Sashe 33
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
acan cikin garin Yola kuwa
Mama mai awara na hango acikin family house É—in su, wan da matar yayan ta ta kanainaye gidan yazamo nata dole da Æ´aÆ´an ta.
tana zaune cikin waÉ—i É—an karamin É—aki karami sosai, acikin É—akin take zaune da taburman ta.
tazuba uban tagumi, tunanin HAMDAH da halin da take ciki yanzu kaÉ—ai take.
lokacin da ta iso Yola É—an kuÉ—in da tazo dashi a hannunta ta aje cikin É—aki akabi a ka sace ta nima tayi cigiya sama da kasa ta rasa, kuma su kaÉ—ai ne agidan daga matar yayan ta sai Æ´aÆ´an ta, amma tayi tan bayar duniyar nan sai matan yayan tace ta É—aura musu sharri,
karshe tayi ta mata wulakanci na kin kari,
abincin da take bata ma sai ta daina bata, gashi kuÉ—in da zatayi kuÉ—in mota ta koma Narkuta babu tunanin HAMDAH duk yabi ya isheta.
ganan ta da taje dan ta saida shi ma taje ta samu wasu sunci gonar,
duk yan da tayi akan gonar akace sam ba nata bane karshe haka tabarsu da Allah.
wannan ɗakin da take zaune aciki ma tun lokacin da tace kuɗin ta ya ɓata matar yayan nata tace tafita mata a gida da kyar dai tasa mu tabarta tacigaba da zama acikin, wan da da ɗakin kiwon kaji ne zuwan tane ta share shi ta shinfiɗa taburman ta take kwana a ciki.
tana so tazo Narkuta taga halin da HAMDAH take ciki amma bata da kuÉ—in mota, naira goma wannan yafi karfin arzikin ta,
tayi yawon niman bashi gidajen da ta sani dan ta fara jarin awara a nan É—in dan tasamu kuÉ—in motar da zata takoma sai dai bata samu ba,
tana zaune ta zuba tagumi yunwa duk ya addabe ta dan rabon ta da cin abin ci tun jiya da daddare yau kuwa ganin har 12 tayi bata samu abun da zata saka cikin bakin taba sai ta zarce da azumi.
yaron matar yayan ta yashigo da kwano a hannu babu ko murfi ya dangwara mata kwanon abincin a gaban ta, babu girmamawa sai zallar rashin tarbiyya, yajuya yafita.
tuwone tuwon datsa miyar bakar kuka da ko manja babu a cikin sa, tuwon É—an haka agindin kwano tamkar É—an yaye za'a baiwa abincin sabar kankantar sa.
kallon abincin tayi kawai ta girgiza kai,
batare da takuma kallon abincin ba ta mike ta É—au mayafin ta tafita a gidan,
cikin unguwar tasu tashiga can ciki
gidan wasu masu kuÉ—i dake can cikin unguwar tasu tayi,
tayi sallama a gidan matan gidan suka amsa tashiga, bayan sun gaisa tace
"Dan Allah kan maganar ai kin nan nakuma dawowa ko Allah zaisa na samu, ko shara da wanke-wanke da girkin abinci ko wanki duk wan da na samu zanyi"..........!★
*Kuyi hakuri kwana biyu bana samun lokacin yin editing sai ku karanta da hakuri idan na samu lokaci zan yi editing cikin document*
Mommyn Twins ce
Mama mai awara tayi maganar cikin nuna jaddada rokon ta, har in zata samu ai kin tarika samun kwabon kashewa da kuma kuÉ—in motar da zata koma duba HAMDAH yau sati guda kenan take yayon zuwa gidajen masu kuÉ—in unguwar su,ko zata sami ai ki,
wannan gidan da tazo ma,sun mata alkawarin samin ai kinne tun sati É—aya da ya wuce, shine yau ta kuma zuwa ko zata samu, ko wani irin aiki ne tana jin zata iya har in zata sami kuÉ—in mota.
