Sashe 30
Joy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ranar ma haka Amira ta sake had'o lafiyayyan karin kummalo ta aiko ma shi. Sam bai ji dad'i ba, a ganin shi ta cika zak'ewa, hakan yasa ya kuduri aniyar taka mata birki, yau kam bai ci abincin ba duk irin magiyar Ummi, ya fake da cewa shi ba cimarsa ba ne, shi kunun zai sha, kasancewar Ummi tasan hakan yasa bata tsaurara masa dole sai ya ci ba. Wainar shinkafa ce da miyar taushe yaji tantakwashi da man shanu, Ummi da Fatima ne kad'ai suka ci.
Yau kam a d'aki ya yi zaman shi bai fito tsakar gida ba kasancewar akwai wutar nepa.
Wuraren karfe goman rana Amira ta yi sallama tsakar gidan, direct cikin gida ta nufa don bata za ci yana d'aki ba, a kitchen ta samu Ummi, kamar kullum a mutunce ta gaisheta tare da tambayar mai jiki.
Ummi ta amsa da "Mai jiki Alhmdllh yana samun sauki, sannu da hidima Allah ya saka da Alkhairi Allah ya yi Albarka." K'asa ta yi da kai tana d'an murmushi ta ce "Amin Ummi."
D'aukar tsintsiya ta yi ta tattare hijabinta tana "Ummi bari na tattara gidan naga ba'a riga an share ba." Kallon ta Ummi ta yi ta ce "Kun gaisa da mai jikin ne?" Ta girgiza kai tare da cewa "A'a Ummi." Ummi ta ce "kije Ku gaisa yana d'akin shi." Ajiye tsintsiyar ta yi ta kama hanyar d'akin ,zuciyarta na dokawa da mugun gudu.
A sanyaye ta yi sallama a bakin k'ofa. Ya amsa mata yana daga zaune a bakin katifarsa, duk a tunaninta zata tarar da Fatima a d'akin kamar ran nan sai dai ga mamakinta shi k'adai ne zaune a sanye da singlet da dogon wando, kallo daya ta yi masa ta yi saurin yin kasa da kai, take jikinta ya dauki rawa, kasa zama ta yi don gaba daya gani take ya cika dakin tsabar kwarjini.
Shikam a tsanake yake kare mata kallo, Sam! Bata da makusa sai dai ita zuciya ba'ayi mata tilas.
Ganin bata da niyyar yin magana gashi ta doje a bakin k'ofa ita ba ta koma ba ita ba ta k'arasa shigowa yasa ya yi gyaran murya.
A diririce ta dago su ka had'a ido sai kawai ta zu6e gwiwowinta a k'asa a nan inda ta ke tsayen cikin dan rawar murya ta ce "Ina kwana Yaya Ameen ya karfin jiki."
Maimakon ya amsa gaisuwarta sai ya cewa "Amm! Amira." Da sauri ta dago tare da amsawa da "Na'am." Ya ce "Na ga sa'kon ki nagode, sai dai ina rok'on ki daga yau kar ki sake wahalar da kanki wajen aiko min da wani abu ko yi min girki please bana buk'ata, wani irin tunani iyayenmu zasu yi idan suka ga haka, to dan Allah wannan ya zama na karshe, and maganar wasika shima daga yau na kashe please kar na sake gani bana so, sannan ina mai jan hankalinki da ki zama mace mai kamun kai domin mazan yanzu basu da tabbas wani zai iya yin amfani da wannan irin damar ya sabauta rayuwarki.
Wani irin tafarfasa zuciyarta ya shiga yi, tun kafin ya dasa aya tuni hawaye sun gama wanke mata fuska. Meye laifinta don ta nuna masa soyayya, dama duk tsawon lokacin nan aikin banza take, Ashe kallon sakarya mara kamun kai yake mata, ji ta yi zuciyar ta ya dake duk wani tsoro da kwarjinin daya cika mata ido ya kau. Dagowa ta yi ta kalle shi, ta ce "Shin laifi ne don na nuna maka soyayya da kulawa, ka sani nima ba yin kaina bane kuma bani na daurawa kaina ba, don Allah na rokeka ka daina min kallon sakarya mara kamun ka wallahi ba haka na ke ba, sannan don Allah ka ta ya ni da addu'a Ubangijin daya sanya mini soyayyarka ya yaye min, na maka alkawarin daga yau bazan sake gwada maka wani abu makamancin soyayya ba, zan yi kokarina na taushi zuciyata, amma ka sani bazan daina sonka ba har karshen numfashina." Ta kai karshen maganar tare da fashewa da wani irin kuka wanda ya taso mata daga can k'asar zuciya, to she bakinta tayi da hijabinta saboda kar sautin kukanta ya fita har Ummi ta jiyo ta da sauri ta mike tare da ficewa daga dakin da gudu.
Karo suka yi da Fatima a k'ofar d'akin, bata tsaya ba ta ra6a ta gefenta ta fice daga gidan.
Kur!: ya kurawa hanyar da ta bi idanu, rana ta farko da wani abu mai kama da tausayi game da ita ya tsirgar ma shi a zuciya, me ya aikata kenan ya salam! Ya fad'a tare da dafe kai.
