← Book details Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 66

Sashe 20

Bariki Auren Soja Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Number Amira ta nema saida ta dauka tasa ihun murna "bakida kirki kawata sai inyita kiranki kiki dauka yau dai kinkirani da kanki,
"Hmm ya kwana biyu? Wallahi sai Alheri kinsan ina barrack tareda my love yanzu su baba sunga ba sarki sai Allah sunyi mana Aure kar kwabarsu tayi ruwa,

"Shiyasa kikaga na kyaleki Amira iyaye ba Abin wasa bane yazaki biyewa namiji da baida tabbas ki nemi bijire musu? "Ki bari YASMIN na nemi yafiyarsu kuma Wallahi ko da can da kike ganin kamar ina kinjin maganar ku giyar soce ke jana Amma kibari zanzo har Unguwar ku zamuyi magana

***********
Bayan kwana biyu Aunty maryam ta haihu a asibitin NDA dake barikin ta samu baby girl murna wurin su Yasmin ba a magana nan Y'an Uwa suka fara sintirin barka har zuwa ranar suna yarinya taci sunan NANA Aisha

Iyayen su suntaka rawar gani harma da ismail ranarda kayan uban gayya ya iso kuwa ai ba a magana don kayan sun basu tsoro harda YASMIN akwatin ta daban gana baby gana Auwal da kuma mai jego,

Yasmin tayi matukar mamakin irin tsadar kayan dake cikin akwatunan don nata ma yafi na mai jegon,

Aunty maryam saida takirashi tana mai godiya, "ba aiki na bane Oga ne yadauki wannan nauyin madam kinsan irin Alkhairin shi agaremu

Sosai kuwa Allah yasaka mai da Alkhairi mungode Allah ya tsareku,
Bata fadawa Yasmin ba kawai tayi shiru don tasan zaisha tsinuwa ne kawai kuma bazata taba sawa ba,

**************
Akwance take bayan ta kammala Aikin gidan ta na hutawa wayarta tayi Kara tasan mai kiran ta daga tareda sawa akunne, "hello my beauty ya kike? Ya tanbayeta "lfy kawai tace "ya baby? Kalau take,

"Hmm baby kinason Yara? "Waye bayason Yara "nidai da banaso Amma tunda muka hadu nakeson inga nabaki ciki kihaifamin baby inason inga cikina a jikin ki inga kina bawa yarona wa innan no non "wow zanrike mai dayan idan ya zubo inlashe mai da halshena,

"Saboda kazanta? Ta fada batareda tasan maganar ta fitoba kuma batasan lokacin da maganar shi ta shigeta ba har tayi tasiri ba,

"Kazanta baby nonon nakine kazanta ai ko Abinda yafi ruwan no non ki ne zan iya shanyewa ke nifa ko ruwan...... Don Allah Wai kai Kasan kunya kuwa?

"Meye kunya? Ai bamu hada hanya ba da ita ke kika Santa baby idan ina tare dake nifa bansan komai ba sai Abinda yafito daga bakina,

Wayar ta sauke gefe saida ya gama ya kashe batareda taji karshen maganar isksncin nashi ba,

Sannu bata hana zuwa gashi yau YASMIN ta kammala karatun ta Wanda maganar Aurenta ta Kara matsowa gefe daya kuwa MA na dokin dawowar shi gida don saura wata daya ya diro kasar,

Ismail sai rawar kafa yakeyi akan Auren shidai yau ma yakirata tana kwance "Matar zanzo indaukeki karshen satin nan saboda mu fara shirya event din da zamuyi friends dina dunata shirya mana party,

Ajiyar zuciya kawai ta sauke don tana cikin damuwa zataso Auren ta ya kasance kafin dawowar MA don tana cikin mugun fargaba kodazu ya fada mata

"Baby ki yimin girki ranar da zandawo girkinki kawai zanci idan nadiro nasan bazaki kiyimun ba gashi yanzu ismail yanaso ta koma gida kafin isowar MA yazatayi...... 🖊️

