Sashe 10
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar a mafarki haka suke jin zancen nata,
Mamie kam salati tashiga rafkawa tana tafa hannu yayin da hawaye yafara sauka a idon ta,
Cikin sananin tashin hankali da kunar rai Abbu yaÉ—aga wayar sa yakira Abba batare da ya amsa sallamar da yake masa ba yace yazo yan zunnan,
yana kashewa yakira lambar Ya SALEEM,
a ɓangaren Ya SALEEM ɗin kuwa yana zaune cikin bedroom ɗin sa Na'ima na gefen sa like da shi,
ganin mai kiran nasa a irin wannan lokacin sai da ta É—an girgiza,
yana É—aga kiran
yace
"Duk abun da kake kabari kazo yanzu ina niman ka".
Abbu ya faÉ—a cikin fusatacciyar murya,
da sauri YA SALEEM ya mike ya É—au makullin motar sa yafita,
A ɓangaren Na'ima kuwa kasa zaune tayi tarika zagawa cikin ɗakin dan duk abin da Abbu yafaɗa taji, tsoron ta ɗaya kada akan maganar yarin yar nan Abbu yayi masa irin wannan kiran,
"CabÉ—i jan lallai kuwa da sakel".
tafaÉ—a a fili.
Cikin gaggawa Abba ya iso sashin wan nasa do min amsa kiran sa, Abbu
ko zama bai bari Abbu yayi ba ya shiga nuna sa da yatsa yana faÉ—in
"Me ka ai kata kenan me kayi kenan Idris??
da hankalin ka da girman ka da tunanin ka zaka yanke mata irin wannan hukuncin,
menene amfani da ribar yin hakan ka jefata duniya da kan ka,
akan wani dalilin ka mara tushe da asali,
wani gurin da yafi nan ka bata acan É—in da ka turatan?,
wani irin rashin imani ne hakan kai kana kwance a makwanci mai kyau kaci mai kyau kasha mai kyau ita tana can awani duniyar da kai kan ka baka sani ba,baka kuma damu da duk halin da zata shiga ba,a kan dalilin da baka da tabbacin sa!!".
Sosai Abbu ke yiwa Abba faɗa tamkar zai rufe shi da duka cikin tsananin ɓacin rai.
Ya SALEEM da yanzu shigo warsa ganin yan da Abbu keyiwa Abba yasa shi karaso wa cikin parlour'n jiki a sanyaye,
da sauri Mamie da tunÉ—azu take ta sharar kwalla tamike tashi dukan kafaÉ—ar sa tana faÉ—in
"Yanzu a bun da ka ai kata ke nan SALEEM abun da ka ai kata kenan kai É—in ka kamata da kan ka da wani acikin gidan kan?
shine har zaka sake ta?
shekaran ta nawa a cikin gidan sai yanzu zata kawo wani cikin gidan".
cikin muryar kuka sosai take maganar tana dukan kafaÉ—ar sa.
hayaniyar da Ummi taji nafita sosai cikin side É—in Mamie yasata fita da sauri tanufi side É—in dan ganin meke faruwa haka a cikin daren nan,
a tsakar gida ta haÉ—u da su goggo Hauwa da Aunty Halima suma jin hayaniyar ce tafito dasu daga sashin Inna da sukayi masau ki can,da sauri sukayi cikin side É—in hankali tashe jiyo muryar Mamie tana magana cikin muryar kuka.
Suna shiga da sauri Ummi tayi gun Mamie daketa bugun kafaÉ—ar SALEEM shi ko na tsaye ya dukar da kan sa kasa,
hannu Mamie Ummi tarike tana faÉ—in
"A'a Mamie'n Nusaiba menene haka me yasa hakan?".
Mamie tace
"Kyale ni Ummi'n Fauzan idan baije yanemo taba bazan taɓa yafe masa ba,a ina ka ganta da wani kataɓa kamata tana cin amanar auren ka ko ta hanyar magana da wani ko a waya ce??!,
kyale ni Ummi'n Fauzan sai ya faɗa min yaushe yataɓa kamata tana cin amanar auren sa".
sakin hannunta Ummi tayi kamo na Ya SALEEM da kansa ke sun kuye har lokacin yana jin zuciyar sa nawani irin tafarfasa,
ta jashi gefe.
su goggo Hauwa kam tsayuwa sukayi suna kallon yan da Abbu ke yiwa Abba faÉ—a kamar zai rufe shi da duka.