Matan gidan suka ce mata Eh sun yi shawarwari zasu É—auke ta ai ki,
amma aikin ba ai kin abinci bane. shara da wanke-wanke da kuma wankin kayan su da na kuma Æ´aÆ´an su, dan suna da mai yi musu girkin,
tace ta Amin ce zata iya insha Allah,kuma yanzu zata fara in dai akwai wankin yanzu.
Nan aka fara fito mata da lodin kayan wanki É—aki-É—aki,
É—akunan gidan kaf sai da suka fito da kayan wanki suka jibgeshi tsakar gida,
sannan sukace tafara da wanke-wanke da shara kafin tayi wanki, nan Mama mai awara ta tuɓe hijabin ta ta sha ɗan mara da shi,
cikin kankanin lokaci tayi wanke-wanke kana taÉ—a tsintsiya tasoma shara,
tana gamawa sannan ta dukufa wanki mai uban yawa.
Wankin take tun tanayi da karfin ta har karfinta yafara kare wa,
ga azumin da babu suhur yunwan tun jiya da rana, ta kwana da shi takuma wuni da shi.
haka dai tayi wankin cikin mawuyacin hali.
tana gamawa ta zauna zaman jiran bushewar sa, tana nan har wankin ya bushe, ta ninke tabi É—aki-É—aki tana kaiwa, kamar yan da taga an fito da kayan cikin É—akunan gidan.
Wani É—akin idan ta kai suka duba kayan su gaya mata maganar banza, suke kayan ma bai fita ba.
ɗakin ƴanmatan gidan kam da takai wata yarin ya budurwa da ta karɓi kayan tana dubawa watsa mata kayan tayi a jikin ta,
cikin gatsali da tsantsar rashin tarbiyya da sangarci irin na Æ´aÆ´an wasu masu kuÉ—i tace
"Wannan kayan ne kin wanke? ke wata irin mata ce wata irin dakikiyar mata ce ke wannan an wanke wannan kawai tsomasa a ruwa kikayi kika ɓata min kaya kawai".
kai kawai Mama mai awara ta jinjina,
cikin takai cin jin yan da yarin ya karama wacce ta haife ta tajuya wai ita take zaginta,
kallon gefen ta tayi mahaiyar Æ´ar na zaune a gefen su amma tayi kamar bata nan.
"Allah shi kyauta".
Mama mai awara ta faÉ—a a fili tare da juyawa tabar gurin.
itako budurwar fuska ta yamutsa tare da jan dogon tsaki, tace
"Kayan a kasa zaki barmin kenan kiyi tafiyar ki?".
tayi maganar cikin rashin sanin darajar na gaba.
Mama mai awara batace komai ba ta juyo takwashi kayan ta mika mata, fizge kayan tayi a hannunta tajuya tawuce ciki...
Bayan tayi shara da wanke-wanken yamma daf magriba ta takoma gida,
kafin ta tafi kuwa sai da sukayi mata jawabin gobe da sassafe zatazo,
ko da ta koma gida da tasha ruwa tuwon da matar Æ´aÆ´an ta ta É—an sakura mata na tun da rana wan da ya wuni abuÉ—e ma shi tayi buÉ—a baki da shi.
washegari da sassafen tazo ta gidan masu kuÉ—in bayan tayi wanke-wanken da shara aka kuma jibge mata wanki har da na jiya da ta wanke aciki tayishi......
tun daga ranar kullum Mama mai awara na kan hanyar zuwa yin wannan aikin,
cikin kaskanci da wulakanci da rashin daraja É—an adam, wannan gida basa da daraja babba duk da ta girme musu duka amma basa daraja ta ko dun girman ta, suna yi mata kallon kaskantacciya kullum cikin wulakancin su take a haka dai har tayi wata É—aya a karkashin su,
ranar da tacika wata guda tana yi musu aiki suka É—auki naira dubu biyu suka bata suka ce shine albashin ta,
Mama mai awara ta karɓa har hanunta na ɓari tanata zuba musu godiya.
