Sashe 8
Ƙarfe Daya Ba Ya Amo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ashe kai ƙaramin ɗan iska ne tunda ɗan wannan yankan ne ba zaka iya ɗauka ba Har kake da tsaurin idon zuwa gabana ka yi min magana?"
Wuƙar ta ɗago daidai lokacin da karar fashewar kwalba ya ratsa su kan su ma kula waenchan samarin da suke faɗa ne kan buduruwa ɗaya ya cakawa ɗayan kwalba.
Da gudu matashin da ta yankewa hannu ya fita hannunshi na tsiyayar jini, tuni hall É—in ya rikice mummunan faÉ—a ya kaure , ita dai bata shiga ba amma garin faÉ—a wani ya yanketa a baya Dukda bai sani ba ne amma wani yanka da tayiwa hannunshi daga damtse sai da ya kurma ihu.
Karshe ita ta wargaza taron da yaranta da suke wurin dab asuba kowa yayi ta kanshi, babu ruwansu da dare ne haka ta saki speed har asibiti don duba Pascal.
Mamanshi ta samu kanshi da shabidon da ke zama da su saboda tsaro, dama kuma hajjo ta tura musu abinci don ta riga ta sanar mata za'a na aika musu abinci, Dukda ba lokacin visiting ba ne amma securities ɗin sun kasa tankasu karshe ma sai da suka tashi kowa a ɗakin da hira don pascal ɗin ya ji sauƙi sossai sai karfe shidda na asuba suka yi gida.
Innar Aminu ta dube shi.
"Yanzu kalar rayuwar da ka zaɓa kenan Aminu? Sunanka ƙarfi da yaji ya tashi daga na yanka ya koma chan wani Pascal da idan ka mutu yau mala'iku basu san da zaman sunan ba bare a yi maka Adu'a ya amsu? Wani irin masifa ne wannan?"
Ya tura baki yana gyara kwanciya
"Innarmu ke fa baki waye ba ne, amma ai sunan Aminu na 'yan kauye ne a bar ni da Pascal É—ina... Yawwaa"
Cikin baƙin ciki da kananun maganganun da mutanen ɗakin suke yi cike da tsoro ta ce
"Wallahi Aminu haÉ—uwarka da wannan yarinyar Diva bai zama min alkhairi ba"
"Aaa'aaa Innarmu babu ruwan Diva, wlh bakin rai bakin fama ba'a taɓa mana Divaa mu zura ido darrr ne... Bakin rai bakin fama"
"Sai ka rufe ni da duka in san da gaske kake, shashasha wanda bai san ciwon kansa ba"
Yana tura baki ya rufe ido idan shi zata saukewa ko a gyalen shi amma banda Diva don bata mata komai ba.
Shabidon ya tafi raka Diva É—in dawowar shi ne ya sa Innar yin shiru a dole.
****
"Nanah"
Khadija ta amsa tana tahowa da sauri, tana son 'yar uwartata kaman yadda ita ma take sonta da son mata rayuwa mai kyau ba kaman nata ba da mahaifiyarsu ta lalata ƙarfi da yaji.
"Ga shi ki je ki biya kudin waec É—in"
Ta miƙa mata kudaden da sun yi dubu arba'in, Malam Iro ya taso da sauri
"yanzu ke Zubaidah wannan makudan kudin za ki kwashe ki ba wannan yarinyar akan bokon banza da wofi? Bokon da babu abin da zai amfane mu da shi? Ko ba ce miki nayi ina da bukatar kudin nan ba kin manna min hauka?"
