Sashe 50
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida ta ciro dubu goma a Jakarta ta bata "gashi baba zankoma Asibiti don Allah ku dafa duk Abinda kuke bukata ba lallai indawo yauba ma, "to Allah yasaka da Alkhairi uwardaki na nagode sosai, ta juya dakinta domin tayi mantuwa brush dinta ta dauka tareda turare ta ciro wata rigar bacci da katon saabon hijab da single zani ta jefa a Jakarta sannan ta fita, ta matsu bata ga halin da yake ciki yanzu,
Tukinta takeyi cikin natsuwa harta isa 44 bata tafi da komai ba saboda tasan Y'an uwa suna kawo Abinci ga su drink da ruwa katon katon jiya Aunty Halima ta kawo ba Abinda babu a wurin don haka gab da word din da yake tayi parking domin akwai gefen motoci , ta rufe motar ta nufi dakin cikin natsuwa, jinmuryar su hajiya dasu yaya Halima yasa ta san cewa ya farfado kenan, da sallama ta tura kofar ta shiga kanta akasa domin tasan idanun shi biyu karyasa tasha kunya,
Tunda ta shigo ya kafeta da ido ko kiftawa bayayi wata irin wawuyar Ajiyar ya sauke har wani irin karkace wuya yayi baida muda su hajiya dake dakin ba don su mama tuni suntafi Aunty maryam kuwa na wurin mijinta a dakin da yake, dagashi sai Y'an Uwan shine a dakin, gaishe su tayi batareda tayi gigin daga kanta ta kalle shiba, hajiya tace to Fatima tunda kindawo bari mugudu mubaki wuri Kici gaba da wannan mijin naki, bude baki yayi yace "bayan ko kallo na ma takiyi hajiya zaku tafi kubarni da ita kuna ganin bata ko damu daniba, "Amma dai baba na duk kokarin da yarinyar nan tayi jiya nasan bata runtsa ba kodazu saida nasa baki ta tafi gida tadan huta,
"To basai tazo ta rungume niba da tadawo kallifa inda ta wani makale, "oh ni jikar mutum hudu Kadai kula karka fama aikin hannun ka kaji mai likita yace ko, ? Barshi kawai hajiya yazai wani hanani yin Abinda naga dama Allah ne ya nufi zanrayu da yanzu nazama gawa don haka ku kyale shirmen likita, su yaya Halima suka yomai ca "to kar Allah yasa ka kiyaye jikinka zai fada maka ai shugaban marasa kunya hajiya ni natafi kutashi mu wuce,
Itadai batace komai ba sai Addu a take karyabata kunya a gaban hajiya, suka fita gaba dayansu sukace sai gobe tunda Abin da sauki, suna fita ta bisu domin rakasu ta karbi yaron hannun salma wato karamarsu saida suka tafi dukansu ta koma dakin cikeda farin ciki, tarasa me yasa ya mata kwarjini takasa hada ido dashi Sam, tana tura kofar yace lock it and come closer yafada kai tsaye ta dago kai ta kalleshi for the first time tunda ta shigo yanzu akwai farar singlet a jikinshi, saidai wandon kakin ne har yanzu hannun shi na rataye da abin rataye hannu bandage din kanshi ma na nan saidai fuskar ta sauka yanzu sai dan kukkujewa da tayi a gefen, kafeta da ido yayi tareda zubawa surar jikinta ido ya kalli cikinta da ya bayyana kadan yayi murmushi, "come let me see my baby,
Takawa tayi a hankali kamar mara Lafiya domin jinshi take kamar wani Bako ba MA dinta ba she can believe shine a kusa da ita she is missing him like hell ta zauna a gefen shi ya gyara zaman shi, tareda matsowa kusa da ita, "ya jiki? tace mai "am fine meyasa kika tafi Kinsan ina farkowa fuskar ki nakeson gani a kusa dani, naje nayi wanka ne na canja kaya, hannun shi mai Lafiya yasa bayan ya Kara matsota ya yaye gyalen jikinta tareda dora hannun shi saman marar ta kamar jira cikin yakeyi yako harba, tuni ya rude " baby na ya motsa naji baby kinajin yanda yakeyi? Yafada kamar ya shige jikinta, " uhm haka yakemun yanzu hardai idan inajin yunwa, " to kidaina zama da yunwa karki wahalar min da baby na please,
Bata fuska tayi " kafi son baby dani ko? Dora hannun shi yayi a kirjinta ya shafo " soyayyar da nake miki ce tasa nake dokin ganin gu
dan jini na daga gareki baby ina sonki sosai ko a lokacin da nake cikin halin nan nayi kokarin kare kaina saboda ke ne baby I want to live with you banason intafi inbarki wani ya Aurar min ke I dont want to shear you with any one, rufe mai baki tayi cikin sauri tana girgiza kai " no please muna tare dakai tare zamu mutu idan katafi nima mutuwa zanyi bazan iya Rayuwa baka a tareda ni ba Kasan yanda naji lokacinda aka kirani kana nan kuwa, I felt like kamar nima mutuwa zanyi zuciya ta har zafi takemun when I sow you hmm jinayi kamar jini na hawa kaina,
