Sashe 6
Ƙarfe Daya Ba Ya Amo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ba maganan kenan ba, idan wanchan ne ni da kaina zan yi maganinsu É—aya bayan É—aya, ina dai so ki rage wasu abubuwan ne ki bar wa su Obafiya ba sai kin fita da kanki ba"
"Baaba ba zan iya tura yarana bakin daga in kwanta in yi bacci ba, yadda nake jagabarsu kuma shugaba a garesu dole ni ce kan gaba a duk wani tarzoma da ta shafe mu... Bacci ai sai rago ni kuma babu ragwantaka a tsarinaa"
Kallonta kawai yake ta miƙe
"Ka huta Baaba"
Tana kai nan ta yi ciki.
Tana jin shi yana kiran hajjo, wanka ta shiga tana fitowa ta samu abinci ne aka ajiye mata a shirye, ta san aikin hajjo ne kuma da umurnin Baba don haka sallah ta yi ta zauna ta ci codein ta sha ta ƙara da ice, anan ta bar komai don ta san hajjo za ta zo ta tattare, tun ta buɗi ido ta ga dattijuwar hajjo ne ke kula da komai da ya shafe ta, bata taɓa cire ƙaya ta ɗauke da kanta ba sai hajjo ta zo ta ɗauke, bata taɓa sa hannunta kan tsintsiya da sunan shara ko wanke bayi ko gyaran ɗaki ba, kayan jikinta ma idan ta cire bata san ta tsuguna ta ɗaga ba anan zata barshi karshe zata zo ta same shi a goge a shirye cikin wardrobe ɗinta.
****
"Ina za ki je ba ki bada kuÉ—in cefane ba?"
Malam Iron yayi magana yana kallon Zubash da ta fito a shirye.
Tsaki ta ja ta fiddo dubu biyu ta jefa mishi.
"Yaya Zubaida"
Ƙanwarta ta ƙirata.
"Ya?"
"Wai fa waec ne za mu fara kuma kin ga ke ce kike biyan kuɗin makarantar an ce zuwa karshen watan nan idan ban biya ba za'a rufe karɓa sai kuma wata shekarar"
Ta lumshe manyan idanunta ta buÉ—e.
"Na ji"
Tana kai nan ta nufi kofa, saura kaÉ—an Salmanu ya hankadeta yayi saurin matsawa gefe.
Shi karan kanshi ya san yanzu ba da bane, a da ne ya daka ya zalunta kuma ya zaga amma a yanzu idan ya gwada hakan sai ta bazar da shi kuma a banza.
Harara ta zabga mishi tana tsaki ta fice.
Mota ce dake Parke a kofar gidan ta buÉ—e ta shiga.
"Ya aka yi?"
Matashin dake zaune ciki ya ce
"Wani deal ne ya samu, akwai wani babban dan siyasa da ya sa na samo mishi mace da irin siffarki shiyasa na neme ki kai tsaye Dukda a raina kam Uwar É—akinki ne Diva"
"kulll ka sake ambatan sunan DIVA, zan iya yin komai a kanta Jibril.. Sai in shemeka kuma babu abin da aka isa ayi na rantseee...Na sha gayamaka Diva ba haka take ba ni karan kaina da nake wannan harkar babu yadda ta iya da ni ne amma babu abin da ta tsana irin Biye biyen maza...har ka mutu ba za ka iya kawalcin Diva ba"
Yadda take magana ya sa yayi shiru Dukda ba a Buge take ba sai ta illata shi akan wannan Diva É—in.
"Za mu je ne ko na sauƙa?"
"Ki yi haƙuri, ai ba zan bari mu yi asarar makudan kudade ba daga ni har ke"
Motar ya ja suka nufi wani rantsatsen guest house tabbas akwai kudi wurin don karan kanshi kamashonshi ya fi dubu É—ari da hamsin don Alhjn ya ruÉ—e akan kyaun Zubaidah na cikakkiyar bafulatana, harkar da ta saba ne da shi kowa ya dogara a gidansu don haka babu shakka ko fargaba suka shiga holewa.
