← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 66

Sashe 45

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani cikin manyan sojojin ne ya mike tareda gabatar da taron ta hanyar taya Abokin Aikin su murnar Aure tareda fatan Allah yabada zaman Lafiya gefe daya suka gabatar dashi a matsayin jarumin soja mai hazaka da gaskiya akan Aikin shi sun yaba mai sosai a irin kokarin da yakeyi akan Aikin shi, tareda bashi A word a kan nasarar da yake samu a operation din da aka turashi, yanda suke yabai tareda saramai lokacin da ya karbi a word trophy din ya mugun burgeta ga wani paret da ake bugamai tun tasowar shi a yau ta kara sanin waye take Aure taji takarason shi ko ba a fada ba tasan mijin nata jarumi ne,

Saida ya karbi trophy din ya karbi speaker tareda godiya cikin halshen turancin shi mai tsada, kafin ya juya wurin Y'an Uwan shi ya kara musu godiya akan irin soyayya da goyon bayan da suke nuna mai kafin ya juya kan yasmin data hakimce ta zubawa tsadadden mijin nata ido,

Ya tako zuwa gaban yasmin data zuba mai ido yafara zubo mata kalamai batareda ya damu da duniya na kallon shi ba "you are my happiness you are my world, yaci gaba da koro mata kalamai cikin harshen na nasara, samun ki a rayuwata shine babban farin ciki yasmin Kasan cewar ki a inuwar gidana shine muradin Rayuwa ta kece kika cikamin burin Rayuwa you thank you for being my wife tank you for giving me the best happiness in the world that's my unborn child in your belly please take care of my baby I love you now and I will continue loving you,

Mika mata hannu yayi ta taso tareda zagayowa ya ajiye sandar hannun shi tareda cire hular kanshi yasa guiwar shi a kasa saida ya manna mata kiss ya tommy dinta kafin ya saka hannu ya ciro wani karamin akwati mai dauke da wani diamond ring ya riko yatsar ta ya saka mata tareda bata kiss a hannun ba Abinda ke tashi sai ihun sojoji da shewar mata dayawa mata wasu sun mugun bugesu wasu kuwa wutar kishi ke ruruwa musu don sun san mijin Yasmin yafi nasu, tasowa yayi tareda zagayeta ya hade fuskar su ya tsotsi hawayen da yaga duna zubo mata na farin ciki kafin ya sauke bakin shi kan lips dinta yabata wani irin romantic kiss ga kidan da aka saki na D banj na baby don't make me fall in love kidan na kara kawata romantic moment din gaba daya kowa ya mike a hole din ana musu tafi, saida yayi kissing dinta na minti biyar kafin ya riko hannun ta bayan ya mayarda hular kanshi ya karbi pos dinta ya rike suka matsa gaban wani katon table da aka kawatashi da wani jan kalle, wata soja woman ta bude shi saiga wani katon cake mai dauke da hoton su ita dashi Abin ya mugun kayatuwa saida aka zagayesu kafin Abasu umarnin yankawa bayan ansaki wakar sojoji na this is the way I wanted to be,

Ya sanya spoon ya saka a bakin shi kafin ya nufi bakinta ta bude suka cinye tare ya tsiyayo ruwan champagne ya bata kadan gaba daya zuciyar ta tashi ta farayi don Sam batason cin cake din saboda zakin shi Sam batason Abu mai sugar yanzu, , Allah Allah take su tashi a wannan taron ga kidan dake tashi yana hawa kanta ya lura da yanayin ta don haka ya sa ayi sauri a tashi yanzu madam is exhausted, ya rikota suka dawo mazaunin su Aunty maryam ta taso ganin kanwar tata ta gaji ta tsaya kusa da ita "Lafiya madam MA, "Aunty Amai nakeji wallahi, fito mata da tom tom tayi tace ta jefa a baki zata rage jin tashin zuciyar, hakan tayi saidai a matukar takure take gaskiya,

Gift ake ta Ajiye musu a katon table din dake gaban su wasu ma harda baby set suke kawo musu wasu kuwa envelope masu kauri kai a dai haka wannan taro ya tashi cikin farin ciki duk Wanda zai fita sai anbashi jaka mai dauke da atanfar Ango da AMARYA da kuma agogon bango ba Wanda bai samu ba harda Y'an gayyar sodi ma don Ummi zaria bayan Anbata da farko komawa ta kumayi don neman kari,
Saidai muce Alhmdulillah Allah ya kade fitina,

Suna shiga mota ya biyota Shima ya shigo ya rungumota sosai zuwa jikinshi " Sory madam bari muje gida ki huta ko, shigewa tayi jikin shi sosai tareda shakar kamshin shi har Allah yasa suka isa gidan nasu Lafiya yaso su tsaya BARIKI taki domin tana dokin zama cikin katon gidan nata da ya hadu da kayatuwa,
Daukar ta yayi cak batareda ya damu da masu gadin ba ya shige da ita cikin gidan saida ya kaita cikin wani tafkeken dakin baccin su ya Ajiyeta yafara rage mata kayan jikinta da kanshi ,
Ruwan wanka ya fara hada mata ta shiga batareda ya bitaba don ba karamin dauriya yayi ba wajen kyaleta batareda ya jagwal gwalata ba yasan ta gaji idan ya bita bathroom akwai matsala, don haka ya barta saida ta fito ya shiga Shima,

Shafe jikinta tayi da mayuka masu shegen kamshi da gyara fata tanayi tana karewa lafiyayyan dakin da kallo tasan ta gama sa a a Rayuwar ta samun miji one in town daula irin wannan dole ta godewa Allah tana nan zaune ya fito tareda matsowa gaban mirror din ya rankwafo tareda dora lips dinshi a saman wuyanta, "why are you thanking Mrs Muhammad? And what are you tinking? "Am thinking of my husband, tafada kai tsaye domin faran tamai kamar yadda yake kokarin bata farin ciki, daga ta yayi ya zauna tareda dorata saman laps dinshi, "fadamin Abinda mijinki yayi da kike tunanin shi?

