← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 66

Sashe 54

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Karfe shida ta tashi ta zuba wanka tareda shiryawa bayan ta hada musu breakfast duk da irin gajiyar da MA yatara mata jiya tana dokin shiga cikin daginta, saida ta caba adonta cikin wani fitinannen leshi maroon yaji stones yana daukar ido rigar fubu ce saboda tafi son saka dogayen riguna masu walawa saboda Sam batason cikinta yatakura saitaji numfashin ta na shirin daukewa, zama tayi gefen gadon ta shafo fuskar shi zuwa kirjinshi dake cikin jallabiyar da yayi salla bai cireba ya kwanta da ita " Zuma ta please katashi kashirya, bude idanun shi yayi ya kalleta tayi masifar kyau ga sumarta ta gyara tana lilo a gefen wuyanta kara juyowa yayi ya janyota zuwa jikinshi, " you look beautiful baby na, tank you please get up, " mezanyi miki? Shure Shure ta fara tana zungureshi, yayi wata irin mika tareda bajewa saboda irin yanda takeyi ya mugun tafiya dashi, ai tana kallon gaban rigarshi ta mike da Sauri cikeda tsoro, ya kwashe da dariya tareda sanya hannu ya shafo abarshi " ke kinga kin korar min mata ko ki kwanta haka nan,

Kallon ta yayi cikin tsokana " tace bazata kwantaba saitaci Abincin ta mai dadi " nidai gaskiya katashi kawai kaga yanzu karfe bakwai nasan kafin ka gama training ka shirya sai munkai tara, su Aunty nasan NA jiran mu, kara bajewa yayi yace ki kirata kiji, wayar ta ta dauka a kan drower tayi dialing number Aunty maryam, tana dauka tace" Aunty na karfe nawa zamu tafi, ? "Ai saidai ki tanbayi mijinki yaushe zsku tafi ni yanzu haka munkusa isa garin zango Kinsan daurin Auren yaune fa karfe shabiyu baban Auwal naso ya halarta, sannan kiyimana godiya Yasmin megidanki ya mallakawa baban Auwal sabuwar mota kirar Lexus, yanzu haka muna ciki sai dai fatan Allah yakara mai budi da kuma daukaka, kallonta yakeyi yana murmushi ta zare wayar a kunnen ta ta zuba Mai ido wasu hawayen farin ciki suka biyo kumatunta, ta karasa jikinshi ta fa she da kuka tank you baby tank you, ko jiya baba yace inyi ma godiya kamusu Alkhairi mai girma shida baban zango duk da bai fadamin komeye ba nagode baby,.

Manne bakinta tayi saboda rashin sanin irin godiyar da zatayi mai saida ta birkitashi soasai ta zare bakinta tareda daga jallabiyar shi yana kallon ta ya taimaka mata taciremai ta cire tata tareda zame boxer dinshi ta kalli yanda take kokarin wawurota saboda zillon da takeyi wannan jinyar da yayi kamar Ankara mata Lafiya, da kanta tafara bashi hot romance tareda hayewa ruwan cikinshi, ranar badon ta rufe bakinshi da nataba ihun da zaiyi sai masu gadi sunjiyoshi ta kaishi garin maji dadi tabashi kaya yakarba, yasamu gamsuwa fiyeda tunani saida ta bashi natsuwa ta lafe a kirjinshi yanata famar binta da kisses masu zafi najin dadi, " baby in haka ake bada tukuicin godiya gobe ma zsnkuma yin Abinda za abani irin wannan mai dadin, dariya tayi cikin dauriya ta tashi don taji jiki tasan maza NA kokari wallahi sosai saudaya kawai amma kamar bayanta zai cire lallai maza nada karfi na musamman

Wanka sukasha ta kuma maida kayanta kafin su karya ranar hakura yayi da training ya saka wata shadda kalar leshin ta tana maiko ya murza hula zanna tareda daura sabon agogon Gucci ta zuba Mai idanun ta tana bashi wani irin kallon so gaskiya ita Mai Sa a ce ya fito sosai ingarmar mijin nata inbatayi karya ba saitace ma yafita kyau, matsowa yayi ya ce " madam ciromin shoe please, tashi tayi ta ciro mai wani budadden takalmi sabo ta ajiyemai ta ciro nata baki da jakarshi tareda gyale kato zata sa yace " wait da kanshi ya bude walldrp dinta jerin hijabai ya ciro mata wani dogo mai hade da gyale har kasa ya ce kisa wannan, ba musu ta karba tasa jakun kunan su ya fita dasu waje kafin ta kwaso Mai wayoyin shi harma da jakar laptop dinshi da tasan yake yawo da ita baba jummai tasamu tana gyaran kitchen and tace " baba zamu tafi don Allah idan kin gama kibawa masu gadin key sai mundawo ta zaro dubu goma ta mika mata sai godiya takeyi saboda murna,

