Sashe 1
Kururuwar Shaidan Wasa Farin Girki · about 8 min read
KURURUWAR SHAIƊAN
*Book 1 [2025] Nobel*
Story & writing
By
*NA ZULFA,U M TUKUR*
( ZUFEE BABY SHALILIN MOMMA)
INA GODIYA GA ALLAH DA YA BANI IKON RUBUTA MUKU WANNAN LITTAFIN MAI TAFI DA DARUSSA KALA KALA MASU ILIMANTARWAR DA KUMA NISHADAN TARWA WANNAN SHINE LITTFINA NA FARKO KAR KUBARI AYI TAFIYAR NAN BA KU
Karkashin jagorancin ƙungiyar….️
Page 2
ABUJA BIRNIN TARAYYA
“gida ne na gani na faɗa gari guda kai da gani ma ko ba a,faɗa ba kasan naira tayi kuka anan gurin ɗumin ƙuwa ko git ɗin gidan abin kallo ne.
“. Ni kaina mamakin tsaruwar wannan katafarin kuma ƙayattacen aljannar duniyar gidan na ke gida kamar baza a,mutu ba.
Zaune suki kan kata farin dining table baka jin kumai sai ƙarar cuƙulla, kamar daga sama suka suma jiƴu sautin takalmi jikaki ƙwass! Ƙwass! Ƙwass!”. Ko basu jiƴu ba sun san wacece dan haka sai suka ciga ba da abin da yake gabansu.
Wata kyakkyawar mata ce fara ce ba sosai ba ashikaru bazata huce 44 oh 45 ba ta na da ƴar ƙiba daidai misali sanyi take cikin baƙar abaya da ratsin fari tayi rolling kanta hannayinta ciki da awar waro masu matukar tsada sai ƙyalli su ke cikin tafiyar ƙasaita ta ƙarasa gurin dining table.
“cikin sauri yar aikin gidan mai suna MINA ta ja,mata kujira cikin hura hanci matar”. Ta zauna”. Good morning HAJIA BABBA mutanin da ki kan dining table suka faɗa cikin girma, mawa cikin izza”. Hajia babba ta ce morning serving nata MINA tayi fara cin abincin tayi cikin kwanciyar hankali.
“Ammi barka da safiya ya jikin naki wani matashin kyakkyawan saurayi ya faɗa hannun sa ɗauke da ma daidaicin faranti face ɗin sa da ƙaya taccin murmushi ya ƙarasa gurin da Ammi take kwance”. Gyaɗa masa kanta tayi alamar eh fara bata abincin yayi cikin so da kwauna Irin na uwa sai da ya tabbatar ta ƙushi sosai sannan ya ɗaura farantin ƙasan carpet ɗin da ki bedroom d’in.
Sauƙe zazzafar iskar daki baƙin sa”. Ya ce wllh Ammi bana sun ganin ki haka zuciyata karyiwa ya ke ya faɗa cikin rauni iɗon sa na cicciko da kwallah”. Gashi nayi iya baƙin ƙukarin dan naga REHMAN ya dawo Nigeria amma abin ya ce tura bayan da na iya.
“Insha Allahu bazan ƙara ne mansa ba tunda ai ya san yanda ki ke cikin wannan halin yau kusan shekara 13 da barinsa ƙasar sa”. Shikinam Ammi ki yi shiru insha Allahu Allah Allah zai baƙi lafiya kamar yan da ki ke d’a, ya faɗa cikin kwantar mata da hankali “. Gugi mata hawayin fuskarta.
Tari sukaji daga bayansu”. Saurin wai gawa ASHRAF ya yi ɗan ganin wayi saurin miƙewa yayi tsayi bakinsa narawa yace”. HAJIYA BABBA”. Murmushi gyefin baki hajiya babba ta saki”. Hannu ta daga masa alamar ya fita Ashraf futa yayi daga bedroom d’in jikin sa na rawa kara sawa hajia babba tayi baƙin bed d’in tare da daura kafar ta daya akan bed ɗin murza azufar dake ɗan yatsan hannun ta tayi wani irin haske ne ya kawu kan azurfar kai tsaye sai kan gushen Ammi”. Nannauyan nunfashi Ammi ta sauki”. Lubna wai me ya sa ki ke da taurin kan tsiya ne?”. Akan abu ƙalilan ƙin zaɗi ki karashi rayuwar ke a hulakance cikin mamaki Ammi ta buɗa baƙin ta tace kwarai kuwa wllh da na cika miki wannan mummunan ƙudirin naki kwanda na karashi raƴuwa ta ahaka “. Ta6i baƙin ta hajia babba tayi”. Tari da cewa kina tunanin akan cikar burina burina bazan iya aikata kumai ba.
