Sashe 12
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abu kamar wasa sai daÉ—a zamowa gaskiya yake,tun azahar har la'asar ina abu guda faÉ—ar kalar azabar da nake ciki bazai misaltu ba,
zuwa yanzu Mama ta fara shiga damuwa ganin an shari wasu Æ´an awanni babu wani labari,ta dube ni cikin tausayawa tace bari taje gun Malam Musa ta amso min magani.
tafita da sauri,
batare da ɓata lokaci ba ta dawo rike da kwarya a hannunta tana kusa kan ta cikin ɗakin tayi wurgi da kwaryar da gudu takaraso in da nake durkushe sai kakkkarwa nake narike marata danake jin kamar zai fashe da karfi,sai nanata kalmar Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un nake.
taruko ni tana faÉ—in
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un, taso muje asibiti sannu Æ´ar nan daure ki mike".
sai kuma ta sake ni tafita da sauri tana faÉ—in
"Bari na taro mai abun hawa".
tana fita akaci sa'a tasamu a kofar gida yasau ke wata mata ta tsai da shi takomo ciki da tai makon ta na iya mikewa tsaye a duke muka fito,muka shiga napep muka nufi asibitin danake awu,
batare da ɓata lokaci ba suka karɓe ni aka shige dani ɗakin da aka tana da domin masu haihuwa.
nan da nan nurse's suka fara ai kin su,
sai dai har yamma labari bata sauya ba, sai gashi-gashi haihuwa zai zo sai ya tsaya duk wani iya bakin kokarin nurse's É—in sun yi amma abun yaci tura,har aka kira sallar magriba,
sukace gaskiya yafi karfin su mutafi babban asibiti.
A cikin adai-daita mama narike da ni dan zuwa yanzu karfi na yakare gaba É—aya,da kyar na buÉ—i baki nace
"Mama ki mai dani gida kawai ni nasan mutuwa zan yi".
cikin tashin hankalin da take ciki tace
"Ki dai na faÉ—an haka HAMDAH in Sha Allahu zaki sauka lafiya da yar dar uban giji"....
koda muka isa asibitin aka shiga bani tai makon gaggawa, likitoci mata uku ne a kaina biyu mata É—aya na mini.
Inaji cikin harshen turanci suke faÉ—in
"Bazata iya haihuwa da kan ta ba dole sai an mata CS yanzu kuma batare da ɓata lokaci ba".
kuka na fashe da shi ina faÉ—in
"Wayyo Allah Inna Ummi na wayyo Allah na".
rarrashi na suka shiga yi nan suka nimi ganin miji ko uba domin sa hannu kafin suyi CS É—in,
sannan kuma sai an ajiye 25k shima É—in na siyan kayan ai kin da za'a yi amfani da sune kuma cikin gaggawa.
hankalin Mama yakuma mummunar tashi,tace
"Mahai finta ya rasu Mijin ta kuma baya gari amma yaba da izinin ayi mata amma dan Allah kuyi mata yanzu zanje nakawo kuÉ—in".
Mama tafita cikin tsananin tashin hankali.
Ni da kai na da naji azabar yanin ka na É—azu nace
"Dan Allah kuyi min kuraba ni da wannan cikin.....★
★★★
2hr ago
★★★
Bayan waÉ—an nan awan nin
Likitoci suka sami nasarar yimin ai ki wan da duk abun da ake idanuna biyu ina kuma ji, in da suka ciro baby'n sai dai duk yan da suka so na kalli abun da na haifa fir naki dan har lokacin ina cikin jin azabar ciwo duk da kuwa allurar da akamin....!★
*Kukaran ta da hakuri🤦ðŸ»â€â™€ï¸ ban sami damar yin editing ba*
*Saura kuce yayi kaÉ—an😂 bari ma na feceðŸƒðŸ»â€â™€ï¸*
*Nasan ki sarai Rabin jiki maman korafi Allah yasa naji wani magana sai natafi yajin ai ki*🤣
*To oga yace Saturday and Sunday lokacin sane to gashi na ɓantara muku lokacin sa🙈🤣*
*Ƴan HAMDAH FANS 2 sun fiku son na adana oga*🙈😂
Hankali tashe Mama ta isa gida in da ta ajiye asusun da take tara ɗan ribar awara da kuɗin da tabawa Alhaji Mamman yaki karɓa tasaka ciki gudun kada ta kashe,
ta fasa asusun hannunta na rawa tashiga kirga kuÉ—in data ciro cikin asusun,
naira dubu shida da É—ari biyar ne kacal.
cikin matukar damuwa da tashin hankali tarika juya kuÉ—in a hannunta wan da bai kai ko rabin kuÉ—in da ake bukata a asibiti ba.
da sauri ta fita tashiga gidan makotan su bayan sun gai sa da
Kulu mai masa Kulu tace
"Gagurin zama Mama mai awara".
Mama tace
"A'a Kulu banga ta zama ba HAMDAH na asibiti za'a yi mata aiki da ma aron kuÉ—i nazo ki bani ko na masa ne dan Allah,
wlh yanzu haka ni ake jira bazata iya haihuwa da kan taba dole sai amma ta aiki kuma sunce cikin gaggawa in ba haka ba za'a iya rasa aÉ—aya a cikin su ko É—an ko ita,in sha Allahu zan biya ki bayan suna".
"CapÉ—i jan".
