi ba.

“Hajiya karama yau naga Hajiya babba bata futu ba lafiya?.” Abdul ya faɗa yana kallon Hajiya karama da ke cikin abin cikinta hankali kwance”. Oho ne nasani kaji ka ɗubu mana wa! Ne?.” Waya aiki ne bare yaga na daɗi Abdul ya faɗa yana watsa hannayensa.

Kyalkyalewa dukasan sukayi da dariya”. Cikin tsukana Ashraf ya ce”. Matsuracin banza kawai”. E naji kaida ba matsuracin ba ai sai kaje.

Cikin nishaɗi suki cin abinci su yau sun ji dadin kasan ciwar Hajiya babba bata nan inama ace su kasance a haka kullum cikin nishaɗi da annashuwa kamar lokacin da mahaifinsu salahuddeen rano ya ke a rayi amma mutuwa ta yi musu yan kan, kwauna.

Zysha

Kiran asubahin farko a kunninta yunƙurawa ta yi cikin kwarin jiki ta meƙi ta fitu ta ɗauro alwala ta yi raka, atainil,fajir bayan ta idar ta fara tashin Manisha dumin ita tayi”. Me nine kuma ya faru Zysha?.” Manisha ta faɗa cikin muryar wan da bai ƙushi da bacci ba.

“Anyi sallah ki tashe ki je ki ɗauro alwala muyi sallah”. Zysha ta faɗa cikin sanyin murya miƙiwa tsayi Manisha ta yi ta ɗauro alwala suka gabatar da sallar asuba.

Suna idarwa Manisha ta yi kwanciyar ta idon ta har wani rurufiwa suke dan bacci”. Girgiza kanta kwai Zysha ta yi ta fara azzikar tana kammalawa ta fara raira ƙira,ar Alkur’ani mai girma cikin ƙwariwa sosai take raira ƙira,a mai bala,in dadi da zazzaƙar muryar ta.
HYPERLINK "https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30" https://whatsapp.com/channel/0029Vb6QGRg6WaKl7oWkqq30 MY CHANNEL LINK

KURURUWAR SHAIƊAN

STORY & WRITING

By

*ZULFA M TUKUR*

(Zufee baby shalelen momma)

INA GODIYA GA ALLAH DA YA BANI IKON RUBUTA MUKU WANNAN LITTAFIN MAI TAFI DA DARUSSA KALA KALA MASU ILIMANTARWAR DA KUMA NISHADAN TARWA WANNAN LITTAFIN SHINE LITTFINA NA FARKO KAR KUBARI AYI TAFIYAR NAN BA KU

بسم الله الرحمن الرحيم

Page 6

Ƙurawa laptop ɗin da ke gabansa ido ya yi”. Jikana wai yaushe zaka dawo Nigeria ne na yi matukar kewarka sosai wata kyakkyawar tsohuwa ta faɗa fuskarta ɗauki da damuwa.

Kamar yadda ta raya azuciyarta hakan ce ta kasance ta rasa dalilin da yasa Rehman baya sun zuwa Nijeria daga zarar anyi masa maganar dawowa sai abu ya zama masifa.

Mood ɗin sa ne ya sauya zuwa zallar ɓacin rai idanunsa ya yi jajir tsabar ɓacin rai idan akwai abin da ya tsana bai wuce Nijeriya ba she ko sunanta kwa_kwata baya sun je.

“Don Allah jikana kayi hakuri ka ajiye duk wani fushe naka mahaifiyarka tana matukar bukatarka bazan ga laifinka ba idan kace bazaka dawo ba amma dai yana da kyau ɗin ka dawo mahaifarka.

Saurin rintsi idonsa ya yi yana tuna abin da ya faru a shekarun baya sosai zuciyarsa na masa ƙuna ya rasa meke damunsa a duk lkcn da ya shirya zuwa Nijeria sai wani abun ya ɓullo why!?”. Hakan ke faruwa ya faɗa a zuciyarsa.

