Sashe 25
Ƙarfe Daya Ba Ya Amo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Turare ya ƙara fesawa kan ya fito ya saka wa huraira abinci ya karya sama sama saboda Mamaah ta tura masa da abin kari kan ya fito Ammar ya riga ya wuce tun da sassafe saboda bai wani samu baccin kirki ba dole zai tsaya ya wanke sunansa.
Don haka yau Shehi da kanshi ya danna remote na hannunsa wata farar Lexus dinshi tayi kara ya taka ya shiga yayi addu'a kan ya ja ya fice daga gidan, ba koyaushe dama yake neman malam Bala ba, wani sa'in yana bashi lokacinshi Imam kuma ya fi fita da su ne idan akwai karatu hasali ma yana da sana'arsa a gefe shima.
Kai tsaye Asibiti ya isa, a natse yake takawa har zuwa dakin da Daddah take, ya sa hannu yayi sliding kofar ya shiga.
Kamshin da ta ji ya sa ta É—an yi saurin dago ido daga fruit salad da take sha sai Idanunta suka faÉ—a cikin nashi da shima gadon ya fara kallo.
Dauke kai yayi ya nufi wurin Daddah cikin natsuwa sallama a kan bakinsa.
Tamkar doluwa haka ta bi shi da idanu tana mamakin me ya kawo shi É—akin? Sai ta ga ya ba su baya yana magana da Matar da ta shigo da safe ta karbi wacce ta kwana da tsohuwar gefensu.
Jin ya ce
"Ammie"
Ya sa ta tabbatar mahaifiyarsa ce sai yanzu take ganin kamanninsu har ma da tsohuwar yana kama, dauke kai ta yi ta mayar kan fruit É—inta.
Skipo da Pablo ne tsaye gefenta tana sanye da hoodie navy blue don tun cikin dare tace ita bata son kayan asibitin nan Hajjo da ta kwana da ita ta taimaka mata zuwa bayi tayi wanka ta sauya daga kayan da suka kawo mata.
Kasancewar ta kwana babu daadi su Obafiyan duk a sanyaye suke hakan ya sa É—akin ma yake nan shiru kaman ba su Diva ba ne ciki.
Wayanshi yake ɗan taɓawa saboda Daddah riƙe take da Alqur'ani tana karatu.
Wani irin buɗe kofar dakin da aka yi da ƙarfi wasu matasa Uku suka shigo ciki har da Pascal da hayaniyarsu suka shigo, shigarsu ya bayyana irin halayensu don daga masu Chain a wuya sai masu abin hannu, gajeren wando da sauransu.
"Kaiiii Diva! Abin da ya faru kenan? Shugaba fadi suna kawai ki ga aiki da cikawa ai wallahi sun gama Kwana lafiya ko su waye su..."
Daya yayi maganan da ƙarfi.
Dayan ya amsa
"Iya wuya babu mai taɓa mana ke ya kwan lafiya na rantse da Allah... Duk sai sun ci kutumar babarsuuu"
Alqur'anin Daddah ta rufe tana ambaton Subhanallah.
Ammie da ta tsorata ma kallonsu kawai take cikin tsantsar mamaki da takaici.
A hankali ya juya garesu idanunsa suka sauka a kanta tana É—an murmushi da bai kai ciki ba, ya mayar da idanunsa kan su
"Hala Baku san asibiti kuka shigo ba ko?"
Maganan ya zo musu wani iri duk suka juya suna kallonsa, tabdijamm su da idan dayansu na asibiti rasa ma ya za'a yi da su ake bare Diva! Diva ce fa kwance....
Trio of tales za su zo muku cikin farashi mai sauƙi....
DAÆŠIN ZAMA BY SEEMAHWRITES
JODA BY SADI-SAKHNA
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO BY GUREENJOH
*A whatsapp
One 1k
Two 1800
Three 2400*
*Telegram
One 700
Two 1200
Three 1500*
Account details
0545475847
Gt bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai a tura shaidar biya ta
09039206763
🖤Gureenjoh🖤
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO
âœï¸FATIMA MUHAMMAD GURIN
(GUREENJOH)
@Gureenjo on Arewapen
@Gureenjih6763 on Wattpad
ADABI WRITERS ASSOCIATION
#THE TRIO OF TALES
(THREE MINDS, THREE STORIES, ONE JOURNEY)
TSOKACI: Wannan labari na Ƙarfe ɗaya...kirkirarren labari ne da bai faru a gaske ba, na kirkire shi ne bisa wani babban dalili da kuma saƙo mai muhimmanci da nake da shi, idan yayi daidai da rayuwarki ko ma yanayi labarinki/ka arashi ne.
GARGAƊI: Haƙƙin mallakar wannan littafi nawa ne don haka ban amince da a sarrafamin labari ko juya shi cikin kowace irin siga ba tare da izinina ba.
NOTE: Wannan littafi na Ƙarfe ɗaya...ba kyauta ba ne, zai zo muku ne akan farashi mai sauƙi kaman koyaushe Naira dubu ɗaya kachal 1k.
*SHAFI NA SHA TARA*
"Kaiiii...ya nee? Ka saurara faaa Diva ce nan sai ka jira wallahi"
Ta kalli Pablo tuni ya fahimci me take nufi.
"Ku yi shiru Kaka ce nan kwance"
Ya faÉ—a yana dan murmushinsu na dabanci sai suka fara shafa kai.
"Tuba muke Oga Malam! Kaka barka dai ya jikin dai?"
Da kyar ta amsa
"Alhamdulillah"
Suka shiga mata kirari da addu'a irin dai ladabin 'yan daba, shi dai Shehi tuni ya dauke kai daga gare su.
