Sashe 26
Ƙarfe Daya Ba Ya Amo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kam Irshad Company ya fara zuwa, yana da office duk da ba zama yake ba Audit team ya nemi gani waenda su ne a ka'ida duk abin da ya shafi wani ɓarna a company bincike ne ko sauransu su suke yi a sirrance kuma shi ne Head of Internal Audit & Compliance dayawa basu sanshi ba saboda Assistant dinshi ne ke kula da komai don haka karamin meeting suka haɗa farko ya fara da Introduction kowa ma yayi introducing kanshi kan ya shiga abin da ya kawo shi.
Ya tattauna da su akan abubuwan dake faruwa ya nemi jin aikin da suke yi a ƙasa, bayan ya duba kananun ayyukan yace duk za su ajiye su dukufa kan ɓace bacen kudi daga ina ake samu kuma su wa suke amfana, ya musu babban gargadi akan rike sirri hakanan idan ya kama cin amana ba zai bari ba su team ɗin Audit ba'a san su da fitar da magana ko cin amana ba saboda su ne masu tsage gaskiya duk yadda take a cikin company.
Daga nan suka buÉ—e file na bincikensu, ya sallami sauran Assistant dinshi zai fice ya dakatar da shi
"Hashim!"
Ya dawo daga baya
"Yes Sir"
"Zan wuce yanzu, ka tabbatar ka kiyaye abin da na ce and make sure na ga komai a email dina before asr"
"In Shaa Allah"
Daga nan ya wuce, shima Sheikh fitowa yayi ya tafi office na Abbiey sun É—an yi magana kan ya fito ya tafi office na Ammar shima sun yi magana akan binciken ya nuna mishi inda nashi binciken ya kwana da yadda Digits na kudi ke karuwa yana saka hannu bai sani ba, tattare duk bayanan ya sa Ammar yayi ya tura mishi a email akan da dare zai nazarci takardun.
Daga nan suka fito tare da Ammar din suka yi sallah a masallacin company kan Shehi ya wuce BUK don gabatar da lectures.
***
Har ya gama lectures ɗin bata cikin natsuwarta Allah ya gani tana jin shi har tsakiyar ranta a da crushing kawai take amma tunda ya bayyana matsayin wanda za'a haɗa su ta ji tana mutuwar son shi, sai dai kash ta ɓangarenshi ko kallon inda take bata ga ya yi ba.
Bata wani damu ba sanin da ma yana da wannan kamewar za ta mishi uzuri kila sai an É—aura kan ya fara nuna mata soyayya, ta ki faÉ—awa kawayenta komai tana jin su kaman yadda suka saba kullum suna ta yabonshi, ko da aka tashi lectures din ma office dinshi yaje yayi alwala ya fito zuwa masallaci bayan ya yi la'asar ya fito ya nufi gida a hanya ya wuce su da mota ta bi motar da kallo tana ji kaman zuciyarta ne ya tafi da shi.
****
Gida ya je, da wanka ya fara don jin shi yake a gajiye kwarai, Wata farar jallabiyar ya sake sakawa amma a yanzu Ghutra kawai ya sa ya rufe kanshi ya feshe jikinshi da turarukansa lattafa's masu kamshin natsuwa kan ya fito sashen Mamaah ya nufa.
"Wa'alaikassalam warahmatullah Shehi ka dawo?"
Ya amsa yana zama daga ƙasa
"Eh maamah sannu da gida, Ammar bai shigo ba?"
"Ya shigo amma ya ce min kanshi na É—an ciwo zai kwanta ya huta sai dare za shi asibitin"
"Ya kamata ma su sallameta ai ta karasa jinyar a gida zaman asibitin ba daadi yake mata ba"
Mamaah tace
"Aikam, ni ba zaman ba ne ba ma yadda aka haÉ—ata daki da 'Yan daba masu shaye shayen nan ne bai yi ba samm babu wanda ya san me za su aikata suka sha suka bugu don abin ba gaskiya yake faÉ—a musu ba"
Ji yayi wani abu ya motsa mishi a rai, ya É—an lumshe idanu ya buÉ—e
"Allah ya shirye su"
Ta amsa da Ameen kan ta miƙe ta kawo mishi abinci kaɗan ya ci ya ce mata zai shiga asibitin don da dare yana da karatu ba zai samu zuwa ba.
Allah ya tsare tayi mishi ya fito, daga harabar yake tsinkayo hirar su Mufida na irin tsoron da suka ji yau na ganin Diva, hawwa take cewa
"Abin mamaki kuma a asibitin ma fa shaye shayen ta take, wani irin bala'i ne wannan ka mutu a buge?"
Mufida tace
"Baki ji Goggo Dija na faÉ—awa Goggo hindatu har rashin kunya suka so yi wa Daddah ba don ta nemi yi musu nasiha?"
"Ta ce ita Diva din ce ma ta hana su amma na yi mamaki an ce bata daukar wargi komin girma ko tsufanka ya aka yi bata dauki mataki kan Daddahn ba?"
Cewar Aisha
Sumayya tace
"Ni dai fatana a sallami Daddah bata ɓarkawa daya daga cikinmu ciki ba don fa zubar da jini a wurinta ba komai ba ne"
Motsinshi da suka ji ya sa suka juyo sai suka natsu, suka gaishe shi ya amsa kawai ya wuce.
Malam Bala na nan don haka key ya bashi ya fitar da motar shi kuma ya shiga suka fice zuwa asibitin, a ranshi saƙe-saƙe ne mai yawa haka kawai yake jin wani iri ambaton Allah ya cigaba da yi har suka isa ya sauka suka nufi ciki da malam Bala hannunshi rike da fruits dayawa da Shehi din ya sa suka tsaya suka saya.