Rai ɓace Abbu ya juyo gun Ya SALEEM yana wasa masa wani irin mugun kallo,
ganin haka yasa Ummi haÉ—e hannayen ta biyu tace
"Dan Allah Yaya..."
hannu ya É—aga mata batare da ya bari ta faÉ—i abun da zatace ba cikin fusatacciyar murya ya dubi Ya SALEEM yace
"Kai ka É—aura wa kanka aure da ita da zaka kwance?
yau nayi da nasanin haÉ—aka aure da ita nayi nadamar abun da nafaÉ—awa mahaifiya ta cewa kai zaka rike mata jika da gaskiya da amana,
yau nayi nadamar faÉ—ar hakan nayi nadamar saurin yar da da hankalin ka da nayi,
da nasani da tun wancan lokacin nacikawa Inna burinta na haÉ—a auren HAMDAH da Masa'ud,
ban yi tunanin kiyayyar da kake mata yakai nan ba, bayan ka saketa
kakuma bita da mummunar kazafi!!".
rumtse idanunsa yayi yana jin kansa naci gaba da yi masa mugun sara zuciyar sa na tafarfasa yana jin maganganun iyayen nasa tamkar saukar aradu.
Abbu yaci gaba
"Ka kira ma ai katan gidan ka da duk wani mai hannu a kan maganar yanzu-yanzun nan suzo ina neman su!!!".
yakarashe maganar cikin tsawa da karaji sosai..
A can cikin gidan SALEEM kuwa lokacin da sakon kiran Abbu ya'isa gare su wasu daga cikin ma'aikatan gidan da ka gansu kasan suna cikin yanayin tsoro da fargaba,dajin kira kai tsaye daga sama.
A ɓangaren Na'ima kuwa duk da itama tarazana da jin kiran,sai dai tasan bokan ta bazai barta a rana ba.
batare da ɓata lokaci ba suka nufi gidan su Abbu,
in da Na'ima da baba mai gadi Sani direba Habu mai shara,suka taho a mota guda,sauran ma ai katan kuma suma a mota guda...
Acikin parlour'n Mamie suka tadda kaf Æ´an gidan anyi jugum-jugum,suna shigowa Aunty Rafee'at tashiga ai kawa Na'ima harara cikin tsananin tsanar matar,a gefe kusa da Ya SALEEM Na'ima ta zauna,in da sauran ma ai katan suka zazzauna a kasa tare da soma gai da su Abbu,
Ummi da goggo Hauwa da Aunty Halima ne kaÉ—ai suka amsa musu.
gyaran murya Abbu yayi ya dubesu da É—aÉ—É—aya da kyau kana yaso ma magana
"A cikin ku su wane ne suka ce sun ga HAMDAH da wani acikin É—akin kwanan ta har kuma suka bada tabbacin sun gansu a makwanci É—aya??".
kallon-kallo Na'ima da baba mai gadi Sani Habu suka shiga yi.
yayin da hankalin mutanen cikin parlour'n yadawo kansu tun da kowa yasan cewa sune suka bada tabbacin sun gansu da idanunsu.
Ummi kam kanta ta sunkuyar jiki a sanyaye tana jin kunnuwan ta suna yi mata nauyi da sake jin abun da É—iyar ta ta ai kata...
Baba mai gadi ya rusanar da kai kasa kana yace
"Gamunan Alhaji, ni da Habu da Sani sai kuma Hajiya Na'ima".
yafaÉ—a yana nuna ko wannensu da hannu kana yaci gaba
"Ranar da oga SALEEM yayi tafiyar da yaje yayi wata guda a ranar mutumin yafara zuwa".
nan ya zaiyana bayani kamar yan da yafaÉ—a wa Ya SALEEM a wancan lokacin.
