Sashe 12
Ƙarfe Daya Ba Ya Amo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammar ne da Imam suka basu labarin abin da ke faruwa lamarin ya girgiza su har wasu na cewa a nuna musu wannan mai tsaurin idon su ganta, saboda riƙe waya a gidan sai ka yi aure ya sa duk ba media suke ba basu wani san Diva ba, tuni Ammar ya nemo ta a media ya shiga nuna musu don su Abba sun wuce sashukansu bayan gama tattaunawa don shirin alwala tunda Magrib ya gabato.
"Wannan za ta aikata abin da ya fi haka ma na sha jin labarinta, ashe ita ce DIVA?"
Sumayya É—iyar Goggo hindatu ta faÉ—a.
Kanwar Ammar da suke uwa daya uba daya hawwa ta ce
"Allah kar ya kawo abin da zai hada mu da wannan don kam abin neman tsari ce kaman yadda za mu nemi tsari da shaidan haka za mu nemi tsari da ita"
Ƙanwar Shehi da suke uwa daya Mufeeda ta ce
"Ki ga fa irin wukar da ke hannunta, ga gardawan da suke take mata baya?"
"Amma tana da kyau"
Cewar mai bi ma Sumayya Aisha.
"Kyaun banza babu kyaun hali?"
Cewar sumayya.
"Kai ya isa haka ku ba ni wayata"
Ammar ya faÉ—a yana kwace wayarsa duk suka watse shima yayi sashen da yake.
****
Ta ɓangaren Diva sai ɗaya na dare ta farka, ko da ta farka bata ji zafin zuciyarta ya ragu ba, kalamanshi ke dawo mata. Haka kuma ta kasa motsa hannun da ya murɗen don babu tantama ta samu gocewar kashi ko ma kariya kuma yayi tsami daga jin alamu tunda ba yau ne karon farko ba ta kan goce a ƙashi garin faɗa.
Ita ce ɓarauniya?
Ita ce 'yar fashi?
Ita ce Mahaukaciya?
Ita ce azzaluma?
Ita ce dabba marar hankali...
Ita ce...!
Janyo bedside lamb tayi ta buga da gini da ƙarfin gaske tana ihu, Jagaban da yake gadin farkawarta ya shiga da sauri ya riƙeta.
"Baaba an ci mutuncina irin wanda ba'a taɓa ba a garin nan"
Ta faÉ—a tana taune hakorinta, idanunta jajazir amma babu digon hawaye don ta gama mishi kuka kuma.
"Waye ne? FaÉ—a min sunansa kawai...!"
"Ban sanshi ba! Ban taɓa ganinsa ba amma na rantse da Allah sai na ɗauki fansa mai muni a kansa, sai na bincikosa duk inda ya shiga a birnin Kano na nuna masa haukar da yake ambata a kaina, zan nuna masa jahilcin da ya dangantani da shi, zan nuna masa zaluncin da yake ambata da bakinsa...."
Trio of tales za su zo muku cikin farashi mai sauƙi....
DAÆŠIN ZAMA BY SEEMAHWRITES
JODA BY SADI-SAKHNA
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO BY GUREENJOH
*A whatsapp
One 1k
Two 1800
Three 2400*
*Telegram
One 700
Two 1200
Three 1500*
Account details
0545475847
Gt bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai a tura shaidar biya ta
09039206763
🖤Gureenjoh🖤
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO
âœï¸FATIMA MUHAMMAD GURIN
(GUREENJOH)
@Gureenjo on Arewapen
@Gureenjih6763 on Wattpad
ADABI WRITERS ASSOCIATION
TSOKACI: Wannan labari na Ƙarfe ɗaya...kirkirarren labari ne da bai faru a gaske ba, na kirkire shi ne bisa wani babban dalili da kuma saƙo mai muhimmanci da nake da shi, idan yayi daidai da rayuwarki ko ma yanayi labarinki/ka arashi ne.