Shehi ne a gaba hannayenshi goye a baya yana tafiya cikin natsuwa, Malam Bala na daga bayanshi har suka isa É—akin ya buÉ—e kofar ya shiga Malam Bala na sanyo kai wa zai gani?
Salati ya saki har ledojin hannunshi na shirin kubucewa su watse Allah ya taimaka ya riƙe kammm, salatinshi shi ya ja hankalin dukkansu har su Daddah.
"Malam Bala lafiya?"
Shehi ya dawo da baya yana tambayarshi ganin yadda ya firgice.
Da ido yake kifkifta mishi Diva, a hankali Shehi ya juya ya kalleta itama su take kallo amma fuskarta a kame kaman ko da yaushe.
"Shi kuma wannan lafiya?"
Skipo ya yi maganan yana sake kallonshi da kyau don tabbatar da ba mahaukaci ba ne.
Irshad ya hade rai
"Haba Malam Bala, me haka kaman mala'ikan mutuwa ka gani?"
"Ranka ya dade ai bata da maraba da mala'ikan mutuwa, duk inda take mala'ikan na tare da ita"
Goshi Irshad ya É—an shafa yana É—an girgiza kai idanunsa suna fallasa yanayinsa na surkin haushi, bacin rai da takaici hade da kuncin da yake ji a ran shi yace
"Ka natsu, babu abin da za ta maka not under my watch"
Yana kai nan ya karɓi ledojin ya wuce ciki, da sauri malam Bala ya bi bayanshi yana sake Satan kallon Diva din da ta dauke kai ma daga garesu sabon wayan da Jagaban ya kawo mata take dubawa ya sanar mata nata ya farfashe tayun motanta duka sai an sake saya don sun lalata.
Shi kuwa malam Bala na zuwa ya gaishe da Daddah sama sama ya ce wa Sheikh zai jira a waje da sauri ya fice.
"Amma lafiya malam Bala ke nan a firgice?"
Goggo Hindatu da ita ce ta karɓi Goggo Dija da Ammie da basu wani jima da fita ba Sheikh din ya shigo da alama ma sun yi saɓani ne a hanya tace chan ƙasa kasa da fulatanci.
"Wannan ita ce ta kusa kashe shi fah Mama"
Zaro ido Daddah tayi ta juya tana kallon Diva ashe hatsarinta ya kai haka? Hanjin cikinta ya kada kenan shiru ta mata tana ta mata nasiha da ta yi niyya tuni za ta kashe ta a banza tunda kashe mutane take?
"Shehi ni dai a sallameni ba zan kara awa guda a asibitin nan ba"
Ta faÉ—a da iyaka gaskiyarta.
Zama ya yi a kujeran gefen gadon
"Za'a sallameki Daddah ba Likitan ya ce da yamman nan zai dawo ya duba hoton ba?"
Kai ta gyaÉ—a mishi
"Idan ya zo zai sallameki ki kwantar da hankalinki"
Diva ta ɗaga ido tana kallon pascal da ke ba wa Obafiyan da Skipo labarin Dagar da suka yi da Kawunshi akan wai zai kama shi ya kai shi Rehabilitation center saboda kawai Mamanshi ta kai mishi ƙararshi.
"Kun ga 'yar tseren da muka yi wai? Yo hauka nake na tsaya ya kama ni ya kai a É—aure kaman kare ko rago?"
"Ya aka yi ya kyaleka to?"
Skipo ya tambaya yana dariya don a cikinsu Pascal ya fi iya basu nisahadi barkwanci ne da shi kaman me.
"Katanga muka ta haurawa sai da muka yi nisa ya fahimci fa gidan matan aure muke ta afkawa yana bi na a guje, wasu fa har sun zaci ma sabon kamu ne in gaya muku na ɓulla wani layi kawai na yi ihun mahaukaci a taimakeni ya fi ƙarfina, Jama'a suka rufu don taimakona aka yi ramm da shi yana ihun ba mahaukaci ba ne raina musu hankali nake tuni na zame nayi tafiyata na bar shi da su yanzu za su kai shi Psychiatric madadina da zai kai Rehabilitation center"
Dariya sosai suke yi har Diva da yana wahala tayi dariya mai sauti, sautin dariyarta ne ya ja hankalin Sheikh Irshad Al-Noor don bai ɗauka tana yin ba duk haɗuwar da suka yi fuskarta tamkar an yi mutuwa, duk yadda ya so ya ƙi kallon wurin idanunsa suka ja sa ya juya a hankali ya kalli wurin.
Trio of tales za su zo muku cikin farashi mai sauƙi....
DAÆŠIN ZAMA BY SEEMAHWRITES
JODA BY SADI-SAKHNA
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO BY GUREENJOH
*A whatsapp
One 1k
Two 1800
Three 2400*
*Telegram
One 700
Two 1200
Three 1500*
Account details
0545475847
Gt bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai a tura shaidar biya ta
09039206763
🖤Gureenjoh🖤
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO
âœï¸FATIMA MUHAMMAD GURIN
(GUREENJOH)
@Gureenjo on Arewapen
@Gureenjih6763 on Wattpad
ADABI WRITERS ASSOCIATION
#THE TRIO OF TALES
(THREE MINDS, THREE STORIES, ONE JOURNEY)
TSOKACI: Wannan labari na Ƙarfe ɗaya...kirkirarren labari ne da bai faru a gaske ba, na kirkire shi ne bisa wani babban dalili da kuma saƙo mai muhimmanci da nake da shi, idan yayi daidai da rayuwarki ko ma yanayi labarinki/ka arashi ne.
GARGAƊI: Haƙƙin mallakar wannan littafi nawa ne don haka ban amince da a sarrafamin labari ko juya shi cikin kowace irin siga ba tare da izinina ba.