Sashe 52
Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zaro idanu yayi waje "lalala nine jarababben? "Eh kinci Abinci muje tun yanzu zan nuna miki kalar jarabar tawa yafada yana mai tayarda ita tsaye suka shige ciki, ranar taga jarabar kuwa domin ya murjeta sosai saida tace don Allah ya barta haka tagaji marar ta, dole ya barta badon yaso ba ya janyota zuwa jikinshi, "sorry na tara ne dama a matse nake Ina son inzo inyi juye wannan matsalar ta kunno kai don haka ki yi hakuri yau ba bacci da dare sai najini normal,
Zaro ido tayi cikeda shagwaba "kai haba babynka fa ya gaji, "naki wayon ai natanbayi doctor ko akwai matsala yace babu saidai ma ya kara mai karfi come and tell me the screat naji kin kara galmi ne baby dariya yabata sosai ta tashi yabi bayanta da kallo yana jin kamar yadawo da ita ya kara baya tunanin zai gaji da zumar da yake zuka a jikinta,
*******************
Bayan sati biyu yana kwance tana gefen shi da cikinta da ya turo sosai kamar na wata bakwai, "please kabarni inje please kaga har Aunty maryam zataje, toshe kunnuwan shi yayi da filo, ta fisge tareda samai kukan shagwaba, da Sauri ya tashi ya rungume ta "meye haka baby? Ai kaine ina ta magana kaki amsani tunfa da kadawo banfita ba kullum ina kulle kana gurzata nidai kabarni inje zangon kaga Auren y'ar baban zango za ayi baidace ba idan naki zuwa, sakin ta yayi ya zuba tagumi kafin ya fara magana,
"Bazan iya bari kitafi kibarni nikadai ba bafa ranar zaki dawoba, "to ai kwana hudu zamuyi kawai.
"Four days????? Aa wallahi bazan yarda ba tab kwana hudu kibarmq wa ni aa, ya koma ya kife tareda juya mata baya ta cigaba da kuka, tissue ya janyo a kwali a gefen gadon ya mika mata , "idan ya kare zan dakko miki wani a store, wani takaici taji ta jefeshi da kwalin tareda Kara sautin kukan ta, yasa dariya, wayarshi tayi kara yasa hannu ya janyo tareda kallon ta " is my mother please quit kafin kijamin, Shiru tayi yana picking tasa mai ihu tareda matsowa kusa da shi, saida wayar ta fadi a hannun shi saboda ihun da tayi ta tsorata shi,
"Innalillahi baby kina haukane wai? "Psycho ce ni ko mental asylum ne a kaina kana son hanani zumunci kawai Allah bazan yarda ba, "oh come on ni ban hanaki zumunciba impact ina zuwa ssuka yayi ya bude drowa ya ciro bandir na kudi kusan five hundred ya ajiye mata a kafarta kibayar akai musu inya miki kadan zankara miki baby Amma please kibar zancen tafiya wani wuri kibarni I can't, "oh ni ba mutum bace kake tafiya kabarni, tafada tana sharce hawaye, dariya yakeson yi ba hali, "nafison ganin ki cikin gidana akoda yaushe baby please kiyi hakuri Wallahi idan kika tafi nima kukan zanyi, yafada yana mata wani irin salo don dai tabar zancen tafiya,
Karar wayarshi ta kuma dawo dashi don rigimar Yasmin tasa ya manta da kiran hajiya, da Sauri yayi cutting ya kirata, tana dauka tafara tanbayar shi lfy? " hajiya please ki bata hakuri wai zango takeson zuwa tayi har kwana hudu nace tayi hakuri taki, " eh lallai baba kaso kanka da yawa to kajini da kyau ka barta ta tafi ko inbata ma rai banson kwazaba da naci da ikon tsiya, "haba hajiya ya zan iya kwana hudu bata tare dani, " oh daman damun ta kakeyi da fitinar ka yarinya da cikin tana fama shiyasa tun dawowar Asibiti sau biyu kawai kazo kana like da ita a cikin gida kana zuwa check up din ma kuwa? " eh muna zuwa tare da ita kuma hajiya damata kenan fa ina gama hutu aiki zankoma banason in rasa koda second daya tare da ita please hajiyata karkiyimin haka,
"Kasan Allah ka barta ko inzo indauketa tadawo nan gidana har saita haihu tukuna nadawo da ita, "tab kice zakizo kidauke mu dai hajiya yafada a hankali,
