Sashe 32
Hamdah Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
daga cikin wayar Mamie tace
"Yanzu ma haka shirin fita unguwa nake, tasa ma'aikatan ta suyi mata mana in bazata iya yi da kan taba, kaganni nan fita ma zanyi".
Mamie na gama faÉ—ar haka ta kashe wayar.
duk abun da suke Na'ima na ji dan wayar a speaker yasa ka,
batare da yajuyo ba yace "To kinji abin da Mamie tafaÉ—a bata nan zata fita so kawai kisa ayi miki".
yafaÉ—a tare da gyara rukon system É—in sa ya nufi bedroom É—in sa.
wani irin kololon bakin ciki ne ya tirni ke ta,
wato koma damuwa baiyi ba, shidai yakan nuna yana son cikin amma irin rawan kafa da yake nunawa lokacin cikin HAMDAH sam bayayi a kan cikin ta.
tsaki taja ta tare da mike wa, sai gatanan ta ware tana tafiya normal bakamar irin yanda É—azu tayi da taje zubda yawo cikin toilet É—in parlour'n ba.
ta nufi side É—in ta da sauri ta shige É—akin ta tana shiga,
ta É—au wayar ta takira kawarta Raliya, Raliya na É—agawa tace
"Aminiya ya kike ya gida ya cikin mun dai?".
Raliya tayi maganar da dariya
dariya duk suka saka kana Na'ima tace
"Him kedai bari aminiya ciki yana nan, ke ni ba na mance ba ashe dai cikin yashiga wata huÉ—u ni bana gama sakarkancewa ba kwata-kwata ni na ma mance da lissafin ashe É—an batalikan nan yana nan yana rike da lissafin".
dariya Raliya ta fashe da shi.
tace "Ke da abu ke jikin ki baki rike lissafin sa ba".
Na'ima tace
"Himm ke dai bari ai ni na wasar da lissafin tun wancan ranar ashe dama haka mukayi lissafin cikin yanzu yake cemin wai cikin wata huÉ—u kenan yanzu yakusa shiga biyar kenan,
to idan yashiga biyar ba'aga ciki yana tashi ba yaya kenan, karfa asiri ya tonu".
Raliya tace "Haba dai sai kace ba Na'ima da na sani ba ya kike wani abu kamar ba kece Na'ima ba,ta ya za'ayi ya gane da zaran cikin yakai wata biyar in yaga baigirma ba sai muyi hanyar da zamuyi sai kawai ace ya zuba".
"Kwarai kuwa haka za'a yi kawata kin kawo mafita amma bazai taɓa zuba ba sai ya bani miliyan 5 ɗin na yanzu ma zan shirya in ce masa zanje awo ina zuwa kuma zan kira sa in haɗa sa da Dr Hashim Wargi in tsara masa yan da tafiyar zata kuma ci gaba".
kuma shekewa da dariya sukayi, Raliya tace
"Kai kawata kina fa tsula tsiyar ki".
tace "Yan da nake so kuwa in juya acikin gidan yanda naga dama".
sai kuma taÉ—an sassauta maganar tare da cigaba dafaÉ—in
"Amma ki san meye aminiya?".
Raliya tace "Sai kin faÉ—a". tace
"Allah yanzu ina son cikin nan da gaske narasa yan da zanyi ne kawai kinsan rannan naje gurin boka nace mishi yasake duba min yagani anya kuwa bazan haihuba, yace min maganar kenan fa É—aya tas koyayen haihuwa ta na gama da su,wai ashe sauran sa kenan zuwan mu akan mahanar kuÉ—in da nake so SALEEM ya banin nan, yabaiwa aljani durkus jinin duk cikin da zanyi nan gaba kin san wai ashe bayan dawowar mu da wata biyu nasami ciki banko sani ba aljani durkus da akayi masa sadakar jinin yaÉ—auke cikin yaje ya shanye jinin,
dama wai shike nan ya rage duk na wanke sauran tun muna makaran ta,to ni yanzu abun yafara dami na kin gafa SALEEM yana son haihuwa yana son yara,
narasa yadda zanyi kinga fa ta sana diyyar ganin hankalin shi naga yafara komawa kan yara idan abokan sa sukazo da yaran su karkiga yan da yake yi da su,
gudun kada ya tunu cikin wancan ɓatacciyar shegiyar yarinyar nan HAMDAH da kuma abun da zata haifa ko ta haifan ko ta mutu da cikin oho mata shiya sa fa na laune nace ina da cikin nan, sabo da kawai hankalin shi yadaɗa dawowa gare ni,
yanzu tsohuwar sa ma wai an kira ta dan rainin wayo nace inaso nasa gwaten gauta kinsan me tace? tace wani wai zata fita unguwa to in yi da kai na mana,
kiji matan nan lokacin da wannan ɓatacciyar HAMDAH'N take nan kullum ita ke mata girki tasa akawo mata,
amma wai yanzu nace inaso nasha gwaten gauta tace wai nayi da kaina,wato ko da É—anta ya narka min cikin da gaske haka zatace kifaji matar nan".