Shishekar kukan da take ne ya dawo dashi daga duniyar tunani da ya faɗa”. AMOUR why?”. Kike kuka haka indai akan wannan matsalar ce kwanda ke ma daina zubar da hawayinki ki tayani addu’a ah’alin yanzu ba wanda nake mararin gani kamar Ammi amma ba zan iya zuwa Nijeria ba yanzu kiyi haƙuri ya ƙarasa maganar yana sauki ajiyar zuciya dan a gaskiya ya gaji da maganar baya sun yawan magana.

“ni kaina bansan ya akayi kwata_kwata ban san dalilin da yasa bana sun zuwa familyn salahuddeen rano ba duk lkcn da na takura kaina saina ji jinake tamkar raina zai bar jikina wannan abun ba ƙaramin ɗaga min hanka yake ba.

Saurin dafi kansa dake matukar sara masa ya yi ashe ba shi kaɗai ke jin hakan ba amma kuma me nine ya yi al’ƙawarin cikin 3weeks da zasu zo sai ya je Nijeriya duk abin da zai faru dashi sai dai ya faru.

Kashi laptop ɗin ya yi tare da kai hannunsa ya rage haskin ɗakin ya ja blanket mai matukar laushe ya ƙurawa sama ido abubuwa da dama suna dawu masa.

****************Nijeriya

Zysha bata daɗi da kwanciya ba Aunty asabe ta shigu da sallama a bakinta meƙiwa zauni ta yi saurin yi”. Zysha kiyi haƙuri na manta ban kawu miki uniform ɗin da zaki rinka sakawa ba murmushin yaƙi Zysha ta yi ta saka hannu ta karɓa tari da yiwa Aunty asabe godiya.

Washi gari tunda ta kammala karatun Alkur’ani ta shiga bathroom bata wani ɓata lkc ba gudun kar tayi late ta fito saka uniform ɗin da Aunty asabe ta kawo mata jiya tayi ƙura wa mirror ɗakin ido zuciyarta na karyiwa kwallah ce ta cika idanunta tunawa da rayuwarsu ta baya rayuwar farin, ciki rayuwar da duk wani family suke fatan samu amma yanzu komai ya taɓar-ɓare musu “. Ai wllh ko wayi ya yi silar rushewar farin cikinsu baz’asu taɓa yafi masa ba ta faɗa a zuciyarta zafafan, hawayi ne masu ɗumin gaske suka wanke kyakkyawar fuskarta tayi saurin shariwa sanin kukan bai da wani amfani karun farko da taji bazata iya futa haka ba ta ɗauki ƙaramin hijab ɗinta ta saka.

Kai tsaye bedroom ɗin Aunty asabe ta nufa bata sameta a ɗakin ba hakan ya sa tayi tunanin ko tana kitchen da yaki jiya duk ta zaga da ita lungu da saƙu na gidan.

Da sallama ɗauki a bakinta ta shiga kitchen ɗin samun su tayi su biyar AUNTY ASABE MINA RABI HAMDIYA MARYAM dukkansu kowa tana aikin gabanta.

Amsawa Aunty asabe ta yi cikin sakin fuska su Maryam kuwa sai binta da kallon mamaki su ki badan sunganta da uniform ɗin ƴan aikin gidan ba ɗa zasu rantsi da Allah ƴar gidan ce.

Meka mata food ɗin Ammi tayi “.tace wannan breakfast ɗin uwar gida Ammi ne ki kaimata”. Saka hannu Zysha ta yi ta karɓa tari da ficewa daga kitchen kamar jira suki ta fita Mina tace”. Wai da gaske wannan ƴar aiki ce?”. Eh me nine sabuwar ƴar aikin da Hajiya ƙarama ta kawo dan kula da uwar gida Ammi da kuma part ɗin yallaɓai Rehman”. Uwar gida Ammi Kuma!?”. Suka faɗa suna haɗa baki da mamaki ɗauki a fuskarsu”. Ku nifa bana sun wannan gulmar da kuka saba kwai ku yi abin da ke gabanku kun dai san halin Hajiya babba yanzu sai ta fara mana ruwan tijara.
Chapter 3 · 0% Book details