A harabar gidan ta sameshi yana magana da sojojin, yana hangota ya karaso tareda rikota suka nufi wajen gate din, " baga motocin mu ba a wacce zamuje? "Yarana na jiran mu a waje dasu zanje, " haba dai so kake asamun ido a wurin nidai muje mukadai, " Kinsan doka ce bazasu Barni inyi doguwar tafiya ba security ba is impossible, badon taso ba haka ta hakura ya bude mata katuwar motar tashiga convoy din suka dauki hanya ta lafe a jikinshi tareda ciro wayarta ta kira Aunty maryam, tace suna zuwa yanzu,
Karfe sha daya dai dai convoy dinshi suka shiga babban garin mai tarihi na zango wata, ita ta fada mai sunan Unguwar hausawan ya fadawa driver Kasan cewar sun san kangarin har layin sun sani,

Dankam kofar gidan nasu na gado yake Wanda baban zango ne kawai a cikin shi sai ya'yan shi Y'an Uwa ne birjiki harda su ismail dake gefe tareda Ahmad suna hirar cikin Abokan ismail wasuma don sunga sojane suke kara wani shigemai kunsan mutanen da farin jini sanin ogan nashi na zuwa yasa yazo da kakin shi,
Dosowar motocin yasa wasu mutanen mikewa da niyyar gudu don suna shiga layin wasu suka diro daga hilux domin clearing hanyar dauke da bindigogin su, mutanen garin da sukasan irin Rayuwar da ake ciki da kuma sanin cewar garin nasu akwai kabilanci yasa duk suka tsure,

Su baban zango da baba suna zaune sura dattijai ana jiran lokacin daurin Aure yayi suka saki fara a don sun san su waye suka iso don Aunty maryam ta musu bayani,
A dai dai kofar gidan motocin suka tsaya aka budemai ya fito, rike da lafceciyar wayarshi ta yayi ya zagayo cikin sauri ya bude mata gefen da take da kanshi. Gaba daya kallon shi akeyi wasu na ganin tsantsar kyanshi da haduwa wasu na ganin tsantasr kudi da mulki Amma ya budewa matar shi mota, ga sojojin shi sun kame kamar yaki, a hankali ta zuro fararen kafafun ta dake cikin bakin plat shoe dinta domin sun mugun rike mata saboda zaman kusan hour biyu da tayi, ya rikota a hankali ta sakko tareda rike west dinta yana mata Sannu,

Baban Zango da yasha malum malum harda rawani ya taso cikin farar shaddar shi ta salla da taji guga yana sabata cikeda farin ciki da kuma murna lallai ba sai dan da ka haifa kawai kake Alfahari dashiba domin wani irin Alfahari yakeji a yau ganin kamar MG Muhammad Abdullah a gidan shi kuma surukin shi, yafara musu Sannu da zuwa, yayi saurin mikawa baban hannu tareda tsugunawa, zamewa tayi ta nufi cikin gidan ko wayarta bata dauka ba bare jaka don ta matsu tasa Y'an Uwan ta a ido, Ahmad ya karaso tareda saramai ya harareshi " Come on we are de same hare stop disgresing me, hannu ya mika mai suka nufi wurin su baba da zaka iya hango tsantsar farin cikin shi, yau yana Alfahari yana Hamdala ga ubangiji haihuwar yaya mata ta zamo mai Abin farin ciki shikan me zaiyi Inba godiya ga ubangiji ba ganin wannan Abun kawai ya isheshi farin ciki ganin y'ar cikin shi kamar sarauniya Alhmdulillah yafada a kasan zuciyar shi,

Karasowa sukayi suka tsuguna suna kwasar gaisuwa mutane sai hannu suke bashi suna jin hannu mai mugun laushi , zama yayi cikin tsofaffin baban zango jikin shi na rawa ya bude shagon kofar gidan shi da ya gyara shi tsaf saboda taron yau don yasan dole zaiga manyan baki a gidan nashi ya sa an baza shinfidu na Alfarma na sabbabin daddumai

Yasmin kuwa tana shiga gidan kowa yataso ya fara mata Oyoyo Y'an uwa dan kan da gida harda wa inda ta dade bata gani ba, Aunty maryam ta zake anata aiki da ita su mama kirjin biki kuwa ko kallon ta batayi ba ita ta matsa tadan rungume ta " Oyoyo momy na kowa na murnar ganina banda ke, " eh matsa min ina aiki mara kunya mijinki duk yakara bataki, dariya tayi kawai ta nufi dakin mama hindatu " ina kike mamana mai sona? Fitowa tayi cikin jin dadin muryar ta " ga yata ta iso, suka rungume juna ta dagota " mama irin wannan kyau da kiba da kikayi tun yanzu wannan ciki naki idan yakai wata Tara yake nan? Turo baki tayi " ni banyi kiba ba mama, dariya Su Aunty maryam suka sa mata " ai barta mama bata ganin kanta ne, haka sukayita raha tuni ta manta da Alkawarin su da mijin ta ta rsshe cikin Y'an uwa faten tsaki Aunty maryam ta zubo musu harda zee din ismail duk suka hadufaten irin na zage zagi yaji Rama da Albasa ta bude ciki tana zabga yaji tana warba,
Chapter 54 · 0% Book details