Sashe 11
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tayi ta suba idon ganin hukuma masu bincike shiru har yamma,
har dare tana baza kunne kuma jin wata magana nan ma shiru,
wasa-wasa aka shari kwana uku babu wani labari,
dariya tashe ke dashi tare da buga cinya tana hakimce a bakin gadon ta,
"ÆŠa É—an ku haka gida ma nasa, kuma na haramta wa Æ´arku do min ni kaÉ—ai kuka haifa min shi".
tayi maganar cikin nuna isa tamkar da wani cikin É—akin..
A ɓangaren Abbu kuwa a cikin zuciyar sa yanajin son yayi bincike kamar yadda yafaɗa haka kawai kuma sai yaji yakasa ai watar da hakan,a ɓangaren Mamie ma haka abun yake tanajin abun a ranta sai dai bata iya furtashi a baki .......!★
Mommyn twins ce
Haka rayuwa yaci gaba da tafiya,
kamar yadda kuka sani yanzu rayuwar tafiya kawai take,dare babu wuyan yayi haka gari bawuyan ya waye,koda gudun da kwana da yini suke ya'ishi É—an adam yayi wa kansa hisabi,
domin kuwa rayuwar mu tafiya kawai take yanzu...★
haka naka narika rainon cikin Mama tana iya bakin kokarin ta wajen kula da Ni da abun da ke cikina,
lokacin da cikin yakai wata bakwai da watan yakai karshe, tun daga lokacin nazamo abun tausayi bana iya yin bacci dazarar dare yayi to bacci yakaura ce min ina so nayi amma babu hali,dazaran na kwanta sai naji kamar na kwanta kan kaya duk inda na juya babu daÉ—i,
ban isa na kwanta ba sai dai na jingina da jikin garu kokuma na zauna sakankanin buhuhuna natokare gefe da gefe na,a haka zan samu naÉ—anyi gyangyaÉ—i,
cikin ga masifar nauyi da girma ni kaina yanzu ina ganin girman cikin da Mama take faÉ—a.
a haka har watan yakare,ina cikin wannan halin...
Cikin ikon Allah yau cikin yashiga wata 8 dai-dai.
kamar ko wani lokacin zuwa awo na idan yayi da sassafe Mama ke tashi na mutafi yauma hakan take,
kasan cewar natafi da wuri da wuri nafito daga asibitin,
da kyar nake É—aga kafata nanufi gida,
ina tafiyar ina hutawa har na isa gidan.
azaune na iske Mama kan kujera Æ´ar tsuguno,tana ganina tamike taÉ—au taburma tashin fiÉ—a tana faÉ—in
"Zauna ki mike kafafun ki sannu kinji".
Kai na gyaÉ—a nazauna ina sauke numfashi,cikin tausaya wa ta dubi cikin ta cigaba da faÉ—in
"Kai wannan ciki naga alama shi yake janki Ni sai gani nake kamar ma cikin yafi karfin ki".
kallon cikin nayi tare da yin murmushi,
tamike ta kawo min abinci da kunun tsamiya tace
"Ci sai ki kwan ta ko zaki samu ki É—an yi bacci".
nace To...
Ina gama ci Mama tamike tace
bari ta kawo min pillow na mike a nan dan yafi iska, nace to.
tana shiga É—aki aka fara kwaÉ—a sallama da karfi-karfi murya naÉ—aga na'am sa sallamar da nake jin sa kamar ihu acikin kunnena.
mirgina wa nayi da kyar na mike nanufi kofar gida,
wani katon mutum na gane
a tsaye daf da kofar gidan, kallon mutumin nayi dan na gane shi ganina da shi na biyu kenan
gaishe sa nayi ya amsa fuska a turnuke sannan yace
"Fasuma tana ciki?".
nace "Eh".
fuska yadaÉ—a turnike wa ya turo tunbi gaba yace "Je kice mata Alhji Mamman ne yazo".
nace to. najuya nako ma ciki
Mama na sun kuye tana gyara min pillow da ta dauko min na karaso in da take tace
"Yau wa zo ki kwanta ko Allah zai sa ki Sami bacci ko bakiyi da daddaren ba zai zo da sauki".
nace "To, Mama wai Alhaji Mamman yazo".
cak ta sai da hannunta daga abun da take,ido naÉ—an tsura mata ganin yanayin da ta shiga daga faÉ—a mata wan da yazo É—in, tana sunkuye kanta a kasa bata kuma aje pillow'n dake hannunta ba.
karo na uku kenan aduk san da Alhaji Mamman yazo ina lura da ita irin wannan yanayin take shiga,
"Ko me yasa?". nayi tambayar azuciya ta,a sanyaye ta É—ago ta nufi É—aki can tafito da mayafi da kuma kuÉ—i a hannunta,
tanufi kofar gida.