"Yayi min komai a duniyar nan ya bani duk wani farin ciki, magan ganun da ma fadamin dazu sunfi komai sanya ni cikin farin ciki ka nuna ma duniya cewar nidin mace ce mai sa a Ina jin kaina kamar wata sarauniya, "you are my queen I can shout out and tell the world I love my wife so much zan iya miki komai a duniyar nan idan baifi karfina ba Ina son ki yasmin I have change because of you kin nunamin ni imar dake cikin Aure tundaga ranar da na Aureki nake jina as complete man da ni kaina nakanyi tunani inada komai inada mata Kala Kala Amma I always think that something is missing, "yes gani nazo yanzu you are complete dama ni kake jira, yeah jirana ya kare dama am waiting for my woman to arrive, yafada yana janye towel dinta zuwa west, ya dora bakinta shi akan boosty boob dinta yafara bata wani irin salo tuni tafara turo mai su sosai tareda dafe kanshi takara taimaka mai wajen wasa da sumar kirjin shi,
Ganin zaman wurin na kokarin gagar ta yasa ya sunkuceta zuwa katon gadon sukaci gaba da ya mutsa juna, sunyi matukar kewar junan su don haka kowane kokarin farantawa d'an Uwan shi rai yake ta ko wane fage gama daya sun gama lulawa duniyar maji dadi yasmin ta mugun zama y'ar hannu shi kanshi yaji dadin moment din fiyeda ko wane lokaci gashi batayi mai complain ta gajiba duk da yana yi yana tausayawa babyn shi, saidai yaga Alamar hajiya yasmin ta zama oganniya a wannan fagen,

Saida suka natsa tafara mai shagwabar marar ta, ya zabura tareda shafa mata marar a hankali tareda zuba mata idanu yana bata wani irin salon kallo, irin kallon kingama yi a Rayuwa, saida suka kuma yin wanka tare suna likeda juna kafin ya bude walldrp ya fito mata da wasu English wears Riga da wando masu hannun shimi wandon ya kama jikinta komai nata ya fito shagala yayi wurin kallon ta ya ce " wow baby naso mu zagaya gidan nan ki ga ko ina gashi bazan iya bari kifita a haka ba bari inkawo mana Abincin a nan muci nasan baby na najin yunwa ko,

Fita yayi bayan ya zura jallabiyar shi ya nufi kitchen din da ya zuba mata masu yimata hidima harda wata tsohuwa da Y'an mata guda biyu sai shirya dishes sukeyi yace su kawo ma madam Abinci yanzu kafin ya koma dakin, ya sameta zaune tana cin pop corn mai madara data samu a dakin, zaro ido yayi "meye kikeci haka? Karfa ki zukewa yarona jini bakomai zaki rika ciba, zama yayi a gefen ta tareda rungumota sosai, kafin ta bashi Amsa budurwar ta yi sallama tareda shigowa ta Ajiye musu a bincin akan d'an karamin table din dake dakin, wani irin kallo yasmin kebin budurwar dashi tana sanye cikin damammun kaya Riga da sket na atanfa ga uban atarch har gadon baya domin kanta wani mayafi ne mai shara shara, tana tafe tana faman rangwada da motsa jiki, duk da tana nan kamar maburgi Abin ya bata haushi sosai,

Saida ta gama salon ta face "Sannu madam, sir komai yayi ready ta juya tana fita tana karairaya shi kuwa ko kallo bata ishe shiba baima san tanayi ba yana danna wayar shi saida ta fita yace "madam ga Abinci, mugun tsaki taja tareda tashi daga gefen shi tayi saurin komawa kan kujera tana girgiza kafarta cikeda kishi wato budurwa zai kawo mata cikin gida da sunan mai aiki tazo tana daba mata Abinci tana kokarin nuna tsiraicin ta don ta jawo hankalin shi gareta, tasowa yayi cikeda mamakin ta me ya faru bayan yanzu yanzun nan suna cikin farin ciki, dafa ta yayi tareda cewa "what is wrong madam? ", oh baka saniba ko wacece wannan? Dariya yayi "baby wacece kuwa bayan y'ar Aikin ki, "wannan da takejin kamar ta ciro kirjinta ta dorama a tafin hannun itace zaka kira da y'ar aiki, wallahi bana bukata I can cook for my house ko na fada maka ni ban iya girki bane ko bazan iya yima Abinci ba zaka kawomin Y'an matan ka cikin gida wallahi sai sunbar min gida bana bukatar su,
Chapter 45 · 0% Book details