Kufada mata my fans I don't no

*Matar Soja*
[8/30, 2:56 PM] Feenerh Wrtr: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
*BARIKI*
_Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

_written by FENERH_
Maman Ammar

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

*wannan shafin nakune BENEFICIAL WRITERS GRP kunayi inajin dad'i Allah dai ya biya comment dinku na farantamin*
*Abdullahi zainab*
*🌹Aesh🌹*
*Ummi zaria*
*Mrs faruq*
*ina godiya Allah yabar kauna*

23&24

Kwanakin kaf cikin fargaba YASMIN take duk ta rame sai haske da takarayi ga kuma wani irin fresh datakeyi domin gyara da Aunty maryam ke musu ita kanta maryam din ta goge ga cikar jego da tayi tana murnar tarbar Oga Ahmed,

Ga y'ar ta tayi wayau sosai tayi bulbul da ita gwanin sha'awa, yanzu ma zaune suke ta mikawa YASMIN wata roba cike da danbun naman kaza mai had'in magani,

Yatsine fuska tayi kafin takarba tajuya robar "Wai don Allah meyasa kuke bani wannan Abin ne yanzu? "Kibari kya tanbayi Yaya ismail bani ba watara na mu na nan zakizo nema,

"Gaskiya banason dure duren nan kalli wannan hadin mai kamar madara Sam banason shi har wani tsiyaya yake sani kuma kalli kirjina sai cikowa suke karayi nidai bazan kuma shaba,

"Kedai wawuyace Wallahi YASMIN kinsan sirrin gyaran nan kuwa? Bakya ganin y'anda baban Auwal har yanzu yake likemun ke har Gobe ina alfahari da mama na domin gyaran da takemun yasa mijina baya hangen wata macen ki duba koda yake soja duk inda yake zuciyar shi na tareda ni,

Bansan rayuwar shi abayaba Amma ni nasan koda ace da can yanemi mace to yanzu bazaiyi ba don ya d'an d'ani irin baiwa ta Yasmin ki gyara kanki ki kwaci y'ancin ki a gidan Aure,

Shiru tayi tana mai ayyana dama A ce MA zata Aura da tasan sai tafi kowace mace Sa a da Farin ciki, saidai kash' ko da ba ismail tasan bazai taba Auren taba don yafada mata shi baida tsarin Aure a rayuwar shi,

Maganar maryam ta dawo da ita" ki shirya kije gida ki karbo min tsumi mama tace ta dafamin ki kawo muci gaba da sha, "kidai sha ni bazan shaba Allah, ke kika sani ina ruwana,

Zantafi inkwana sai jibi zan dawo "aa ki karbomin kidawo please kinga jibin Zasu dawo fa inaso inkara tsumuwa kinsan mazan mu sunkwaso yunwa, "tab kyaga yunwa bari ki kuma gwarne, tafada tana rugawa da gudu ciki domin shiryawa ta tafi gida,

"Zaki sani y'ar rainin hankali ai Matar so ke gwarne, "Matar wahala dai ta bata Amsa daga ciki Allah yasa duk shekara ki dura ciki don Yaya ismail ma dagani sai yayi jaraba,

Shiru tayi kawai tayi tareda tuno shugaban jarababbun ta Wato MA ta,

*************
Koda ta isa gida saida ta kwanta taci barcinta sosai kafin ta ci Abincin mama mai dad'i tayi wanka tasaka wata doguwar riga armless robace ta kamata sosai sannan ta dora kimono akanta tasaka west belt mai kyau ta ciro Farin gyale ta yane kanta tayi matukar yin kyau batayi wani make up ba ta nufi dakin mama suna zaune yau harda baba da Auwal sai wasa yakeyi,
Ta gaishesu cikin ladabi tareda daukar yaronta,

"Dakai zantafi ko? "Aa Aunty zanje ba, suka Sa musu dariya "kinga yaci tuwo mai dad'i baya bukatar jagwal gwalonku mamana baba ya fada cikin nishadi, kuma ai wayau ne ta dauke ki ai dole tabar mana shi mugani muji dad'i gida kamar kango ba yara,