Hmmm kar ki manta fa raƴuwar ɗanki tana cikin haɗari ke kan ki yanzu kina kar kashin ikuna baki isa kin taka ƙafar ki ko kin yi magana da wani idan bani ba kinga ko sai yan da nayi da ke ta faɗa tare da sakin wani shu-umin murmushi na cikakkun ƴan iska.
Wai kuwa anya ku mutani ne ko shaiɗanu?”. Duk yan da kika ɗauka munhuce nam”. Yanzu ya ragi na ki wannan ce da marki ta karshe wllh idan har baki yi abin da nake buƙata ba saina hulaƙanta rayu warku ta faɗa tare da jan ɗugun tsaki!”. Wllh ba wani abu da ki ka isa ki mana sai dai duk wani bawa da kalar ƙaddararsa a rayuwa ni na dau ki Wannan ƙaddara tace kuma insha Allahu karshen azzalumai irin ku ba zai yi kwau ba.
Ammi ta faɗa hawaye masu ɗumi na zubu mata ita kaɗai ta san yan da taki ji,azuciyar ta”. Cikin zafin maganar Ammi hajia babba ta nufar door. Da tunani kala kala ta bar bedroom d’in Ammi.
Kai tsaye bedroom nata”. Ta huce shigar ta ya yi daidai da ringtone ɗin wayar ta ƙirar I phone 13”. Kara wayar a kunninta ta yi”. Hello! P A ya akayi? Ba dai wata Matsala? Dan wllh da kan company SALAHUDDEEN RANO ya samu matsala gwanda kuwa ma ya mutu!.” A’a ranki ya daɗe rukky ce aka kama da satar ƙuɗin company what!!?”. Hajia babba ta faɗa da karfi da sun tabbatarwa”. Kwarai kuwa ranki ya ɗaɗi “. Ok ganin zuwa yanzun nan amma kafin nazu kiyi gaggawar rubuta mata takaddar sallama dan bazamu zau na da ɓarauniya a company mu ba kuma wllh sai na koya mata hankali ta yanda wanima ba zai kara makamancin wannan ba”. Ta faɗa rai a6ace.
Key ɗin motar ta ta ɗauka”. Direct harabar da aki ajiye motoci ta nufa ta cikin sauri driven nata ya buɗa mata mata set ɗin baya git man ne wangali tam,ƙamimin git ɗin gida ƴan aikin gidan sai miƙu mata gaisuwa suki amma ko ta kansu bata biba.
ZYSHA & MANISHA
Ta fita mai nisa sosai sukayi ta fitar da su bakin titi”. Yanzu umma ina zamu ji?”. Manisha ta faɗa tana zum6ura baƙi tashar mota zamu ji umma ta bata amsa kai tsaye.
To umma a kafa zamu ji ne?”. Cikin hasala umma tace Manisha kar ki ƙara magana anan gurin kimbi duk kin ishe mutane da tambayoyi kamar wata yar jarida haba me yasa baakya kuyi da ƴar uwar ki ne?”. Idan bamu tafi ba su kike mu kwana anan gurin ko kinga mai nafif ne anan?”. Shiru Manisha tayi bata kara magana ba.
Tafiya sukiyi ba tari da kowa yayi magana ba kwatsam ƙarar kukan karnuka ta cike kunnuwansu tashin hankali su Zysha suka ƙan-ƙami umma zuciyuyinsu kamar zasu fitu”. Cikin kwantar musu da hankali umma tace ku kwantar da hankalin ku ba abin da zasu mana.
Haski su da haskin fitila”. Saurin rufi idanuwansu su kayi jikin su na ɗari kara suwa ƴan katu da gura sukayi suwaye ku? Kuma daga ina kuke?”. Daya daga cikin su ya
Faɗa.
