Sashe 34
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ranar Mama mai awara kuka da hawayen ta tayi da shar-shar, tunanin ta bai wuce ina tatafi wani hali take ita da Æ´aÆ´an ta.
kwanan Mama uku ta fara shirin komawa dan tana ganin zaman ta anan nauyi take É—aura musu, duk yan da taso samun kuÉ—in mota tatafi batare da sunsan bata da shi ba abun yacu tura, karshe dai malam Musa shi ya bata kuÉ—in motar komawa.
a haka ta koma taje ta cigaba da rayuwar kunci da bakin ciki acikin gidan su wacce matar yayan ta ta mallake ita da Æ´aÆ´an ta, kullum tana cikin tunanin HAMDAH da Æ´aÆ´an ta da halin da suke ciki,
duk san da tatuna hakan sai ta zubda ƙwalla, sai dai batayi kasa a guiwa wajen yi mata addu'a ba, duk san da zatayi sallah sai ta sanyata cikin addu'o'in ta.....★
wannan kenan
Acan kasar saudi kuwa bayan sati uku da canza Diamond É—in har yanzu muna cikin masarautar Saudi mun zamo tamkar Æ´an gida,
Bappa yace bazamu koma ba sai munyi aikin hajji da yake dumfaro wa yanzu.
wata ranar juma'a bayan mun dawo daga masallaci shugaban kasar mu na Nigeria yakirawo wayar Mahmoud yahaÉ—a su da Bappa,bayan gaisawar da ya guda na sakanin su shugaban kasar ke magana kan cewa tun ranar da aka tura kuÉ—in Diamond baikuma jin wani magana ba,
shin akwai wanda za'a basa ATM É—in bankunan da aka zuba kuÉ—aÉ—en ciki nan kasa Nigeria kafin su sudawo?.
Bappa yace
A'a yarike ATM É—in a gurin sa dan bayida wan da zai iya cewa abashi sai dai bari yayi wa ita yarin yar magana,
yaji ta bakin ta ko da abun da zatace kan lamarin bari a nemeta aji ta bakin ta.
I na zaune cikin É—aki ina sakawa su Naseem kaya da yanzu nayi musu wanka, cikin kayan da É—azu Bappa yabani kuÉ—i nasiya musu da muke dawowa daga masallaci.
nan yake yimin bayanin yan da sukayi da shugaban kasar mu kana ya É—aura da faÉ—in
"Ko akwai wan da kike ganin za'a bashi kafin mu koman?".
nace "A'a Bappa yan da kace É—in hakan yayi".
yace "To madallh shike nan".
ya mike yafita....
da daddare duk muna hallare a katafaren parlour'n da yake masaukin mu, muna cin abin cin dare Mahmoud ya dube ni sannan ya nisa yace
"Bappa ya faÉ—a miki yan da sukayi da shugaban kasa ko?".
nace "Eh yafa É—a min".
kai ya jinjina tare da faÉ—in "Ok to yanzu kina so a bar kuÉ—in cikin account banki surika juyawa ne ko da wani abun da zakiyi da shi?".
Bappa yace "Tan bayar da shugaban kasa yayi min É—azu kenan da nace masa yabar ATM É—in agurun su,
ni ma dai nayi tunanin ko za'a siyi wasu Æ´an kaddarori ne in yaso sai abar sauran banki yarika juyawa".
baki na washe tare da faÉ—in
"Eh wlh Bapp a siyi wani abu da kuÉ—in".
Mahmoud yace "To me kike so a siyan".
hannayena biyu na dafe kumatu na, nayi sama da kwayar idanuna ina É—an jujjuya su, naÉ—an yi
shuru alamun nazari, sai nakuma washe baki nace
"Bappa kasan me nake tunani kuwa".
kai ya girgiza tare da yin murmushi ganin yan da nayi maganar, Mahmoud ma sai da ya murmusa. cikin muryar dariya
nace
"Bappa kuÉ—in zai kai yasiya mota da gida?".
nayi maganar ina rufe fuskata da cigaba da dariyar,
Mahmoud yace "Me zai hana shi kai wan har abun da yafi gida da mota ma zai siya, gidaje da motoci ma ba gida da mota kaÉ—ai ba har abun da yafisu ma kuÉ—in zai siya da shi har yarage".
da sauri nace "Yauwa to kawai a siya motoci irin manyan motocin nan wan da suke loda kaya aciki ana kaiwa garurruwa masu nisa É—innan,
da gidan mai".
yace "Gidajen mai dai". nace "To shi da kuma asibiti da masallaci, umm da kuma irin abubuwan sadakatuj'jariyan nan".
Bappa yace
"Rijiya bishiya masallaci bohul makaranta asibiti,da dai sauran su duk sadakatuj'jariya ne".
kai na gyaÉ—a da sauri nace "Yau wa Eh Bappa".
nakarashe maganar cikin muryar dariya,
yace "Gaskiya kinyi tunani mai kyau abun da yakama ta ayi kenan".
dariya kawai nayi dan ni ban É—auki maganar da wata girma ba dan ni atunani na mun dai yi sa cikin rahane amma kuÉ—in bazai iya yin abun da na lissafan nan ba.
Mahmoud kuwa kai ya girgiza ganin yanayin yaranta cike taf cikin maganar tawa......
A daren Bappa ya sanar wa shugaban kasar mu abun da nace ina so ayi da kuÉ—in,
shugaban mu ya jinjina lamarin matuka yace nayi tunani dan hakan ma ci gaban kasa Nigeria ne kwari da gaske.
za'ayi abun da nace in yaso sauran kuÉ—in kuma banki sai ta rika juyashi.
bayan sun gama maganar Mahmoud yace to shifa gobe idan Allah ya kai mu zai koma bakin ai kinsa.
Bappa yace "To Allah yakai mu mukam muna nan sai munyi ai kin hajji tukun, idan kaje karika zuwa duba mahaifiyar ka akai-akai gobe ma zaka kuma kirowo min Isa ya hadamu mukuma yin magana da ita".
yace "To ba da muwa Allah yakai mu"....
washegari da misalin karfe 11 Mahmoud yabi jirgi zuwa Dubai in da daga can zai shiga wani jirgin zuwa Nigeria...
★★★★
*After 1 year*
★★★★
🙌ðŸ»ðŸ™ŒðŸ»ðŸ™ŒðŸ»ðŸ™ŒðŸ»ðŸ™ŒðŸ»ðŸ™ŒðŸ»ðŸ˜¹ *da yar dar Allah anan book 2 yakawo karshe sai mun haÉ—u a littafi nagaba wato littafi na uku wan da shine zai zamo littafi na karshe da yar dar Allah*
*Zazzaɓin gida-gida yafara kyarkyara ta*
Mommyn twins ce