Goshin shi ya daura a kan nata cikin natsuwa yace "kiss me please nayi kewar lips dinki sosai baby ina missing dinki gaba daya ma, yafada yana fitarda nishi Sam ya manta da ciwon dake hannun shi da kuma dokar likita na karya sake ya motsa hannun sai nan da sati daya, ba westing time ta kama lips dinshi tafara bashi sassanyar kiss birkicewa yayi jikinshi ya dauki rawa yakai hannun shi saman kirjin ta saidai rigar ta hanashi rawar gaban hantsi zare bakinshi yayi ya kallleta idanun shi duk sun shige ciki tsabar fitina "babyyyy ki cire zip din nan rigar ta takurani, zaro idanu tayi waje tace "noo Asibiti nefa " and so just do as I say my friend yafada yana jan numfashi,
Batason ta batamai rai ta zuge rigar ta baya tareda dukarda kanta tana cewa "kar wani yazo please yagan mu "kowaye ma yazo shi zaiga Abinda zai dameshi ya Kara matsota saida ya sauke rigar ta sama yaja wani gauron numfashi ganin kirjin nata ba bra saboda yanzu damun ta takeyi kuma ma rigar nada breastcup, ganin sunkara cika ga bakinsu yayi baki circle din suna sheki tuni yakara rikicewa ya dafe dayan cikin rawar jiki tareda dora bakinshi akan dayan yafara birkitata saurin dafe gadon tayi da hannayen ta saboda wani irin mugun shock da taji har tsakar kanta kunsan Abinku da mai ciki gashi andade ba a haduba tuni tafara hade legs dinta tana turo mai kirjin shi kuwa sai budurin shi yakeyi, gaba daya ya gama rikicewa ga hannu daya a nade haka ya koma baya yana freeing wandonshi da yakejin ya mugun cika ita kuma kwanciya tayi rigingine tana jan numfashi don ya mugun tsokanota kirjinta sai sama da kasa yakeyi,............ 🖊
Him kubawa dan dakin ku shawara baruwana uhm,
*Matar Soja*
[9/24, 7:09 PM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Written by FENERH
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
57&58
Numfashi yakeja sosai kafin ya matso kusa da ita again ya saka hannun mai Lafiya ya dagota suna fuskantar juna dakyar yake iya bude bakin shi saboda tsabar fitina da kuma zafin da yakeji a hannun nashi, "baby yazakiyi dani? I really need this, yafada yana shafo saman kirjin ta dake Kara haukata mai kwakwal wa, tashi tayi ta Kara rungume shi tareda Dora Hannun ta ta tallabo bayanshi tana sakin numfashi, "sorry Zuma ka bari ka Kara samun sauki muna tare, no for how long zan jira "very soon zaka samu lfy banason wani Abu yasamu hannun ka kaga doctor yace karka motsa hannun aikin zai iya lalacewa "oh come on kyale wani zancen likita da zanbi in cutu, kawai ki Barni insamu natsuwa da iyali na,
Dagowa tayi tana mai dariya "da hannu daya zaka samu natsuwar, "oh kina tunanin ko duka hannayen ne bazan iya more matana ba? just come and give me my thing please, yafada yana janyota zuwa jikinshi "please Zuma kaga Asibiti nefa kuma yazakayi wanka idan kasamu janaba? "I will do it, "how bayan ba ason ruwa yataba hannun ga kuma wa innan raunukan na jikin ka, sakin ta yayi tareda jabaya kawai ya runtse idanun shi yanajin wata irin fitina nakara taso mai,
Tashi tayi ta gyara rigar ta tareda daura dankwalinta tace "kaci Abinci kuwa? Banza yayi mata domin tabata mai rai, tabashi tayi "Zuma ta, "please go yafada yana bude jajayen idanun shi da suka cika da fitina, fito da idanun ta tayi waje saboda ganin yanda ya mugun hade rai "fushi Kayi Zuma ta? "Nop. Kawai yace tareda komawa ya gyara kwanciyar shi, runtse idanun shi gam yayi, bugun kofarda akayine yasa ta tashi tsreda daukar mayafinta zata bude ya yi magana batareda ya bude idon shi ba, "kidaina fita da gyale and ki sashi akanki ki rufe jikin ki sosai,
Murmushi tayi tareda yin yanda yace ta nufi kofar ta bude tsayawa tayi turus ganin wadda ke tsaye tuni fuskar ta ta canja taki matsawa a hanyar tareda kama kugu, "please ki ban hanya zan shiga inga halin da baby ke ciki, "waye babyn nidai nasan ba muda baby a nan and kibar nan kafin inyi disgracing dinki agaban duniya, "oh shut up ni zaki bawa doka inbi ke wacece,? "Ni matar MG Muhammad Abdullah kuma uwar ya'yan shi tafada tana shafo cikin ta, wata muguwar dariya tasaka "oh kin manta ni ce first love dinshi kuma nima ina dauke da cikin shi don haka bani hanya in wuce ko... "Ko me zakiyi? If you are dreaming of pushing me wallahi zanfada miki you better wake up cos hannun ki na taba ni kai forget about ki tabani iskar jikin ki ta wuce ta jikina in the name of zaki tabani wallahi saikinyi da kinsanin Rayuwar BARIKI, sannan da kike cewa ciki na shine wait and see very soon zaki fadi cikin uban waye kike kokarin likama miji na nasan duk Rayuwar da kukayi a baya mijina ba makaryaci bane ke ko kunya bakyaji ki dakko cikin shegen kizo mana dashi saboda ke y'ar marasa tarbiya ce kidawo gidan saurayi ki zauna, and don't think bansani ba I no everything nabarki ne Kici lokacin ki Amma tunda kin dakko kafarki kin kawo min har nan zako kisha mamaki,