Sashe 35
Ƙarfe Daya Ba Ya Amo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaman yadda ya faÉ—a kai tsaye wurin mai gari yayi ya same shi bayan yayi gaisuwa aka tambayi me ke tafe da shi.
"Da ma akan wannan tallafi da aka mana na fitar da yaranmu koyon sana'o'i ne, wallahi daga ni har mai É—akina hankalinmu ba'a kwance ba ya kamata zuwa yanzu mu ji É—uriyarsu tunda wata ukun har ya wuce"
Kaman jira waenda akwai yaransu ciki suka fara gyada kai suna cewa tabbas wannan gaskiya ne shirun ya fara yawa.
Dagaci yace
"Ban da abun ku ai tunda gomnati ce ta turo mana su na tabbatar babu cuta ko ha'inci a lamarin su kuma shiru ai wata alamar lafiya ce idan babu lafiya ba za'a ji shiru ba amma ban ƙi ta taku ba mu ƙara musu ko sati biyu ne idan bamu ji daga garesu ba da kaina zan ɗaga mutum na aika chan birnin Kanon mu ji lafiyarsu"
Ba don hankalin malam buba ya kwanta ba ya amsawa dagacin da godiya don kusan sun yi na'am da zantukanshi don baƙin ma da suka zo ai sai da suka fara mishi bayani har ma suka bashi yayi waya da commissioner ta mata.
Daga nan dai ya tashi ya bar wurin ya koma gida bai boyewa inna Atika duk yadda suka yi ba tace Allah ya kai rai.
***
"Da gaske Mama? Da gaske wani watan za'a zo tambayar aurena daga gidan su Shehi?"
"Kwarai ai na faÉ—a miki ki dinga hak'uri da uzuri gashi nan komai na shirin kankama? Gaggawa babu inda zai kai ki"
Tsalle ta yi ta dire ta yi ɗakinta da gudu tana murna, mahaifiyarta ta bita da kallo tana murmushi sai ta ɗaga kai sama tayi godiya ga Allah da Babanta Ustaz Abdallah bai ƙi batun Shehi ba, shi mutum ne mai tsauri da tsanani a kan yaranshi, baya yardar musu wata mu'amala ko soyayya har sai kin kamallah jami'a da kanshi zai zaɓi wanda yake so ya aurar da ke.
Tun Jss 2 Na'ima tayi wani saurayi da ta so aurenshi mahaifinta ya ƙi babu abin da ba'a yi akan yaron nan ba ta kai har auren mahaifiyarta sai da ya tsinke kan aka sake mayar da shi a sannan ne tana Ss3 ta hakura da zancenshi saboda ganin tana shirin shiga tsakanin iyayen ta a hakan tayi ciwo tayi kunci kaman ba zata rayu ba don bata iya saka abu a rai ba, kwatsam kuma ta gamu da sheikh ta fara sonshi, tun babu wanda ya sani har mahaifiyarta ta sani kuma dama kawar Ammiey ce ita ta nemi haɗa ya'yansu kuma Ammiey ta gamsu da tarbiyar gidan don haka hankalinta kwance take shirin auren ɗan nata na fari.
****
Yau Diva ta tashi da farin ciki bayan kusan kwana goma a Abuja Jagaban ya saya mata ticket akan za ta koma jibi, ba ita kaÉ—ai ba har su pabloo shirye-shiryen tarbarta suke, yau da wuri ta tashi don akwai sakon da za ta karbar wa Jagaban a Apo amma bata fita ba sai da ta gama duk wani abin da za tayi a hotel É—inta kusan uku da wani abu ta bar hotel É—in.
Bolt ta yi zuwa unguwar sai da ta sauƙa inda aka ce mata kan ta shiga takawa da kafa kaman yadda ya ce mata har ta isa daidai wurin ta danna earpod na kunnen ta ta sanar da isowarta mintuna goma bayan nan aka sake kiranta daga cikin wayan ake bayanin kayan jikinta baƙin wando, farin top, blue and white over-size shirt, black vail and facing cap.
Kai take gyadawa a hankali ba'a katse wayan ba wani ya zo ya ajiye mata jaka a kan kafarta ya wuce, babu wani shakka ta saka a kafadarta ko kallon inda ya bi bata yi ba ta miƙe ta naushi dayan barin, bata hau abin hawa ba kawai ta cigaba da tafiya a ƙafa har ta iso wani crowded road.
Akwai holdup tsallakewa take son yi kaman an ce ta kalli motar gabanta, sak Suv ce irin nata tana iya kallon maza uku dake ciki da wata mace dake galabaice tana dukan jikin windown, har ta dauke kai sai ta sake kallon wurin a daidai nan ta ga dayan ya ja ta baya ya kai mata duka ido ta runtse kaÉ—an ta buÉ—e, ba tinted mai duhu ba ne amma idan baka mayar da hankali ba ba zaka iya ganin abin da ke wakana ciki ba hakan ya sa mutane ke ta hada-hadansu.
Jikin motar ta isa a bazata ta duƙa ta zare wukar dake jikin takalminta, cikin seconds tayi picking lock na jikin kofar kan su kula sai ji suka yi an buɗe na gefen kofar tayi ma wani yanka da ya sa ya kwalla ƙara kan su ankara ta fusgo wannan baiwar Allahn dake galabaice ƙasa ta ja ta baya, wukar da ta riƙe da ihun da na ciki yayi shi ya ja hankalin mutane suka fara ihu, Road safeties da police da ke kusa suka taho a guje ganin haka ya sa suka ja motar a dari sai kakkaucewa aka shiga yi.