Khadija ta kasa karɓa kanta ƙasa sai da Zubaidar ta daka mata tsawa
"Za ki karɓa ne ko sai na tashi? Dallah karɓa ki wuce... Ai dayake mutum ne ya nemar min kudin da har zai faɗa min abin da zan yi da shi"
Mamansu da ke hura wuta ta miƙe tana kallonta
"Ai gaskiya ne malam ɗin ke faɗa shi ya fi khadijar bukatar wannan kuɗin kina gani dai kullum gidan nan hannu baka hannu ƙwarya"
"Mama bana bashin ne? Akwai ranar da zan tashi in yini ban baku wani abu a gidan nan ba? Ko akwai wanda ya san ta yadda nake samo abuna? Wallahi na iya tafiyata in bar gidan nan har abada in ga karshen tsiya"
"A'a duk ba'a kai ga haka ba, idan don kuÉ—i ne rike abinki"
Ta ja tsaki tare da ficewa daga gidan tana fito...
Trio of tales za su zo muku cikin farashi mai sauƙi....
DAÆŠIN ZAMA BY SEEMAHWRITES
JODA BY SADI-SAKHNA
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO BY GUREENJOH
*A whatsapp
One 1k
Two 1800
Three 2400*
*Telegram
One 700
Two 1200
Three 1500*
Account details
0545475847
Gt bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai a tura shaidar biya ta
09039206763
🖤Gureenjoh🖤
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO
âœï¸FATIMA MUHAMMAD GURIN
(GUREENJOH)
@Gureenjo on Arewapen
@Gureenjoh6763 on Wattpad
ADABI WRITERS ASSOCIATION
#THE TRIO OF TALES
(THREE MINDS, THREE STORIES, ONE JOURNEY)
TSOKACI: Wannan labari na Ƙarfe ɗaya...kirkirarren labari ne da bai faru a gaske ba, na kirkire shi ne bisa wani babban dalili da kuma saƙo mai muhimmanci da nake da shi, idan yayi daidai da rayuwarki ko ma yanayi labarinki/ka arashi ne.
GARGAƊI: Haƙƙin mallakar wannan littafi nawa ne don haka ban amince da a sarrafamin labari ko juya shi cikin kowace irin siga ba tare da izinina ba.
NOTE: Wannan littafi na Ƙarfe ɗaya...ba kyauta ba ne, zai zo muku ne akan farashi mai sauƙi kaman koyaushe Naira dubu ɗaya kachal 1k.
*SHAFI NA SHIDA*
Jagaban na parlor ta shigo ganin jini a White ɗinta ya ƙirata ta zo ta zauna da kanshi ya ɗinke wurin don ta yanku sossai amma tsabar taurin rai ko ɗarr bata yi ba don duk bayanta akwai yanka da wasu sassa na hannayenta duk akwai scar na yanka ta riga ta saba in da sabo.
Bayan ya gama ta yi ciki bacci tayi don ta sha Ice kan tayi faɗa wurin takwas a lokacin, ƙarfe Ɗaya da wani abu kuma ta farka ta shirya ta fito kai tsaye kitchen ta yi wurin hajjo.
"'Yar albarka kin fito? Akwai abin da kike buƙata ne?"
Ta ce
"No na zo na dubaki ne kwana biyu ba mu haÉ—u ba"
Murmushi kawai hajjo ta saki tana kallon Diva É—in Allah ya gani saboda Diva ne kaÉ—ai take zaune a wannan gida, kuma ta É—auketa tamkar É—iyar da ta haifa Dukda akwai tarin gyararraki da take son yi wa rayuwarta sai dai Diva É—in bata ba da damar hakan ba, tana kula da hajjon kaman mahaifiyarta don kyautar kuÉ—i, tufafi, turaruka ba a rufa wata bata samu daga Diva ba.
"An kai abincin Pascal?"
"Eh Hajiya Shamsu 'Pabloo' ya zo ya ɗauka ya ce da machine hannunshi zai miƙa musu kawai"
Sai da ta É—an shiga nazari kan ta tuna ashe fa sunan Pabloo na asali Shamsuddeen.
"Ki dafa min indomie guda biyu da kwai zan shiga wurin Shaly a kai min chan"
Tana kai nan ta fice tana tafiya ana miƙa mata gaisuwa wani ta amsa wani tayi kaman bata ji ba har ta shiga babban gidan hayan Baba da ke jikin gidan nasu, mutane ne ratata Dukda rana ne kowa ya tafi neman kuɗi amma akwai wasu da suke gida, gidan haya ne mai dakuna dayawa don za su iya yin talatin, amma kusan duka masu zaman kansu ne ciki.
