Sashe 16
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da azahar É—in muka fita yi wa mama rakiya ni da Zainabu har bakin hanya muka kai ta yayin da take rike da Nasmah,
da tun dawowar ta daga niman gida Æ´ar ta nanne mata sai da ta goye ta,
sai da muka tari mai abun hawa kafin ta miko min ita,
kana ta karɓi Naseem tana yi masa wasa shi ko sai wage mata baki yake,
duk yaran sai dariya suke mata itako sai wasa take musu,har sai da mai abun hawa yayi magana kana ta miko min Naseem,
kuka ya saka yana zillo alamun zaije gurin ta,
murmushi tayi tare da lakata kuma tun sa tace
"Mai gidan ka zauna zanje nadawo yanzu bazan daÉ—e ba zanje na nimo sadaki na kawo maka".
dariya ya saka kamar wan da yasan me aka ce,
Zainabu tace
"Ai kam kine mo da yawa dan yanzu mata suke bawa maza sadaki".
Mama tace
"Ai kam".
kana ta shige abun hawa muna É—agawa juna hannu yayin da hawaye ke zuba a ido na,
muka juya muka koma gida...!★
Mommyn Twins ce
Ranar a zauren malam Musa yakuma kwana ya bar mana É—akin,
washegari haka na wuni sukuku bani kaÉ—ai ba hatta Naseem da Nasmah idan ka kallesu kasan sunyi kewar Mama,duk da kuwa Zainabu tana jan su ajiki tana yi musu wasa,
Malam Musa kuwa yana iya bakin kokarin sa ya kawo mana abinci sosai Zainabu ta girka mana....
yau kwana biyu kenan da tafiyar mama inata murna da zuba idon ganin dawowar ta dan nasan yanzu kam tana hanya,
ganin bakina yakasa rufuwa Zainabu tayi ta zolaya ta tana yi min dariya.
murmushi nayi nace
"Ai in sha Allahu yau zata dawo".
Ido nayita kurawa hanya dan ganin isowar Mama har yamma shiru babu wani labari,
wasa-wasa har dare yayi zuwa lokacin kam shiru na zauna cikin damuwa jikina yagama mutuwa.
har dare yayi nisa sosai nan ne na cire raina da dawowar mama a yau na sa a raina wata kila sai gobe zata dawo.
goben ma haka shiru yanzu kam hankali na yakai kololuwa wajen tashi,
ba abun da ke damuna kaÉ—ai ba kenan,
duba da gidan da nake zaune duk da Ni basa nuna min wani hali ko kaÉ—an,
Amma bana jin daÉ—i badun komai ba,
sabo da ganin shi mai gidan da gidan sa a zaune yake kwana gashi yanzu yanayin damina kusan kullum sai anyi ruwa ga sanyi haka akan taburma take kwana acikin zauren.
gaba É—a hankali ya ninku wajen tashi,
ace mai gida da gidan sa a zaure yake kwana zauren ma kan taburma ga sanyi.
Yau kwanan mama biyar da tafi babu alamar ta.
da safe na nufi zaure in da kayan mu yake naÉ—auki akwati na da nazo da shi tuntini na haÉ—a kayana kala biyar wan da tuntini da ma da su nazo naketa sawa har yanzu sun gama tsufa sun koÉ—e wasu ma har sun yayyaye sai da aka bisu da É—in ki,
na haÉ—a kayan cikin akwati,
na É—au ki kayan Naseem da Nasmah wan da suka samu a suna kala hurhuÉ—u sai kuma wan da Mama tasiya tun kan na haihu na haÉ—a su cikin akwatin,
da É—an sauran kayan bukata,
nayi musu wanka nima nayi,
Zainabu tazuba min ido ganin inata shiri kana tace
"Naga kina ta shiri da haÉ—a kaya wai ina zaki ne haka da kaya?".
nayi murmushi tare da duban ta nace
"Zan bi Mama ne dan har yanzu gashi bata dawo ba".
Zainabu tace
"To ke da zaki jirata batace kijirata ba".
nakuma murmushi tare da faÉ—in
"Eh tace na jira ta amma har yanzu bata dawo ba kawai zan bita can É—in".
shiru Zainabu tayi kana tace
"To shi kenan amma Ni inaga da kin daÉ—a kara hakuri ki jirata".
nace
"A'a zan bita kawai".
tace to shike nan.
Bayan nagama kimsa yaran na É—auki Nasmah na goya na saka hijabi na kuÉ—in da mama ta tani na ciro sannan na É—auki Naseem a hannu,
Zainabu ta roko min akwati na har bakin hanya ta raka ni,
na hau abun hawa zuwa tasha ina isa
Na shiga motar YOLA........
Acan cikin garin Bauchi'n Yakubu kuwa zaune Ummi take akan sallaya..........!★
Kuyi hakuri dan Allah wlh sabar sauri ko editing ban yi ba😫
Mommyn twins ce
Wani sassanyan kuka Ummi ta sake dai-dai lokacin da ta sallamar da sallar nafilar da take,
ta É—aga hannayen ta biyu tana kwararo addu'a yayin da hawaye ke sauka a idon ta,
tun ranar da HAMDAH tasa kafa ta fita agidan kullum Ummi acikin kuka take.
badare barana ko da yaushe acikin yimata addu'a take tana nina mata kariyar Allah a duk inda take.
