Sashe 34
Ƙarfe Daya Ba Ya Amo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Awanninta biyu da fita ta dawo, inda ta bar Ma'u ta je sai dai bata nan kuma ta san idan ba É—aga ta aka yi ba ba za ta tashi ba, dakuna ta fara dubawa tana tambayar duk wanda ta ci karo da shi
"Ina Ma'u? Kun ga Ma'u?"
Tun tana yi da rawar murya har ta fara kuka mai sauti kaman za ta zauce duk inda ta shiga bata ganta ba wurin su shadow ta dawo tana rokonsu su fito mata da Ma'u amma ko ci kanki babu wanda yace mata kuka ta fashe da shi mai tsuma zuciya tana yi tana ihun su fito mata da Ma'u amma kaman duwatsu haka suka zuba mata idanu suna kallo ta faÉ—i a wurin tana kuka.
*****
Duk yadda ya so yayi bacci a daren kasa wa yayi, yayi nafilfili mai yawa yayi karatun alqur'ani, Miƙewa yayi yaje jikin windown hotel din ya buɗe sai dai iskar bai mishi ba, a hankali ya fita sanye da baƙaƙen Pjamas dogon wando da V neck silk shirt dinshi, elevetor ya shiga ya danna sama gabadaya har ya haye da shi don hotel ɗin mai open rooftop ne.
Yana ƙarasa hawa wani iska mai ni'ima ya shiga kaɗashi, duhu ne Sossai dukda a kan titunan Abuja har lokacin akwai zirga zirgan motoci, a hankali ya ƙarasa jikin ginin wurin yana sanya hannaye a aljihu.
Warin kayan maye ya shiga ji yana sarƙe mishi iskar da yake shaƙa mai ni'ima a hankali ya waiga sai idanunsa suka faɗa kanta tsaye sanye da wasu coffee brown Pjamas abu take sha don yana iya ganin hayaƙin a iska.... Yanzu wannan ce ake alaƙantashi da ita? A hankali haushinta da tsantsar takaici ke mamaye mishi zuciya har zuwa harshe, itama juyowa tayi don ta ganshi tun yana shigowa ganin sun haɗa idanu ya sa ta kawar da nata tana tsintar kanta da kashe abin da take sha ɗin ta cigaba da tsayuwa a wurin, nufarta yayi yana takun kaman ba zai je ba idanunsa har lokacin basu bar kanta ba.
Trio of tales za su zo muku cikin farashi mai sauƙi....
DAÆŠIN ZAMA BY SEEMAHWRITES
JODA BY SADI-SAKHNA
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO BY GUREENJOH
*A whatsapp
One 1k
Two 1800
Three 2400*
*Telegram
One 700
Two 1200
Three 1500*
Account details
0545475847
Gt bank
Fatima Muhammad Gurin
Sai a tura shaidar biya ta
09039206763
🖤Gureenjoh🖤
ƘARFE ƊAYA BA YA AMO
âœï¸FATIMA MUHAMMAD GURIN
(GUREENJOH)
@Gureenjo on Arewapen
@Gureenjih6763 on Wattpad
ADABI WRITERS ASSOCIATION
#THE TRIO OF TALES
(THREE MINDS, THREE STORIES, ONE JOURNEY)
*SHAFI NA ASHIRIN DA BIYAR*
"Why do you keep tailing me? Me yasa kike cigaba da bibiyata? Saka ki aka yi? Ko biyanki aka yi don ki ɓata min suna saboda already ke ba ki da wani mutuncin karewa?"
Bata taɓa tunanin zai iya gayamata hakan ba, ba kuma don ta san shi farin sani ba sai don sanin bashi da tsauri a kalamai matukar zai isar da wani saƙo mai muhimmanci ciki.
Kaman yadda ya faɗa ne bashi da buri ko nufin a ce wannan maƙiyinshi ne yana iya kokarinshi wurin ganin bai zama abokin gaban kowa ba amma this particular girl ta shigo rayuwarshi rana tsaka and abin is really getting out of minds.