"Ai najika rasa kunya bude bakinka da kyau kafada kuma karkaji da wai inji kabar y'ar nan ta tafi, bata wayar ma. Ranshi a bace ya mika mata tareda tashi ya shiga bathroom suka gama wayar da hajiya tace idan ya hana ta kirata tafada mata, tace tagode, zanturo driver yakawo miki tsaraba ki kara, ta kara yin godiya tana tsallen murna yafito rai a hade, ta bashi wayar tana mai dariya, "saiki hada mana kayan mu don idan kinbarni ba Abinda zanyi a gidan kuma k8shirya bazan taba kwana nikadai ba kuma koda yaushe muna tare don haka tare zamuje,
Itadai oho tunda zataje bakomai........ 🖊
"Hmmmmm to type is not easy wallahi kuyimin Afuwa ga rashin light two days don haka muci gaba da gashi my fans
*Matar Soja*
[10/2, 10:24 AM] Asli Smasher 💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Written by FENERH
*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby
59&60
Tashi kawai tayi cikin murna ta dauki wayarta ta kira Aunty maryam, "Aunty gobe nima tare zamuje, tace " tom Allah yakai mu su mama sun wuce su tun shekaran jiya, ido ya zuba mata yana kallon yanda take ta faman ciro kaya ta sakko da akwatin ta karama guda daya ta zuba kayanta wajen Kala biyar kafin ta dakko wata katuwar akwati tafara loda kayan da takeson rabar wa idan taje can, " malama ina nawa kayan? "Wai da gaske kakeyi zakaje? " ok bari kigani, ya matso tareda bude gefen kayanshi ya fara jefa mata kisaka a jakar ko ki samin nawa daban, marai raice fuska tayi " haba Zuma please kadaina wannan wasan mana sai kace nikadai ce mai miji zamu wani je biki tare? "Eh mijin ki daban ne kuma wallahi tare zamuje Inba hakaba sai dai kowa ya zauna don ma ina gudun fushin hajiya ne da ba inda zakije min da ciki abashi wahala a banza saboda bikin wasu ni a batamin nawa hardworking din,
Batada zabi tana kallo ya hada Abinda duk yakeso kafin ya fita , baidawo ba sai dare lokacin tagama hada musu dinner ta yi wanka tana zaune a falon hannun ta rike da bowl dauke da d'an sululu yaji yaji da manja sai faman hadiya takeyi, da sallama ya shigo hannun shi dauke da manyan ledoji na wani tsadden store ya ajiye a kusa da ita tareda zuba mata ido yana kallon yanda take hadiyar yaji , " baby meye haka kikeci? Dakyar take iya magana tace " baka sanshiba, "Amma na hanaki durawa baby na yaji ko Karfa ki haifarmin yaro da kukan banza saboda cin yajin ki, bata rai tayi please Zuma wallahi inbanciba Sam banajin dadin Abincin " ok tom kirika ci kadan ok tace taci gaba da ci saida tayi kat ya mike ya karbi bowl din ya kai kitchen yazo mata da fresh milk da cup da kanshi ya zuba ya mika mata " oya kisha wannan tom tunda kingama shan yaji, kamar zatayi kuka tace " kai don Allah zanyi Amai banason ta, " eh kisha ko zakiyi Aman daga yau duk kika ci yaji sai kinsha wannan, bataso ba haka ta sha cup daya, ya zauna kusa da ita tareda shafo cikin ta da ya matsu bai ga ya kara girma ba, kwanciya tayi a jikinshi, " Zuma gobe ne fa tafiya ta, " tafiyar mu dai, yafada tareda janyo ledar ya ciro wasu set din baby masu shegen kyau da tsada ga , ta waro idanun ta waje " Zuma wasu kaya kuma? " eh naje yima na tsaraba ne nagansu sunyi mani kyau na siyo su, " meyasa kake kwaso kayan baby girl don Allah kaida zaka kawo unisex, Baruwanki kuma nasan zan samu baby na, " meyasa kake son mace? " saboda mace ta haifeni kuma mace nake Aure don haka enough of your question's , tsaraba na moto gobe zamuje dasu sannan sakonki ma na nan daga Maman ki Hajiya don yanzu duk kinture min fada kin maye kujerar, " eh ai mama na ne tun farko kasani ina sonta itama tana sona tun bansanka ba,