Company SALAHUDDEEN RANO
Ranki ya daɗe dan Allah ki yimin afuwa wllhi ba halina bani bazan saki ba”. Wata matashiyar budurwa daki ɗuƙi ta ta faɗa Hajiya babba dake zaune saman kuji ta daura ƙafar ta ɗaya kan ɗaya tana girgiza zata”. Kifa mata lafi yayyun maruka guda biyu Hajiya babba tayi”. Ta ce to idan ba ɓarauniya bace wacece?”. Kallon ma aikatan kamfanin Hajiya babba tayi tace ya sunan wanda ya dau ki abin da ba nasa ba”. ɓarawu suka faɗa suna haɗa baki.
Cikin shisshekar kuka rukky ta ce ranki ya daɗe wllh mahaifiya ta ce bata da lfy za,ai mata aiki shiyasa na ɗauke kuɗin”. Oh sabi mahaifiyar ki za,amata aiki sai akace kiyi sata ko?”. Girgiza kanta rukky tayi ta rida danasani.
Miƙa hannu Hajiya babba tayi ta kar6i ta kar dar hannun P A ta miƙawa rukky”. Hannun ta na rawa ta kar6i takaddar kafin na ƙirga uku ki dau ki tsummar kafafunki ki fuce mana daga kamfani”. Hajiya babba ta faɗa tari da mayar da kallon ta kan ma,aikata tace kuwa ya kuma bakin aikin sa.
Godiya a gareki auntymu FATIMA ZARAH MUSU ALLAH YA SAKA MIKI DA KIDAN ALJANNA
Please share & lake
KURURUWAR SHAIƊAN
NA ZULFA M TUKUR
ZUFEE BABY SHALILIN MOMMA

بسم ٱله ٱلرحمن ٱلرحىم)
Page 3
Ta faɗa tare da barin gurin” wayyo Allah na shiga uku ne rukky”rukky ta faɗa tana mai ɗaura hannu a kai.
Dafa kafaɗarta taji anyi saurin waigawa ta yi dan ganin wayi wata matashiyar budurwa ce wacce bazata huce sa,arta ba.
Ruƙky kiyi haƙuri ki daina kukan nan”. Ta faɗa tana mai nuna rashin jin daɗinta. Cikin shisshekar kuka rukky ta ce”. Hafsat shikinam fa na rasa aikina kuma wannan aikin da Allah muka dugara da she muka dugara yanzu an kuri ne ga mahaifiyata kwance gadun asibiti ba lfy ina zamu saka kammu.
Cikin tausayinta da ya kama Hafsat tace”. Da kin sani tun farko kin karɓi bashi da duk hakan bata faru ba ko a cikin albashinki ne.
Cikin nadama da danasani rukky tace”. Hakani Hafsat”. Amma kin san abin da Allah ya tsara ba wanda ya isa ya cenza she.
Hakani insha Allahu Allah zai taimake ku”. To Hafsat na gode ne zan tafe”. To rukky ki bani number ki insha Allahu zanzu gidan ku Hafsat ta faɗa tare da miƙa mata phone ɗin da ki hannun ta karɓa rukky tayi ta saka mata tare da yimata sallama ta huce.
ZYSHA AND MANISHA
Da ƙyar ƴan katu da gura suka tai maka musu suka raka su har tasha godeya sosai umma tayi musa suka juya suka tafiyar su.
Hajiya ina zakuji?”. Wani dacciju ya faɗa nisawa kaɗan umma tayi tace”. Wace mota ce zata tashi yanzu?”. E to gaskiya motar Abuja ce ƙaɗai zata tashi yanzu “. Kin ganta cen ya faɗa yana nuna mata motar.
Batare da wani tunani ba umma “. Ta biya kuɗin motar suka shiga suka kama hanyar abuja.
Sannku bayin Allan Wata mata ta faɗa fuskarta da murmushi”. Yauwa sannu umma ta amsa mata amma ko ba ƴan Nijeriya bane?”. Wllh naga kwata kwata bakuyi kala da ƴan Nijeriya ba.
Murmushi kawai umma tayi batace komai ba
Gun,tun tsaki Manisha tayi a ranta tace”. Kuji ƴarrai nin hankalin mata kowayi ya kasa da ita oho?