Sama da awanta biyu wurin wannan Alhjn kan ya sallame ta.
"Zubash!"
Ta É—aga ido ta kalleshi yana kallonta yace
"Kina da kyau mai É—aukar hankali"
Tayi murmushi
"Shi ya zama jari na! Wannan kyaun shi ya ceceni daga rayuwar wahala"
"Da za ki yarda da na aureki, ba za ki gane irin features É—inki ba, baki san baiwar da Allah yayi miki ba ne...amma rayuwar nan bata kamaceki ba"
Tayi dariya.
"Aure?? Har Aure wani abin alfahari ne? Ka ga malam Sallameni in tafi"
Har zuciyarshi ya ji soyayyarta, ta haɗu ne ko ta wani ɓangare amma ya kula rayuwar bariki ce kawai gabanta.
Kudadenta ya mata transfer chass kan ta miƙe ta fice.
Riga da wando ne jikinta kanta manyan kalaba da bata ko damu da rufe su ba, tafiyarta take hankali kwance ta ji wayanta na ƙara.
"Shaly!"
"Kina ina? Diva na nemanki tun safe...har tarzoma muka tayar baki nan"
"Diva ta fita da kanta faÉ—a? Me ya faru?"
"Pascal ne aka soka a injin biredi"
"kuna ina? Gani nan zuwa"
Tana jin suna gidan Jagaban ta tari machine ta haura.
"A gafarceni Diva ban san abin da ya faru ba"
Zubash ta faÉ—a tana É—an rankwafawa kaÉ—an.
Diva da ke shan ice ta É—ago idanunta da suka ji kwalli suka kara haske ta kalleta.
"Daga ina kike?"
Sosa kai kadan tayi bata ce komai ba.
Tsaki Diva ta ja ta tura mata kujera.
"Zauna"
Zama ta yi.
"Me yake burgeki ne da maza Zubash?"
Diva tayi tambayar ba tare da ta kalleta ba sai lumshe ido take ice É—in na hawa har kwakwalwarta.
Kai tsaye tace
"Sulallah... Idan ban je garesu na samu kudade ba wa zai cigaba da kula da gidanmu?"
****
Haka ne lallai Zubaidah ɗiyar kwarai ce a farko tana iya tuna ranar da ta fara karɓawarwa Zubaidar faɗa Ɗan mijin mamanta Ya biyo ta da wani ƙarfe har kofar gida yana dukanta har hannunta ya karye, wucewa kawai suke amma zaluncin da aka yi mata ya sa Diva taimaka mata, sai da ta rama mata kariyarta.
Bayan kwana biyu Zubaida ta zo mata godiya har gidan Jagaban da dayawa a unguwar suka tsani ko wucewa ne yaransu su yi ta wurin tabbas da akwai dama da sun jima da korar Jagaban a unguwar amma ya riga ya zame musu ciwon ido. Diva ce ta biya komai aka mata gyarar kariyar don haka ta ji dole ta shiga tayi mata godiya saboda Salmanun har tsoronta ya fara ji shima kuma yana fama da Azabar nashi kariyar, da ta zo ta samu Diva É—in da su Pabloo a harabar gidan suna ta shaye shaye.
"Na zo ne na miki godiya"
Ta faÉ—a a É—arare saboda yanayin gidan da 'yan dabar da ke cike da shi.
"Meyasa za ki zauna ana zaluntar ki ba za ki kwatarwa kanki 'yanci ba?"
"Ya zan yi? Ba ni da wani 'yancin kwatar saboda alfarma ne muke kai, Ba gidan mahaifina ba ne, mahaifiyarmu ta haifemu mu biyu a chan Taraba kauyen Gassol da aure ya kai ta, bayan mun fara girma da wayo suka rabu da mahaifinmu, ta ƙi barinmu wurinshi ta tattaro mu ta dawo da mu Kano, shi kuma ya rantse cewar idan bata mayar masa da mu ba ko sisin kobo ba zai tura mata don kula da mu ba, ta zo ta sake aure muka zama mu ne bayin manyan yaran mijin da mijin shi karan kanshi.