Kulu ta faɗa tana rike haɓa kana ta cigaba da faɗin
"Ikon Allah haihuwar dai tazo da gardama kenan,
wlh kin gan ni da mayafi a ka gidan mai shinkafa zani wlh tun shekaran jiya take tamin sintiri yau kuwa da sassafe ita ta tashe ni tun ban É—aura kaskon suya ba yanzu haka kuÉ—in ta zan kai mata."
cikin matukar damuwa Mama tace
"Dan Allah in kina da wani kuÉ—in ki taimaka ki ara min
kokuma ki siyi wake na kici gaba da yin awarar kafin a sallame mu".
tace "Wlh sisi bani da shi in ba wannan dubun ba".
taciro gudan dubu daga bakin zanin ta ta nuna mata.
sannan ta cigaba da faÉ—in
"To kikira mijin ta mana ko a dajin sambisa yake ai zai iya turo kuÉ—in da za'ayiwa matar sa ai ki, abu na waya yanzu kai yawaye duk duniyar da yake idan ya tura zai iso, yaushe zaki zauna baiwa kanki wuya kune irin iyayen da kuke baiwa mazajen Æ´aÆ´an ku kofar kin yiwa matansu jinya, har yaushe zaki zauna baiwa kanki wuya bayan yana nan da ransa".
da sauri Mama ta juya bata kuma cewa komai ba saboda sabar tashin hankali bata ma fahimtar me take faÉ—a,
tana fita gidan wata dillaliya tatafi,tace tazo
tasiyi katifar ta.
dillaliyar tace taje zatazo gobe da safe,
Mama
tace
"Dan Allah ki tai maka kizo muje yanzu wlh Æ´ata ce ke asibiti".
Tare suka taho gida da dillaliyar,
dillaliya ta kalli katifar da ke cikin É—akin Mama tace
"Nawa kika masa kuÉ—i".
Mama tace
"To dai kin ga katifar sabuwa ce bataji jiki ba ban jima da siyan sa ba wlh naira dubu 27 na siya amma yanzu nawa zaki siya?".
dillaliya ta kuma dudduba katifar da kyau kana tace
"Na siye shi dubu 8".
Da sauri Mama tace
"Haba ke kuwa dubu 8 gaskiya bazan sai da shi haka ba ki kara dai".
fuska matar ta yaguna sannan tace
"Shi yasa bana son zuwa gidan mutum yin ciniki sabo da bana son dogon ciniki karshe kuma na ɓata kafata a iska,
to ni gaskiyar in da zan iya siyan katifar nan dubu 10 in yayi miki to duk sabon tar sa ai yazama na hanu,
sannan kuma zaki bada kuÉ—in wan da zan nima ya kai min gida".
Mama tace
"Gaskiya katifar nan yafi haka kodun halin da nake ciki yaci kiduba lamarin kigani".
tafiya dillaliya tasoma tana faÉ—in
"To shi kenan kya iya nemo wata ta siya nidai daga kan dubu goma babu kari yo ribar nawa zanci ajikin sa".
shiru Mama tayi tana juya lamarin cikin matukar damuwa da tashin hankali.
taduba gabas ta duba yamma batada wata mafita,da yarage ta sai da mata haka bata da in da zata sami kuÉ—aÉ—en da ake nima a asibiti bata dasu bata da dalilin su,
ganin tana kokarin fita a É—akin da sauri tace
"To ki bada hakan".
Nan dillaliya ta caske dubu goma ta bata da fari tace zata cire naira É—ari uku acikin kuÉ—in ta bai wa É—an dakon da zai kai mata katifar gida,
Mama tace dan Allah tai maka kada ta cire ko sisi cikin kuÉ—in ta bita bashi zata bata...
KuÉ—in mama ta haÉ—a da wan da ta ciro a asusu yazamo dubu shashida da É—ari biyar,
É—akin ta bi da kallo babu wani abun da zata kuma É—agawa ta siyar wan da zai bata ko da dubu 2 ne bare yacikita ragowar kuÉ—in,dama katifar ce kaÉ—ai a cikin É—akin sai É—an tarkacen ta da ayan zu take ganin basu da amfani tun da bazata sai dasu su kawo mata kuÉ—i ba.
numfashi ta sauke gaba É—aya hankalin ta na asibiti da halin da HAMDAH take ciki, tasan tana can tana kan shan azaba.
da sauri ta fita ta nufi gidan Malam Musa mai maganin maciji dan suna mutun ci dasu sosai a tsakar gida da sami Zainabu matar malam musa tana al'walan sarllar isha,
bayan sun gaisa
Zainabu ta É—an yi dari tace
"Mama mai awara kin biyo bashin awar ki na shekaran jiya ko? kin ga Wlh kwata-kwata na mance da naci bashin awara sai da na ganki na tuno".
Mama tace
"Wlh Ni ba abun da ya kawo ni ba kenan ai nima na mance da ma kin siyi awara,
rancen kuÉ—i nazo kibani HAMDAH na asibiti za'a yi mata ai ki,kuÉ—in hanuna basu kai wan da ake nima a asibiti ba dan Allah ki ranta min bayan suna in sha Allahu zan biya ki".
salati Zainabu ta saka tamike tsaye tana faÉ—in
"Subhalallahi ayya HAMDAH yan da haihuwar yazo mata kenan Allah sarki yanzu an yi ai kinne?".
Mama tace
"A'a ni ake jira nakai kuÉ—in yanzu sai a mata".
da sauri Zainabu ta shige É—aki tana faÉ—in
"Ikon Allah Allah yabamu da sauki".
tafito rike da kuÉ—i ta mikawa mama tace
"Wlh iyakacin arzikina kenan É—aka da waje wannan dubu huÉ—un gashi malam yafita bare musa ran samun wani abu a gurin shi duk da dai shima naji yau yana kokawa".
Mama ta amshi kuÉ—in tare da faÉ—in
"Wlh hakan ma na gode zan haÉ—a dana hanuna na kai musu suyi mata ai kin kafin gobe na nemo musu cikon".
tajuya da sauri tanufi kofa, Zainabu tabita da addu'a da fatan Allah yasa a yi ai kin a sa'a...