Inji mama "ki dauki sakon yana cikin daki a Leda kuma dai kinsan dole kidawo cikin satin nan ko don saura sati daya kinsani akwai shirye shirye itama maryam zankirata ta sallamoki kawai Gobe kidawo tunda mijinta zaidawo, maga Wanda zata kuma gani idan kinyi Aure,

"Kibarsu lokaci ne basuda Wasu abokan shawara sune kawai muka haifa kinga gwara su shaku ko sayi zumunci irin namu da d'an uwana,
Saida suka d'an taba hira kafin tafi,

*****

Tun isowar ta taga sojoji birjik a kofar gidan nashi saida gaban ta ya fad'i ganin y'anda suke clean up ko ina sai gyarawa akeyi, ga sabon penti da ya Kara haska kofar gidan,

Ta shigewar ta ciki ta samu Aunty maryam tana faman soye Soyen tarbar Oga "kai sannu Aunty na har kinfara aiki?

"Badoleba ai tunda kikaga su Oga MA sundawo yanzu saura su baban Auwal gwara inkimtsa komai, wani irin tsoro ne ya shigeta tareda dafe chest tace "yadawo? Kallonta tayi cikeda mamaki "eh Meye matsalar ki kuma da dawowar shi? Saita kanta tayi kawai batareda ta iya cewa komai ba ta hadiye wani abu, " ke kuma daga zuwa karbo sako sai inji shiru tunfa safe gashi yanzu karfe biyar,

"Wallahi bacci na nasha ganin ba sallah nakeyiba saida na koshi natashi nan Aikin ki kadai baya barina bacci, "sorry my sis ke kadai nakeda shiyasa kinga dole kitaimake ni,

Daki ta wuce tareda janyo wayar ta don Sam ta manta bata fita da itaba wajen miss call ashirin tasamu nashi sai kuma text guda daya,

Sakon ta bude _call me back idan kindawo_
Jikinta sai rawa yakeyi tarasa Abinyi Allah yagani tanason ganin shi sosai saidai batajin zata iya kiranshi ga wani mugun tsoro dake dawainiya da ita,

Tashiga uku da rigimar wannan sojan ta ina zata fara, taso tasamu Amira suyi shawara Amma takasa zuwa bare ta nemi mafita,

Karar wayarta yasa tayi firgigit ta kalli tsohuwar numbarshi ce ke kiranta duk da batayi seving ba tasan number shikenan ya dawo na boni yau,

Saida ya Kira Sau biyu kafin ta dauka jikinta narawa takara cikin fushi yafara magana, "ki cigaba da yin Abinda kikaga dama ba laifinki bane kinji amma karki damu zanyi maganinki tunda nadawo

Ina jaji ki nemamin Abinda zanci kafin in iso nan da thirty minute "yanzu don Allah ta ina zan shirya ma Abinci bayan Kasan ba Wanda yasan tsakanin mu Wai ya kakeson jefani a damuwa ne,?

"I don't care matsalar kice idan kinso kifadawa Kowa munatare you are my property zanzo hakan kiyi ihu duk bariki Kowa yasani bandamu ba hakan ma dad'i zanji ke ni yanzu na shirya Kowa yasan ke tawace nikadai bazan taba sherring dinka da kowane namiji ba, kibar wannan maganar kawai sai na iso zamu karasa we have All night for our self, idanu ta zaro cike da tsoro, "All night? Kutt

Kasa motsi tayi don batasan ma ta ina zata fara ba kwance d'aurin da tayiwa sumar ta tayi ta baje shi domin iska yashiga don wani zafi takeji yana shigarta,

Har akayi magrib bata samu mafita ba haka ta mike ta fita falon Aunty tasameta tana bawa NANA nono tace "ina yin salla zankwanta yau nagaji kyaban labarin film din mu Gobe,
Chapter 20 · 0% Book details