"Allah ya bar mana ke Kaka, Allah ya baki lafiya ai lahira ba yanzu ba sai ya jira wallahi"
Ta girgiza kai tana adu'ar Allah ya shirya, Diva ta miƙa musu fruits din tace su sha tuni suka shiga sha suna mata hira hankalinsu ya bar kan su Sheikh.
Su ma da yake da ma ba hankali suka wani mayar kansu ba Ammie ta zubawa Daddah abin kari ya karɓa yana zama gefenta sai da suka gaisa kan ya dibo ya shiga bata cikin kulawa.
Goggo Dija ta ce
"Yau kuma soyayyar ce ta motsa?"
Shehi bai ce komai ba sai Daddah ce da ta hadiye abincin bakinta tace
"Sa ido dai babu kyau Dija ina ruwanki da shiga shirgin Amarya da angonta"
Ammie da Goggo Dijan suka shiga dariya shi dai bai ce komai ba sai ɗan murmushi da yayi har ya gama bata breakfast din ya goge mata baki da tissue ya miƙe.
"Daddah zan tafi, akwai abin da kike so in dawo miki da shi?"
Cikin natsuwa da kulawa yayi tambayar da harshen fulatanci.
"Babu abin da nake so Shehi na gode, Allah ya tsare ya ba da sa'a ubangiji ya kareka"
Ya amsa da Ameen kan yayi wa Ammie sallama ya juya.
Dole ta gabansu zai wuce kan ya fita hakan ya sa dole idanunsa suka sauka kan gadon tana kwance a yanzu Idanunta lumshe yayinda sauran mutanentan suke ta hira tsakanin su suna cinye duk abin da aka kawo mata, girgiza kai yayi kawai ya fice, zaman Daddah a dakin ya zama dole ne kawai amma da babu abin da zai sa ya bari ta zauna da waennan yaran.
Ita kuma Diva ta tafi cikin tunanin abin da ya faru da ita ne da kuma wanda ya taimaka mata, waenchan mutanen basu yi kama da kananun mutane ba kuma a jiya Shaly ke sanar da ita Jagaban ya kasa natsuwa, tashin hankalinshi kaman yana da alaƙa da mutanen da suka yi mata wannan rauni, don tun da ya bar asibitin sau daya ya dawo shi ma a tsaitsaye.
Duk yadda za ta yi nazari sai ta rasa makama, tsoronsu yake ji kenan ko kuma dai ya koma gefe ne ya yi aiki a kansu? Meyasa idan da Jagaban suke da dabi za su taɓa ta? Meyasa suka rubuta mata JJ a baya? Waye JJ? Dole ta binciko saboda ba za ta bar su ba, ba su isa su sha ba wallahi.
Idanunta da suka rine ta buÉ—e tana tuna kaÉ—an daga cikin plate number din su ta kalli Pablo
"Akwai Ice?"
"Akwai Diva amma bai kamata ki sh..."
Kallon da ta mishi ya sa ya zaro tube din kawai ya bata, Skipo ya kunna lighter tana É—orawa a bakinta suka haÉ—a idanu da Ammie bata ji ko É—arrr ba ta cigaba da kallonta dole Ammien ce ta kawar da idanu a ranta tana yi mata fatan shiriya da kuma adu'ar Allah ya tsare mata zuri'a ya shirya su don ba zata iya daukar wannan a ahalinta ba.
Abin da Daddah ma ke tunani kenan har ta kasa shiru tace
"Yarinya ke da ake maganan ana zargin Wuka ya taɓa miki Ƙoda ke ce da shaye shaye?"
Idan akwai abin da Diva ta tsana to shisshigi ne, shiru tayi kaman bata ji ba don kar ta zabga mata rashin mutunci.
"Ki kiyayi duniya, wannan abu babu amfanin da yake miki sai ma iyaka ya cutar da lafiyarki, ke macece gidan wani za ki je kuma za ki so ki haihu bakya tunani wannan rayuwa ya taɓa ki a gaba?"
Har lokacin Diva bata nuna ta san da ita take yi ba sai Ice É—in da ta cigaba da sha, su Pablo suna tsaitsaye su ma duk babu wanda ya kalli Daddahn.
Goggo Dija ce tace
"Ke ma dai ki yi shiru mana Mama, ba rayuwarsu ba? Idan ba ma don babu yadda aka iya ba sun isa ma ko Numfashi ki haÉ—a da gurbataccen nasu da kwaya ya lalata?"
Pascal ya miƙe yana juyowa Diva ta ɗan yi fito sai ya tsaya.
"Ku je kawai!"
Kwafa yayi sun ci sa'a Diva tana hana su da sai sun yaga bakin mace wallahi.
Tuni suka fice daga É—akin don ta ce su tafin.
Pabloo ya tsaya tace shi ma ya je Hajjo ta zo.
Shima ficewa yayi suka barta ita kadai sai da tayi high kan ta kwanta tana sake lumshe idanu daidai nan duka 'yan matan gidan suka shigo.
Mufida ce ta ɗora Idanunta kan Diva sai ta zaro su gabadaya waje, sauran ta taɓa chan ƙasa tace
"ku wannan ba Diva ba? Wannan da ta mari Malam Bala? Wacce Ya Ammar ya nuna mana hotonta?"
Tabbas sumayya ta ganta amma ta rasa inda ta santa ashe ita ce! Kuskus suka cigaba da yi duk tana jin su amma bata son shiga harkarsu don bata kaunar wani abu ya sake haɗata da malamin ɗansu ya riƙe wa'azinshi ta riƙe rayuwarta.
Su Mufida dai sun kasa zaman kirki suka gudu saboda tsoron kar su mata laifi duk da bata tanka kowa ba kuma bata buÉ—e idanu ba.
****