Kai tsaye É—akin Shaly ta shiga ta same su da zee-zee suna lido a tray.
"Barka da zuwa Diva"
"Sannunku"
Tana kai nan ta kwanta kan katifarta bata sake cewa komai ba sai ido da ta zuba musu har dai aka kawo mata indomie ta shiga ci, idan da sabo sun saba da halinta za ta iya yini a tare da su bata ce kanzil ba kawai dai ya kasance akwai motsin su kusa da ita, sai dai in ta gaji ta É—an yi chat a wayanta wanda ba kasafai ba don ita ba ma'abociyar mayar da hankali kan waya ba ce.
Har dare suna tare kan mazan suka dawo suka fita zuwa gidan suka dasa hirarrakinsu.
Anan ne ma ta sake tana 'yar dariyar hirar Skipo dabin da suka yi tsakanin shi da wasu kwalawa(police) yau, Skipo Adaidaita yake ja amma yana amfani da shi ne backup asalin abin da yake yi distributing kayakin Jagaban ne, idan ya gama sai yayi ta daukar passenger.
Washegari da safe bayan Diva ta shirya ta fito as usual kayakin dai ba na kirki ba don ma wani bodycon ne jikinta duk wani siffanta a waje ta saka facing cap kawai dai tana da wani irin idon fashion ne, duk yadda tayi styling jikinta sai ya karɓeta kaman wata fashion star, da key ta fito a hannunta tana cewa Baaba dake parlor
"Mun tafi asibiti"
Ya amsa da Allah ya tsareta ta fice, duk suna nan don haka shiga kawai suka yi suka nufi asibitin don duba Aminu, a lokacin Zubash bata a tare da su sun samu Innar Aminu na zaune sai ganinsu ta yi kaman an jefo su.
"Diva..."
Aminu ya ƙirata da murmushi.
Ta amsa
"Ya dai? Ya jikin?"
"Ai na ji sauƙi Diva, me kuka kawo min don na gaji da cin abincin nan"
Bata ce komai ba Shaly ce ta fiddo tramadol ta jefe shi
"Shiyasa na riƙe maka wannan don ya rage maka zafi, Jagaban na miƙa saƙon gaisuwa"
"Godiya nake mutuniyata Allah ya bar mini ke, shiyasa nake na fi yinki na kowa anan bayan Uwar É—akina"
Obafiya ya ce
"Mu da baka yin mu cinna mana wuta mana kawai mu tabbatar"
Suka yi dariya
Mamanshi ta miƙe ta fice tana share hawaye Diva ta bita da ido tana sauƙe wa ta ga wani mutumin ya zura mata ido.
"Na tsiyayar da idon nan na sake ganin kana kallonaa ba ruwana da ciwon ka... Ka wani zura min ido Uwa mujiya me kake kallo a jikin nawa!"
Yadda ta harzuko ya sa dole ya shiga taitayinsa jikinsa na rawa ya natsu.
Su Pabloo suka shiga dariya.
Duk É—akin a hankali suke zamewa suna ficewa saboda tsoro ita kam ta baje suna ta hira.
Ashe wai ƙararsu aka kai akan suna shaye shaye suna kuma damun patients, securities na asibitin duk sun san wacece kowa tsoron zuwa yake sai Police suka kira su kuma suka kira DPO ya ƙira Jagaban.
"Idan bakwa son ganinta asibitin sai dai a sallami yaron amma nima ban isa in hanata zuwa ba"
Shi ne amsar Jagaban.
Kuma haka aka isar basu bar asibitin ba aka kawo takardar sallama, ita ta biya komai suka tsare napep aka saka shi ciki saboda mamanshi sai da suka tafi kan suka shiga mota suka yi gida.