GARGAƊI: Haƙƙin mallakar wannan littafi nawa ne don haka ban amince da a sarrafamin labari ko juya shi cikin kowace irin siga ba tare da izinina ba.
NOTE: Wannan littafi na Ƙarfe ɗaya...ba kyauta ba ne, zai zo muku ne akan farashi mai sauƙi kaman koyaushe Naira dubu ɗaya kachal 1k.
*SHAFI NA TARA*
Da kyar jabagan ya saka ta bacci bayan hajjo ta kawo mata tea ta sha, da sassafe Shaly ce ta fara shiga wurinta a lokacin ta farka tana ƙoƙarin sauƙa daga gadon ta riƙota.
"Diva! Hannunkin nan akwai matsala"
Hannun ta kalla raÉ—aÉ—in na kaiwa har ga zuciyarta ta ce
"Na sani!"
"Shi ne kika bar shi yana tsami Diva? In an zo gyara zai miki ciwo sossai"
Idanunta da suke sakk na mashaya ta ƙara zura wa Shaly, duk cikin click ɗinta Shaly ta fi zama tamkar babbar ya a gareta fiye da 'yar gida, saboda shekarun da ta bata suna da ɗan yawa, tana ƙaunarta kamar yadda itama take ƙaunarta, kuma duk Shaly ta fi su hankali da hange, shawarar da za ta baka za ka yi mamaki in aka ce maka drug addict ce kuma babbar 'yar daba ce, ta san komai daga kan doka har addini.
"Shaly ina son raɗaɗin ya cigaba da fusata zuciyata ne ga ɗaukar fansa don na rantse da Allah ban taɓa kisa ba amma a yanzu da zan ga mutumin nan sai na tabbatar da cewa na kashe shi har lahira"
Shaly ta girgiza kai
"Ba Za ki yi kisa ba Diva, hakkokin da muke É—auka ma kaÉ—ai sun ishemu...bari na haÉ—a miki ruwa ki yi wanka in kira Tala ta duba miki hannun nan"
Tala wacce asalin sunan Talatu ne itama tana daga cikin 'yan hayan gidan Jagaban ita dai ba ta kwaya, ta iya É—auri duk 'yan dabar arear idan sun samu wani matsala na gargajiya wanda ba bukatar zuwa asibiti ita ke yi ana biyan ta taro sisi.
Ruwan ta haɗa mata kaman yadda ta ce Diva ɗin ta shige don yin wanka, ita kuma ta fita anan ta je kitchen ta cewa hajjo ta haɗawa Diva abinci tayi mata doya da eggsauce da tea yanzu, daga nan ta faɗawa Jagaban hannun Diva akwai matsala za ta kira Tala, a sama yake ƙwarai kuma yana jira ne ya ji an sakar masa yaran da aka kama amma har yanzu bai ji kira ba.
Hankalinshi ya sake rabuwa biyu yana so Diva ta gama samun natsuwa ko za ta iya bashi wani hint kan wannan mutumi don ba zai taɓa kyalesa ba alkawari ne, ba'a yi minti ashirin ba sai ga Shaly da Tala suka shige ɗakin Diva sun samu ta fito tana zaune ɗaure da towel don ta kasa komai da hannun wasa wasa, idanunta na zube a hannun amma zuciyarta hasko mata yake sadda hannunshi ya sauƙa a kai ya kuma murɗe.
Ta Yi dauriya don wasu irin gumi ne kawai take tsatsafarwa sai idanunta da suka rine amma bata yi ihu ko kuka ba, tana da wannan kafiyar da taurin ran, Talatu ta mata sannu bayan ta gama ta shafa mata man zafi ta fice, Shaly ce ta duba mata kayan sawa ta saka da kanta ta zaunar da ita ta dinga janta da lalama har ta É—an ci wani abu kaÉ—an kan ta sake kwanciya.
Yamma likis ta farka again sai lokacin ta gwamutsa sallolin ta, Dukda ranta a hautsine yake har lokacin, Shaly na tare da ita tana kwance idanunta lumshe Shaly tace
"ÆŠazu Pascal ya shigo kina bacci"
"har ya samu lafiyar da zai dinga yawo?"