tana komawa gida tahaÉ—a Æ´an kayakin ta tafita sai tasha,
tashiga mota zuwa garin Jos tana isa direct Narkuta ta wuce,
ko da suka iso a bakin titi aka sauke ta kasan cewar É—an kuÉ—in da ke hannunta duk yakare a kuÉ—in mota da kafa tashiga layin unguwar su direct ta É—au hanyar gidan Malam Musa.
a sakar gida ta iske Zainabu zaune ta yi sallama tashigo, da sauri Zainabu ta mike tana faÉ—in
"Oyoyo Mama mai awara maraba lale barka da zuwa".
Mama mai awara ta yelwata murmushin fuskarta tace
"Yauwa Zainabu".
Zainabu ta kara buÉ—e taburman da take zaune a kai tare da faÉ—in
"Sannu da hanya ga gurin zama".
tazauna gefen taburman nan suka shiga gaisawa kana Zainabu ta mike ta É—ibo mata ruwa mai sanyi cikin randar kasa ta kaso mata.
tasha tana cigaba da mata sannu da hanya.
bayan É—an gaishe-gaishe da tanbayar bayan rabuwa,
Mama mai awara takuma bin gidan da kallo akaro na ba adadi jin babu wani alamar motsin wani acikin gidan,
ganin yan da Mama mai awara take ta raba ido cikin gidan, Zainabu taÉ—an muskuta tadube ta tare da yin murmushi tace
"Um sai kawai kiga É—iyar ki tabiyo ki, fir taki zama fa wai
ita bazata iya zama ba kawai zata biki, HAMDAH kenan Æ´ar Mama".
Ido Mama mai awara ta waro tare da faÉ—in
"Wa É—in wai HAMDAH to ai ni ita nazo É—auka".
Zainabu tace "A'a ita kuma kika zo É—auka Mama mai a wara?, to ai HAMDAH kamma tun ran da kika bar nan da kwana biyar tabiki in ban mance ba".
wani irin zabura Mama tayi tare da buga kirji tace
"Tun tafiya ta da kwana biyar tabar gidan nan to ina taje?".
Zainabu tace "Mama kina nufin wai baku tare da ita?".
shiru tayi cike da tsananin damuwa a ranta take faÉ—in
"To ko ta koma gurin iyayin ta ne".
sai kuma tayi saurin kuma cewa
"Ina baza ta koma ba ko dun gudun ta sana diyyar ta Ummi ta tabar gidan Abba'n ta, ina bazata taɓa komawa gida ba".
cikin tsananin matukar tashin hankali Mama tace
"Ina Zainabu bataje in da nake ba!"
ido Zainabu ta waro tare da buga kirji tace "Bataje ba? nan fa ta shirya tace zata biki nace ta hakura ta barki kidawo tun da kince bazaki jima ba tace a'a zata biki kawai, to ina taje?".
Zainabu tayi maganar hankali tashe.
hankali tashe Mama mai awara ta mike tana faÉ—in
"Bataje ba Zainabu bataje ba".
tanufi kofa, Zainabu ma ta mike taÉ—au mayafin ta tabi bayan ta,
duk gidajen da Mama mai awara take tunanin ko HAMDAH zata iya zuwa gidan wato gidajen da suke mutunci da su anan cikin Narkuta.
amma duk in da taje sai suce ai su rabon su da ganin ta tun ranar sunan ta.
batun tashin hankali gun Mama ba'a magana,
tunani tafara tashiga mota taje Bauchi ta tuba ko ta koma can, sai dai bugu da kari batasan gidan su a cikin garin Bauchi ba,ita dai tace mata ita Æ´ar Bauchi ce amma bata faÉ—a mata ko awani unguwa take ba,to yanzu idan taje ta ina zata fara neman ta, Bauchi babban gari ne ba karamin gari ba, idan taje ta ina zata fara neman ta....