Sashe 14
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kwanan mu uku a asibiti kullum sai Zainabu ta ai ko mana da abinci.
zuwa yanzu kam jikina Alhmdllh dan har ina sauka na taka da kaina,
Muna zaune Mama nata jana da hira yayin da take ta yiwa yaran wasa.
Malam musa yashigo da sallama bayan an gaisa yake
tambaya haryanzu baban yaran baisamu isowa bane?
Mama tace
"Eh. a takai ce.
ƙasa nayi da kai na ina wasa da yatsun hannuna yayin danaji wani abu yataso yatokare zuciyata nan take naji ƙwalla yaciko min ido dasauri namai dasu,ta hanyar ambaton sunan Allah a cikin zuciya ta,
Har yanzu mutanen da suke hulÉ—a da Mama basusan ko wacece niba,
har yau Mama bata sanar musu koni wacece ba abun da kaÉ—ai suka sani takuma sanar musu Ni É—iyar kanin tane kuma mijina soja ne yana bakin ai ki haihuwa nazo,
rumtse idanuna nayi yayin da kwallar da naketa mai dasu suka zubo,
nakai hannuna nashare batare da nabari sun gani ba.
Malam Musa yace
"Ayya to Allah yataimaka yaune kwanan su uku ko? yakamata a musu huÉ—uba gashi kuma har yanzu bai samu isowa ba".
da sauri Mama tace
"Haka ne kuma inaga zuwan sa kam ma zai kai har bayan suna ai ko baza'a jira har sai yazo ba za'a yi musu huÉ—u ba,
Malam ayi musu huÉ—u ba kawai, yoo yaushe za'a zauna zaman jiran sa".
Malam musa yace
"To babu damuwa, shin yafaÉ—i sunan daza a sa ma yaranne?".
mama
tace "Eh". takalleni tare da faÉ—in
"Yayama sunan daya faÉ—a miki?".
shiru nayi kaina a kasa,
sai da mama ta kuma mai-maita
tan bayar kana nace
"Idris da Aysha"
tabbas babu sunan da ya dace da yaran face sunan Abbu da Inna, sun nuna min so da kauna da kuma gata. bakuma zan taɓa mancewa da su a rayuwa taba.
Malam Musa yace "Masha Allah yara zasuci manyan suna".
gyara rukon baby boy din dake hannusa yayi kana yazura hannunsa cikin aljuhu yaciro dabino,
Nan yayi Masa huÉ—uba da suna Idris kamar yadda addini yakoyar,
kana ya mikawa Mama shi yace
"Allah yaraya Idris bisa Sunnah".
Mama tace "Amin".
ta kwantar da shi ta dauko baby girl din ta Mika masa Nan ita ma yayi mata huÉ—uba,
kana yamikawa Mama tare da fadin
"Allah yaraya Aysha".
Mama takuma amsawa da Amin Amin,tare da masa godiya.
Nan yayi Mana sallama yatafi.....
Mama ta dubeni da murmushi dason gusar min da damuwar da take hangoshi kan fuska ta, ta kalli yaran tana faÉ—in
"Masha Allah kinwa Inna takwara ne ko wa kanki?".
ta faÉ—a tana murmushi,
ido na tsurawa babyn kana nace
"Wa Inna nayiwa takwara kamar yadda nima naci sunan ta".
dariya Mama tayi tare da lakata hancin babyn tana faÉ—in
"Kaga Aysha É—iyar Aysha kakar Aysha uban giji yaraya ku da imani,
to me za'a rika kiran su yanzu kuma?".
tafaÉ—a tana duba na fuska É—auke da murmushi.
shiru naÉ—an yi alamar nazari zuwa can nace
" *NASEEM DA NASMAH*"
baki Mama ta washe tana faÉ—in
"Iye Ah gaskiya sunan yayi kama dasu".
yanzu kam sai da mama tasani murmushi idanuna a kan yaran ina duba kamar da tace sunan yayi da su....★
Yau Zainabu da kanta takawo mana abincin dare da kuÉ—i naira dubu 5.
nan take cewa Mama malam Musa ne yabata rance,
ranar da tazo niman kuÉ—ine tayi wa malam É—in magana ko yana dashi,
yace
Wlh baya dashi sai yau ya samu shine yabata takawo.
Mama tayi ta mata godiya tace dan Allah tayi masa godiya kuma in sha Allahu zata biya da hannunta da yar dar Allah.
Nan da nan kuwa takai ragowar kuÉ—in da ake binsu a asibitin.
Washegari da safe aka sallame mu....
ranar da muka dawo gida a ranar mama tafara awara,na tausaya mata kwarai,
ranar sai da nayi kuka dan nasan dan ni ta fara sana'ar a yau wan da yakama ta ace hutawa take da É—awai niyar asibitin da ko baccin kirki batayi, sai gashi muna shiga gida tasoma wani ai kin...
ana gobe suna da yamma bayan Mama tayi wa yaran wanka muna zaune ina cin abinci,
Mama na goye da Nasmah yayin da Naseem ke rike a hannunta tanata jijjiga shi, Mama ta dube ni tace
"Wannan mai gidan fa in baiji motsi a bakin sa ba baya gane wa".
fuska na kwaɓe nace
"Mama yanzu fa suka sha".
"To yaro shi ina ruwan sa ciki kawai yasa ni gama dai kiba shi yasha,
ga kawata ma na kan motsi".