"Hankalinshi ne ya tashi kaman yadda na Zubash ya tashi amma na ce komai na under control babu abin da ya faru ta cigaba da kula da ƙanwarta"
"Daidai"
Diva ta faÉ—a har lokacin idanunta a lumshe amma amsa kuwwar Muryar wannan mutumi take ji, kamshinshi na larabawa na zaune raÉ—am cikin kanta, alkawari tayi wa kanta da sai ta É—auki fansa a kanshi ko ba jima ko ba daÉ—e bare ma ba za'a daden ba, sai ta kawo karshen shi kaman yadda ta yi alkawari.
Bata cika social media ba sai ya kama, ita rayuwarta idan ba'a Buge ba tana zaune cikin su Pabloo tana sauraron hirarrakinsu sai kuma idan rigima ta taso ayi ta, kowa ya san bata da magana wasu ma har son jin muryarta suke wasu na mamakin irin sarautarta da fadancinta kaman wata Gimbiya idan sun faÉ—i hakan akan ce musu ai Gimbiya ce tunda Gimbiyar titi ce kuma kowa ya amince da basu da Thug Queen kamarta.
"Diva na san zuciyarki bata yi sanyi da abin da ya faru don mun yi kan mai uwa da wabi ba, shi É—in ne kike so a karan kanshi ban hanaki É—aukar fansa ta kowacce irin hanya ba amma don Allah kar ki fara tunanin bazarwa, daga sadda kika fara daga nan mun É—auki hanyar da babu tuba kuma...ba zan iya bari ki faÉ—a har chan ba"
Diva ta buɗe idanunta da suka sauya ta zurawa Shaly cikin ɓacin rai tace
"Ai sai ki fita daga tafiyar kin ga jini bai shafe ki ba kenan, amma kin san Allah? Na rantse mutuwa ce kawai za ta hanani zubar da jinin mutumin nan, mutuwa ne kawai za ta hanani fara tura sa lahira kan in je! Sai na mishi mafi munin zaluncin da ya ambaceni da shi na janyowa iyayensa zubar hawaye na har abada. Ki daina abu kaman baki sanni ba Shaly"
Jagaban ne ya shigo a kan cushion me kyau dake É—akin ya zauna
"Shaly ki daina ɓata mata rai bana son hakan, idan ba za ki goyi bayan ra'ayinta ba kawai ki yi shiru"
Shaly ta kalli Jagaban idanunta cike da kwalla, ba zata taɓa bari ba muddin tana tare da Diva ba zata bari tayi kisan kai ba, sun san kan jijiyoyo sossai duk click ɗinsu idan ka ga sun kai sara ko suka basa kaiwa inda mutum zai mutu sai dai su jiggata shi, ko su mishi sanadin wani ɓari na jikinshi ba zata bari Diva tayi kisa ba idan shi Jagaban ya saba ba zata bari ita Diva ta gaji komai har da kisan rai ba.
Miƙewa tayi ta fice, Jagaban ya cigaba da rarrashi Diva da ta narke mishi har dai ta natsu kan ya fice, da kanta ta haɗa ice tun tana sha tana lumshe ido har tayi bacci da haka.
Sai Washegari da ta tashi da safe ta ga shaly ta dawo sun kwana tare saboda yanayinta, bayan sun yi wanka an kawo mata abinci ta ci tace wa Shaly
"Kira su Obo na san suna son ganina"
Shiru Shaly tayi da kyar tace
"Skipo ne kawai waje"
Diva ta zuba mata idanu alamar ban fahimta ba ganin ba zata yi magana ba alamun rashin gaskiya ya sa Diva ta miƙe tsaye
"Kin fara magana ko kuwa?"
Babu yadda ta iya ta sanar mata gaskiya.
Labarin daren su pablo biyu a cell ya É—aga hankalinta.