Wani sassanyar kuka mai matukar taɓa zuciya Ummi takuma sakewa lokacin da take jaddada rokon ta ga mahaliccin mu.
yayin da muryar ta ke fita haÉ—e da sautin kuka.
Fauzan da yanzu shigo War sa cikin É—akin da sauri ya isa in da take yadurkusa gaban ta tare da kifa fuskar sa kan cinyar ta,sai ya saki kuka yana faÉ—in
"Ummi dan Allah ki daina kuka Ummi kullum sai kinyi kuka Ummi ki dai na kuka".
yafaÉ—a cikin matukar damuwa da ganin halin da mahaiyar tasa kullum take ciki,
kansa ta shafa da hannunta É—aya yayin da ta É—ago hannunta guda tashiga share hawayen fuskar ta.
a hankali tace
"Taso Fauzan yi shiru na dai na kukan".
tafaÉ—a cikin sansanin karfin hali da son danne zuciyar ta da ke wani irin muguwar bugawa,
Aduk san da ta nuna da HAMDAH irin yanayin da take shiga kenan sai dai na yau ya ninka na ko yaushe.
yau bugun zuciya ne mai haÉ—e da É—inbin tsoro.
da sauri ta kai hannunta ta dafe kirjin ta tare da furta
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un".
da karfi cikin tsananin jin tsoron da ya lulluɓe ta..
cikin rawar murya mai haÉ—e da tsoro tacigaba da faÉ—in
"Ya Allah ka kare baiwar ka aduk in da take a duk halin da take ciki,ya Allah kafini sanin inda take kakare ta da kariyar ka."
Kuka sosai Ummi tafashe dashi ta rungume Fauzan da shima yakara sau tin kukan sa,
kuka sosai Ummi take tamkar karamar yarin ya kuka.
cikin Muryar kuka Fauzan yake cewa
"Ummi kin ce Aunty HAMDAH zata dawo kullum haka kike faÉ—a gashi har yanzu bata dawo ba,Ummi yaushe Aunty HAMDAH zata dawo?".
hawayen fuskarta tashi ga share wa yayin da take kokarin sai da hawayen da kuma kukan tace
"Ko bata dawo ba Allah zai kare ta a duk inda take a duk halin da take ciki, shine mai kariya buwayar sa ya isa ko ina".
taÉ—ago Fauzan tashare masa hawayen fuskarsa kana taci gaba da faÉ—in
"Yi shiru kaji a duk inda take tana cikin kariyar uban giji".....
Tun da muka fara tafiya nakejin wani irin yanayi a jikina,
sai dai na kasa fassara kalar yanayin da nake jin kaina ciki,
ina dai zaune cikin matar shiru yayin da Nasmah ke goye a bayana har lokacin Naseem kuma na rike a hannuna,
duk kanin su bacci suke,
daÉ—a gara rukon Naseem nayi kana na zuba wa titi ido.
sosai motar ke sharara gudu kan hanya sai dai nayi mamakin ganin tulin tafiyar da mukayi mai nisar gaske wai har lokacin bamu iso garin Yola ba,
tashin tun sassafe gamuna har bayan azahar a kan hanya duk da kuwa gudun da motar take.
tun fasinjojin da ke cikin motar suna hira har kowa yayi tsit sabo da nisar tafiyar.
karfe uku da rabi dai-dai muka isa wani gari in da direba yagyara fakin a gefen titi,
numfashi na sauke tare da yiwa Allah godiya a raina nake faÉ—in
"Kai wannan gari akwai nisa har sai yanzu muka iso gaskiya wannan Yola'n akwai shi da nisa".
bankai ga idda maganar zucin da nake ba najiyo maganar direba yana faÉ—in
"To nifa iyaka na nan garin bazan karasa can Yola ba waÉ—an da zasu wuce zasu yi gaba sai su sauka su tari wata motar anan".
Ido na waro da mamaki nace
"Au bamu iso Yola'n bane?".
wata matar da ke gefe na tace
"Eh ai bamu iso Yola ba tukun me mukayi ai da sauran tafiya".
"Ikon Allah".
nafaÉ—a a fili kana na buÉ—e marfin motar na fito, direban ya sauke mana kayan mu,
a hankali na koma gefen titi kan wani itace na zauna ina rungume da Naseem daya farka yana shirin yin kuka,
gyara zama ta nayi da kyau nabuÉ—e jakata na ciro gorar kunu da na É—ura musu,
nabashi yasha kana na kunce Nasmah da naji ita ma tana motsi na bata itama tasha,kana na kara musu da nono, sai da na tabbatar sun koshi sannan na mike na mai da Nasmah na goya ta na É—auki Naseem...
wata mota ce tasharo kwana daga can dagodu sosai
sai kuma ta rage gudun dai-dai san da tazo daf da Ni taÉ—an gotani kaÉ—an sai ta tsaya.