************
*JOY*
Safa da marwa kawai take yi a d'akin ta ganin karfe ukun rana ya gota babu wata dama da ta samu na fita, babu irin tunaune da bata yi ba ciki har da da haura katanga, sai dai ta san ko cikin maye take bazata iya ketare katangar gidan ba. Cak ta tsaya lokacin da zuciyar ta ya hasko mata mafita "David." Ta fad'a a saman lab'b'anta, da sauri ta rarumi wayar ta, ta lallatsa tare da karawa a kunne.
🙈🙈🙈 kunya duk ta isheni na rasa da bakin da zan baku haƙuri ma yasin😬 😬😬 in sha Allah hakan bazai sake faruwa ba🙏🙏🙏 Ku tayani da addu'a aljanun kiwar yin typing ne su ka kusa sauka a kaina😂😂😂
09116099486
[12/29, 2:43 PM] AyshaNalado: 🌀🌀 *JOY* 🌀🌀
~FARHAT~
*PAGE 28*
"He'll who ix on d line" David ya fad'a bayan ya daga wayar, a sanyaye ta ce "David." Murmushi ya yi, sannan ya ce "So is u, ba gizo idanuna ke min ba dana ga call d'in ki a wayata." Ajiyar zuciya ta sauke ta ce "David I need ur help." Wata irin shegiyar dariyar ya saki kafin ya ce "Big gal yau kuma a wajena ki ke naiman taimako? Any way ni d'an uwanki ne bazan 'ki taimaka miki ba, fad'i muji ko zan iya." Jim ta yi kafin ta ce "David fita nake son yi daga gida amma Mom ta hana ni." Ya ce "uhumm! To ni meye nawa a ciki? Me kike so na yi miki? Ko so ki ke yi zo na ce ma Mom dole ta barki fita, a beg obey ur mother." Kamar ta fashe da kuka tsabar takaici amma ta dake don mai nema baya fushi, ta ce "Ba haka nake nufi ba, so na ke kazo ka ce mata zamu fita tare zuwa wajen wani taro na school d'in mu nasan idan ta ji daga bakin ka zata barni." Shiru ya mata bai amsa ba, ganin haka yasa ta ce "please David ka taimake ni." Magiya ta dinga yi mai har da kuka.
Ajiyar zuciya ya yi ya ce "To shikenan zan taimaka miki, amma a nawa?" Wani firin ciki ne ya ziyarceta jin ya ce zai taimaka mata, cike da jin dad'i ta shiga cewa "Thank u David, thank u very much."ganin kamar bata gane nufin shi ya yasa ya ce "Rike godiyar ki, ki fad'a min a nawa zan taimaka miki." "Ban gane ba?" Ta fad'a cikin rashin fahimta, "Ok ina nufin zaki biya ni ne ba a free zan taimaka miki ba." Ta ce "Ok nawa zan baka." Murmushin cin nasara ya saki, ya ce "Zaki bani 100k idan ya miki to, idan bai miki ba kuka shikenan." Ba tare da wani tunani ba tace "Na amince." Fiton murna ya saki ya ce "gud gal! Ki shirya gani nan zuwa." Daga haka ya katse kiran ya ta shi yana tsallen murna dama yana bukatar kudi abokinsa zai yi birthday ko babu komai ya samu na fita kunya tsuntsu daga sama gasasshe.
A bangarenta ma hakan ne, don har ta fi shi farin cikin samun biyan bukata, sai dai bata da kuzarin yin tsalle-tsalle kamar shi. Zama ta yi bakin bed tana sauke ajiyar zuciya, finally yau zata gan shi, ji ta yi kaso goma cikin d'ari na nauyin da zuciyarta ya mata ya kau.
Bayan 30 minute David ya iso tuni ta shirya cikin wani Straight gown 3 quarter yar kanti dark blue, ta gyare dogon gashinta da rabonki shi da cumb tun ranar da su ka yi accident, ta yi parking din shi a baya, mai kawai ta iya shafawa sai perfume, ba cin su ko lip gloss bata shafa ba.
Direct dakin Mom David ya nufa, bayan sun gaisa ya ce "Mom Joy ta gama shiri kuwa?" Cikin rashin fahimta tace "Shirin me?" Ya ce "Na zuwa taron CRS official da zamu yi a school yau 4 to 6." Mom ta ce "Ai kuwa ta manta bata gaya min ba, dubo dakin ta ka kira min ita."
Tana tsaye tsakar d'aki tana kiran tsammani ta jiyo knocking, da sauri ta bude , d'age mata gira ya yi ya ce "I hope kin shirya." Ta gyada kai ya ce "muje Mom na kira. Amma kafin nan in ji alert." Ta ce "Bani account number na yi maka transfer." Wayar ya karba ya saka mata, sai da ta yi mashi transfer 100k. Sannan su ka tafi dakin Mom.
Kallon ta Mom ta yi ta ce "daughter dama kuna da irin wannan taro mai mahimmanci shine baki fad'a ba, yanzu da David bai biyi miki barka shikenan ko." "Sorry Mom wallahi Na manta ne." "Ok maza ki shirya ku tafi kar ku makara." "Ok Mom " ta fada tana mikewa, takalmi da wayarta kawai ta dauko a dakin ta ta dawo ta ta yi sallama da Mom suka fito.
Waige-waige David ya fara yana naiman Peter, riko hannun shi ta yi ta ce "Da kafa zamu fita." D'age kafad'a ya yi alamar he don't care.