Daga in da nake zaune inajuyo sautin Muryar Alhaji Mamman sai dai bana fahimtar abun da yake faÉ—a,
taɓa lokaci kafin tashigo,ido na bita da shi har takara so in da nake,
kan kujera Æ´ar tsuguno ta zauna jiki ba kwari,
tadube ni nima ita nake kallo kallo É—aya zaka yi mata kasan cikin muguwar damuwa take,
"To wanene shi?".
nakuma yi tan bayar a zuciya ta, wan da bansan har ya fito ba sai da naji tace
"Hmm wan mai gida nane ubansu É—aya".
da sauri na kuma duban ta taci gaba da faÉ—in
"Shi ne mai wannan gidan zaman haya dama muke aciki,
to bayan rasuwar sa sai nauyin yadawo kaina ni nake biyan kuɗin hayar to yanzu yana bina kuɗin shekara 2 ne da ban samu na biya ba shine yake ta sintirin karɓa,
ƴan kuɗaɗen da suke hannuna na kai masa kafin na samu wasu na kara masa yaki karɓa,
wai sai na haÉ—a masa duka na shekara biyun,
yanzu dai na basa hakuri yatafi,
to bari mu gani mu ɗan taɓa sana'ar na ɗan kwana biyu ko Allah zai za a samu ɗan wani abu sai a haɗa abashi".
tau sayin Mama ya kama ni kwarai nace
"Allah yasa a samu acikin satin nan ma sai a basa".
tace "Amin"...
Bayan sati biyu.
hakan yayi dai-dai da watannen cikina 8 da sati biyu, zaune nake a É—aki bayan na idar da sallar azahar da sauri na yunkura na mike da kyar jin fitsari ya taho min lokaci guda kamar zai fito,da sauri na fita naje bayi nayi,nayi mamakin É—an fitsarin da nayi bana kirkiba amma nake jin sa kamar zai fito kafin na isa bayin.
Na komo É—aki ina zama bada jimawa ba nakuma jin irin fitsarin É—azu, koda na koma bayin shima ba da yawa nayi ba,sai dai nayi irin haka har sau hudu,zuwa yanzu kam abun yafara damu na,yunkurin mikewa nake jin wani ya taho,amma nayi nayi na iya mike wan na kasa,
da kyar na tattaro ragowar karfi na na yunkura zan mike, ba shiri na koma zaune da sauri jin wani irin sarawar da bayana yayi da mugun karfi.
a take kuma marana shima ya amsa dayi min wani irin mummunar murÉ—a,
sulalewa kasan É—akin nayi nashiga murkususu.
Cikin tsananin jin azaba da karfi na furta
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un!".
da sauri mama dake ai ki tsakar gida tashigo tun kan ta karaso take faÉ—in
"Yaya dai lafiya HAMDAH?".
cikin hanzari takaraso in da nake kwance ina juyi cikin azaba cikin tashin hankali tace
"Subhalallhi yaya dai HAMDAH".
kai nashiga juyawa cikin jin azaba da kyar na iya furta
"Wayyo Allah bayana marana wayyo Mama zan mutu".
a kiÉ—ime ta
É—a goni ta tallafo ni jikin ta tana faÉ—in
"Ikon Allah sannu ina ganin juyi ne dai dai lokacin haihuwa kam da saura sannu kinji"..
hannunta na kankame da karfi jin marana ya kuma murÉ—ani sai naji fitsarin nan irin naÉ—a zu nan da nan jikina yakama rawa nadaÉ—a kankame Mama da karfi nabuÉ—e baki zanyi magana sai naji wani É—umi yana bin kafata,
da mamaki Mama ke kallon kafata tace
"Ikon Allah ga alamar haihuwa kuma tun lokaci baiyi ba".
ni dai a sama nake jinta dan azabar da nake ji yanzu yafi min kama da nafitan rai duk da bansan zafin fitar raiba amma nasan babu abun da yakai shi zafi,
nagama sadakarwa raina ne zai fita dan azabar da nake ciki yanzu yawuci na kwatanta shi.
maganar ta nakuma ji a sama tana faÉ—in
"Tabbas haihuwa ce an ɓata da lissafin ne dai".
pillow ta janyo ta saka kai na a kai kana ta mike da sauri tafita,can an jima ta wado rike da kofi da ruwan hulba wan da ta tafasa shi ta tallafo kai na tasaka min kofin a baki tace
"Sha da zafin sa in sha Allahu zai zo miki da sauki".
da kyar na buÉ—e baki na soma sha nan take wani sabon zufa yashiga keto min..
Akai-akai tarika bani ruwan idan yaɗau sanyi sai taje ta ɗuma takuma bani nasha,zatona zan ji sauƙin kamar yadda tace amma me sai ji nake kamar ana daɗa hangizo ciwon ne,
kofin tamiko min tace "Karasa wannan sai na je na karo wani in Allah ya yar da yanzu zaki warke".
kuka na fashe dashi cikin muryar kuka nace
"Wayyo Allah Mama Ni dai idan nasha ciwon karuwa yake daÉ—a yi".
da sauri tace
"A'a yi shiru dai na kukan ba'a yin kuka a irin wannan ciwon ai karuwa ciwon yake yi idan kace zaka yi masa kuka,ko kina so ya karu ne?".
da sauri na girgiza kai tace
"To in kuwa haka ne kada ma kibari wani yaji kukan ki ko Ni da nake kusa dake in kuma ba haka ba to ciwon bazai taɓa bari ba sai dai ma yakaruwa addu'a zaki rika yi da salati nima kuma zan taya ki".
cikin jin tsoron abun da tafaÉ—a na haÉ—iye kukan sai juya kai nake cikin jin azaba...