Sashe 7
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dakyau ta zuba min ido cikin alhini tace
"Ke ko Æ´ar nan wani irin mummunar laifi kika ai kata haka,har mahaifin ki yayi fushi da ke irin haka?".
kai nashiga girgizawa cikin muryar kuka nashi faÉ—in
"Wlh Allah ban ai kata abun da suka faÉ—a ba, kuma wlh Allah cikin nan nasa ne".
na karasa cikin kuka sosai,
cikin tsananin mamaki tamai da idanunn ta kan cikina dana É—aura hannu kansa,kana ta mike tadawo kusa da ni ta zauna tare da jan hijabi na ta zuba wa cikina ido,
kana tace
"Ba shakka ga ciki nan wanene mai cikin? yanzu Æ´ar nan wannan abu kika ai kata akan yaya iyayen ki bazasuyi fushi dake irin haka ba ciki ciki".
tafaÉ—a tana tafa hannu.
kai nashiga girgiza wa
nace "Wlh ban ai kata zina ba cikin nan na Ya SALEEM ne".
hannuna ta ruko cikin rashin fahim ta tace
"Waye shi É—in ta ya akayi yayi miki ciki to in ba zina ba menene?? kiyiyo ciki a waje kice ba zina kika yi ba to menene sunan shi??".
ta jero min tanbayo yin ida nunta a kai na cike da fargaba da son jin ba'asi.
wasu hawaye masu zafi da kuna na share kana a sannu nashiga bata labarin rayuwa ta,tun daga san da nafara sanin koni waye, har abun da yafaru dani yafito dani daga gida har kuma yau da nake zaune a gaban ta.
kuka sosai nake har numfashi na yana fizga abun da yafaru da rasuwar Inna yadawo min sabo fil a zuciya,cikin muryar shashsheka nace
"Allah ka kashe ni nahuta,kaÉ—auki rayuwa ta ko zuciya ta zata sami sassauci!!!!".
numfashi ta sauke cike da tsananin alhini da al'ajab.
Tace "Akul kidai na faÉ—an haka babu kyau Allah yafiki son kanki, yakan jarabci mutum dan yagwada imanin sa,
hakika mahai fin ki ya yanke hukunci cikin fushi sai dai duk wan da hakan yazo masa rana a saka dole yaji babu daɗe,shi kuma mijin ki ya kama ta yayi tunani ko da a ce hakan yafaru da gaske aure yabashi,amma tun da yace bai amin ce ba bai kuma karɓi cikin ba to shi kenan, ƴaƴa nawa suka rayu batare da uba ba, Allah sauke ki lafiya yataya ki rukon abun da zaki haifa,su kuma waɗan da sukayi ruwa sukayi saki wajen ganin sun ɓata aure, Allah yanuna musu buwayar sa da izzar sa na kwatar wa wanda aka zalinta hakkinsa tun anan duniya,
zaki zauna tare da ni a nan har zuwa lokacin da zuciyar mahaifin ki zai sassauto daga fushin da yayi."
Nan tarika yi min nasiha takuma nuna matukar tausayar ta gare ni,har sai da taga na dai na kukan.
nan take faÉ—a min ita É—aya ce a gidan mijinta ya rasu tun da daÉ—e wa,
Æ´aÆ´an ta uku sai dai tun suna kanana suka rasu dukan su.
Duk da halin da nake ciki amma na tausaya mata dajin bata da É—aya.
Batabar É—akin ba har sai da taga na dai na kukan gaba É—aya.
can an jima ta kuma dawowa tace na fito tsakar gida zama Ni kaÉ—ai zai daÉ—a kara min damu wa...
tun daga ranar Mama ketason gusar min da damuwa ta, sai dai banajin har na mutu damuwa da É—acin dake raina zai yaye gaba É—aya.
Sai dai nakan yi iya bakin kokari na wajen ganin na ɓoye damuwa ta ganin tana nuna kulawa da son ganin na kwantar da hankali na,na sawa zuciya ta salama.
nakan faki idon ta a duk san da zuciya ta tatuno min da abun da yafaru sai na shiga bayi nata kuka har sai naji zuciya ta taÉ—an sami sassauci, haka ma idan natuno da Ummi na ko wani hali take ciki yanzu,nan ma bayin nake shiga nayi kuka na.
mama
bata taɓa barina na nazauna a ɗaki ni kaɗai,da zarar taga nashiga ɗaki naɗan ɓata lokaci zata leko tace na fito,
wani sa'in ko makota zata shiga sai tace nazo muje.
idan aka ganmu tare a ka tan bayeta wacece Ni sai tace Æ´ar kanin tane tazo daga garin su Yola..
....★
Da misalin ƙarfe 4 na yamma zaune muke a tsakar gida,
ina surfe wa mama waken kosan gobe,
Ita kuma tana wanke waken awara,
yanzu tare muke yin ai kin kosai da awar duk da hanani yi datake,wani sa'in ma Ni nake soya mata tun idan naji hayaki kai na da ido na suyi ta ciwo har yanzu na saba,wani sa'in kuma ita zata rika suyan Ni kuma na rika zubawa masu siya.
Juye waken mama tayi cikin robar kai markaÉ—e ta mike tana faÉ—in
"Yau baza ayi awarar dare ba gaskiya jiya dukan mu bamu yi bacci da wuri ba gashi yau da safen ma bamu huta ba,yanzu daya kamata ace hutu muke gamu gaban wake,kullum ai kin kenan kuÉ—i kuma ba taruwa yake ba".
Jinjina kai nayi Allah sarki Mama kullum haka take faÉ—a wai sai dai mukare a gindin wuta amma bamu aje wani ribar kirki,bayan da ribar muke ci musha da sauran bukatu.