Raliya tace
"To ai yanzun ma na gaskiyar ce tun da koshi uban gayyar bai isa ya karyata ko yagane karya bane,
kirabu da ita kawai kin san har yanzu sunajin abun aransu sai dai bazasu iya yin komai a kai bane".
Na'ima tace
"Ah to sumayi mana ai sai dai abun yakashe su a ransu amma zancen suyi magana kam karyansu,
SALEEM yarigada ya zama nawa ni kaÉ—ai idan sukayi wasa ma sai na rabasu da shi in ga ta faÉ—in su".
dariya suka saka dukan su
Raliya tace
"Yi hakuri dai kada ki raba su bassu a haka kawai aje zuwa tun da babu abun da aka rage ki da shi".
tace "Kwarai kuwa SALEEM nawane yazamo nawa, amma kinsan maye ne,
Raliya inason magana da ke kizo gida muyi ta, Raliya inason É—a".
Raliya tace
"Kinason ɗa kuma?". tace "Kwarai kuwa ina son ɗa ɗan da zai zamo da na SALEEM duk da nasan ni bazan taɓa haihuwa ba,amma ina son ɗan da zai zamo na SALEEM kuma a madadin ni nahaife shi magajin SALEEM yashe zaki zo?".
Raliya tace "Zan shigo gobe dan yanzu bana ma gari nayiwa wani saurayi na rakiya, yanzu haka ma muna hotel ne da tun É—azu kika kira ma bazan sami damar É—agawa ba,nashiga wanka ne ma yanzu shine kiran ki yake shigo wa."
Na'ima tace
"To shike nan yanzu yaushe zaki dawo".
tace "Gobe ko jibi zamu dawo".
tace "To Allah yakai mu kida gobe dan Allah tabbas ina son É—a wan da zai gaji dukiyar SALEEM".
Raliya tace "To an gama ina hanya kuwa".
nan sukayi sallama.
bayan da Na'ima ta sauke wayar daga kunnnen ta zama ta gyara tare da faÉ—in
"SALEEM dole zan samo É—an da zai zamo naka yakuma gado min dukiyar ka".
tayi maganar a fili yayin da take girgiza kanta alamar yar da da duk wani shirin da ta tufkeshi yanzu a ranta....
a ɓangaren Mamie kuwa
tun lokacin da sukayi waya da SALEEM tana zaune a É—akin ta, bawai fita unguwar zatayi kamar yan da tafaÉ—a mishi ba, tafaÉ—i hakan ne kawai dan a ranta tanajin bazata iya girkawa Na'ima abun da zataci ba koda Æ´aÆ´an cikin ta sunkai guda goma ne.
tana zaune gan É—eÉ—iyar mata da ita wai tana laulayin ciki har da niman mai yi mata girki duk da tulin ma'aikatan da ke gidan su.
kai Mamie ta girgiza "Wato dan taga lokacin na HAMDAH ni ke mata girki ko,
to ai HAMDAH yarin yace karama tana bukatar tai mako".
Mamie tayi maganar a can kasan ranta.
yayin da take jin Na'ima wata annoba ce acikin rayuwar su sai dai babu yan da suka É—iba suka iya da ita.
Mamie na nan zaune har Abbu yashigo yakaraso ya zauna a bakin gadon da take zaune,
ya dube ta cikin kulawa tare da faÉ—in
"Yaya dai Hajiya Maryamu na ganki shiru haka".
murmushi tayi kawai tana faÉ—in
"Babu komai".
amma acikin kasan ranta tabbas tunanin HAMDAH ce yazo mata.
shima kuwa a ɓangaren Abbu haka abun yake dan tun shigowar sa da yaga tanayin ta shima yashiga irin yanayin datake cikin wan da baki baya iya furtashi sai dai yayi ta kona zuciyoyi...
a can cikin part É—in Ummi kuwa
zaune take a kan sallaya kamar koda yaushe tana jan jarbi,
bayan tagama yiwa É—iyar tata addu'o'in samun kariyar Allah a duk in da take.
Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela kasan cewar yau Saturday ne duk suka tattaro da Æ´aÆ´an su sukazo gida wuni, duk suna part É—in
Ummi da Æ´aÆ´an su, suna zaune suna ta tayata hira,
Ummi dai na zaune tana jin su wan da rabin hankalin ta ma baya tare da su.
Aunty Rafee'at da ke ta danne dan ne cikin wayar ta har tashi gurin adana hotuna,
shiru tayi tare da kurawa hoton HAMDAH sai ga hawaye ya cika mata ido kan kace me yafara gangara kan fuskarta,
ido Jaleela ta waro ganin Rafee'at na share kwalla tace
"Aunty Rafee'at yaya dai?".
fuskar wayar ta nuna mata batafe da tayi magana ba, da sauri ta karɓi wayar yayin da itama kwalla suka ciko idon ta,a fili Aunty Jaleela tace
"Ko ya take?". tayi maganar cikin rauni da damuwa sosai.
"Sai Allah Allah ka kare ta".
cewar Aunty Rafee'at, Ummi ma kwallar ce ta cika mata ido dan tasan mahanar kan HAMDAH suke.
ganin Ummi tayi shiru da alamun bayyanar damuwa sosai a tare da ita.
sai sukayi saurin kawar da zancen da wani hirar da ban...