Ido Abbu yazuba masa da kyau yana sauraren sa yayin da jikin sa yaÉ—an yi sanyi dajin maganar daga bakin baba mai gadi,
baba mai gadi dattijo ne dan ya girmewa su Abbu'n nesa ba kusa ba.
Habu da Sani suma sukayi bayani da bada tabbacin ganin su kamar yadda suka faÉ—a wa SALEEM,
kana daga bisani Na'ima ta É—aura,
tun da Na'ima ta fara magana Aunty Rafee'at ji take kamar taje ta shaketa ta mutu dan bakin ciki,cikin tsana da jin haushin ta tace
"Wlh karya ne cikin Ya SALEEM ne".
ganin yan da take maganar tana nuna Na'ima da yatsa kamar zata mike,
Aunty Halima ta riko hannunta cikin kasa da murya tace
"A'a Rafee'at zau na kawai".
huci take tana ai kawa Na'ima harara.
Shiru parlour'n ya É—auko kowa da abun da yake sakawa cikin zuciyar sa,
Ummi kam wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata da sake jin abun da Æ´ar ta ta aikata,cikin wani sabon tashin hankalin da ta sinci kanta ciki tashiga nanata kalmar
Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un.
Ya SALEEM na zaune har lokacin bai yi magana ba sai dai bugun zuciyar sa da yakaru tamkar zai fasa kirjinsa yafito,
Abbu ya sauke numfashi sannan yace
"Ina da bukatar bincike akan lamarin duk da kasan cewar ku shaidu har huÉ—u akan lamarin, zan sako hukuma ciki tayi bincike sosai domin daÉ—a tabbatar da hakan,
kutashi kuje gobe idan Allah ya kai mu za'a fara bincike domin zuciyoyi su dai-dai ta kan abu guda".
wani irin Rasss gaban kirjin N'ima ya buga da sauri ta mike yayin da sauran suma suka mike sukayi musu sai da safe suka tafi.
Abbu ya mai da hankalin sa kan Abba da Ya SALEEM sannan yace
"Gobe nakeson ganin HAMDAH cikin gidan nan".
yana kai wa nan yamike yayi cikin bedroom É—in sa....
Hankali tashe Na'ima takoma gida hankalin ta bai kuma mummunar tashi ba sai da ta sami labarin cewa Abbu yace anemo HAMDAH,
washegari ana idar da sallar asuba Na'ima ta fita tanufi gidan bokan ta,
hankali tashe tafito daga motar ta tatube takalmin ta tanufi bukkan malam na kan tudu,
yana zaune gaban kayan tsafin sa ta zube gaban sa tana sauke numfashi kamar wacce tayi tsare,
cikin sauke numfarfashi tace
"Boka akwai matsala".
Dariya ya sheke da shi,
itako cikin tashin hankali da rawar jiki ta cigaba da faÉ—in
"Boka komai ya kwaɓe iyayen sa sun dawo mahaifinsa yace yau zai faɗaɗa bincike akan lamarin kuma yace hukuma zai sa suyi bincike akai,
sannan yace aje a nemo ta a duk inda take,
boka ka taimake Ni kamar yadda kasaba tai makona".
kai ya jinjina kana yaÉ—auki wani É—an karamin tandu da zare mai kauri yace
"Za'a rufa musu baki bazasu kara yin ma maganar ba daga yau,zasu mance da batun kuma koda sun tuno ta, baza su iya yin komai akai ba".
dariya yakuma ke cewa da shi yace
"Haka ya miki?"
da sauri tashiga gyaÉ—a kai tare da faÉ—in
"Yayi sosai ma Nagode kwarai malam ai Ni kagama min komai a rayuwa"...
Wani bakin ruwa ya zuba cikin É—an karamin tandun nan sannan ya shiga zagaye bakin tandun da zare mai kaurin nan, har sai da ya mamaye bakin tandun da zaren yarufe shi ruf,
kana ya jefa shi cikin tukunyar tsafin sa,yadube ta yace
"An gama".
godiya tashiga zuba masa kana tabuÉ—e jakar ta taÉ—ibo kuÉ—in da batasan adadin su ba ta zubesu a gaban sa ta hayo motar ta takoma gida...