Yadda yake kallonta haka take kallonshi, idanunta na nuna ɓacin ranta da kalamansa.
"Me yasa zan bibiyeka? Me zan É—auka a tattare da kai?"
Ya É—an yi baya da kanshi yana kawar da fuska sai kuma ya kalleta
"Ashe kema kin san babu gami, then me zan ƙira haɗuwar mu a asibiti? Haɗuwar mu a Airport, haɗuwarmu a hotel guda? Ina kyautata zaton da gangan kika sauya akwatunanmu tunda ke ce kika fara ɗauka saboda kawai ku yi framing dina right? This is not a coincidence and no one will convince me in yarda cewa coincidence ne"
Kasa magana ma tayi don mamaki, sai ta ɗan yi murmushi tana sauƙar da Idanunta ƙasa sai kuma ta kalleshi ta ce cikin gargaɗi da kaushi bata ko duba yadda duk ya fita girma ko daren da yayi Sossai ba a idanunta Sam babu tsoro...
"Ka san mene? Ka fita a sabgata tun ban nuna maka kalolin rashin darajata ba don yanzu ka gama faɗa ba ni da mutunci, kuma a rashin sanin mutuncin kamewar ban ga abin marmari da zan bibiya a rayuwarka ba, kudi kuma sun yi kadan su sa na ɓata lokacina a kanka idan ma zargi kake to tun maza ka daina! A baya ma na bibiyeka ne saboda in ɗau fansar abin da ka min kuma mun gyarota idan ba kana son na janye ma hakurar da nayi ba ne ka daina nuna min fuskarka a tawa don babu abin burgewa a rayuwarka wurina"
Bakin da take tsiwar yake kallo zuwa idanun da take tsayarwa cikin nashi tana rashin kunyar da ta ga dama.
Taku ya ƙara gangar ta sai ta ɗan kawar da idanun tayi baya yace
"Ƙarya ɗabi'a ce ta duk wani ɗan maye, kalaman bakinki ba su za su sa na amince da batunki ba, kuma muddin nayi bincike na gane wallahi billahi sai na yi shari'a da ke!"
Ranshi a matukar ɓace ya ƙarasa.
Ta kalleshi suka sake haÉ—a idanu tayi baya baya kan ta furta...
"Then do your worst Mr. Sheikh"
Tana kai nan kawai ta juya ta bar wurin bata ƙara ba saboda idan za tayi ɗin kila wuta ne zai na fita daga bakinta, wanene shi da zai yi tunanin har akwai wanda zai biyata ta bibiyi rayuwarsa? To ta ɗauki me ciki?
Wannan shirun da tayi sai kuma ya ji babu daaÉ—i, goshinshi ya É—an shafa ya furta
"Ya Allahu ya rahman am I too harsh on her?"
Wani zuciyar yace yeah baka da hurumin zarginta akan abin da baka da tabbaci but she's in all the pictures duk wani angle da zai juya tana nan ciki Meyasa hakan?"
Ya jima tsaye nan yana saƙa da warwara, kiran da ya amsa daban daban a yau suna dawo mishi kowa kuma kokari yake ya ga ya ja hankalinshi akan faɗawa wata mu'amala ko ta kusa ko ta nesa da yarinyar nan, sai da ya samu masalaha a ranshi kan ya koma ɗakinshi ya kwanta, da sassafe ya shirya ya tattare duk abubuwanshi ya ƙira drivern dake zirga-zirga da shi, sai da ya ce mishi ya zo kan ya janyo akwatin ya fito reception ya yi check out ya bar hotel ɗin gabaɗaya.
Sai da suka hau titi drivern ya tambayi ina zai kai shi?