A ƙarshe kin san me mahaifiyata take cewa?"
Diva da ta zuba mata ido a lokacin ta girgiza kai.
"Ta gaji da ganinmu a gabanta haka mu fita mu nemi kuÉ—i, babu ruwanta da inda za mu samu, babu ruwanta da ta yadda za mu samu, ina da haddar izu ashirin anan na ce mata zan samar mata kudin amma ta bar khadija kanwata tayi karatu ni kaÉ—ai na isa samar mata da kuÉ—in haka na ajiye karatun alqur'ani na, na bazama aiki neman kuÉ—i karantarwa ne na samu na kananun yara tunda ina da ilimin na fara koyar da su daga safe har yamma ana ba ni salaries karshen wata, a haka idan na kawo mata É—ari biyar dubu É—aya ta kan zara daga ciki ta ba ni matsayin wahalar da nake sha na rana da koyarwa. A haka babu mai godiya Salmanu abu kadan na mishi zai kamani gabanta ya daka to ya zan yi? Agolancin kenan"
"Samari na yi na gari har wurin huɗu amma Mahaifiyata ita ke nuna min hanyoyin da zan bi na ci kudinsu a karshe na ƙi aurensu da sunan basu kai su sameni ba, har ga Allah rayuwata tana cikin garari ban san ya zan yi ba ban kuma san ta ina zan fara ba..."
Diva ta dafa kafadarta
"Zubaidah Bashir, haka sunan yake?"
Kai ta gyaÉ—a mata.
"Zubash"
Diva ta ƙira da hakan tana kallonsu ɗaya bayan ɗaya sun fahimta.
Obafiya ya ɗauki coke me surke da codein ya miƙa mata
"Ki sha wannan za ki samu sassauci"
Da farko tayi kokonto amma daga baya ta karɓa ta sha ɗin, wannan shan da ta fara shi ya zama kofar shaye shayenta, matsi sai ya ƙaru mata don an koreta a makarantun da take karantarwa saboda fahimtar ta fara shaye shaye, Maama ta uzzura mata saboda sun daina samun kudi daga wurinta har tana barazanar tura ƙanwarta waje neman kuɗi saboda tseratar da khadija da sharrin shaye shaye ya sa ta faɗa harkar bin maza wanda har yau Diva bata farin ciki da hakan.
****
Miƙewa kawai Diva tayi bata sake ce mata komai ba ta shige ciki idanunta na lumsuwa saboda bacci.
"Shaly ya jikin Pascal É—in?"
"Da sauƙi"
Daga nan suka cigaba da hirarrakinsu.
Trio of tales za su zo muku cikin farashi mai sauƙi....
*A whatsapp
One 1k
Two 1800
Three 2400*
*Telegram
One 700
Two 1200
Three 1500*
Account details
0545475847
Gt bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai a tura shaidar biya ta
09039206763
🖤Gureenjoh🖤
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO
âœï¸FATIMA MUHAMMAD GURIN
(GUREENJOH)
@Gureenjo on Arewapen
@Gureenjih6763 on Wattpad
ADABI WRITERS ASSOCIATION
#THE TRIO OF TALES
(THREE MINDS, THREE STORIES, ONE JOURNEY)
TSOKACI: Wannan labari na Ƙarfe ɗaya...kirkirarren labari ne da bai faru a gaske ba, na kirkire shi ne bisa wani babban dalili da kuma saƙo mai muhimmanci da nake da shi, idan yayi daidai da rayuwarki ko ma yanayi labarinki/ka arashi ne.
GARGAƊI: Haƙƙin mallakar wannan littafi nawa ne don haka ban amince da a sarrafamin labari ko juya shi cikin kowace irin siga ba tare da izinina ba.
NOTE: Wannan littafi na Ƙarfe ɗaya...ba kyauta ba ne, zai zo muku ne akan farashi mai sauƙi kaman koyaushe Naira dubu ɗaya kachal 1k.
*SHAFI NA BIYAR*
*Æangaren Irshad Al-Noor*