Kamar na kurma ihu haka naji,
yanzu suka sha babu jimawa gashi yanzu wai suna nima,
cikin tura baki nace
"Allah kaÉ—an zan basu anjima kuma abasu kunu".
Mama tace
"Kunu kuma?".
nace "Eh". dariya tayi tace
"To shike nan yanzu dai ki basu susha".......
Washegari yakama ranar suna,
da sassafe Mama tayi min wanka kana tayiwa Nasmah da Naseem,
nashirya cikin doguwar riga É—aya daga cikin kayana da nazo dashi tun wancan lokacin yaÉ—an kasa min sabo da ciki sai na ajeshi bana sa shi, shi yana nan har yanzu da É—an sabon tar sa.
É—an ribar awara da tasamu na kwana biyu
da shi tayi cefane ta siyi shin kafa ta haÉ—a da sauran waken kosai suka girka abinci da Zainabu da tun da safe tazo.
da rana makota suka shishshigo,
Mama mai yin biki ne tana da kokarin shiga wa mutane biki, duk wan da take yin biki da su kowa sai da ya kawo mata rigar baby wasu na maza wasu na mata da omo da sabulu har da man shafa wa.
Naseem yasamu kaya kala huÉ—u yayin da Nasmah ma tasamu kala huÉ—u.
da yamma kowa ya watse....
Bayan suna Mama tafara niman kuÉ—i ba kama hannun yaro domin biyan bashin da ake binta,
ba iya sana'ar awara da kosai kaÉ—ai ta tsaya ba har da kayan miya tana sara tana siyar wa,
da duk wani abu na nasa'ar cikin gida da tasan zata sami riba a kansa tana siya ta siyar.
cikin yar dar Allah da ikon sa yadafa mata duk abun da zata taɓa na sana'a sai ta sami riba a kansa...
ranar da muka yi arba'in ranar ta kai wa Zainabu da malam Musa kuÉ—in su,kamar yan da tayi musu alkawarin bayan suna zata biya su takuma jajirce wajen nima har ta samu,
tayi ta musu godiya.....
Tun daga ranar hankalin ta ya kwanta ta kuma mai da hankalin ta wajen kula da Ni da kuma Æ´aÆ´ana,
duk wani ribar da zata samu a kanmu yake kare wa.
yanzu nawar ke garau idan ka ganni bazaka ce CS aka min ba, nakan ji mutane da dama suna cewa jikina mai kyau ne bana da kan jiki.....
Haka mukayi ta lallaɓa rayuwa nakuma daure da juriyar shayar da yaran,sai dai na rame kwarai suko kamar hurasu ake, sunata girma da kuma kara wayo sosai,
lokacin da suka cika wata uku,
Mama ta haÉ—a musu garin kunu na alkama waken suya da gyaÉ—a,
nan ne naÉ—an sami sauki,
da shi muka cigaba da rainon su...
Ranar wata asabar..........!★
Mommyn twins ce
Ranar wata asabar hakan yayi dai-dai da watan su Naseem huÉ—u da sati biyu,
Zaune muke a tsakar gida, ina rike da Naseem a sakiyar kafafuna dan alokacin suke koyon zama.
Mama na goye da Nasmah tana bacci, ita kuma tana ta É—an aikace-aikacen ta.
Sallama mukaji daga bakin kofa da karfi, ba Mama kaÉ—ai ba hatta ni sai da naji wani irin muguwar faÉ—uwar gaba dajin muryar mai sallamar,
yau kusan sati É—aya kenan Alhaji Mamman sai yayi sallama a gidan kullum sai yazo maganar kuÉ—in hayar sa, wan da yanzu ya ninku yazama na shekara biyu da rabi.
takuma sana diyyar mune hakan ya faru kula da Ni da Æ´aÆ´ana shi ya hana ta ajewa Alhaji Mamman kuÉ—in hayar sa,
yunkurin mikewa nashiga yi jin yacigaba da kwaÉ—a sallamar ba ko kakkautawa,
kafin na mike ma ya sako kansa cikin gidan yashigo,
yana faÉ—in
"Fasuma kinsan dai ba gidan mijin ki bane ba,kuma bamu haÉ—a kuÉ—i da ni da shi mun siya ba,
sannan kuma koda ace ma mun haÉ—a kuÉ—i da ni da shi mun siya,
kinsan dai yanzu yariga da ya mutu kuma dole a cire min nawa a ciki,
bare kuma gida gida nane ba nashi ba ko bulo É—aya bai É—aura a kan gidan nan ba,
bare ki zauna kice kina cin gadon sa,
dan haka kifita min a gida yau babu afuwa babu rangwami,
kifita min a gida yau zan saka Æ´an haya acikin gida na,
gasu nan ma munzo tare da su,
ina bukatan kuÉ—i dan sabo da kuÉ—i na tara kafin na gina gidan,
ga Æ´an haya nan mun iso da su ga kayan su can a moto dan haka ki fita kibasu É—aki."
yakaraso ciki yana muzurai tare da cigaba da faÉ—in
"Ganan masu shiga gida sun iso ke kaÉ—ai suke jira kifita kibasu É—aki,
dan yanzu É—akunan gida nasune su sun iya biyan kuÉ—in haka,
sannan kuma
bawai na bar miki kuÉ—in haya da na ke binki na shekara biyu da rabi bane ba,
ina binki bashin su kuma zaki nimo kibiya ni kaya na babu rangwami acikin watannan zaki biya ni in baki bada ta daÉ—i ba zaki biya a hannun hukuma."