Idanunsa a lumshe yana kwance cikin seat É—in yace
"Area 11 Garki"
Ya faɗa a hankali kila idan yayi nesa da inda take babu wani kaddara da zai sake haɗasu, akallah yana da sauran aiki a garin yadda kuma hazo ya yamutse dole zai cigaba da zama a Abujan da sanayyarsa tayi ƙasa ba kaman a Kano ba.
A irin lokutan nan da zai zama topic of discussion kowa haushi yake bashi, hakan ya sa a lokutan ya fi mayar da hankali ma kan ibada saboda shi ne kadai abin da ke sanyaya zuciyarsa tunda ba fitowa zai yi ya ce ba haka ba, hakan da zai yi ma shi zai karawa abin fetur ya cigaba da ci ya ƙi mutuwa.
Wani hotel ya kai shi a nan cikin Area 11 É—in ya fi ma wanchan tsaruwa nesa ba kusa ba, yayi booking ya ajiye kayakinshi kan ya fito suka wuce wurin program tea kawai ya sha ya cigaba da program din yana cire duk wata 'yar Daba daga kwakwalwarsa a cewarsa.
Ta ɓangaren Diva abin da yayi mata na cinta a rai amma ta zaɓi shiru fiye da mayar da martani hakan ya sa ta ci alwashin kiyaye ma haɗuwarsu, wai ɗabi'ar dan maye ƙarya ita duk duniya bata ga wanda ya rainata ba ma kaman wannan Shehin akwai wanda ya isa ta masa ƙarya? Ai ko click ɗinta sun sani ba'a yi mata ƙarya kaman yadda bata yi don ta tsaneshi fiye da komai, ta yi mita ita kaɗai har ta gaji, har tambayar kanta take me ma abin bibiya a rayuwarsa mutum ina ka fito wa'azi ina za ka wa'azi? Kullum ana fama da litattafai ita Sam ba abin burgewa ba ne a gareta.
kadaici ke damun zuciyarta haka shirun yayi mata yawa don babu abin da take yi iyakaci ta ci ta sha ta sha abin maye tayi bacci in ta tashi kuma tayi exercise har ji take kaman ta kira su Shaly su zo tunda Jagaban ya ƙi amincewa ta koma, sannan anan bata rigimarta don babu wanda ya taɓota hakan ya sa tayi kewar Kano.
A chan Kano kuwa ɓangaren su Abbiey abin da suka gani din ya sa sun yanke hukuncin bin shawarar Ammiey kawai a yi masa auren hakan zai rage maganganu dayawa, don haka tuni suka fara shirin kai gaisuwa cikin farkon wata mai kamawa.
Æangaren Jiddah tana cikin tashin hankalin rashin sanin inda suka kai mata 'yar uwa ta yi kuka har ta gaji ta dawo shiru kawai, sai addu'a bata san wani hali iyayensu ke ciki ba suna chan cikin kwanciyar hankali ko kuwa ga hankalinsu tashe bisa rashin ji daga garesu? Tana fata su ji a jikin su su kuma dage musu da Adu'a dukda ta wani fannin ta gama karaya wannan azzalumi da ake kira J duk inda za ka zaci zalunci da rashin imaninsa ya wuce nan.
A chan cheÉ—iya Inna da ta zabga tagumi ta kalli malam tace
"Malam ni dai har yau hankalina ya kasa kwanciya, a jikina nake jin yaran nan basa cikin kwanciyar hankali."
"Ba ke kaÉ—ai ba Atika, tun daga ranar da suka bar kauyen nan hankalina yake a tashe, sai in ga kaman mun yi kuskure mai girma, layin da suka bamu na kira na kira baya shiga"
Ta muskuta
"Toh ko za mu dauki fom din a wakilta wani ya je chan Kanon ya duba mana su?"
"Zan je yanzu in samu dagaci da maganan tunda kin ga ba su Hauwa'un kawai ba ne akwai yaran jama'ar garin nan dayawa."
Haka suka tsayar ya miƙe ya fice.