Murmushi nayi nace
"Mama ayi kawai tun da an sa har Da waken yau,kuma anjima zaki ga anata shiga nima".
tace "To shike nan ai badun an jikan bakam gaskiya da mun huta yau".......!★
Mommyn twins ce
Tun waye war garin yau nake jin tashin zuciya da warin magani a jiki na,
yau kwana huÉ—u kenan nake ta fama da irin wannan yanayin,sai dai nayau yafi na sauran kwanakin, shiga na bayi sau uku kenan inata wanke jikina wai ko dun zan dai jin warin da kuma tashin zuciyar,
amma sai ji nake kamar karuwa yake.
Sabulun da Mama ta siya min mai kamshi wan da tun É—azu shi naketa wanke jikina da shi na kuma É—au kawa yanzu na fito tsakar gida,
yawun da ke kunshe a bakina naje can gefe na zubar,
fuska na yamutsa jin zuciya ta naci gaba da tashi kamar zanyi amai,
Mama dake jajjagen kayan miyar abincin rana ta dube ni da kyau tace
"Ya dai HAMDAH".
"Bako mai Mama".
nafaÉ—a ina daÉ—a yamusa fuskar,
ganin yan da nake ta zubda yawu yasa mama bani goro tace nasa a baki na zai É—an rage min yawun.
boket nakuma cikawa da ruwa na shiga bayi nayita mulke jikina da sabulun sai da na kusa karar da salun kafin na fito,bawai kodun na dai na jin abun da nake jin ba sai dai dun gajiyar da nayi.
ina shiga É—aki nayi wurgi da sabulun na sulale sakiyar É—akin na zauna,
kai na na dafe jin yadda aman ke ta kokarin tahowa,sai juya kai nake.
da sauri na janyo akwati na na buɗe cikin hanzari nakifa fuskata cikin akwatin ina shaƙar ɗan guntun kamshin turaren Ya SALEEM,daya zauna ciki sabo da kayana da ke ciki sai kamshin yazauna jikin akwatin duk da na wanke kayan cikin yafi akirga amma yar yanzu akwatin yana ɗauke da ragowar kamshin, duk da bawani kamshi mai yawa bane sai naja numfashi sosai nake jiyo kamshin.
A hankali narika sauke numfashi jin aman na lafawa,sai dai har lokacin ban fasa jin warin maganin ba,najima fuska ta na kife cikin akwatin,sai dai har lokacin ina jin warin maganin,
a sannu na mike cike da takaici da kuma tausaya wa kai na dan nasan in kwana zanyi ina shaƙar kamshin turaren sa kaɗai bazai gusar min da abun da nake jiba,
kamshin sa kamshin dake fita daga cikin jikinsa shi nake so shine kaÉ—ai mai iya fidda ni cikin wannan hali,
wasu zafafan hawaye ne suka tsiraro min kan fuska nakai hannu na share,
a sannu nayi kasa da hannuna zuwa kan cikina da sai motsawa abun cikin yake na shafa,
baya nayi na jingina bayana da jikin garu tare da rumtse idanuna,yayin da zuciya ta ke wani irin matsanancin zafi da kuna,
idanuna nakuma rumtse wa da karfi cikin zubda kwalla da É—acin zuciya nashiga faÉ—in.
"Shine uban ka yace bashi bane yakore ni bayan yasan jikin sa kaɗai nake shiga na dai na jin warin magani ko tashin zuciya,yasa Abba ya koreni ya nesanta ni da Ummi na da ƴan uwa na,yace kai ba jinin sa bane kada nasake danganta ka dashi,haka zaka fito duniya baka da uba kahaɗu da hantarar mutane waɗan da zasu rika yi maka kallon shege,ina ma da ace Inna ta tana nan da idan na haife ka wa ita zan bawa, na tabbata bazata taɓa bari duniya suyi maka kallon shege ba,na tabbata soyayyar da take min bazata taɓa kin jina ba ko da ya kasan ce shegen ne, na tabbata..na tabbata...na tabbata.."
kukane ya kwace min sai nayi saurin kai hannuna kan baki na na toshe tare da sakin kuka mara sauti.
Muryar Mama naji tana tahowa É—akin haÉ—e da kiran sunana,
da sauri nayi kokarin sai da kukan nashare hawaye na cikin hanzari, buÉ—u labule tayi tana faÉ—in
"HAMDAH mekike yi ne acikin É—akin tun É—azu ko bacci kike ne??".
shiru tayi da maganar nata tare da zuba min ido daga bakin kofar kana tace
"Au abun da kika zauna yi kenan? har sai yaushe zaki sanya wa zuciyar ki salama HAMDAH?,
ko badun ni ba kodun abun cikin ki kya fauwala wa Allah komai dan tsira da rayuwar ki wajen haihuwa,idan fa kika cigaba da sawa zuciyar ki damuwa da yawan ta tuno abun da ya faru ya kuma wuce ke zaki cutar da kanki, do min kuwa yanzu cututtuka sunyi yawa,ba a son mai lalura irin naku ta yawaita shiga damuwa,sai ya iya yin sana diyyar ta ko na abun da zata hai fa agurin haihuwa".
da sauri nashiga girgiza kai cikin son ɓoye damuwa ta nace
"Mama bafa kukan nake ba har yanzu Ban dai na jin aman bane,kuma yaki fitowa sai dai narika jin tashin zuciya sosai".
shiru tayi idanunta a kai na kana tace
"To shike nan na É—au ka ai kukan kika shigo yi,sa kaya kizo na dama miki kudun tsami wata kila yasa ki dai na jin aman".
To nace,ta saki labulen ta juya dan zuwa dama kunun.
A hankali na sun kuya naÉ—au kaya nasoma sawa.