Sashe 66
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
"Momy sorry please we wants repeat it again please momy suka fara bata hakuri, shigowar uban ne yasa gaba daya sukaji sanyi a ransu don bayason Abinda zai taba mai yara, "who is going to beat my pride? "Dady! Suka ruga a guje wurin shi harda small yasmin da ke gefe ita tana wasanta da Teddy bear, suka makalkaleshi dukansu, yace "wait let me carry my sweety ya daga yasmin domin yarinyar ba inda tabar uwar ta shiyasa yake jin sonta sosai a yaran nashi, Ummul khair ta bata fuska "dady mu baka murnar ganin mu sai little ko? " nooo ni na isa come my momy kuzo daddy ya muku tsarabar da kuka ce, suka fara ihu tareda fita harabar aguje harda Y'an biyu Abulkhair ne ya tsaya yana bata fuska " dady nifa? "Go and carry your gun my soldier, kaima na siyo ma, ai tuni ya bisu yarage daga shi sai matar shi tuni ya matsa jikin ta " my lovely wife mun tuba nida yarana don naga laifin su ya shafeni ko welcome ban samuba, "ban isaba my zuma yaranka ne basajin magana, " Ayi musu hakuri madam muntuba, yafada tareda kama kunnen shi, "ok for the sake of their father Amma zanyi mai bulala anjima,
"Oh ayimin a hankali kar asa babansu kuka, zokiji yafada tareda matsawa ya mata rada a kunne. today you are a General wife jibi zamuje hanging rank don haka get ready Mrs MA tayi matukar farin cikin matsayin da mijin ta yakai wannan matsayin ta rungumeshi tareda cewa dole yau in wanke maka wannan Albishir din da ka bani, "yes please muje daga ciki I deserve it, "kai aa kafa girma yaranka na gida, bawani zansa akaisu gidan hajiya tace akawo su yanzu daga gidan ta nake,
Ok my zuma muje in hada musu kayan su, ina name sake dina? Nuna mai keken yaran da yake ciki tayi yana wasan shi, yayi saurin matsawa " oh sorry my love maman ka ta hana inganka in ina kusa da ita bata barin inga kowa come to dady my baby, yadaga shi sama yaron nata dariya,
Shigowar yaran kowa da kayan shi sunata murna da tsalle yasa yaji wani irin farin ciki, sunata godiya "dady tank you Allah yakara budi harda little itama ta na godiyar cikin gwalancin ta yayi dariya, "god bless my children suka Amsa baki daya da Ameen ya fara kashe musu hotuna yana makale gefe da uwarsu, kana ganin familyn kasan an ginashi akan turba mai kyau ilimi addini iya tarbiya, sai ince
TAMMAT BIHAMDILLAH🙏
"Iyaye mata mu dage wajen koyawa yaran mu dabi'u masu kyau kamar godiya ga yaro gaisuwa sallah tun basu iyaba har su iya kamar yaro karami ku rika nunamin hanyar masallaci tun yana karami zai tashi da Abin a cikin zuciyar shi godiya ga yara tanasa farin ciki a zuciyar mahaifin su naso in tsawaita Abin Amma akwai Uzuri Allah yasa mu Amfana da Abubuwa masu Amfani wa inda basuda shi mu watsar Allah ka yafe mana kurakuran mu Allah yasa mu dace duniya da lahira,
"dukkan godiya ta tabbata ga ubangiji na mai kowa mai komai Allah ya karo da din tsira ga shugaban mu Annabi Muhammad S. A. W , masoya ina matukar godiya da gudun muwar ku a wannan labari nawa da kuma comments dinku zafafa Allah yabar kauna,
Jinjinar bangirma ga dukkan Grps dina
BARIKI AUREN SOJA
BARIKI AUREN SOJA 2
FENERH FANS GRP
BENEFICIAL WRITERS GRO
SIDIYA FANS GRP
BOYAYYAN AL AMARI FANS
PROFICIENT WRITERS FANS
REAL SMERSHER FANS
Da ma sauran Grps din da ban kiraba sunada yawa masoya ina matukar godiya sai mun hadu a sabon littafina mai sunan............ WANAKE AURE?
Labari ne mai cikeda sarkakiya tareda sabon salo da kuma soyayya mai cikeda sadaukar wa masoya sai kunjini,
*Matar Soja*