Duk waenda suke kusa da ita da wannan mata sun gudu, waiwaye take ko akwai wanda zai zo ya taimaka a kai ta asibiti saboda bakinta da hancin ta jini yake fitarwa gata kamar matacciya, idanunta suka sauƙa kanshi yana tahowa.
Ya fito daga taron su da jibi za'a rufe, a gajiye yake tilis Kasancewar anan cikin Apo din suke program din nasu zai koma hotel nashi, tsayuwarsu holdup din ya sa ya buÉ—e idanu yana kallon mutane na ta hada hada Kasancewar yamma ya fara wasu makarantun sun rufe kuma wuri ne mai jama'a.
Ihun da ya ji ya sa ya kai idanunsa wurin sai ga mutane sun fara gudu idanunsa suka sauka a kanta riƙe da wuka, mamaki tsantsa ne ya rufe shi, wannan kanta ɗaya kuwa? A tsakiyar mutane a tsakiyar gari irin wannan mai tsaro? Buɗe murfin motar ya tsinci kanshi da yi ya fita, sai da ya matsa dab da ita ya fahimci abin da ke faruwa ga ma'aikata sun bi wanchan motar da ganinsu ya sa suka buga wa motar wuta don tsira.
Idanun da suka haÉ—a ta tsayar tace
"Stay away! Ban nemi wani taimako daga gareka ba"
Ya girgiza kai yana kallon yarinyar dake kwance a ƙasan with genuine concern da Bai ɓuya ba a muryarsa yace calmly
"Saving a life comes first before everything else"
Ya fahimci tana son nuna bata son taimakon da zai yi ne saboda kar ya ce ita ta sake bibiyarsa amma ba zai tafi kaman yadda sauran mutane ke gudu wasu ma na daga nesa suna video da wayoyinsu don posting ba, ya tabbatar da iyayensu ne ko 'yan uwansu babu mai fidda waya da sunan posting amma a yadda taimako yayi karanci yanzu har tsoro abin yake bashi.
Ita ta kama yarinyar suka nufi mota da wani police É—aya yana ta kokarin kira a kawo mota ne ma tace mishi su je kawai basu sani ba kar jinkirinsu ya ja mutuwar yarinyar a kallo biyu ta mata ma ta fahimci an É—ora ta kan mummunar drug.
A gaba Shehi ya zauna police da ita da yarinyar suka shiga baya tuni drivern ya ja yana alhinin wannan abu da ya faru yana kuma jinjinawa kokarin Diva da bata ce komai ba sai hijabin jikin yarinyar da ta cire don bata iska saboda yadda take jika da wani irin zufa.
Babu ɓata lokaci suka isa wani kyakyawar asibitin kudi aka shiga da ita police din ya tsaya cike cike inda Sheikh duk abin da aka kira kudi zai cire Atm card ɗin shi ya bayar.
Ita dai Diva wuri ta samu ta zauna sai lokacin ta ji jakan sakon Jagaban a jikinta a fakaice ta kalli police din, dole ta bar wurin yanzu amma bata son tafiya bata san halin da yarinyar ke ciki ba, dukda a yanzu ta san she's safe police za su yi duk wani abin da ya kamata, a hankali suka fara ƙaruwa damuwarta sai ya kasu biyu waennan ba police na Kano ba ne bare tayi ikirarin Jagaban zai shiga ya fita, komai zai iya faruwa don haka tana bukatar tafiya.
Tana Miƙewa tsaye police da ya kawo su ya nuna ta yana yi wa oganshi bayanin ai ita ce ta cece yarinyar.
"Za ku tafi da ita ta ba da statement su kuma za'a cigaba da neman su don sun tsere"
Ta kawar da kanta tana komawa zaune, Shehi na tsaye a gefe bai ce komai ba amma idanunsa na kanta yana mamakin damuwar na halin da yarinyar da bata sani ba ne take ciki ko kuwa wani abu daban? Yarinyar lamarinta na É—aure mishi kaiii.
Trio of tales za su zo muku cikin farashi mai sauƙi....
DAÆŠIN ZAMA BY SEEMAHWRITES
JODA BY SADI-SAKHNA
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO BY GUREENJOH
*A whatsapp
One 1k
Two 1800
Three 2400*
*Telegram
One 700
Two 1200
Three 1500*
Account details
0545475847
Gt bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai a tura shaidar biya ta
09039206763
🖤Gureenjoh🖤
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO
âœï¸FATIMA MUHAMMAD GURIN
(GUREENJOH)
@Gureenjo on Arewapen
@Gureenjih6763 on Wattpad
ADABI WRITERS ASSOCIATION
#THE TRIO OF TALES
(THREE MINDS, THREE STORIES, ONE JOURNEY)
*SHAFI NA ASHIRIN DA SHIDA*
Police din ne ya nufeta
"Baiwar Allah za mu je da ke division mu karɓi statement da kuma phone number dinki incase in kin tafi muna bukatar karin wasu bayanan sai mu ji daga gareki"
Ta kalleshi sai ta ɗan sauƙe Numfashi kan ta miƙe tsaye taku biyu ta yi ta ga ya shiga gabanta a hankali yana cewa officer ɗin
"We will be going together, ba za ta shiga motarku ba"
Cikin mamaki take kallonshi, me nashi don ta shiga motar 'yan sanda? Ina ruwanshi ma da rayuwarta? Juyawa police din yayi ya tafi sai ya juyo ya kalleta suka haÉ—a idanu kallo me kama da harara ta mishi a fili take furta